Auren Yarinta Complete Hausa Novel

 

Auren Yarinta Complete Hausa Novel

Auren Yarinta Complete Hausa Novel

AUREN YARINTA Daga Alkalamen Khadija s (dogarai lipton girl)


A short story


GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION

We are bearers of so golden pen

we write assidiously perceive no pain

So magicalOur creative golden penbehold our words

A product of our pensavour our words for it will cause you no pain


Adduar Matafiya ga mazaunin Gida

     
Astawdiukumullah allazee la tadeeu wadaIuh

Ina sanya ku a cikin kiyayewar Allah wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya tozarta


      Dedication
          

     HK nayi missing in ki over


Auren Yarinta Page 1&2


       Wai yarinya nan yaushi zaki fito ni eh Wanan wane irin iskan ce ni tunda zu yana jiran ki kinye kwance ki 

   Fito wa tayi daga cikin dakin tana kallon Inaa ta

    Inaa idan naji waje me zanye Ni ki kyale ni baci naki ji

   Wangale baki tayi tana kallon ta 
      Nafisa meya kiki son rai na man da hankali zo nan 

Zaunawa tayi kusa da ita ranta a bace 
   Haba yar Auta kinsan wulakanta mutani ba kyau ko kuma kinga yana jiran ki tundazu fa yazo ki taimaka ki ji ko 10mnt ni kiye sai ki dawo

    Murmushin karfin hali tayi ta tashi zata nufa waje 
Kwala mata Kira tayi

Nafisa ina zaki ji haka ba mayafe 

   Kallon jikin ta tayi
   Inaa ki barni a hakan idan ba haka ba zan ji ba

       Bata jira inaa ta tayi magana ta fita daga gidan

   Oh ni Suwaiba wanan yarinya ko yaushi zata malaki hankalin ta 



Fita tayi waji tana kalle kalle ganin mota tayi ko baa gaya mata ba tasan shini a cikin mota 
 

Iyeee lalai wanan ya raina ni don iskance ni yaki so na shiga cikin mota to ae ni ba yar iska bace zanye maganin ka yanzu nan

      Kalle kalle ta kamaye taga Dutse daukan shi tayi tana murmushi mugunta

Idan baka fito dan Allah ba ka fito don banza

       Jifa masa dutse tayi glass in sa ya fashi dutsen sai a wayar shi 

Dagowa yayi 
 What the hell Wanan wani dan iska ni zai ye man haka

 Duba wayan shi tayi wada ta lalace 

Da karfe ya fito cikin mota ya rufe kofa da karfe
  Zagayowa yayi ya finciko Nafisa da karfe ya daga Hanu Zai mare ta ganin Nafisa ni yasa ya tsaya cak 

  Hanunshi yaki kallo ranshi a bace shi ba glass insa ya dame shi ba wayan shida ta Lalace domin yana important thing da ita

    Saukar da Hanunshi yayi yana mai jin takai ce
   Kallon shi taki ye domin ta tsorata kuka ta kamaye 
  Shikuwa ya rasa me xai ye kallon takai ce yaki ye mata 
In banda  kadara me zai ye  da wanan yarinya kuma a matsayen mata yaja karamen tsoki 



Tofa ko meyasa Zai aure Nafisa mu dai ji zuwa muje yanda zata kasance


   Lipton girl



1217 313 PM lipton girl AUREN YARINTA


      Daga Alkalamen
  Khadija s dogarai lipton girl


A short story

 
  ________________________


  httpswwwfacebookcomgroups1569379426621615



GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION




We are bearers of so golden pen

we write assidiously perceive no pain

So magicalOur creative golden penbehold our words

A product of our pensavour our words for it will cause you no pain

Adduar Matafiya ga mazaunin Gida

     
Astawdiukumullah allazee la tadeeu wadaIuh

Ina sanya ku a cikin kiyayewar Allah wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya tozarta


      Dedication
          

     HK nayi missing in ki over


Auren Yarinta Page 2&3





       Da kyar ya iya bude bakin sa yace Nafisa kina da lafiya kuwa Meyasa zaki fasa man Glass

    
Tana kuka tana maganaNi babu ruwana da kai tunda ka daga hanu zaka mare ni kuma sai nagaya ma Inaa ka duki ni

  Zaro ido yayi Yaushi na daki ki 
A ransa yace yarinya yar karama sai karyan tsiya 

   Kamar wani wawa ya fara bata hankuri
  Kiye hakuri dan Allah kada ki gaya mata kinsan abunda na kawo maki

   Washe baki tayi 

Aa Meka kawo man

Zagaya wa yayi ya bude mota wata Bag ya dauko ya bata 
Da karfe ta amsa ta fara bude wa washe baki tayi 
   Nagode yaya Bata karasa ba tayi shiru 


Rugawa tayi da gudu ta shiga cikin gida

Shikuwa binta yayi da kallo nan taki ya bata rai kamar ba shini ya gama Dariya ba mota ya shiga ya wuce fuuuuu 


 Ita kuwa tana shiga cikin gida ta fada jikin inaa ta Inaa kinga abunda yaya ya kawo man deba kayan nan suna da kyau ko

   Murmushi tayi mata To kin gani shiyasa nace maki ki fita kinga yanzu ae kin samu kaya ko


    Tashi tayi tana gwada rigar da ya kawo mata kokarin cire kayan ta taki ye ta saka rigar da ya kawo mata

   Nafisa wai yaushi zaki malaki hankalin ki ni A gaba na zaki cire kaya baka ko jin yar kunyar nan


  Turo baki tayi kifa Inaa ta ce taya zanji kunyan kiidan na cire kaya a gaban ki ae ba wani abu bani ko


  Girgiza mata kai tayi Aa ki shiga cikin daki ki canza kaya kinye Auta na


    Daga kafada tayi ta shiga cikin daki ta saka rigar fetowa tayi sai juye taki ye Inaa kinga yanda kayan nan sukaye man kyau kuwa

  Nagani kinye kyau sosai

  Bare naji na Nuna ma Khadija
  Kallon ta taki ye Dare fa yayi ki bare har gobe mana ki nuna mata


Aa ni yanzu zanji bazan iya jira har gobe ba 

  Hijab ta dauko don tasan baza ta barta ta fita haka nan ba



Shikuwa yana isa ya fara horn kamar wanda zai tashi sama 
Da gudu mai gadi yazo ya wangale masa get ya shiga cikin gidan da gudu fitowa yayi cikin mota ko rufe kofa bai ye ba ya nufa cikin gidan
Baba mai gadi kuwa baki ya saki yana kallon shi yau ma ran oga ya bace domin duk lokacin da ransa yaki bace baya rufe mota 


    Da shigan shi cikin gida ya Tara da Dad inshi zauni tare da mom inshi suna hira 
   Gurin su ya karasa ya gaida su 
    Alhj Sanusi ya washe baki  Aziz har ka dawo gurin Nafisa ni 


Sunkuyar da kan shi yayi domin ranshi a bace yaki musaman idan aka ye masa maganar Nafisa 

    Eh Dad yanzu na dawo 

Masha Allah Allah yayi maka Albarka ina son a saka auren ku nan da sati daya domin bana son a dau lokaci sosai Saboda akwai tafiya da zanyi kuma bana so a daura aure bana nan dafa tan baka da matsala 


  Shiru yayi a ransa yana raya cewa shikinan zaa aura masa yarinya 


Dad duk yanda kace haka zaaye in har zai saka ka a cikin farin ciki a shirye naki da nayi maka shi 


Masha Allah Allah yayi maka albarka zaka iya tafiya

   Mom inshi dai bata ce kome ba domin tasan Aziz ba auren yaki so ba 

Tashi yayi ya haura sama bai tsaya ko ina ba sai dakin da da karfe ya bude kofa ya shiga cikin daki bai tsaya ko ina ba sai Bathroom insa 
Kayan shi ya cire ya cika Bap da ruwa ciki ya shiga ya dauki nunfashin sa ya dau lokaci kafin ya fito daga cikin ruwan Towel ya daura ya fito kayan baci ya saka ya kwanta kan gadon shi 

    Ba abunda yaki tunawa sai maganar Dad insa yanzu kinan zaa daura masa aure da yarinya Rufe idon shi yayi yana tuna fuskan Nafisa da surata bude ido yayi yaja karamen tsaki idan na aure ta me zan gani a ciki Wanan karamar yarinya 
Lumshe idon shi yayi baci mai dadi yayi awon gaba da shi 

kuyi hakuri da wanan ba yawa




     lipton girl
1217 313 PM lipton girl AUREN YARINTA


      Daga Alkalamen
  Khadija s dogarai lipton girl


A short story

 
  ________________________


  httpswwwfacebookcomgroups1569379426621615



GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION




We are bearers of so golden pen

we write assidiously perceive no pain

So magicalOur creative golden penbehold our words

A product of our pensavour our words for it will cause you no pain

Adduar Matafiya ga mazaunin Gida

     
Astawdiukumullah allazee la tadeeu wadaIuh

Ina sanya ku a cikin kiyayewar Allah wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya tozarta


      Dedication
          

     HK nayi missing in ki over


Auren Yarinta Page 4&5




        Daga shigan ta cikin gida bata ga kowa ba ta fada Dakin khadija
Ita kuwa sai da ta raxana
Ama ganin kawarta yasa ta saki Murmushi tana kallon kayan da ki jikin ta
  Wow my dear kinga yanda kika ye kyau kuwa

   Dariya ta kamaye Ae dole nayi kyau kinsan waya bani kayan nan 

  Jan Hanunta tayi ta zauna da ita 
  Bani labare ya akaye 

   Tana murmushi tace Yaya Aziz
    Iyeee Amarya Ana yi mana kuri Ina wayan ki 
 ba

 Sai a lokacin ta tuana gaba daya ta manta tana da waya 
  Tana gida Nifa manta wa naki ye da ita
  Murmushi tayi Khadija kinan kinsan dai auren ki da yaya Aziz ba zai jima baaye ba ko Ki kwantar da hankalin ki kiji abunda zan sanar daki ya kamata ace yanzu ki maida Hankalin ki gurin koyon girki da yin ado da kuma yanda zaki kulla da mijin ki

   Zaro ido tayi khadija me kiki nufi Ban iya girki ba Kuma kulla da miji da kiki fadi ae nasan yanda akiye idan mijin ka ya dawo ka amshe Jakar shi idan yayi wanka ka bashi abinci yace ae shini auren ko 

     Hanunta Aza kan goshin ta

  Har yanzu baki san meye aure ba Wai meki damun ki ni ki kwantar da hankalin ki inye maki bayani idan ba haka ba zaki wahala idan aka daura aure
  Karamen tsoki taja

Ni bana so Kinma bata man rai sai da safe

  Bata jira amsar ta ba tafi daga Dakin tana kiran Sunan ta ama ina ko kallon ta bata ye ba 


    


Washe gari

     Mom in Aziz ta shirya Taji gidan su Nafisa tayi ma Mamarta bayani akan wani sati zaaye auren kuma Alhj Yace baya son kome kwai a shirya Amarya akai ta godiya tayi sosai daga bisani ta wuce wan ta


Aziz kuwa yana tashi ya watsa ruwa ko breakfast bai ye ba ya fita gurin aikin shi ya nufa nan ma ba abunda ya iya sai tunani yaki ye 
 Wai shi zaa daura ma aure da yarinya 
   Why dad Zaka ce dole sai na aure ta na aure ta na gani me a ciki

Abokin sa ni ya shigo

  Ango Ango 

Dagowa yayi ya watsa masa wata harara 
Wanda sai da ya kai zauni
      Lafiya naga kana harara na ko karya nayi ba Ango kaki ba 


   Karamen tsoki yaja mtsww
  A ina akaye ango kai ka taba ganin irina ace na aure yar karamar yarinya Ni wlh bana son ta ko kadan nafi son in aure yarinya Babba wada ta kai mace ka dai gani kome normal ama wanan yarinya fa har kan yarinta fa taki ye


   To kai in banda Abunka ae a hakan zaka zauna da ita har ta dawo Babba mace su Matan da kaki gani sun zama manya ae a hakan suka taso Kai ma haka zakaye hakuri Kayi rainonta ka koya mata soyaya kai wlh kama ji dadin ka kasan me ni inda ni aka ce na aure ta ko da nafi kowa farin ciki Saboda yarinya nan tana da kyau fa kuma abun so ni ka aure yarinya karama ka fara nuna mata soyaya Ita fa karamar yarinya zata rinka ye maka wasu abubuwa masu dadi misali idan ka dawo gida ta Rungume ka tayi maka kiss tana magana tana shgwaba ka dai gani ko

     Mtsswwww ita wanan yarinya idan ta Rungume ni Mezan gani a ciki

   Kaji tsiyan ka Kana yawan son kan ka da yawa yanzu meye amfani wanan bayanin da nayi maka


   Aziz tashi yayi ya karasa kusa da Abdul Hanunshi yaja ya kai shi bakin kofa 

Bana bukatan shawaran ka don haka ka fita man daga office
   Rufe kofa yayi da karfe sai da ya razana 
   Daga kafada yayi ya rage gari ka
  
  Shikuwa dawo wa yayi ya zauna ya lumshe idon shi

     Ina ma ace Dad inshi bai hadu da Baban Nafisa ba da duk hakan bata faru ba


Tambaya
Meyasa Aziz zai aure Nafisa


   Mahaifin Aziz waton Alhaj Sanusi ya kasan ce kullum yana busy domin dan kasuwa ni kullum baya zama yana yawan tafiya tafiye
         A lokacin Alj Sanusi yayi tafiya da yaki bai fita da driver ba shi ki driven da kan sa Wayan shi ni tayi ringing ranshi a bace ya kalle wayan domin baya son daga Kira idan yana driven kokarin dokan wayan yaki ye a lokacin  Baban Nafisa yazo zai tsalaka tie tie jin kwai yayi ya bugi wani abu da sauri ya taka burki fitowa yayi ya ganshi jini yana fita a jikin shi cikin mota ya saka shi sai gudu yaki ye ya kai shi Asbt 
Nan aka bashi taimakon gagawa aka ye nasara bayan ya dan samu sauki aka sallame shi ya kai shi gidan shi nan ya shiga ba matar shi hankuri ya zura hanu cikin arjihu ya basu kudi masu yawa ya tashi ya fita 
 Kusan kullum yana zagayo wa yana ye masu alkaire a duk lokacin da yaga Nafisa sai ta bashi tausai gashi yarinya mai kyau duk yazo sai ta gaida shi 

  A kwana a tashi Baban Nafisa ya tashi da tsanin ciwo wanda ko tashi baya iya ye 
Haka matar shi ki dawai Niya da shi a kullum tana taimaka masa gurin tashi har ya kai ga kai shi Asbt Alhj Sanusi yaji Asbt domin Ya bashi tausai sosai suna zauni yana bashi hankuri 
   Duk a dalili na yasa ka shiga wanan halin

  Murmushi karfin hali yayi
  Ka dai na wanan maganar kaji Ka yarda da kadara ba abunda zance sai Alhmdl da Allah ya hada ni da kai Haki ka kai mutum aziki ni Allah yayi maka albarka nasan ko bayan rai na za ka kulla man da iyali na ga Nafisa nan zan bare duk duniyar nan ita ka dai naki da na hanunta maka auren ta ka sama mata miji na gari wanda zai kulla da ita ni nasan wanan gurin ba zan tashi ba

   Haba Alhj Taya zaka rinka wanan magana zaka tashi insha Allah Nafisa kuma zan kulla da ita tamkar diyar da na Haifa nayi maka wanan alkawaren
   Kallon matar shi yayi ki kulla da kan ki Karfe nawa 
  Nan ta gaya masa karfe 130pm
   Murmushi yayi Zanyi Sallah Domin nasan bazan saki yen wata ba
  Kallon shi taki ye ama sai ya kwar da zance anan kwance yayi salla 200pm nayi yayi shada Allah ya dauki ran shi 

Kuka sukiye har da Alhj Sai da ya zubar da hawaye


Bayan kwana ukku da rasuwa Nafisa duk ta rame domin ta sama kan ta damu wa Alhj Yaso mamar ta yarda su koma gidan shi ama tace nan zata zauna ba yanda ya iya dole ya barta
Ama yana zuwa akai akai kuma yana ye masu alkaire
    Nan ya gaya mata in har bazata damu ba yana niman auren ta ga yaron shi a takaice tace ta yarda 
 Shi kuwa bai tambaya dan nasa ba kwai ya yanki Hukunci 

Wanan shini takai tacen labaren da yasa Aziz zai aure Nafisa

Back to Book


Bayan kwana ukku da rasuwa Nafisa duk ta rame domin ta sama kan ta damu wa Alhj Yaso mamar ta yarda su koma gidan shi ama tace nan zata zauna ba yanda ya iya dole ya barta
Ama yana zuwa akai akai kuma yana ye masu alkaire
    Nan ya gaya mata in har bazata damu ba yana niman auren ta ga yaron shi a takaice tace ta yarda 
 Shi kuwa bai tambaya dan nasa ba kwai ya yanki Hukunci 

Wanan shini takai tacen labaren da yasa Aziz zai aure Nafisa
  Yanzu nafisa tana da shikara 13 shiyasa Aziz yaki cewa yarinya ce



Back to story


     Ganin ba aiki zai iya ye ba ya hada kayan shi ya koma gida ba abunda yaki  tunawa sai  auren da zaaye masa
Wayan shi ni  tayi ringing kallon waya  yayi Baby nagani  wada ta kira sa daga wa yayi  cikin sanyi rai yana murmushi
   Amince Allah ya tabata a gari ki
   Can kasan makoshi tace  Tare da kai Habibtie na nayi kiwan ka sosai

   Iska ya hura yana  mai da nunfashi

  Lafiya meya samekaIna ji a jikina kamar kana son gaya man wani Abu ni

   Murmushin karfin hali yayi 
  Kamar kin Sani kuwakinsan me
  Sai ka  fada Ruhina
   Dad Yayi man magana akan auren  yarinyar nan kuma yace wani sati  yaki son a daura aure zangaya masa bana son wani bediri kwai a daura aure domin bana  son kowa sai ki

    Zan kira ka  anjima

Ta kashi wayan back tare da jira Amsar sa ba domin ranta ya bace shima ransa ya bace  Sosai

KARANTA: Matar Gwamna Hausa Novel Complete


lipton girl AUREN YARINTA


      Daga Alkalamen
  Khadija s dogarai lipton girl


A short story

 
  ________________________


  httpswwwfacebookcomgroups1569379426621615



GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION




We are bearers of so golden pen

we write assidiously perceive no pain

So magicalOur creative golden penbehold our words

A product of our pensavour our words for it will cause you no pain

Addua A Kan Abokan Gaba

         

Allahumma  Munzilalkitabi saralhisabi Ihzimilahzaba Allahumma ihzimhum wa alzihlum

Ya Allah Mai saukar da littafi Mai gaggawan sakamako Ka karya kungiyoyin abokan gaba Ya Allah Ka karya su ka girgiza su



      Dedication
          

     HK nayi missing in ki over


Auren Yarinta Page 6&7




       Kiran ta yayi ama bata daga ba abun ya bashi mamaki domin bata saba ye masa hakan ba saki kiran ta yayi akaro na biyu ama bata daga ba ajiye wayan shi yayi ya lumshe idon shi 

Ita kuwa tunda ta kashi wayan ranta ya bace tashi tayi ta fara fafasa kayan Dakin ta sai nishi taki ye kamar wada ta hadiye kunama
  Why Aziz zaka ye aure Kasan irin son da naki ye ma kuwa
  Share hawayen ta tayi ta fita daga Dakin 

  

     Wasa wasa kwanaki sunye gudu  yauce ranar da aka daura auren Aziz da Nafisa Ango kuwa ba wani farin ciki yaki ye ba ranshi a bace idan ya tuna da yarinya aka daura masa ama ya zai ye dole ya be umarnin Dad in shi haka ya rinka gaisawa da mutani yana Murmushin karfin hali

     Hanunta ta reki Nafisa kina jina kinsan dai yau aka daura maki aure ko 

   Kallon takai ce takiye mata wanan wace irin tambaya ce ko yanzu aka haifi yaro aka gaya masa gobe zaa daura masa aure ae ba zai manta ba balan ta ni

    Pls ki dai na wasa I am serious  ya kamata ki san meni aure da yanda zaki kulla da mijin ki

   Pls ki dai na wanan zance bana so Yau fa ranar farin ciki ce kuma kiki ye man wanan zanci ki barni naji dadin wunin yau pls

      Khadija kuwa babu yanda bata ye ba Nafisa ta tsaya tayi mata bayani ama taki yarda 
Ba yanda ta iya dole ta kyaleta

Bayan wasu lokaci

   Lokacin kai Amarya yayi Nafisa kuwa sai washe baki taki ye 
     Bayan tayi wanka ta shirya Inaa ta ce ta shigo Dakin ta Inda khadija taki reki da hanunta 
     Nafisa ki bude kunuwan ki Da kyau ki saurare ni bana son irin yarinta da kiki ye anan kiye ta a can kin jiya


Hawaye ni suka fara zuba a idon ta 

  Inaa meki ki nufi da hakan ni ina Harkan yarinta ni 

Ki fahimce abunda naki nufe kinye aure ya kamata ki mallaki hankalin ki Ki dai na Tsale tsalen da kiki ye ki kwantar da hankalin ki kiba wa  mijin ki hakin ki duk abunda yace kiye masa kiye masa kuma ki zamo mai reki sirre kin jiya Allah yayi maki Albarka 

  Nasiha tayi mata sosai mai shiga jiki daga bisani motocen Amarya suka zo Ba laife an bada motoce da yawa aka dauki Amarya aka wuce da ita gidan mijin ta waton Aziz


Direct sai gidan da Aziz ya Kira aka kai ta parking akaye mutani suka fara fitowa Amarya aka fito da ita ba gidan Babba ni parth biyu 
 Aka kai ta parth inta 
    Mutani sai kallon falon sukiye domin ba karamen Haduwa yayi ba Dakin ta aka kai ta mutani suka gama ganin gida suka wuce Khadija tayi mata nasiha saan ta wuce aka bar Nafisa ita ka dai tsoro ta fara ji domin gidan Babba ni hade kafafun ta tayi zugum tayi tana tunani me Aziz yaki nufi 



keep flowing
  lipton girl
1217 313 PM lipton girl AUREN YARINTA


      Daga Alkalamen
  Khadija s dogarai lipton girl


A short story

 
  ________________________


  httpswwwfacebookcomgroups1569379426621615



GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION




We are bearers of so golden pen

we write assidiously perceive no pain

So magicalOur creative golden penbehold our words

A product of our pensavour our words for it will cause you no pain

Yin Kabbara Da Tasbihi Yayin Da Ake Cikin Tafiya

Allahu akbar  
Subhanallah  



      Dedication
          

     HK nayi missing in ki over


Auren Yarinta Page 8&9



          Shiru ba labaren Aziz bude fuskan ta tayi ta sauko daga busan gadon dube dube takama ye jikin ta ya fara rawa Saboda tsoron da taki ji fitowa tayi daga Dakin kallon Dakin da ki kusa da Dakin tayi sanu sanu ta tura kofar ama bata ga kowa ba karamen tsoki taja ta fito daga Dakin 

    Falo ta zauna kan kujera daki falon hade gwiwowen ta tayi tana kallon falon 
Ina yaya Aziz ya shiga 




Aziz kuwa zauni yaki cikin motar shi ya Aza kan shi kan tsiyari yana mai da nunfashi ba abunda yaki tunani sai 
  Wai yau shini aka daura ma aure da karamar yarinya No way ba zan ji gida ba idan naji can to nayi me 
  Wayan shi ya dauka ya dana Kira ama bata daga ba karamen tsoki ya ja ya tada motar shi fuuu bai tsaya ko ina ba sai wani gida kiran ta ya saki ye ama bata daga ba messg ya tura mata pls baby ki fito ina son ganin ki
    Har kusan 2mnt bata fito ba abun ba karamen bashi mamaki yayi ba ransa a bace ya fito a motar da karfe ya rufe Mota kamar wani barawo haka ya shiga cikin gidan yayi saa kuwa mai gadi baya nan 
      Cikin gida ya shiga sanu sanu yaki tafiya bai tsaya ko ina ba sai Dakin ta kofar a bude taki shiga yayi
Ita kuwa kwance taki kan gado tana reki da wayan ta 
  Kallon ta yaki ye kinan taga messg insa ama bata ye masa reply ba 
    Gyaran murya yayi duk da Hakan bata jeyo ba 
  Jawo ta yayi da karfe ta fadu kan kirjin sa 
       Nishi taki ye guda guda Aziz meya kawo ka anan Ka manta yau ni Ranar auren ka 
 Da sauri ya Aza mata Hanunshi akan lips inta da ya sha jan baki


Har kina da bakin tambaya na bayan share ni da kiki ye kinga messg ina meya sa baki fitowa 
       Am sorry kasan yau ni aka daura maka aure ba zai yuwu na dauki wayan ka ba
  Why Bazaki dauka ba 

   Am Uh  Ka gani mana ba zai yuwu ba u know I love you so much I cant life without you 
    I know Meyasa kiki son wahalar da ni kinsan irin son da naki ye maki kuwa
   Zame jikin ta tayi ta rufe kowa dawo wa tayi ta rungume shi tight 
    Can kasan makoshi tace I miss you 
Shima rungume ta yayi ya dago fuskan ta kallon lips inta yaki ye yana hadeye wasu yawu 
    Ja yayi da baya na dan wani lokaci yana  kallon ta yaki ye reki kan shi yayi ranshi a bace yace 
  Meyasa Dad bai tambaye ni idan ina da wada naki so ba zai aura man yarinya 
     Oh common baby ka manta da wanan maganar aure dai kun riga da kunye shi ba yanda zaa canza destiny so accept your fate pls

      Kara sawa yayi kusa da ita yana kallon ta daga sama har kasa Tana da dogon hanci karamen lips gata da tsawo fara tas ga dukiyar fulani Allah ya bata hips shiyasa yaki balain Sonta ama idan ya tuna da Nafisa da bata da komi sai ranshi ya bace 
    Nuna ta ya kamaye Dube ki perfect woman taya zan zauna da Wancan yarinya 

     Jawo ta yayi yana shakar nunfashin ta sanu sanu suki  ajiyan nunfashi bakin ta ya dago yana kokarin hada lips insa da nata kissing inta ya fara ye kamar ya samu Lollipop halshin ta ya shiga nima yana wasa da shi a hankali taki nishi   huging inta yayi tight ganin abun zai wuce guri yasa ta ture shi
  Pls Azis control dont forget Kayi aure matar ka tana can tana jiran ka fa 
   Wata harara ya dalla mata 
    Ni ba inda zanji anan zan kwana
  Zaro ido tayi
Rufa man asire taya zaka kwana anan idan Daddy ya ganka fa 

   Dont worry ba zai gan ni ba kwai I want to rest in your sweet legs pls
 Yana magana kamar karamen yaro 
Murmushi tayi ta hau kan gado 
      Shima hawa yayi ya Aza Kanshi kan kafar sa
  Hanunta ta sa tana wasa da gashin sa kiss tayi masa ga kuncen sa sweet dreams 
  Lumshe idon shi yayi Saboda irin salon da taki ye masa yasa yayi bacci 
  Nafisa kuwa kan kujera ta kwanta har bacci ya dauki ta 

Washe gari

       Aziz ni ya tashi ganin Babyn sa tana baci yayi murmushi tashi yayi ya mana mata kiss messg ya tura mata
Mrng my princess ni zan wuce I love you 

Ta window ya fita daga gidan yayi saa kuwa baa gan shi ba 

   Motan shi ya shiga   ya tana mota fuuu bai tsaya ko ina ba sai gidan su a bakin get ya same Mai gadi yana ce masa ango sai a lokacin ya tuna yana da aure yasan idan ya shiga cikin gida Dad zai dame shi dad ina nafisa bashi da Zabe dole ya nufi gidan shi 
   Yana shiga yaga Nafisa kwance kan kujera kallon ta yayi ya banka mata harara
  Ita kuwa jikin ta yayi cewo saka makon bata kwanta da kyau ba 

   Tashi tayi ganin Yaya Aziz Ta tashi gurin shi ta kara sa ta Rungume shi Yaya Aziz ina ka shiga ka bar ni kadai a cikin wanan gidan ina ta jin tsoro 
  Rungumeshi tayi sosai
 Shikuwa sai ja da baya yaki ye
   Ki Ki saki ni nace
   Kuka tafara ye Haba yaya Aziz meyasa baka dawo gida jiya ba 
   Ture ta yayi sai da ta fadi kasa 
 Idan kika kuskura kika matso kusa da ni sai na bata maki rai
 Bai jira amsar ta ba ya haura sama Dakin shi ya shiga ya rufe ita kuwa tashi tayi tana tunanin metaye masa da yayi mata haka.


KARANTA: Kalli Shirin ALAQA Season 4 Episode 8


  
  Tofa masu karatu muje zuwa

         lipton girl

 AUREN YARINTA


      Daga Alkalamen
  Khadija s dogarai lipton girl


A short story

 
  ________________________


  httpswwwfacebookcomgroups1569379426621615



GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION




We are bearers of so golden pen

we write assidiously perceive no pain

So magicalOur creative golden penbehold our words

A product of our pensavour our words for it will cause you no pain


Adduar Matafiyi Idan ya riski karkashin dare Daidai lokacin Sahur

              
Samia samiAAun bihamdillahi wahusni balaihi alayna Rabbana sahibna waafdil alayna aithan billahi minannar

Mai shaida ya yi shaida a kan godiyar mu ga Allah da kyakkyawar niimarsa a gare mu Ya Ubangijinmu Ka kasance tare da mu da kiyayewarka da kariyarka Ka kwarara falalarka a gare mu Muna masu neman tsari da Allah daga wuta

Kuyi hakuri kun jini shiru bani da lafiya ni ama yanzu na samu sauki

   Ina taya ki murna kamalla littafin ki ina zangan shi Allah yakara basira da zagin Hanu sister

      Dedication
          

     HK nayi missing in ki over





Page 10&11



        Tashi tayi ta reki kugu me yaya Azim ka nufe wayan ta ce tayi kara da sauri ta karasa ta dauka tana saukar da nunfashi
   Khadija akwai matsala 
   Matsala kuma Haba Amrya wanan wani irin wasa ni
     Ki saurare ni ki jiya
 Nan ta shiga bata labaren abunda ya faru
  Dogon nunfashi taja abunda naki gudi kinan
   Yanzu kinsan abun ye 
  Aa kawata sai kin fada

      Kiji kiye wanka kiye kwalleya ki saka kayan da suka matse ki saan ki dafa masa abinci kinji nasan yanzu yana jin yunwa
   Nagode kawata
All the best ta kashi waya
  Da sauri ta haura sama tana tafiya tana tsale tsale Toilet ta fada ta watsa ruwa wasu kaya ta dauko ta saka bata yi kwalle ya ba ta sauka kasa


Karasa wa tayi kitchen tana kallon shi bude fridge tayi taga kaza da egg da kayan miya 
Murmushi tayi ta fara fida kayan da zata bukata 
       Wanki kaza tayi ta daura ta saman gas ruwa ta saka kadan ta dauko gishirisalt Tuna wa tayi inaa tana ye mata fada akan bata son saka gishiri da yawa spoon ta dauko ta saka spoon daya bare dai na kara kada yaki ji spoon biyu ta saka ta dauko magi kalla kalla  ta saka ta saka kayan kamshi tuni gida ya fara kamshin wahala 
     Egg ta fashi guda 10 ta saka one cube tea spoon na salt ta saka ta  kada kwan da kyau juyawa tayi gurin kaza ta zube ta  ta zuba oil naman ta kama dauka tana saka wa cikin kwai saan ta soya 
 Bayan ta gama wanan soyar 
 Ta daura shikafa da miya ta yanka cabeji ta dafa kwai 5 ta hada cosolo sugar ta saka ciki da yawa domin bata ma saka spoon ba tunda zaki ni ae ba zai ye yawa ba 
 Zobo ta hada mai sanyi ta jira su akan Diner sai murmushi taki ye 
  Nasan Yaya Aziz zai ji dadin abinci nan sosai
    Da gudu ta bar gurin ta saki watsa ruwa ta saka kaya light make up tayi ta nufi dakin shi 
 Knowking ta fara ye sanu sanu ama bai ce ta shigo ba kuma bai bude kofa ba abun ya bata mata rai sosai ta fara buga masa kofa kamar zata bala ta 
 Ranshi a bace ya bude kofa da nufin ya fara ye mata fada ganin kwalleyar ta yasa yayi shiru kamar ba zai ye magana ba ya ce
  Lafiya kiki buga man kofa 
     Jikinta na rawa tace 
 Yaya Aziz nasan baka ce kome ba na kirka maka abinci pls ka sauko kace zanji dadi idan kazo

      Bata jira amsar sa ba ta wuce 
   Bata rai yayi ya rasa abunda zai ye yaji ko kar yaji wata zuciya ta bashi idan bai ji ba zata iya gaya ma dad tunda yarinya ce kome zata iya 
   Haka ya daure ya sauka 
   Ita kuwa tana bakin teble tana jiran karaso wan shi
 Yana zuwa ta ja masa kujera ya zauna
Thanks kwai yace mata 
     Fara serving insa tayi 
 Tana gama wa ta samu guri ta zauna ta buga uban tagumi tana kallon shi
  Wani kamshi ni ya duki hancin sa lumshe idon yayi ashe dai ta iya girki let me test dai 
   Spoon ya dauka ya kai spoon daya wani irin abu yaji wanda ba zai ma iya misilta shi ba 
Kallon ta yayi
  Yaya Aziz kace kaza mana nasan tayi dadi sosai
    Fuskan shi za ban tausai ya debi kadan ya kai ga baki kokarin Amai yaki ye da sauri ta meki ta zuba masa zobo 
    Ta nika masa da sauri ya Amsa ya fara kora ma bakin shi yana hadewa bai ida hadiye sauran ba ya tuda shi
  Kallon shi taki ye lafiya meki damun ka meyasa ka tuda zobon baka sha ba
   Tashi yayi tsaye ya reki cikin shi sai kokarin ye amai yaki a dadafe ya hau sama yana taure ya reki cikin sa har ya kai dakin shi Amai yayi mai yawa sai da ya gama ya dawo kan gado yana mai da nunfashi 
 Wanan wani irin hauka ni abinci ko mutuwa



Abun ba karamen bata mamaki yayi ba meyasa ya wuce yana kokarin Amai 
   Haura wa tayi sama ta shiga dakin shi 
Shikuwa yana kwance kan gadon shi sai mai da nunfashi yaki ye 
  Reki kugu tayi ta fara zazaga masa masifa
  Wanan wane irin iskan ce ni zan dafa maka abinci kazo nan ka kwanta duk uban wahalar da na sha oyah ka tashi muje kace ko na kawo maka shi nan
   Tashi yayi yana fuskan ta Ta

  How dare you Waya baki izinin shiga man kitchen 

  Sakin baki tayi tana kallon i kon Allah

  Kaji ka da wata magana ae ba maza aka sani da kitchen ba mata aka sani don haka nayi maka girki ka tashi muji ka karasa
   No way Bazan ce wanan kazamin abinci ba

    Eh lalai Yaya Aziz ka rama mutani ni zaka ce ma haka

   Nuna ta yaki ye da yatsa 
  Ki fita man daga daki idan ba haka ba zaki jiya a jikin ki

     Ita kuwa daman akwai ta da saurin fushi fita tayi daga dakin ta rufe masa kofa gam 
     Dakin ta tashiga ta saka lock sai fada taki ye ita ka dai
Har dare yayi bata fito ba 
  Fridge inda ki cikin dakin ta Bude ta dauki jus ta hada da biskit sallah tayi ta kwanta bacci mai dadi yayi awon gaba da ita


    Washe gari A hankali taki bude idon ta saukowa tayi kan gadon ta sai meka taki ye gurin labude ta nufa ta bude ganin safiya ta waye yasa ta ji dadi lumshe idon ta tayi taja wani dogon nunfashi beautiful day ta furta
Nan ta shireri ce daman aikin ta kinan idan safiya ta waye tayi tsaye tana shakar iska mai dadi daga bisani ta watsa ruwa dakin Aziz ta shiga 
    Kallon shi taki ye yanda yaki baccin sa hankali kwance zugum tayi tana kallon shi wani abu ta tuna da shi tayi murmushi ta koma dakin ta da gudu banga abunda ta dauko ba ta koma dakin shi hawa tayi kan gado tana ye masa wani abu Dariya ta kamaye ta fita daga dakin 
   Nasan duk fushin ka idan ka tashi yanzu zaka dai na
    Kwanan shi yaki ye cikin kwanciyar hankali Wayan shi ni tayi ringing reject yayi domin yana jin dadin baccin da yaki ye saki kira aka ye karamen tsoki ya ja wai wanan wanini ya ki kirana cikin daren nan
  Dago fuskan shi yayi ganin haskin da ki cikin dakin shi yasan gari ya jima da waye wa
Dauka yayi yah ni
    Banji abunda yace masa ba yace ya bashi 2mnt ga shinan saukowa 
  Sauka yayi kan gadon shi yana nishi guda guda 
 Har zai shiga toilet ya watsa ruwa kuma sai ya fasa don baya son ya karya alkaware yace nan da 2mnt zai sauko kuma yasan idan ya tsaya wanka zai jima sosai haka ya fita dakin shi Tun a sama ya hango su sunkai su 15 waton abokan shi suna zauni kan kujera ko wanin su reki da cup in jus Nafisa kuwa sai murmushi taki ye masu 
  Kallon ta yayi I hope bata lalata masu abun sha ba
   Abokinan da ya hango shi sama ya meki tsaye yana bugun na kusa da shi duba ango guda guda suka fara tashi sun ka saki baki suna kallon shi har ya karaso kusa da su kallon su yaki ye
 What happen meyasa kuki ye man wanan kallon kamar kun ga dodo

  Nafisa kuwa ba abunda taki ye sai dariya 
 Kallo daya yayi mata ta saida dariyan ta 
   Dukan su suka saka dariya   Aminu kuwa har kasa ya kai yana dariya


Kallon shi yayi
Meye abun dariya a ciki pls saje up

  Tashi yayi 
  Tell me what wrong with my face 

 Jan shi yayi har gurin dinner area gurin da aka laka mirrow ya kai shi ya nuna masa 
   Wani ihu ya buga dukan su sai da suka razana  dukan su sukaye shiru
    Nafisa kuwa bata san lokacin da ta saki dariya ba
  Karasawa yayi kusa da ita
 How dare you 
    Murmushi tayi Yaya Aziz kaga yanda kayi kyau kuwa kaga nayi maka gira na shafa maka eye shadow ji yanda bakin ga yayi kyau da na shafa maka jan baki ga blush so beautiful da mace kaki da kayi kyau sosai Shiyasa aki cewa soyaya dadi ae wanan duk cikin soyaya ni
     Bai san lokacin da ya daga hanu ya wanka mata mare ba sai da ta kai kasa
    Aminu ya yo kan shi

  Aziz kana da hankali kuwa Matar ka zaka mara
   Enought Aminu bana son jin kome let me fresh up
  Haurawa yayi sama Nafisa kuwa ga kunya ga zafin mare da Aziz yayi mata kuka taki ye sosai dukan su  sun tausaya mata tashi tayi ta dauko Hijab inta ta fita daga gida 


Tofa ko ina Nafisa zata ji muje zuwa


       lipton girl
1217 313 PM lipton girl AUREN YARINTA


      Daga Alkalamen
  Khadija s dogarai lipton girl


A short story

 
  ________________________


  httpswwwfacebookcomgroups1569379426621615



GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION




We are bearers of so golden pen

we write assidiously perceive no pain

So magicalOur creative golden penbehold our words

A product of our pensavour our words for it will cause you no pain

Addua Idan Ya Sauka A wani masauki a Halin Tafiya ko waninta

       
Aoothu bikalimatillahittammati min sharri ma khalaq

Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku daga sharrin abin da Ya halitta



      Dedication
          

     HK nayi missing in ki over


Page 12&13 




       Ya kusan awa daya yana bathroom da kyar ya samu ya goge kwalliyan da tayi masa ranshi ba karamin bace yayi ba shi yasa auren yarinta ko hauka baiyi ba yarinya zata mai dani mahaukaci wanda bai san abunda yake nufi ba bazan dauki wannan iskan ci nata ba zan gyara mata zama

    Kaya ya saka ya sauka inda ya tarar da abokan shi suna zaune suna jiran sa sai firan su suki ye

  Guri ya samu ya zauna Muktar ya kamayi masa dariya
   Mijin Yarinya har an fito
   Watsa masa harara yayi
  Sorry
 Cigaba da hira sukayi
Daga bisani suka koma gidajen su


Muktar ne ya tsaya suna magana da shi

    Amm Aziz abunda kayi sam bai kamata ba Kasan me idan ni ni matata tayi man haka ba zan yi mata yanda kayi mata ba imagine marin ta fa kayi kuma a gaban friends dinka idan kai baka ga mutuncin ta ba taya mu zamu ga nata 
    Pls bana son surutun banza kayi tafiyar ka
  Murmushin takaici yayi
  Ni Babban abokin ka ne dole na gaya maka gaskiya meyasa ba zaka karbi destiny din ka ba she is your wife kama ta yayi ka bata kulla wa ka nuna mata soyaya i know she is too young but kai ya kamata ka koya mata wasu abubuwa pls try to understand me kaga yanzu bata nan and baka ma tambayi ina taje ba baka ganta ba kasan ta fita gidan nan kuwa tana kuka only God know inda taje pls ka kwantar da hankalin ka Ka fahimci abunda nake nufi ka zauna ka ba matar ka kulawa ka daina banzan tunanin da kake yi na barka lafiya
    Tafiyan shi yayi Ya shiga mota bai tsaya ko ina ba ya tarar da mom din shi zaune tayi zugum 
Karasawa yayi kusa da ita ya zauna a kasa
   Mummy lafiya Ya naga kamar kina cikin damuwa meke damun ki pls tell me kin san bana son abunda ya taba ki
   Murmushin karfin Hali tayi
  Allah yayi maka Albarka son ina son kayi aure ni
   Zaro ido yayi Aure kuma mummy meyasa kika yi wannan tunanin ni fa bani da wace naki so i am alone so taya zanyi aure 

      Nayi maka kamen mata

  Juyowa yayi don ko baa gaya masa ba ya san gwaggon shi ce tashi yayi ya karasa kusa da ita har kasa ya kai ya gaidata
  Sannu da zuwa Gwaggo yaushe kika karaso

  Fuskanta dauke da murmushi
 Yauwa Banjima da iso wa ba

  Hanunta ya rike ya kai ta kan kujera ta zauna
   Gyaran murya yayi
   Nayi maka kamen mata waton yar uwarka Suhaila 
    Kallon mamaki yake yi
  Gwaggo Suhaila fa kika ce
   Eh kuwa Ina fatan bazaka bijire ma magana ta ba
    Mummyn shi kuwa kokarin magana take yi ta dakatar da ita ta hanyar daga mata hannu
    A kasalance yake magana
 Amma Gwaggo naga ai Suhaila yarinya ce ba zata wuce 14years ba kuma kike ce wa na aure ta
   Sosai kuwa to meye in yarinya ce Mace ce fa ko shekara 10 ana iya yi mata aure kuma lafiya lau ta haihu bale 14
   Yaji kunyar maganar da tayi

Tau gwaggo ba damuwa amalma ni ban shirya ma auren yanzu ba saboda akwai abubuwa da yawa da akeyi kafin akawo Amarya

   Na riga da nayi magana da Daddy din ka kuma ya yarda kawai zaa kawo maka Amarya

  Tau gwago Allah ya bamu zaman lafiya Ki huta lafiya
 Ya tashi ya shiga dakin shi
  Mummynsa kuwa bata ji dadi ba don taga ana yi ma dan nata auren dole 



Nafisa kuwa bata tsaya ko ina ba sai gidan su Aziz tun a bakin kofa ta kara bude muryar ta
Falo ta tarar da Dad din Aziz yana ganin ta hankalin shi ya tashi
   Nafisa lafiya meya same ki Meyasa kike kuka
  Karasawa tayi kusa da shi tana kuka tana shesheka
    Kwallawa mom Aziz kira yayi
Hajiya salamatu kina ina maza kiyi sauri ki karaso
  Ina zuwa Alhaji
Ajiye kayan da ta dauko tayi da sauri ta karasa falon
   Ganin Nafisa na kuka abun ya bata mamaki
   Nafisa meya same ki haka 
     Nima dai tun dazu nake tambayar ta bata ce man kome ba ki tambaye ta ki jiya ko zata gaya maki

  Jawo hanunta tayi ta zauna da ita kan kujera ruwan da ke gefenta ta bata ta sha tana sha tana saukar da numfashi

    Gaya man diyata meya same ki
    
   Nafisa meya same fuskan ki haka kamar kwanciyar mari 

Fadan Daddyn sa

     Mom kuwa abun ya bata mamaki
    Ki gaya mana kinga hankali mu ya tashi sosai pls gaya man

  Cikin muryar kuka tace
  Yaya Aziz ne


Tare suka ce
  Aziz meyasa yayi maki haka

   UhmmAmm Mari na yayi kuma a gaban Abokan shi

   Alj Sanusi ya zauna kan kujera dafe kan shi yayi

Hajiya salamatu kuwa ta rasa wa za tayi lallashin sa ka Nafisa kuma ga Alj 

Alhj Dan Allah kada ka tayar da hankalin ka kasan kana da hawan jini kamata yayi mu kira Aziz din yayi mana bayani da kan shi saboda ba zamu yanke hukunci ba akan abunda bamu sani ba na san Aziz ba zai mare ta ba bata re da tayi masa wani babban abu ba

   Wani irin kallo yayi mata
Salamatu me kike nufi da hakan Yanzu fisibililahi don tayi masa wani abu sai ya dauki hannu ya mare ta dukaduka kwana nawa da auren da har zai fara dukan ta ban aura masa ita ba don ya mai data jaka ba Aziz ya bata min rai yau matuka muddun zai rinka taba Nafisa zai rinka fuskantar fushi na

  Kayi hakuri Alhj Ka kira shi ya zo
  Ba zan kira shi ba Idan ke zaki iya sai ki kira shi

   Tashi tayi ta dauko wayan ta kiran shi tayi amma bai daga ba 


Shikuwa wayan shi tana kusa da shi amma bai ji lokacin da tayi ringing ba maganar Muktar kawai ya tuna da ita kawar da zancen yayi
   Dole naje na nemo ta ko bana so domin in dad ya san bata nan nasan rai na zai bace To ina zan nemo ta Bari naje gidan su na san can taji

Wayan shi ya dauka ya fara hanya wayan shi ni tayi kara ganin mom in shi gaban shi ya fadi
  Ko dai Nafisa tana can

  Daukan waya yayi ya kara a kunnen sa
  Tun bai yi magana ba tace masa
 ka same ni a gida yanzu duk abunda ka ki ye ka ajiye shi ka zo
  Ta kashe waya
  Gaban shi yana faduwa uku uku ya shiga motar shi ya nufi hanyar gidan su 



     lipton girl
1217 313 PM lipton girl AUREN YARINTA


      Daga Alkalamen
  Khadija s dogarai lipton girl


A short story

 
  ________________________


  httpswwwfacebookcomgroups1569379426621615



GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION




We are bearers of so golden pen

we write assidiously perceive no pain

So magicalOur creative golden penbehold our words

A product of our pensavour our words for it will cause you no pain


Addua Idan Ya Sauka A wani masauki a Halin Tafiya ko waninta

       
Aoothu bikalimatillahittammati min sharri ma khalaq

Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku daga sharrin abin da Ya halitta

      Dedication
          

     HK nayi missing in ki over


Page 1415 





      Gabanshi yana duka uku uku ya shiga motar shi ya nufi hanyar gidan su

     Yana zuwa yayi horn mai gadi ya wangale mishi gateguri ya samu yayi parking ya fito a bude ya bar motar ya shiga cikin gidan a falo ya same su ganin Nafisa yayi mom din shi sai lallashin ta take yi
    Guri ya samu ya zauna
  Barka da wuni Dad
   In ban wuni ba zaka ganni
   Dagowa yayi ya kalli Dad din shi ko baayi masa bayani ba ya san ranshi a bace yake

   Allah ya huci zuciyar ka

  Aziz bana son iskanci yanzu fisibilillahi haka kawai zaka dauki hannu ka mare diyar mutane
     Haba Alhj Meyasa bazaka tambaye shi ba sai ka hau shi da fada ehmm

    Hajiya wannan wane irin magani har sai an tambaye shi Ai tunda ki ka ga ya mare ta to a cikin hankalin sa yayi amma tunda kince haka kayi mana bayani meyasa ka mare ta

   Sunkuyar da kan shi yayi kasa yana sosa kan shi kamar wanda yayi karya

 Uhmm Amm Dad Daman 

  Nuna shi yayi
 kin gani daman nagaya maki ba abunda zai ji haka kawai don jin dadi ya mare ta

   Aa Dad laifi tayi min

     Don tayi maka laifi sai ka daga hannu ka mare ta Shekara na nawa da Mamar ka ka taba ganin ko a mafarki na daga hannu na da sunan in buge ta 
   Girgiza masa kai yayi
To meyasa baza kayi hakuri ba kasan da cewa dukan mace ba kyau ko

   Ayi hakuri Dad ba za sake ba

     Alhj Ni na so ka bariyayi bayani meyasa ya mare ta don da na san ba karamin abu bane
   Bisimillah zaki iya tambayar shi

 Son ka gaya min meya faru


Amm Mom ina bacci tayi min kwalliya yanda kin ka san aljani kuma ta san da cewa abokaina sun zo ta kyale ni suka tayi min dariya abun ya bata min rai shiyasa na mare ta


   Ka gani ko wannan wane irin iskanci ne

Fadan Dad din shi
  Shikenan don tayi maka kwalliya sai ka mare ta kuma a gaban abokan ka Wai meke damun ka ne baka san soyayya ba yarinya ce fa dole sai kayi hakuri da ita

  Dagowa yayi ya kalle ta ya saka mata wata harara murguda masa baki tayi ta cigaba da wasa da hanunta

Amma dad 

Yi min shiru bana son jin shirmen ka Maza ka dauki matar ka ku bani waje
   Allah ya baka hakuri insha Allah zan kiyaye
    Nafisa ki tashi ki bishi kinji kiyi hakuri

     Mikewa tayi tsaye tayi masu sai anjima suka nufa gurin motar shi
   Dad ya biyo bayan shi
    Shiga yayi ya rufe mota ita kuwa tayi tsaye 
   Har zai tada mota yaga bata shiga ba 
 Horn yayi mata alaman ta shigo su wuce amma tayi kamar bata ji sa ba
   Ganin Dad din shi yayi ya daure fuska ba don ranshi ya so ba ya fito daga motar bude mata kofa yayi
Ita kuwa ta shiga tana jin dadi Da karfi ya rufe mota sai da ta razana Zagayo wa yayi ya tada mota fuuuu 







Muktar kuwa tunda ya shiga dakin sa babu abunda yake tunawa sai abunda Nafisa tayi ma Aziz shima haka zaaye mai 

  Kawar da zancen yayi ya san suhaila bazata yi yarinta irin ta Nafisa ba
Ko ya zaayi auren a ranshi ya nasa ba zai yi ma Suhaila yanda Aziz keyi ma Nafisa ba



Tunda suka fara hanya ba wanda yace ma wani kala sai wasa take yi da Hannunta
 Shikuwa ranshi a bace don ta rame shi ta saka shi cikin kunya kuma tazo ta kawo karan shi

 

   lipton girl

Post a Comment

0 Comments