A Tsakankanin Soyayya Complete Hausa Novel
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai.
1️
Laguna Beach, California.
Babban Beach ne mai girman gaske dayaci sunan shi, Beach ne daya sami World recognition wanda har duniya tabashi World Best Beach a shekaran 2018, atsanake fishing vassel (boat) ke tafiya akan blue ruwan, wani dogon farin saurayi ne tsaye ata gaban jirgin yanada dan jiki kadan dan cikakke ne yana thick body irin jikin maza masu sunan maza, yana sanye dawani brown shirt da dan gajeren short na maza wanda da kadan ya wuce bombom dinshi, kafafun shi sanye dawani white bathroom slippers mai kyan gaske dayadan yima kafarshi tsawo, kanshi sanye da wata jan pcap, kunenshi daya makale da dankunne dake walkiya yana tsaye yana kallan blue ruwan da kifaye ke tsalle suna fitowa suna komawa, yakai kusan minti biyu a tsaye ahaka kafin ya fuzar da iska mai dumi ya mika hannunshi yadau fishing rod dake gefenshi jingine da karfen baki bakin jirgin, dauka yayi ahankali ya rike ya warware igiyan kafin yazura fishing rod din cikin ruwan, dan murmushi yasaki for the first time kana gani kasan he loves wat he's doing, jawo fishing rod din yayi waje tunawa da yay mantuwa yasake kallon gefenshi wani dan sachet din ledane da akai zanen kifaye ajiki an rubuta fish food ajikin ledan ya dauka, bude ledan yayi yasa white hand dinshi ciki yaciro abincin kifi guda daya dake kama da cheese balls saidai yafi cheese balls tauri yakama hook din fishing rod din ya makala abincin hook din ya bame abincin bam hakan yasa ya maida fishing rod din cikin ruwan yana jujjuyawa sanin yanzun nan he's about to catch a fish, almost 30sec kafin yay wani irin murmushi cikin wata murya chan kasa mara kara sosai yace "gatchuu" dasauri yay wining spring din igiyan ya shiga dawowa baya, ringing wayarshi dake cikin aljihun short dinshi ya shiga yi dan lumshe ido yayi ya bude daidai lokacin igiyan dake rike da hook din yafito rike da wata katuwar kifi mai rai sai kici kicin kubutar da kanta daga hook din take amma takasa janyo fishing rod din yayi yana murmushi yana kallon kifin ya sauka kasa ya karasa yana tafiya yana kallon fish din yakai gaban wani dan basket mai zurfi all this while wayarshi na ringing amma bai damuba ya jefa fish din cikin basket din sanan ya ijiye fishing rod din akasa yasa hannu ahankali yaciro hadadden wayarshi daga aljihu ya kalli screen din dan yatsine fuska yayi kaman wanda bayason daukan wayar ya danna yakai wayar kunenshi ashgwabe yace "Dadddddd" yawani ja sunan kaman mai shirin kuka, daga tachan bangaren wani muryan wanda yadan manyantane yace "don't Dad me anan, kasan abinda kayi, you know Aliyu, ina bodyguards dinka?" mutumin yafada cike da masifa, yamutse fuska yayi cikin murya chan kasa kaman wanda baison yay magana yace "nasan u already know, why are you asking again?" "kaci gidanku Aliyu, kaniyarka nace, nikake ma magana haka? Ai dama nasan inda suke dasu nafara communicating inji lafiyan d'ana kafin nakiraka, and maza maza ka juya jirgin nan ka koma chan bakin Beach inda ka barsu, idan kanason kai fishing carry them along with you kaje kai fishing dinka since is your hubby, while you are fishing su suna gadin ka, I hired them just to protect you for me, kasan how much nake spending for your security iyye?" sosai shima cikin fushi kaman zai hadiye zuciya yace "ai bance ma inaso ba, I don't need them am old enough to protect my self Dad, and besides Allah is the protector of all mankind, kuma ni stop treating me like a toddler am not that baby you use to feed Cerelac and gaber rice, am 29years 7months am an Adult and ni bansan security ko bodyguards ne whatever their name is, free me Dad please" daga tachan bangaren mutumin yace "sannu Mr Aliyu Adult, yaushe ka girman dududu? Katashi kataho fishing bakasaka sweater ba am sure anjiman nan, anjima kadan zaka fara sneezing up and down, ka juya jirgin nan kawuce katafi wlh kona sassaba maka, zan sassaba maka Gadanga kanajina ko, kawuce katafi kuma next week zaka dawo Nigeria you will be under my watch ko hankalina ya kwanta nima nagaji da kiran security ka every single minute ina tambayan su kai, gwara kadawo gabana ina ganinka kullum hankalina akwance, ka juya jirgin nan katafi and find something to cover yourself am I clear?" shiru yayi yaki magana ya daure fuska sosai batare daya zare wayan daga kunenshi ba cikeda masifa mutumin yace "am I clear Aliyu?" murya chan chan kasa yana turo baki yace "eh" ya katse wayan duk ranshi a dagule ya maida wayar aljihun wandonshi ya kalli fish din daya kamon dahar yamutu yatashi ahankali yay wajen injin din jirgin ya kunna yazo ya tuka jirgin yafara gudu ya juya, yayi gudu na almost 12min sanan yakai bakin beach din idanunshi akan bodyguards dinshi guda biyu dake nan bakin beach din a tsaye inda ya barsu suna sanye da bakaken suit daya yarike babban bargo dayan kuma bai rike komiba, karasawa sukayi bakin ruwan tun kafin yay parking, parking yayi yafito batare daya kallesu ba yafara tafiya, wanda ke rike da bargon ne ya mikamai. "Sir ur Dad asked us to give you blanket to cover yourbody" cikin fushi batare daya kalli bargon ba yace "I don't want it" yay gaba abinshi suka juya da sauri suna binshi agaban wani babban jeep yabude ya shiga baya ya zauna atishawa yayi da sauri guard din daya iso wajen ya mikamai yace "Sir please take it u are catching cold already" wani mugun kallo ya watsamai yace "get in the car and drive me home or I leave the car for you Mr" da sauri duk suka shiga, tada motar yayi sukaja suka fita daga wurin lumshe ido yayi, sosai yaji yanajin sanyi kuma baiso yace sukashe AC motan kaman Dad yay winning kenan ai dayace sanyi zai shigeshi he was so happy earlier but Dad ruin everything ga wanan mayun security dake tare dashi, wani dan wahalallen tsaki yaja ya gyara zama ya rungume hannayenshi, wajen 20min drive sukayi sukai parking agaban wani hadadden gida, da sauri suka fita kafin ma subude mai kofa ya bude da kanshi ya watsa musu harara ya wuce yay cikin gida yabude door yashiga.
Babu kowa a hadadden palor stairs yahau da sauri yana atishawa ya bude wani hadadden daki da komi na ciki yakenan sky blue color, zama yayi kan Royal bed yanajin sanyi har cikin kashin shi hannu shi ya mika zaidau remote din AC dake kan pillow dake kan gadon wayarshi ya shiga ringing daukan remote din yayi ya kashe AC kafin yaciro wayan daga aljihu daure fuska yayi ganin sunan Dad, kaman wanda akace dole yay picking call din ganin wayar na neman katsewa ya kai kunnen shi yay shiru batare dayace komiba cikin kwantar da murya mutumin yace "yanzu fushi kake da Dadyn ka ko Gadanga na?" shiru yayi baice komi ba ahankali mutumin yace "haba Ali Gadanka gusar yaki, yaron baban shi tashi kadau rigan sanyi kasaka kaji Mr Aliyu Adult" dan murmushi yayi dan yasan cikeda tsokana Abban shi yafadi haka. "yauwa tashi to kasaka kaji" "uhm" yafadi yana sauka daga kan gadon yakarasa gaban wani mirror wardrobe dake bangon dakin yana kallon kanshi har hancinshi yay jajir sabida sanyi wani boturi ya danna kofar wardrobe din yabude ya ijiye wayan kan stool din wajen yaciro wata dark sweater mai kyau yasaka tamai mugun kyau yakara fito da hasken fatarshi, daukan wayar yayi yamaida kunenshi Daddy yace "kasaka sweater?" gyadamai kai yayi yace "eh" "yauwa ko kaifa kaga yanzu sanyin zai ragu, stop acting stubborn kaji Aliyu na, I know you sama d kowa, I know how fragile you are bakason iska dayawa, abu kadan mura mura, you need to take care of yourself okay saisa ma nace zakadawo Nigeria kawai ko hankalina ya kwanta" kaman zaiyi kuka yace "Dadddd" "common don't Daddy me my friend" cikin muryanshi mai bala'in dadi da taushi yace "Nigeria weather is super harsh Dad, I don't wanna come back please nika kyaleni" cikin Dan kakkausar murya Dady yace "nakiya, anki a kyaleka din" saikuma yay shiru kafin yadan sassautar da murya yace "haba Gadanga na, eh babana, mai sunan Abba, kafa gama project dinka kagama komi, I've missed you badly, kadawo gida lemme arrange everything idan akwai any available flight gobe kabiyo kadawo gida inda cibiyarka take, kana dawowa kaga saimu nema maka mata kai aure abinka ka ijiye iyali ko Son?" kwanciya yayi akan gadon yaja bargo ya lulluba tareda lumshe ido ya gyara wayan akan kunenshi yace "nikadena min maganan aure, idan shizakamin bazan ma dawoba, women are so lousy I don't think I can ever live with one" da sauri Dad yace "no, no bashi zanma ba, muma bar maganan, please kadawo kaji" ahankali yace "alright but not tomorrow akwai abunda zanyi saidai next tomorrow or rather on Friday kawai" "har Friday, yaufa Tuesday Aliyu, kana nufin nan da kwana uku, please on Thursday kadawo kaji Gadanga na" shiru yadanyi saikuma ya nisa yace "ok Dad" murmushi sosai baban nashi yayi har hakan yasa shima ya murmusa jin mahaifinshi na murna sabida ya yarda zai dawo. "kaci pancake yau kuwa?" yatsine fuska yayi yace "naay" "why? Maiya hanaka cin fav dinka?" kaman zaiyi kuka yace "bakai kabatamin raiba you ruin my day Dad" cikin dan tashin hankali yace "nizaka ma shairi Gadanga?" dan murmushi yayi batare dayace komiba. "karka damu idan kadawo akwai wani pastry shop dat makes d best pancakes, I can testify to that dan ranan danaci pancakes dinsu
saida tastbud din yay rawa zan aika a sayoma harda Valvet cake ma zakaci kaci har sai kaci kature yafi na California ku dadi I promise Nigeria yanzu mun cigaba muma" dan murmushi yayi yana lumshe ido, murya chan kasa agajiye yace "okay Dady" "you are sleepy ko wanan danaji muryanka chan kasa" gyadamai kai yayi yace "yeah" "alright Son, sleep kaji please allow your bodyguards to do their job kaji Son, am paying them just to take care of you, you are too fragile so kadena hanasu kula dakai, now sleep nima am about to enter Chamber, I love you" murya chan ciki yana kara nitsewa cikin gado cikeda gajiya kaman wanda yay dako yace "love you too Dad" katse wayar baban nashi yayi tsabagen gajiyan dayayi yakasa janye wayar daga kunenshi ya juya ya kara narkewa cikin bargo bacci mai shegen dadi yay awon gaba dashi.
_Suleja, Nigeria._
Dan babban falone dake shimfide da ledan daki brown mai gida gida, ga saitin kujeru na daidai rufin asiri masha Allah dakin sai kamshin turaren wuta yake ko ina tsaf tsaf babu ko digon datti, wata matace a tsakar dakin dake kan dadduma tana salla, kana ganinta kasan tadan kwan biyu a duniya tanada jiki sosai, sallame sallan tayi cikeda natsuwa sanan ta daga kai ta kalli agogon bangon dakin tana istigifari, karfe 9:08AM, karfe tara harda minti takwas na safe, tashi tayi daga kan dadduman tadau charbinta tarike tafara tafiya ta doshi kofan fita daga dakin, yaye labule tayi ta leko tsakar gidan da maganganu kasa kasa ketashi wata matace zaune kan tabarma a tsakar gidan babu hijabi a jikinta, kafafun ta da aka zana mata bakin lalle irin na amare dayay mugun kyau ta daura kafafun kan wata yar pillow datai bakin kirin wacce kana ganinta kasan na lalle ne, ta mikar da kafafun anja skirt dinta sama har zuwa wajen gwuiwanta sabida lallen, sai kuma hannu ta na haggu da shima ta mikar dan yasha iska shima ba'a gama da zana mata shiba dan baima soma shirin bushewaba, sai kuma dayan hanunta da ke hannun mai zanen lallen tana zana mata. "Aneesah" da sauri yarinya data dukufa tana zanama matan lalle ta dago kanta da sauri ta waigo, bakar yarinya ce full definition of melanin skin, wani irin glowing dark skin take dashi dake shining bana wasaba, giranta a cike da gashin gira har giran na neman hadewa dan in between space din two giran ma gashine sai dan tawadiyan Allah a tsakiyansu dayay ma fuskarta kyau bana wasaba, tanada dogon hanci sosai kaman karas, kwayan idanunta farare fat kaman madara sabida hasken su, gashin idanunta bakake dogaye wara wara dasu, sai dan lips dinta dakenan pink sosai dayakara haska fuskarta, gefen fuskarta dogayen sajene lub lub a kwance, kanta sanye da bakin hula, kunenta babu dan kunne sai gashin keyanta dakenan a kwance lub lub wasu sunyi coils, kana ganin yarinyar kasan she's so hairy, tana sanye da wata bakar rigan atampa. "Aneesah" Mahaifiyar tata takara kiranta akaro na biyu tana fitowa daga dakin gabaki daya rike da charbin hanunta ta tsaya agaban dakin, da sauri ta ware manyan fararen idanunta ta kalli Maman nata tace "na'am Ammi" "bakigama lallen ba kinsan karfe nawa kuwa tara harda yan kai" zaro ido tayi dan batasan lokaci yaja hakaba adan rude tace "innalillahi Ammi nayi latti, Madam yau zatamin fada, yanzun nan zan gama mata" tai maganan tana gyara xaman lallen a hanunta tacigaba da zanama matar lalle agurguje, ganin yanda take sauri yasa Ammi tace "ki kwantar da hankalinki kimata atsanake kar ayi shirme" gyadama mahaifiyar nata kai tayi tacigaba dayi anatse, komawa daki Ammi tayi dan xigaba da zikirinta.
Ko 5min bata karaba tagama yimata lallen tai murmushi tana kallon hannun tace "ki zauna anan yanzun nan zai bushe, zan jamiki ruwan dazaki wanke dashi inya bushe, ni yanzu wanka zanyi natafi wurin aiki" murmushi matar tayi tana kara kallon lallen nata dayay mata kyau bana wasaba mussamman ma tasan idan Baban Aisha yadawo daga lagos yau saiya yaba lallen shima dan yanason lalle shi arayuwanshi, tashi tayi a gurguje tai wajen rijiya ta kwalama Mamanta kira. "Ammi nagama zanja ruwa nai wanke wanken sainai wanka natafi" Ammi dake kan dadduma tana jan charbi tace "kibar wanke wanken zanyi, ja ruwa kawai kitafi wajen aikin ki kinyi latti dayawa" guga tadauka tazura a rijiyan tace "tom Ammi" a gurguje taja ruwan tacika botikin takai gefe ta ijiye ta kalli matar datama lallen tace "ga ruwan ki nan" ruwan data ijiye mata agefe matar ta kalla tai murmushi tace "nagode Aneesa" murmushi tayi daya kara mata kyau tadau ruwan wankanta data jawo takai gaban kitchen dinsu ta ijiye kitchen dinsu ta shiga tadau tsumman cire abu awuta tadauko tukunyar dake kan rushi tafito ta juye ruwan zafin a cikin botikin ta ijiye tukunyar tadau ruwan tai bayi. Bata wani jimaba tafito da sauri tana sharce ruwan fuskarta fatarta sai shining take sabida wankan datayi, dakinsu ta shiga har lokacin Ammi nakan dadduma hakan yasa ta wuce ta shiga wani daki wanda yakenan dan karamin gado ne adakin sai wani tsohon sip, sip din ta bude ta ciro doguwan rigan atampa da wani farin gogaggen hijabi, shiryawa tayi tsaf tasaka kayan bayan ta shafa mai, wani irin cool kyau kayan sukamata doguwan rigan saiya kara fito da tsayinta sosai dan dagowa ce, hijabin ta warware ta saka batare data tsaya su shafe shafeba dantai latti, hijabin yay ma fusjarta kyau, hulan ya zauna akanta sosai tadau yar karaman crossing bag dinta ta rataya tafito ta kalli Ammi tace "Ammi natafi" "adawo lafiya, ki kula dakanki kinji" murmushi tayi tana daukan kofin kokon dake saman TV stand ta kurba ta ijiye hakan yasa Ammi dake binta da kallo tunda tafito tace "ki zauna kisha mana, kin tsaya kina kurban koko a tsaye" girgiza mata kai tayi tace "Ammi nai latti madam zatamin fada wlh, banama jin yunwan sosai, natafi Ammi kimana girki me dadi kinji" tai maganan tana fita daga dakin tana leken fuskan Ammin dantaji mezatace, binta Ammi tai da kallo batare datace komiba, tsakar gida tafita matar datama lallen tace "harkin fito, ga kudin lallen" ta mika mata yan dubu daidai guda biyu karasawa wajen tai akunyace ta mika hannu ta karba ganin dubu biyu ne yasa ta zari daya ta mika mata dayan tace "dubu dayane kudinki" kin karba matan tayi tace "wanan hadadden lallen kona amarya albarka shine zakice dubu daya, a'a nidai kirike to nabaki" murmushi tayi akunyace tace "nagode" "yauwa Aneesa mai lalle nima nagode adawo lpy" juyawa tayi takoma daki tai sallama ta shiga kudin tamikama Ammi tace "Ammi ga kudin lallen, natafi" ta juya harda dan gudunta harda dan gudunta tafita ta kalli matar tace "sai anjima" "adawo lpy Aneesa" fita tayi daga gidan, da sauri sauri take tafiya harta fita anguwan su ta tare keke napep abakin titi ta shiga d sauri tace " _Modest bakery & dessert home_ zaka kaini malam" tada keken yayi yace "naira dari zaki bada Hajiya" "muje" tacemai tana duba jakan ta dari taciro kudin tarike tana kalle kallen hanya, kusan tafiyan minti ashirin yakaisu wajen, Babban bakery ne sosai dakenan abakin express road, sauka tayi daga kan keken tamikamai kudin tajuya da sauri tai cikin wajen security bakin kofan ne yabude mata kofa yana kallon fuskarta kaman zai hadiyeta shidai arayuwan shi yana mugun son Aneesa yarinyar na burgeshi over amma haryau yakasa gaya mata, tun ranan da tafara zuwa wajen nan baya manta ranan itada mamanta sukazo tana sanye da wani pink hijabi har kasa tanata kalle kallen wurin, tun ranan yaji yarinyar ta shiga ranshi. Kawar da tunanin yayi daga ranshi yasakin mata murmushi mai kyau yace "ya akayi kikai latti haka Aneesa? Kije Madam na office dinta tace dazaran kinzo nace kisameta asama nasan fada zatamiki ki lauyance mata kice bakida lafiyane saisa kikai latti na tsani naga tanamiki fada" yay maganan yana kallon fuskarta cikeda damuwa, gyadamai kai tayi asanyaye tama kasa magana tsabagen yanda gaban ta ke faduwa, shiga ciki tayi tana kallon koina, few people ne zaune akan chairs da table dake zagaye a wurin some nacin cakes da drinks wasu kuma ice cream, karasawa gaban kanta tayi tabude ta shiga daidai lokacin wata ma'aikaciyar wajen mai suna Fatima tadauko two cup of ice creams data tsiyayo daga machine ganin Aneesa tsaye yasa tace "yauma kinyi latti ko, tun safe sai sintirin zuwa neman pancake dasu cakes ake barinma valvet amma bakizo da wuri kinyi ba, anyway kije Madam na kiranki yau ta sakko kasa tana duba kokinzo yafi sau hamsin" tai maganan tana daura ice cream cups din akan tray ta dauki tray din tafito dantaje takaima wayanda saukai order ice cream abinsu, sosai gabanta kefaduwa amma ta daure ta doshi stairs harta kai gaban office din madam din da aka rubuta CEO's Office hanunta har rawa yake taciro daga hijabi ta kwankwasa kofan kaman wacce ke shirin guduwa, daga tacikin office din akace "yes, who is there?" bakinta har rawa rawa yake tace "i....is me, A.. Aneesa Ma" shiru akayi kafin chan ace "come inside" ahabkali ta murda handle din kofan ta shiga hadadden office ne da akai fentinshi fari sai uban haddadun office furnitures, wata matace da akalla zatai 45 zaune akan kujeran mai office, taci suit baki kanta dauke da attachment alamun ba musulma bace, sai wata mata da alamun bakuwarta ce zaune akan kujera duk suka zuba mata idanu kaman zasu hadiyeta da duka, kasa jure kallon dasuke mata tayi ta saukar da kanta tasa hannu ta goge zufan daya feso mata a goshi tace "good morning Ma" tadanyi shiru tana sauke ajiyan zuciya kafin ahankali cikin irin muryan mara gaskiyan nan tace "am sorry Ma, bazan kara zuwa latti ba daga yau, am sorry please" tai maganan ahankali kaman zatai kuka, biro Madam din tadauka ta shiga rubuce rubuce abinta ita bata bata izinin fita ba kuma batace mata kalaba, saida tai kusan minti biyar sanan ta dago ta kalleta tana tauna kan bironta saikuma ta janye byron daga bakinta tace "Aneesh" haka take kiran sunanta dan bata iyaba, adan tsorace tadago kanta ta kalleta tace "na'am" cikin fushi Madam tace "bazan jure wanan lazyness dinan nakiba do you know what it means a business customer yayta zuwa neman abu zai saya ana cemai babu?" tadanyi shiru tana kallon Aneesa data sunnar da kanta kasa tace "8 ne time dinki na zuwa aiki, come and make cake, meat pie, chicken pie, valvet and pancakes wanan shine aikin ki kawai a wurin nan amma baxaki zo da wuriba when you know most people have pancakes as breakfast, wat sort of unprofessional act is this? Coming late to work am not gonna take it, kunyan maman ki nakeji da tuni nakoreki, ga professional pastry chiefs nan all over Nigeria but because I want to help you, inajin tausayin mamanki I stick to you you this quack chief, and daga yanzu duk idan kika kara latti am going to deduct money from your salary stupid girl, get out my office kiwuce bakery and do your work, fita!" ta daka mata tsawa kaman tana koran kare, da sauri Aneesa ta juya tafita fararen idanunta har sunyi ja.
Tsaki Madam taja cikeda bacin rai ta buga table dan sabida haushin asaran datasaka tayi this morning hakan yasa kawar tata dake zaune tace "why are you getting angry over this? Ki koreta mana since she's not serious" tsaki Madam din takaraja tace "I wish is as easy as u say, I just wish" takarajan tsaki sanan tace "kinga yarinyar nan haka she's the reason behind all this huge customers din dakikaga ina dashi, many people rather come here susai cakes than suje other bakeries damukedashi, wasu ma all the way from cikin Abuja suke zuwa nan susai all this dessert, Friend this girl Aneesh hands are blessed, don't worry this is ur first time in my store all this while dana bude kina Lagos bari tagama baking zansa akawo miki wlh u will ask for more, Allah yabata ne kawai, I try so many times manya manyan bakers na dauko just to try them out suyi min bakin but nasu baya taba matching nata, hers is just perfect, ta iya fluffy cakes in fact the fluffiest cake dabaki tabacin irinshi ba.
_*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
2️⃣
*Free page*
_How to subscribe_
_*Zaki turo 300 to my account number 3107021073 first bank aisha Muhammad, saiki turo evidence of payment dan nasaki a group din danake posting*_.
_*You can also send katin MTN to my WhatsApp number 07012181461*_
Da sauri tasake dawowa ta kunna mixer dan hada kullun pancake, bata wani dadeba ta hada tsaf ta kashe mixer ta daga sama ta ciro bowl din kullin pancake din takai gaban gas tadaura non stick pan a wuta ta wurga dan karamin bota kan pan yana narkewa tadebo pancake din ta zuba sanan ta juya takoma gaban oven bayan tasaka safan hannu tabude ta janyo tray din cakes din datayi takai man table ta ijiye takoma ta juya pancake din sanan tadau wani paper da byro taje ta rubuta yawan cake din datai baking sanan ta ijiye takoma tacire pancake din daga wuta tasaka wani tazo tadau tray cake din tafita dashi daga bakery din takai gaban kanta bata tsaya jiran Fatima dake mata wani kallo kalloba ta ijiye mata tray agaban ta takoma bakery da sauri kar pancake din datasaka ya kone. Haka ta wuni a bakery nan tun safe, tai wanan tai wanan, da ansiye tasake yin wani, batada wani lokacin kanta sai idan zatai salla ne kawai break dinta, sai karfe biyar daidai which is stipulated time dinta nakomawa gida tafito da last portion of su meat pie da Valvet datagama hadawa ta mikama Fatima sanan takoma bakery tana tafiya ahankali ta mugun gajiya, rigan aikin ta tacire sanan ta wuce backyard dinsu ta tsugunna agaban pampo tabude ta wanke fuskarta da duk yay kuran flour da hannunta da kafafunta sanan takashe famfon ta mike tsaye takoma bakery, karamin hijabin aikin tacire ta dau babban hijabinta ta zumbula tadau yar karaman jakanta ta rataya tafito dan tafiya, da Fatima taci karo da itama tacire kayan jikin ta na aiki ta sanya riga da skirt ja tayafa wani bakin gyale dan wacce take night tariga tazo ta karbeta itama gida zata tafi, kallo daya Aneesa tamata ta dauke kai tai hanyar kofa dan batason matsala ayanda tagajin nan, budemusu kofa Yusuf security yayi Fatima dake bayanta ta washemai baki tace "wai yaushe zaka zone Yusuf kaga Baban mu?" tai magana tana yatsine baki ita adole saita nunama Aneesa Yusuf natane, batare daya kalletaba yanabin Aneesa datai gaba abinta da kallo yace "ina? Ina zanzo faty?" aharzuke ganin yanda yake kallon Aneesa tace "wai me kake wani bin Aneesa da kallo saikace sabon maye, lafiyanka?" dan juyowa yayi ya kalleta saikuma yay murmushi yasake kallon Aneesan dake tsaye abakin titi tana jiran abin hawa yace "wlh sonta nake sosai Faty, bala'in son Aneesa nake, arayuwa yarinyar nan na burgeni gata da shegen natsuwa duk intazo nan hankalinta nakan aikinta batadamu da wanan shishigema mutane kokuma gulman nan naku da matana, ina lura da komi kokuna gulman Customer abinku ita tana chan tana aikinta, gata baruwanta da kwadayi bakaman keba da idan customer yan gayu sunzo sun rage abu har rige rigen dauka kuke akulle a leda a jefa ajaka" cikin fushi sosai kaman zata dakeshi Faty tace "mai kake nufi? Nikake cema mai kwadayi to? Nice mai kwadayi?" kallonta yayi saikuma yay dariya yace "haba yar kawata Faty kema kinsan duk shagon nan banda kamanki, bahaka nake nufiba cewa nayi ita Aneesa bata da kwadayi, ga yarinyar da kyau wlh" tsaki Faty taja in disgust tace "wanan bakarce keda kyau, lallai bakasan kyauba, gani nan yar fara dani shine zaka kalli wanchan kace tanada kyau" kallonta yayi yace "aike farinki farin mai ne bakinta kuma natural ne, she's d definition of black is beautiful" ganin mugun kallon datamai kaman zata shakeshi yasa yay murmushi yace "kawas ina ganin baki taba yima Aneesa kallon kurilla bane kallon tsoro kike mata, ai wlh duk shagon nan kap banga mai kyan yarinyar nanba, gata doguwa yar daidai, bakin fatarta har kyalli yakeyi, jibidai dogon hancinta kaman kan biro, leben yarinyar nan wlh baida banbanci da leben baturiya har mafarkin nakomosu inasha nike" ya karashe maganan yana lumshe ido yanadan shafa kirji irin wanda yay nisan nan a tunani, mugun tsaki Fatima da zuciyarta ke tafarfasa taja tace "kaika sani, kaita abu kaman tsohon bunsuru, nidai natafi saida safe" tai gaba abinta, bakin gyalenta yakamo da sauri yarike yace "haba kawas, kawata ni kadai, kema wlh kinada kyau gaki da komi, bakiga yanda madam duktafi sonki cikin ma'aikatan ta, dan jirani yanzun nan nasan Bala zai iso ya karbeni saimu tafi tare nama saukeki agida ko tunda kinaso na je gidanku inga Baba" yawani kashe mata ido yana side lebe dayasa taji ya narkan mata da zuciya cikin tsananin sonshi hakan yasa tai murmushi sosai tace "to bazakai salla ba gashin nanfa antada sallan magrib" yatsine fuska yayi yace "ke bari innaje gida nahada na rapke su" daidai lokacin wani dake sanye da kayan security ya karaso wajen bayan yay parking yar keken shi, tashi yayi daga kan kujeranshi yace "yauwa Bala kainake jira natafi bari naje na chanza kaya" yabude kofa yana rike da gyalen nata yay ciki hakan yasa ta bishi tana murmushi, backyard sukayi yabude wani daki ya shiga itama tabishi ciki tana turo baki tace "me kawani janyoni babu abinda zan baka ba'a gabana kake cewa kana mugunson Aneesan ba duk abinda nake maka Yusuf, duk abinda nake ma amma nikaciwa mutunci" gyalenta ya yaye ya yar akasa yana murmushin neman sulhu yace "haba Fatyna tawajena kema kinsan bama yar haka dake, kawai dai tsokanar ki nake, sonake naga ko kina kishina kuma naga kinayi, albashina nake tarawa dazaran sunyi yawa zanzo asanni agidanku asamana rana muyi aurenmu wlh" da gudu ta rungume shi tace "da gaske Yusuf dina?" murmushi yayi yana daura hanunshi kan zip din bayan riganta yace "eh wlh da gaske, ko dazu danai maganan ta lebanki nake nufi wlh ke bakiga lips dinkiba kaman na baturiya" da sauri tasa hannu kan lips dinta dayaji pink janbaki tana shafawa tana murmushi, shikuma yay maganan yana yarda riganta akasa yasa hannu ya balle maballin bra yacire yayar yana kama nonon ta da karfi, lumshe ido tayi da sauri tana turamai tace "wayyo Allah na, Yusuf kar madam ta kamamu fa koranmu zatayi wlh" sakinta yayi yay wurin kofan ya kulle da key yasaka sakata yace "bazata kamamu ba, kuma ko Bala yazo yaga akulle zai gane bazai ce komiba shima haka yakeyi da Jamila kullun ranan duniya" dariya duk sukayi ta karaso gaban shi da gudu tana warware mai boturin riga shima yana cire belt din wandon jikinshi tace "nakosa muyi aure abinmu wanan cin yan mintotin damuke yi anan baya isana Yusif" juyar da ita yay da sauri yana kama joystick dinshi dake nan amike yace "karki damu kedai ki dinga bani inaci kullun wlh inhar kinamin haka banga mai hanani auranki ba keko babanki yace aa' saina daukeki mun gudu" yay maganan yana tura bananan shi cikinta da karfi "wash Allah na, dadi Yusif, to nidai kamin alkawari bazaka kara kallon Aneesa ba jinake kaman zan mutu wlh da kishi innaga kana mata mayen kallon nan, ko magana karka kara mata ka tsaneta sosai kaji" kama kwankwasanta yayi yana buga joystick dinshi ciki yace "to Fatyna naji, wayyo Faty dadi" yay maganan yana wani irin ramming nata fast fast, ganin yana neman kawowa yasa ya ciro da sauri ya wurgata kasa yabita yabude kafafunta yakama bananar ya danna ciki lumshe ido tayi jin dadi kaman zata mutu tace "wayyo ni Yusuf karfa kazuba ciki karnai ciki" arude muryanshi na rawa sosai yace "bazan zubaba" ya danneta sosai yacigaba dayi kaman zai fasata, ganin yafara gurnani yasa ta shiga tureshi tace "Yusuf karkamin bari aciki, dan Allah kafito" danneta yay da karfin gaske dukya haukace yace "wayyo dadi kawa, dadi kawata" ya daddage ya juyemata every single drop aciki kafin ya kwanta akanta yakama nonanta yanadan sha sama sama, fashewa tayi da kuka tace "na shiga uku, ranan nan haka kai ambaliya aciki yauma haka idan nai ciki fa eh" dagowa yayi ya kalleta, hannu yasa ya sharce hawayen ta yace "dalla chan denamin asaran hawayena" batasan lokacin data sakinmai murmushi ba sabida dadi da kalamun shi suka mata ganin haka yasa yace "karki damu ko kinyi ciki zamu zubar dashi zo nidai ki tsotseni insaka kaya" yay maganan yana mika mata joystick dinshi murmushi tayi takai bakinta ta shiga sha yana lumlumshe ido yana shafa mata nono, saida taside tsaf sanan taciro kanta, tashi yayi itama haka suka shiga saka kaya suka shirya tsaf kaman basuba sanan yabude kofa shiya fara fita ganin babu kowa yasa yace itama tafito tafito da saurinta suka fita sallama yayi da Bala dake musu dariya sanan sukai wajen babur dinshi ya kunna yahau sukai gaba.
Ana kiraye kirayen salla ta shiga gidansu da sallama babu kowa a tsakar gidan, hijabin ta tacire ta daura kan igiya tadau butan datagani gaban rijiya tai hanyar bayi sanin Ammi na salla yasa bata kirata ba ta shiga bayin, bata jimaba tafito ta tsugunna tai alwala tadau hijabin da jakanta tai sallama ta shiga dakinsu, agefen Ammi dake salla taje ta tsaya ta tada sallanta.
Sallame sallan tayi tadaura kanta kan kafadar Ammi data idar da sallan tuntuni ashagwabe tace "wayyo Allah na Ammi nagaji wlh, yunwa nakeji" dagota Ammi tayi tace "sannu kinji, nasamiki ruwan zafi akan rushi, wanka zakifarayi kokuma abinci zaki faraci?" hijabin jikinta ta zare ta wurga kan kujera tana yatsine fuska tace "abinci Ammi, ni abinci zan faraci, mekika dafa? Tuwo Ammi?" tai tambayan kaman zatai kuka, hararanta Ammi tayi tace "common je dakinki kidauko kulan abincin ki kizonan kici, shi tuwon meyamiki dabaza kiciba?" tashi tayi kaman zatai kuka tai hanyar dakinta tace "ni banson Tuwo wlh" dakin ta shiga tadau kulan dakenan kusada gadonta tafito tana daure fuska dauke kai Ammi tayi tacigaba da addu'oin ta kaman bata ganta ba, zama tayi ahankali gefen Ammi tabude kulan kaman bataso tabude, karo taci da hadadden jellof rice harda su carrot da green beans aciki, gadan Babban bindin kifi nan guda daya asaman kan abincin, batasan lokacin data saki wani gamshashen murmushi ba ta dagakai ta kalli Ammin, hada ido sukayi ta watsa mata harara hakan yasa tasa hannu ta rufe fuskarta tana dariya akunyace ta mike tsaye taje tadauko cokali da ruwa a kofi tadawo tazauna tafaraci bakaramin dadi abincin yayiba Ammi ta iya girki sosai, tass ta tada abincin Ammi ta kalli yanda ta tada abincin tace "inzaki kara akwai a tukunya kije kidebo" girgiza kai tayi tanacin kifinta tace "nakoshi Ammi na, nagode, Ammi shinkafan yay dadi wlh, kifin washh soo crunchy Ammi" tana maganan tana lumlumshe ido tsabagen dadi, dan murmushi Ammi tayi cikin tsananin son yar tata tace "tashi kije kiyi wanka dare nayi" "to" tashi tayi ta tattara kayan dataci abinci dasu tawuce tafita takai kitchen sanan tadau bucket tahada ruwan takoma daki ta cire kaya tadaura zani tafito tadau ruwan da ta shiga bayi tana gamawa tafito ta wuce dakin dogon rigan baccinta tasaka tasa hijabi tazo tai isha agefen Ammi tana idarwa tai shafa'i da wuturi ta mike tsaye tace "Ammi bacci nagaji sosai" "jeki kwanta sannu kinji, saida safe" gyadama Ammi kai tayi tai hanyar dakinta, Ammi databita da kallo tace "kiyi addu'an bacci kafin ki kwanta" "to" tace ta shiga daki da Bismilla tafada gado ta lumshe ido addu'an bacci takaran to sai bacci.
*******************
Avalon Hollywood & Bardot, California_ .
Parking motar bodyguard dinshi yayi a parking lot din babban club din, baima san sun isoba sabida wayarshi dayake daddannawa yana sanye dawata buttoned shoulder strip wool sweater na Paco Rabanne, orange and black color ne sweater dayamai kyau banawasaba, yana sanye dawani Black Marni trouser kafafunshi sanye da wani black boot na Lanvin, yasaka sweater ne sabida muran dayake yi sai wani hadadden kamshi yakeyi kaman ka lashe kamshin tsabagen dadinshi, budemai kofan da akayi yasa ya dagokai ya kalli bodyguard din dake jiran ya sauko, saukowa yayi ahankali ya zuba hanunshi a aljihu yay gaba yana taku daidai, rufe motar bodyguard din yayi sukabi bayanshi da sauri, juyowa yayi fuskarshi adaure jin karan takalman su, wani irin haushin su yakeji yanda suke binshi dinan kaman wani karamin yaro, ahankali cikin soft voice dinshi dan baiso yamusu ihu ya janyo attention yace "you guys should wait for me in the car, give me some break" yawuce yay ciki cikin fushi sosai, sukuma babu yanda suka iya suka koma mota suka zauna.
Budemai door security wurin sukayi ya shiga cikin club din da waka ke tashi mutane na rawa a dance floor, wasu na buga bar games da sauran su, yatsine fuska yayi yadan cije lips dinshi yahau kan stairs din yay sama ya doshi wani waje da aka rubuta VIP Only, security dake wajen suna ganin shi suka matsamai ya shige yana shiga wasu maza hudu ne zaune wani black sai sauran farare turawa ga shisha pot agaban su da manya manyan bottle din wine da glass cups, suna ganin shi sukai ihu. "you are late Leo" haka suke kiranshi da Leo tun farkon shigan shi school idan za'a kira sunan shi Aliyu saidai suce Aleo shine friends dinan nashi kawai suka cire A din farko suka radamai Leo, zama yayi kusada black guy din Wanda shikadai ne yay kama da dan Nigeria cikinsu sauran duk da turawa ne. "ahhh wash, my legs" black din dake kusada shine yace "where are your guards Dady's boy?" daga yanayin yanda yay maganan zaka gane tsokanar shi yake nema hakan yasa sauran suka fashe da dariya sosai, hararan su yayi yace "I came alone" "whowhowhow! Kai nawa, lemme just call this a white lie right guys?" ya tambayi sauran mazan atare sukace "yeah, is a white lie" sukahau dariya ganin iskanci sukemai yasa ya kalli bar attendant din wurin yace "non alcoholic wine pls" da sauri mutumin yajuya dan zuwa daukomai, juyowa yayi ya kallesu ganin duksun tsareshi da ido suna shan shishan su yace "wats up guys?" wani daga cikinsu ne cikin harshen turenci dan duk da turenci suke magana yace "magana muke akan irin matan damukeso mu aura in the future, I personally Leo want to marry sangartacciyar yarinya, yarinyar yar gayu mai kyau wacce tasan gata, yar gidan masu kudi, kai wacce irin mace kakeso ka aura Leo?" daidai lokacin bar attendant din yakawo mai wine din dayay requesting karban wine din yayi daya zubamai a glass cup, Bash dan Nigeria dake kusada shi ya kalli wanda yama Aliyu tambayar yace "me kake tambayar Leo irin matar dazai aura, kaima kasan Leo ready made yar gata zai aura, am sure yarinyar president zai aura?".
Tabe baki yayi jin maganan da Bash yayi yakai wine dinshi baki yana kara shigewa cikin kujera da kyau, ganin baida niyyan magana sun saba dama da iskancin shi yasa daya daga cikin turawan mai suna Frodd yace "ni inaso na auri matan data girmeni sosai at least tabani 10 good yrs" atare dukansu sukai kallai harda Aliyu dake sipping red wine dinshi, daga musu gira yayi yace "yes, idan ka auri wacce ta girmeka tafi riritaka, tafi kula dakai, tana kuladakai kaman dan kwai cus it took her a very long time kafin tasameka so u will be well taken care of, you are just like an asset awurin ta" dariya dukansu sukayi banda Aliyu da yadanyi murmushi kana ganinsu kasan suna enjoying hiran dasukeyi abunsu ganin yana murmushi yasa sukace "come onnnnnn Leo tell us yours" dan bude ido yayi ya kallesu saikuma yay murmushi ya daga glass cup din hanunshi yana kallon wine din yay shiru kaman yana tunani dan fuzar da iska yay kadan ya gyara zaman dayay akan kujeran mai kama da kwanciya ya daura glasscup din akan kirjinshi yace "I don't think I will ever get married but if I will matar danake so na aura" yay shiru yasa hanunshi yacire glasscup din daga kan kirjinshi yadaga sama tareda bude idanunshi ya kalli glasscup din dayake dan girgizawa ahankali yace "inaso na auri mace dat is not from a wealthy home, rich girls are too stupid and proud I hate them" ya yatsine fuska kadan cikin sassanyar muryanshi yace "I want a hardworking smart girl mara son jiki a kazar kazar girl" yasake yin shiru yana girgiza cup din yace "a good cook, obidient and gently being, a girl that She sees me for me, I want Inner Beauty in a lady not facial, if her heart is beautiful am okay" yay dan shiru kafin ahankali yace "I want a girl that am naturally attracted to, attraction is the basis of love and marriage, and if the spark isn’t there, it’s something that’s really hard to fake" yay shiru yace "a girl that is not too expose mai kunya, yarinya mai hankali da taimako" yadanyi shiru kafin ya yatsine fuska ahankali yace "I just want a girl that will beat my imagination, I want a girl that will beat all this qualities I listed and be more and more and more" dan murmushi yayi ya ijiye glasscup din yace "anyway nasan they're no such girls on this earth, so I ain't gonna stress myself with marriage, nowadays girls are too lousy guys" yasake yatsine fuska agajiye duk dariya sukahau yi Bash yadan buga kafadarshi yace "u are just talking ne, irinku har kuka kukema soyayya, aure maybe ma duk saika rigamu aure muna nan dakai" kabar da hanun Bash din yayi yay hamma yana duba rolex din hanunshi ganin kusan 1:30 nadare yace "night guys am sleepy, I will be travelling tomorrow" atare duk sukace "where to?" tashi yayi ahankali yace "home" Yajuya ahankali yana daga musu hannu yay waje, bacci yakeji bana wasaba da kyar yakai parking lot aka budemai mota ya shiga ya kwantar da kanshi jikin kujera ya lumshe ido sai bacci.
Murmushi bodyguard dinshi yayi kawai bayan yarufe kofan motar baiga laifin babanshi ba dayake hadashi da security komi Aliyu yakeyi a shagwabe a sangarce kaman ba namiji ba, kaiwa gida sukayi yay parking suka fito ya zagayo yabude kofan yadan bubbuga kujeran yace "we are home sir, wake up lemme take you to bed" bude ido yayi ahankali ya kallesu ahankali yatashi yaziro kafafunshi kasa bodyguard din zai rikeshi ya harareshi cikin bacci yace "don't touch me" yay gaba suna biye dashi har upstairs yabude dakinshi ya shige yafada kan gado batare daya cire takalmi ba, ciremai takalmin bodyguard din sukayi sanan sukaja bargo suka rufemai jiki ya rage karfin AC, dayan kuma ya kashe wutan dakin suka juya suka fita already tun dazu da rana suka hadamai kayan dazaiyi tafiya dasu gobe.
A TSAKANKANIN SOYAYYA
IN BETWEEN THE LOVE_
Lies another love
M Shaku
3️
Da asuba ya tashi da kyar shima sabida alarm din gefen gadonshi ne daya saita yatadashi, tashi yayi ya shiga bathroom, yadade aciki kafin yafito cikin wani blue bathrobe, zama yayi abakin gado ya shafa manshi mai kamshi a tsanake sanan yatashi wardrobe dinshi yaje yabude yaciro wani black belted cotton poplin cargo trouser da wata farin logo print t-shirt na Ambush yadauko yasaka, yabude bangaren rigunan sanyin shi yana tunanin wanda zai saka kafin yajawo wata logo embroidered wool fleece jacket itama ta Ambush, yasaka rigan tazauna ajikinshi tamai kyau sosai, yadau designers turarukan shi ya fesa sanan ya shimfida dadduma yay salla yana sallame wa yaji ana bugamai kofa, yatsine kofa yayi sanin mayun nanne, da kyar cikin isa da izza yace "come on in" bude kofa bodyguard din yayi rikeda wata yar karaman tray da small mug of hot coffee kekai, karasowa gabanshi yayi ya ijiye tray kan dadduman yace "have this sir, we are leaving in the next 10min" daure fuska yayi yace "where is d other guard? Lucas is his name right?" yay maganan yana mai alamu da yatsa ayangance, gyadamai kai bodyguard yayi yace "yes he's Lucas, I left him outside he's packing out luggage to the car" yatsine fuska yayi as usual yatashi daga kan dadduman yahau kan gadon yazauna yamai pointing coffee da yatsa alamun yabashi ysha, daukan coffee yayi da sauri ya mikamai karba yayi yakai bakinshi yay sipping dan ficili ya zare daga bakinshi batare daya kalli Guard dinba yace "where is my phone? Dad dina yakirani?" "your phone is here sir" yakarasa kusa da bedside lamp yadau wayarshi dat was lying there yadauka ya danna wayar dababu any security lock ajiki yace "No sir, babu miss call din kowa" dan kwafa yayi baisake cewa komiba yacigaba dashan dan coffee ayangance sanan ya gama yatashi ahankali yay gaba bodyguard din ya gyara ko ina sanan ya kashe wuta yabiyoshi waje harya shiga mota yawuce ya shiga gaba suka wuce Airport.
Sai fushi fushi yake sabida Dad baikiraba shikuma bazai kirashi ba saisama yabarma bodyguard din wayar dan yasan in yana hanunshi zai iya yakirashi, ya tsani British Airways dan sunada wani banzan dabi'an batarma da mutum luggage saisa tun jiyan yasa suyi booking air France, sai tunanin uban zaman dazaiyi cikin jirgin yake inhar basuyi stopover ba flight dinshi is 18hrs flight inkuma jirgin ya tsaya for fueling ko cleaning kokuma wani dai emergency, kokuma weather issue zasu iya 20hrs or more than sef saisa he came prepaid yasa kayan sanyi idan ya shigama he will request for a blanket or showel duk wanda suke danshi gaskiya shi bazai saka pyjamas din airline ba, kuma yanada matsalan jin sanyi sosai, checking in sukayi suka karbi ticket sukai departure lounge basu wani dadeba suka fara boarding karfe 7:15 jirgin su yadaga sai kallon lokacin yake yana kokarin hararo wat time is it yanzu a Nigeria, dan Nigeria is almost 9hrs ahead of California, dan murmushi yayi ganowa dayayi yanzu darene a Nigeria probably hala Dad yay bacci saisa bai kirashi ba.
8:40 na dare jirgin su yasauka a Abuja, fitowa sukayi kana ganinshi kasan yagaji sosai saukowa suka farayi bodyguard dinshi biyeda shi, wuraren Tara suka gama komi suka fito ta arrival sai kalle kalle yake ya tsaya chak dan baiga wani nashiba baiga wani direban gidansu ba baiga Daddy ba, wani irin haushi ne yakamashi yamikama bodyguard hannu alamun yabashi wayarshi, karban wayan yayi dayariga ya kunna mai ya shiga dialog Dan kiran Dad dinshi, fizge waya yaji anyi daga hanunshi da sauri yadago kai wani magidanci ne kamansu daya sak dan shima farine sol alamun tsufa daya bayyana tattare da magidancin ne zaisa kawai kagane ba yan biyu bane uba da d'a ne, dudda fushi yake da Dad amma baisan lokacin dayasaki wani murmushi ba yawani irin rungumeshi ba so tight yace "Daddd dy" murmushi sosai mutumin yayi yana bubbuga bayanshi yace "na'am Aliyu na, sarkin zuciya, Aliyu an mazajena" dariya daga shi har Aliyun sukayi sanan yasake shi ahankali yana kallonshi kaman yanda yake kallonshi yace "muje kahuta kagaji da yawa karka fadi" sukai wajen mota bodyguard na binsu abaya, motoci biyune bodyguard suka shiga dayan Daddy da Aliyu kuma suka shiga motar Daddy, kwanciya yayi ya daura kanshi kan cinyar Dad yana yatsine fuska, kallo baban nashi ya binshi dashi yana mamaki yaushe Aliyu zai chanza yadawo namiji, son jikinshi da rashin kuzari is too much, hanunshi ya chusa cikin kanshi yana mishi head massage yace "sannu kaji Son kagaji sosai ko?" gyadamai kai yayi idanunshi a lumshe yace "bakaine kawani ce mutum yadawo ba, I need hot bath jikina kaman an kakkaryani Dad" "tooofah, sannu yaron kirki, muna zuwa gida zakai wanka kaci abinci saikai wanka abinka" gyadamai kai yayi a shagwabe yana sauke ajiyan zuciya yanajin dadin yanda Dad kemai headmassage din.
Agaban wani babban gida sukai horn wani soja yabude musu Gate din, tashi yayi ahankali ya zauna yana kallon babban gidan nasu da babu kowa a ciki, shiga ciki sukayi sukai parking bude musu kofar motar akayi, ahankali suka fiffito daga motan yana kallon gidan, babban gidane dake dauke da manya manyan flat flat guda hudu, sai daga tachan dayan bangaren kuma wani babban flat guda daya ne, shidai babu yanda zaiyi da Dad ne amma harga Allah baison dawowa Nigeria ba, ya tsani gidan mahaifin shi sosai, he hates this house with all his heart, dafashi da akayi yasa yadaga kai ya kalli Dad din yadan turo baki kaman mai shirin yin kuka, murmushi Dad yamai tareda sumbatan goshinshi yace "all is well Aliyu am here for you kaji relax, muje" gyadamai kai yayi suka fara tafiya bodyguard kuma nawajen mota suna fito da kayayyakin su daga boot, wata yar budurwace doguwa dabazata wuce 20yrs ba sanye dawata doguwan rigan atampa tafito daga wani daki dasuke kira da laundry tariko wani white folded zanin gado a hanunta tajuyo, ganin Aliyu tareda Dady yasa ta tsaya chak tareda bude baki cikeda mamaki danko kadan Dady bai sanar dasu zai dawoba, tsayawa Aliyun yayi shima yana kallonta da idanunshi dake cikeda gajiya, murmushi Dady yayi yace "gata wajenka nan ai banfada mataba I want to surprise her taganka kawai kaman daga sama" murmushi sosai yayi yana kallonta batare dayace mata komiba ya daga mata gira daya alamun kallon fa baki sanni bane? Watsar da zanin gadon tayi akasa tsabagen rudewa tasa hanunta takai kan saman idanunta ta murza idanun irin ta kara tabbatarwa ba gizo idanunta kemata ba sanan tabude su, tagadai still dai yana tsaye inda yake kusada Daddy dake sanye da babban riga that means Yaya Aliyun tane, wani irin ihu tayi dayacika gidan. "Yaya Aliyuuuu, Yaya Aliyu oyoyo" ta tafi dawani irin mugun gudu hakan yasa yabude mata hannu da gudu taje tai wani irin tsalle tafada jikinshi ta rungumeshi sosai her heart couldn't contain her happiness sai kuka, hakan yasa Dady yace "kagamin shagwababbiyar yarinya, kin wani dane jikinshi zaki karyamin shi saikuma ki sakinmai kuka dukshi kadai, haukatashi kikeso kiyine daga dawowan shi, cikashi" kojin maganganun Daddyn suma batayi sai kuka take bayanta ya shafa ya bubbuga alamun tai shiru, jin karan bude buden kofofi wanan nabin wanan yasa yadago kai matayen Dadyne kowacce tadan leko dakai daga flat dinta ga yara manya da kananu duk sunaso sufito suga ihun mai akeyi a tsakar gida sun hanasu fita, fuskarnan bayabo ba fallasa duk sai kallonshi suke kaman yau suka fara ganinshi, babban cikin matan ne tadan tabe baki tace "ahhhh manyan baki su Aliyu ne agarin, mutanen turai saukan yaushe ko sanarmana ba'ayi ba, hala cinye dan gwal din zamuyi maigida" tasake tabe baki tana kallon Rauda da har lokacin ke rungume da Aliyun tace "sannu da zuwa Aliyu, kekuma ina zanin gadon danace kikawo min uwar shishigi?" kafin Rauda tai magana Dad yace "ahadama Aliyu lafiyayyen abinci Kareema" dan juya ido tayi tace "haba Alhaji saida abinci yakare kasan yawan yaran gidan nan gasuda shegen ci barin ma yaran Amaryan ka, aida kafadamana zaizo dasaimu saka dashi a girki, shi yaro kasan bacin abincin yan aiki yakeba dasai ace suhadamai koyar Indomie ce, kaga kumani wash Allah" tadan yatsine fuska tana dafa kafarta tace "kasan ina fama da wanan ciwon kafan bazan iya shiga wani kitchen ba Alhaji sanyin kashi dazaran dare yayi saidai kaji kasusuwana nakiran salla" shiru Dady yayi yana kallonta baiso yay hayaniya agaban Aliyu da dawowan shi kenan baiso yatadamai da hankali da sauri Rauda ta tashi daga jikin Aliyun tace "nizan ma girki kaji yayan mu, maizan dafama?" kafin ma yay magana Kareema tace "wai bazaki wuce kidau zanin gadon chan dakika watsar akasa kije ki shimfidamin agado ba" wani mugun kallo Daddy ya watsa mata yace "kije ki dauka dakanki, girki zatama dan uwanta" Daddy ya kalli Raudan datai zuru zuru dan tsoron masifar uwarta take Yace "wuce je store ki dauko all abunda zakiyi amfani dashi kizo side din Aliyun kiyi girkin awajen" gyadamai kai tayi tace "to Daddy" tama Ya Aliyun murmushi tajuya da sauri tawuce, Dady ya kalli sauran matan biyu dasuka tsaya suna kallonsu yace "duk baku iya gaisuwa bako" ko wacce da kallan nata reaction din dasukayi da kyar sukace "sannu da zuwa Aliyu" ko amsasu Aliyu baiyiba Yajuya yay part hanyar side dinshi, Amaryan Dady mai suna Amina tace "yaro baisan ya gaida manyan Shiba saidai asa manya su gaidashi sabida sonkai, mumadai Allah bamu y'ay'a mazan nan, kuma kar wata takara kiran yarana " dan juyowa Dady yayi ya kalleta jin yanda take jefanshi da kananun magana ta shige dakinta baice komiba amma wlh duk zasuci ubansu yasan maganin su, shida sune su zuba indai kan Aliyun dudda sun haifamai yara zai iya sakin yan bura'uba yakawo nany su kulamai da yaranshi, billahillazi duk wanda zai tabamai Aliyu marayan danshi nan mara uwa sai yay yakin biafra da mutum.
0 Comments