Dan Iskan Namiji Hausa Novel

Dan Iskan Namiji Hausa Novel

Dan Iskan Namiji Hausa Novel

Dan Iskan Namiji Hausa Novel: Mahaukacin tuki yake ko gabansa baya gani saboda tsabar buguwar dayayi tuki yake yana zuga uban gudu a bakin wani tankamemen get ya tsaya yafara danna horn ba kakkautawa a guje me gadi ya taso cike da magagi ya bude tangamemen gate a guje ya Danna hancin motar

Yai wani irin parking a karkace ya bar Motar a kunne ga security akai wani irin ihu motar take da har makota saida ta tasa a furgice suka firfito parlour nafeesat ce matar gidan da kanwarta maryam suka tsaya cirko cirko ganinsa ya shigo a bige ihu nafeesat tasaka wani ihu waye wannan maryam dubamun dakyau nagani ta karasa wajensa ta kalle shi ihu tasaki wallahi shine 

Ta karaso itama wazata gani mijinta ne arfan ta fada day karfi meke damunka ka shigo a galabaice haka uwarrki nace nida gidana Zaki tambayeni meye haka gaba dayansu sun firgita amma ita maryam tabbas tasan cewa wannan warin giya ne amma bazata iya fada ba tana jin tsoro anty ki kama shi mukai shi daki inaga beda lafiya

Maryam karar nan ta dameni jeki kashe dan Allah motar sace da hanzari tafice ta tarar get din makotansu su biyu Har sun leko suna bala i megadi ya hanasu shiga yauwa kigayawa mijinki cewar dayan mun gaji da daukan hakkin mu dayake sati biyu mun huta da ya aureki amma yanzu abun ya dawo haka yake damun mu dakarar motarsa kullum bama iya rintsiwa muda iyalanmu kuma security ne a motar ko anzo ba a iya kashewa wallahi mun gaji da wannan iskancin kema kwadayine yasa Kika auri dan iskan namiji kokema hakan kike

Kuka maryam take kawai tana tausayin yayarta me hakuri ashe lumbu lumbu yai musu Dan iskane basu saniba mashayin giya baki fara kuka ba sai kin fara ganin mata na safara a gidan nan sannan zaki kuka cewar dayan wallahi kija masa kunne duk da sunaji su wasune to muma mungaji tunda bafinmu yai ba suka juya suka fice 

Kuka take ganin wannan tashin hankalin a gidan yayar tata duka satin su biyu da aure yau kwananta uku saboda yayar tata tayi waya cewar yana aikin dare kwana biyu tazo tadinga tayata kwana tunda ita batasan yar aiki taci karo da wannan damuwar tayi tayi ta kashe ta kasa kiyi hakuri ki koma ciki shika daine yake iya kashewa sukuma sun dauka kece matar gidan kuci gaba dayi masa addu a 

Ta juya ta koma parlour din ta ganshi ya Zara belt yabata kilar nafeesa ta kwalla kara tayo kansa ya juyo a fusace ya fada jikin ta da niyyar itama ya jibgeta sai zame ya dinga shara amai banda kuka ba abunda nafeesat keyi yagama me masifar wari wanda duka sai da suka toshe hancinsu 

To Dan iska wallahi kayi kadan ka Kara aure sai nayi abunda nasaba tafita ni nazame ma jaraba matar jaraba Kai dan iskan duniya ne nima haka dan haka lawan kayi kadan cewar matarsa ummi inmaji da wannan shedancin naka mana idan baniba waze zauna Dakai

Ya sheke da dariya sai naja atu itama yar hannuce Dan nayi shi sosai kuma da kudi a hannunta sosai wajen aikinmu daya albashin ta yafi nawa kinga zamu huta sosai wallahi baka isaba bazaka aureta idan ko ka nace wallahi kaga wacchan rigiyar ciki zan fada nabarka da yaya biyar kasan yadda zakai dasu  aure ba fashi wallahi sai dai kifada Dan sai nayi yarako zata rike tunda ta dade batai aureba itama yarinya muzuba mugani yasa Kai ya fice 

MASOYANA WANNAN SHINE SABON NOVEL DINA WANDA DA NA KUDINE AMMA SABODA DARUSAN DAKE CIKINSA NAFASA ZAN MUKU SHI FREE AMMA IDAN YAI MUKU ZAN CI GABA NAJI RUWAN COMMENTS KAWAI

MASOYANA KUTAYA MY BASH DA ADDU A ALLAH YA KARA BUDA MASA YA BIYA MASA BUKATUNSA DAYASA A AGABAALLAH YA CIKA MASA BURINSA DUK ME KAUNATA DAN ALLAH YAI MASA ADDU A BANSAN BAKIN WANIBA  SHIYASA  NAI MUKU FREE KU FADAKU DA DARUSSAN DAKE CIKIN NOVEL DIN SABODA NA FARANTA MUKU KUSA SHI A ADDU ARKU NIMA ZANCE NAGODE MY LIFE ALLAH YA BIYAKA YA KARA ARZIKI DA BUDI

Yawan comments yawan typing nice taku a koda yaushe

            FEEDYN BASH
103 446 PM Feedy Bash On Top DAN ISKAN NAMIJI

               NA

FAREEDA ABDULLAHI

_KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_
United we stand and succeedOur ambition is to entertain  motivate the mind of readers

httpswwwFacebookcomkainuwawritersassociation

BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH SWT DAYA BANI IKON SAKE KAWO MUKU WANNAN BOOK DIN INA FATAN ZAKU AMFANA DA DARUSAN DAKE CIKINSA

MASOYANA NAGODE SOSAI NAJI DADI DA YADDA KUKA NUNA KAUNARKU GA DAN ISKAN NAMIJI ALLAH YASAKA MUKU DA ALKHAIRINSA IRIN ADDU OIN DAKUKE MANA NIDA MIJINA NAGODE SOSAI ALLAH YA BAR KAUNA YASA MU AMFANA DA DARASIN DAKE CIKIN LITTAFIN

INA GODIYA AGAREKU ARNAN DAJI FANS 14 YADDA KUKE MUN ADDU A GAME DA CIWON HANNUNA NAGODE SOSAI ALLAH YA BIYAKU DA MAFIFICIN ALKHAIRINSA NAGODE

            34

A guje Lawan kejan motor yana tukinsa yadda yaga dama a kwalta kamar shi kadaine  a titin a bakin asibiti yaja wani mahaukacin burki ganin wata tsaleliyar budurwa ya samu waje me kyau yai parking Yana Danna Mata horn ta lura da ita yake tana zuwa Bata wani yi Masa maganaba tasa Kai cikin motar ta kwame a gaba sai Ina baby

Tai Wal tana kallonsa inda zaka ya sheke da dariya harda buga gaban mota wow nice baby Ina kallonki nasan ke Yar hannuce Dan haka baki da matsala dani beb hankali kwance yake driving dinsa basu zame ko inaba sai kano club Yana parking aka Fara ihu sai Dan iskan namiji Ana tafi Yana daga musu hannu yaja hannunta suka shige ciki

Nan waje ya Kara dinkewa ga yayan iska Nan Nan aka Fara cashewa Ana watsa daloli Ana zuba ihu manyan yayan hutu suka sa gasa suka wulla key din mota duk wacce ta cafe ta Zama tata haka aka dinga rawa a club saboda club ne na manyan mutane ba na yara ba sai daya uku saura lawan ya kamo hannun beb dinsa wadda ta tafi da maza dayawa amma bame Kai farmaki saboda ta lawance kowa yasan iskancin lawan bari muji waye lawan

Iyayen sa duka sun rasu tun Yana karami yataso Cikakken Dan iskane na bugawa a jarida tun Yana karami nayaji ko kadan iyayensa bakin haurene ba asan garinsuba andai ce Yan Niger ne buzayene bayan gobara ta hallakasu dukansu lokacin lawan Yana makarantar dare gobara ta tashi da iyayensa makocinsu mallam Isa shiya karbi lawan ya tsaya Masa ya cigaba da karatunsa har yaje Jami a ya gama Amma Sam bayaji ko kadan tun malam namasa fada har ya gaji karshe malam u a kwanta dama iyalansa suka koreshi daga gidan dama ya Fara taka leda sannan yafara aikinsa nan yafara neman aure

 Ya auri matarsa ta farko ta Haifa Masa da daya duka da tantagaryar iskanci yasa suka rabu daga baya ya auri ummi sunyi auren soyayya tana sansa sosai Amma ita ba Yar iska bace kaddara duk da batasan Yana Shan giyaba ta dauka kawai Dan yawace yawacene Ashe da sauran kallo bayan ta aure shi tagane zallar halinsa irin shedancin sa da iskancinsa haihuwarsu uku Amma tana zaune dashi lafiya Dan tun farko dayake jibagarta sai ta Dena fitowa idan ya dawo Dan tasan a makensa yake duk unguwar baya ganin mutuncin kowa ba Wanda besan lawan ba

Lawan Dan iskan namijine a tsakiyar unguwa yake Shan giyarsa hankali kwance saboda yana da daurin gindi manya yasan manya saboda indai zaka Sha giya Dole zakai rayuwa da manya shiyasa baya tabuwa har bindiga gareshi da ankwa kamar ma aikaci kuma ba Wanda ya isa ya kamashi sun hadu da Laila a wajen aikinsu Laila tayi karatu me zurfi Amma ta rasa mijin aure

Hakan yasa tafara Dan taba yawo daga baya shine tasamu aiki a company inda lawan ke aiki to ta fishi matsayi Amma yafita kurda kurda da sanin mutane zuwanta wajen lawan ya Fara shigemata saboda ta Masa gaskiya Wasa Wasa suka Fara shakuwa har takai ga suna Shan romon democradiyan juna ta Masa ta ko Ina shedan na karara zuzuta musu wutar San juna tasan lawan tantirin Dan iskane Amma a haka ta daure ta ce siyi aure shima ya yarda da haka dan albashinta me tsokane yadinga karbewa

Tajewa iyayenta da maganar auren lawan Sam basu amince dashiba saboda mutanene na gari Amma ta rantse idan basu Bata shi ba komai ze iya faruwa har ruwan ta daga itama tana musu tanbele Allah ya shirya iyayen sukaga tunda hakane gwara a aura Mata shi antsaida ranar bikin da komai inda hankali kwance da zuciya daya zatai auren ta saboda tadena sabo tayi alkawarin Zama da kishiyarta lafiya 

An dawo labari lawan be zame ko inaba da wannan budurwar sai darbur  hotel anan suka yada zango suka dinga murzar juna kamar ba gobe Dan lawan ya iya sarrafa mace haka yadinga lasheta Yana Shan gabanta ko Ina sai da ya side a jikinta yagama tafiya da ita Dole ta like Masa koba ko sisi haka suka kwana suna shedancin sai da safe sannan suka samu damar rintsawa ba sallah ba salati

Maryam na kuka ta ringume nafeesat anty lafiya me kikai Masa yadinga jibgarki haka Maryam arfan mashayin giyane ya cucemu ya cuci rayuwarmu Ashe Dan giya aka aura mun iyayenmu mutanen arziki  basu dau duniyar a bakin komai ba sun bashi Ni saboda Allah badan dukiyarsuba saboda San da mukewa juna Ashe Dan giyane kuka take kamar ranta ze fita  dakyar Maryam ta rarrasheta kiyi hakuri anty jarrabawace kowa da kalar tasa kitai Masa addu a 

Kamashi mukai shi dakinsa sai na gyara wajen mu kwanta Taya ya barci ze yiwu Maryam kinajin wannan muguwar karar motar me Shirin fasa dodon kunne naji anty Nima tadameni Amma yazamiyi ya muka iya Dole hakuri zami zuwa wani lokaci tukun idan ya farka ya kashe 

Haka suka kinkimeshi suka kaishi dakinsa Yana wani mugun wari jikin nafeesa rudu rudu da duka haka Maryam takai ta daki ta kwantar tabata paracetamol duk da tasan cewa bazata taba iya bacci ba saboda wannan karar motar ga Kuma tunanin halin da mijinta ya fada ta kasa cewa komai kawai saida safe tace ta dawo parlour ta kwashe Aman ta goge wajen tana tausayin yayar tata gaskiya gida zata koma gobe bazata iya wannan rayuwar ba

Alhaji ghali ya kamata Kai aure kodan idon mutane saboda a dinga ganin Ana shiga da zuka zukan maza Yara matasa gidanka za a zargi wani abun za adingaima wani kallon duk da kaidin kwallon Dan iskane me basaja me sadaka me zakka me kula da marayu Amma daga gefe Kai kwallon Dan iskane basu saniba basusan duk da kudin Haram kake hidimta musu ba suka kwashe da dariya suka tafa shege alhaji atiku ai duk jirgi dayane ya debomu

A a da bambanci danni inada iyali Kai kuwa duk wadda ka aura sunanta sorry Dan baka taba yarda ka haihuwa ba Dan a ciki sawa a burgeshi Kai da mace sai kallo Ni kuwa inada Yaya na Amma dai duk kanmu Yan iskane ko waye nagari a cikinmu suka sheke da dariya suka tafa 

ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENT DINKU YAWAN COMMENT YAWAN TYPING NICE TAKU AKODA YAUSHE

              FEEDYN BASH
103 446 PM Feedy Bash On Top DAN ISKAN NAMIJI

               NA

FAREEDA ABDULLAHI

_KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_
United we stand and succeedOur ambition is to entertain  motivate the mind of readers

httpswwwFacebookcomkainuwawritersassociation

TALLA TALLA TALLA

AKWAI SABON BOOK DINMU WANDA ZEFARA ZUWAR MUKU BADA DADEWA BA ME SUNA ANNOBAR SHEKARA ANZUBA ILIMI DA FASAHA WAJEN TSARA WANNAN LABARI LABARINE IRIN WANDA YA SHAFI ABUBUWAN DASUKA FARU ADA KARKU SAKE ABAKU LABARI 

         RUBUTUN MUTUM BIYUNE KARKU SAKE A BAKU LABARI DA ANFARA TYPING DINSA KUYI HANZARIN FARA KARANTASHI LITTAFINE DAYAZO MUKU DA SABON SALO NA MARUBUTA MUTUM BIYU

          FEEDYN BASH  HAFCY SMART

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI

              56

Arfan ne yafarka yagan shi kwance akan gadon dakinsa na kasa ga masifar Kara da motarsa keyi waya kawoshi Nan da sassarfa ya fice yaje ya kashe motarsa ya kulle hankalinsa ya tashi yaja wani shegen tsaki mtswww wallahi beb yau sainaci ubanki tunda kika sa nai wannan muguwar buguwar nazo gida ahaka bayan mata ta bata san ainihin halina Ba dole kici ubanki yau duk san danake miki kuwa cike da kunya ya shigo yana sanda Ba kowa a parlourn da Sauri yahaye samansa

Duk iskancin arfan yana sallah Koda ba akan lokaciba da  hanzari ya shiga toilet ya tsarkake jikinsa ya fito ya zira jallabiya ya tada sallah da ya idar ya koma ya kwanta Dan baze iya sauka kasa wajen nafeesat Ba bayan jiya taganshi a ainihin halinsa daya boye Karin takaicin ma ga kanwar ta a gidan mtswww tsaki yaja yama kasa baccin tunani kawai yake gaskiya beb kin cuceni amma dole kici ubanki yau saida nagaya Miki bazan shaba kozan Sha kadan zansha sai da Kika yaudareni nasha meyawa

Jiyai an bude kofar rintse ido yai bayasan suhada ido kunyarta yakeji duk da yasan shi cikakken Dan iskane wanda kaf garin kano ansan dazam alalace indai yarone Kai me tashe kana chilling Dole kasan alalace ko mace ko namiji amma matarsa kamilace ya sameta cikakkiya dole zeji nauyinta na  boye mata ainihin halinsa da yayi ta zauna kusa dashi Tai Masa magana yai shiru kawai ta fada Kansa tanata kuka menaima haka meyasa kasha giya bayan kasan haramunce har ka dakeni duka ya furta eh kadakeni jiya kalli jikina ta bude masa yasan yadake ta amma besan yai tsamari hakaba

Ya kamota ya matseta gam a jikinsa dear kiyi hakuri bansan cewa giya bace ni bansantaba kawai muna meeting ne sai aka kawo mana kinsan manya sun dauketa tamkar ruwa bansan ita bace sai bayan nagama sha naji suna zancen shine nafita daga hankalina kawonima akai kuji karya fans waibema santaba Allah ya kyauta amma  kiyi hakuri haka bazata sake faruwaba kinji dear nan yayi ta shirga mata karya yana kalallameta da dadin baki ta yarda dashi bata Kara cewa komai Ba  a haka harsuka sauka tahada musu break sai 12 yafita kasuwa

Lawanne kwance a daki yanata sharar bacci shida yarinyar daya samo a kwararo kiran wayar shine ya tashe shi laila ce ke kiransa tagaya masa yagayawa ummi zata aika kannenta sukaiwa su ilham kayan data siya musu cike da murna yace to Ba matsala zangaya mata nan suka danyi hirarsu yarinyar ta motsa yai Sauri yai mata sallama  ya kashe wayar chan laila tayi kasake da waya a hannu cike da zargi Anya Baa hotel yakeba taji dakin yana amsawa tunda sun Saba zuwa gata da dankaren kishi itama chab amma tabasar kawai tarabu dashi Tafarka ya jawota jikinsa yanata shafata bari nakira uwar gida ko zan gaya mata sako

Ya Kira ummi yagaya mata zatai baki begaya mata ko suwace Ba Itama bata tsaya tambayarsa ba Dan acike take dashi iskancin yadawo kenan yadena kwanan gida tunaninta be kawo komai Ba ta dauka kawai irin Matan abokan sane ko kuma da abokansa zezo nan ta hau girki harda siyo kankara ta hada lemonta me dadi lawanne yaja beb dinsa me ruwa da dadi suka Kara komawa ruwa sannan ya dauke ta suka fita yabata kudi me kauri ya sauke ta a bakin asibiti ta gangara unguwarsu zage shima yaja motarsa zuwa mazauna yana zuwa yatarar ummi tagama komai Sai gidan nan tsaf sai cin kunu take

Mtswww sai yanzu Kaga dama kadawo yau me kwanace kenan to a ina ka kwana kedai bari kawai abokinane ya rikeni na kwana a wajensa matarsa ba lafiya a asibiti muka kwana kwafa tayi ta wuce daki cike da takaici Dan tanada masifar kishi ita iskancinsa baya daga mata hankali kamar neman mata kamar bunsuru ita kuma ga kishi daze hakura yaita shaye shayen ita bata damuba Tunda tana sansa zatai tai masa addua har ya shiryu dakinsa ya wuce bacci ya kwanta yadingayi Ba sallah Ba salati sai wajen 3 saigasu rahma da amira sunzo kawo kayan da laila tasiyawa yaran

Cike da farin ciki ta fito jin sallama Tasan bakintane  turus tayi ganin yammata kyawawa su biyu ku lafiya meya kawoku gidana gabanta na faduwa saboda lawan na nan tasan mugun Dan iskane yana kyalla ido yaga wayannan sai ya bisu sukai dariya aikomu akai Ba angaya miki zamuzoba jin sunce aikosu akai yasa tadan saki fuska suka shiga dakin ta kallesu yammata daga ina suka gaisa rahma ce tace mu kannen laila ne wacce fa bangane taba wadda megidan nan ze aura aikomu tai mukawowa su ilham kaya zuciyarta kamar zata fashe har wani dagawa take 

Suka bata kayan ta karba ta bude kayane masu kyau da tsada kayane da takalma gaskiyane nagode ina zuwa ta shiga dakin lawan cikin sanda ta dakko dorinar dukanta ta boye yanata bacci besan metakeba ta koma dakinta ta dakko almakashi ta zauna abakin kofa ta jawo kayan tadinga tsargasu Tana yankasu guyin guyin Ta faffarke takalman kallon kallo ake tsakanin rahma da amira toko bata da hankaline mahaukaciyace Basu saniba tasan tsadar kayan kuwa suka zuba mata ido kaf na yara biyar dinnan saidata gama lalatasu sannan ta mayar Leda

Ta mike ta dakko dorinar data boye a waje ta rufe kofar tafara jibgarsu nan suka fara ihu ga bame ceto a bacci yaji ihu kamar na manya bana yaransaba ya fito yaga ta kulle dakin tanata jibgarsu Tana bala I nizaku kawowa kayan asiri nizaku asirce nida yarana a auren miji zakuci ubanku kuje kugaya mata gidana yafi karfinta gidana nakabarta ne agareta Idan tasake ta shigo sai dai buzunta idan Tana musu tashigo da hanzari ya daki kofar ta bude ya riketa tahaukace ko gani bata yi sosai saboda masifa da kishi Da gudu suka fito ta kwace a jikinsa ta dauki ledar da gudu da takalmansu ta bisu kofar gida ta watsa musu ku kaimata kugaya mata huKuncin danai muku ku kanku kannenta yan aike bare ita idan tazo

Alhaji ghaline tafe a mota yanata sake sake yazo dai dai round din baban gwari yagansu su biyu a tsaye dayar ce taja hankalinsa medan jikin yar duma duma yai parking yammata ina zakune da Sauri siririyar zamuje party din candy dinmune nan bokabo ok Ashe Ba nisa kozan iya rage muku hanya sosai kuwa dama munrasa abun hawa munyi tafiya me nisa tundaga kofar mazugal mun gaji sai dai ke ki shiga amma nibazan iya shigaba haba kawata daure muje kinga Ba nisa ke kika Ki yadda mu karasa da kafa kikace kingaji daure kawata

Wuf ta bude motar ta shige gaba abunma mamaki ya bashi Da dariya dakyar ta shiga sai daya sa baki ya lallabata sannan ta shiga baya yaso itace agaba amma hakanma yayi tunda tayarda ta shigo yammata meye sunanku ne ni sunana Alhaji ghali ina zaune a rijiyar zaki danbare charaf tace ni sunana nauwara ita kuma kawata maimuna wow  nice name gaskiya nauwara kin burgeni yadda baki da wahalar sabo allah ko ta fada tana wani kada ido allah hakane amma gaskiya nakamu da san kawarki tunda nai mata kallo daya gashi bata magana Kuma nasan ba kurma bace kan uba tafada a ranta wallahi baze yiwuba Kayi kadan kasota gani tafada a ranta

Au maimuna wai ai tanada wanda suke soyayya shikadai take kulawa shiyasa kaga bata kula kowa ansa musu rana ne aa andai kusa angama zanje na nemi izini Kawai a gidansu nan nauwara ta hade rai tacika tai dam saboda bakin ciki da hassada wallahi bazata taba bari ya auri maimunaba sai dai ya aureta ita itako maimuna jitai ta tsane shi tundaga kallon farko datai masa mezatai dashi wani bulele dashi ga uban tumbi ya ajiye tsaki taja  lafiya maimuna inji Alhaji ghali tai masa banza Bunden nasauka kwagama maganar idan nasauka maganar ai takice bakiga tun dazu nai parking ba inajiran mugama magana na sallameku kidaure kiban number dinki

Motar ta bude ta fice ta barsu shida nauwara kitemaka mun nauwara zan iyayin komai saboda kawarki ta tafi dani gaba daya mekike tunanin zefaru idan na rasata Zuciyata zata iya bugawa shiru tayi zuciyarta na Kuna yimin kwatancen gidansu nan tahau yimasa na gidansu zuciyarta cike da hassada da kyashi rafar dubu Dari ya bude Jakarta yasa mata gabanta ya fadi haka yake da kudi zece yanasan wata kawarta wallahi basu isaba dukansu kidena mamaki ban miki komai ba indai kika shawon kan kawarki to tace masa kawai ta fita ungu kibata itama rafar dubu Dari ce gaba daya mutuwar tsaye tayi takasa gaba takasa baya haka ta tsaya kamar gunki yaja motarsa yai gaba yabarta

ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENT DINKU NAJI DADI YADDA KUKA KARBI WANNAN BOOK DIN KUKE COMMENT AKANSA SOSAI NAGODE SOSAI NICE TAKU AKODA YAUSHE

          FEEDYN BASH
103 446 PM Feedy Bash On Top DAN ISKAN NAMIJI

               NA

FAREEDA ABDULLAHI

_KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_
United we stand and succeedOur ambition is to entertain  motivate the mind of readers

httpswwwFacebookcomkainuwawritersassociation

Assalamualaikum warahmatullah ina Mika godiya ta ga dukkan masoyana ako Ina suke a fadin duniya Ina Mika godiya ta ga dukkan masoyana Dan Allah kudena Bina private Kuna in turo muku da novel abubuwa sunmun yawa indai nai posting dinsa kanema a group Dan Allah banhana Bina private mu gaisaba Amma ko kace na turo ma bazan turoba gsky Dan Banda lokaci

            56

Tsayawa tai kamar gunki chan wata kawarsu ta dafata nauwara lafiya figigit ta farfado lafiya wlh kinzo kenen nazo naganki ke kadai a tsaye Ina kawarki ta shiga ciki yanzun Nan nima wani sako zan karba yanzu zan shigo ok sai kin shigo tawuce da sauri ta fito da kudin maimuna taraba biyu tadau dubu hamsin takara a nata wlh Bata Isa nabata dubu dariba ita taimun wahalar gwara nakaiwa malam hamsin din yayi mun aiki na mallake alhaji ghali ya manta da wata maimuna mtsww Taja tsaki ta wuce ciki ranta a jagule

Tana shiga ta hango su maimuna da sauran kawayensu dama maimuna mazari ce harta Fara chashewa mtsww me wannan tafini sai dai hasken fatar Amma nafita komai na duniya kyau da komai sai dai bakar fatar Kuma bakina me kyaune bana shafe shafe Amma tunda Fara yakeso zanje nasiyo mai anjima na Fara sawa idanma nono ne zan siyo na nonon tunda nafita duwawu tanata sake sake ta karasa wajen tajawo maimuna gefe kawata gashi yace nabashi mtswww wallahi bakida hankali nauwara wannan uban kudin mezanyi dasu bakisan shiba saboda shegen kwadayi ki karbo Masa kudi yau ma tabbatar baki da hankali

Sanme kudin naki har yakai daga ganin namiji yabaki kudi ki karba sai kinje ko danyan kan Kaine ya yankaki eh naji idan bakyaso kigayamun base kin tsaya yimun dogon sharhiba har kowa yaji lefina Dan na karbi Abu a hannun mijina cike da mamaki ta kalleta mijinki eh insha Allah Dan mungama magana abun yabawa maimuna mamaki tasan ita yace yanaso Taki kulashi Dan bemataba baya cikin iron mazajen datake so Bata da burin auren kudi Amma Wai kiri kiri mijinta ko kunyar idonta Bata jiba dama da gaske itake kwace Mata samari kenan Kamal ma Dan tasan talakane shiyasa dama Ana gaya Mata Bata taba yarda ba seyau ko ajikinta Allah ya Sanya alheri yasa yin na Allah ne indai wannan rayuwarce gaki gata Nan

Indai auren kudine kiyi shi ko guda dayane ki gwada Zaki Sha mamaki kodai harkin Fara bakin ciki da hassada ta sheke da dariya allah ya sawake nauwara nai Miki bakin ciki ko hassada ko Wanda bansaniba bana fatan hassada tashiga tsakanina dashi Allah yasa damu za ai ta juya ta Fara tafiya ungo kudinki a a banaso inje gida ince Ina nasamo nabar Miki keda kayan mijinki ki hada ki rike kyaje kiyi bayani a naku gidan cike da murna tace kinwa kanki Ni gaba takaini sun Kara yawa yau akwai wadaka zamuci kaji nida umma take fada aranta 

Lawanne ya jawo ummi ya Bata Mari lafiyayyu guda uku Dan uwarki nizakiwa hauka nizaki gwadawa cin Kai a gida keda ko a kitabul fantsara Babu sunanki mekika sani na cinkai harda za a kawowa yarana Kaya ki jefa musu kayansu ki nadawa Yara duka badai kishi kike ba to ko haukacewa Zaki saina auro Laila wallahi kinsan bana magana biyu ke Baki Isa ba Koda uwata da ubana zasu dawo duniya basu isa Susa nafasa auren Laila ba bare wata ke banza Kuma wallahi kigama haukan ba saki tsakaninmu aurena dake mutu ka raba danke kadaice Zaki iya jure halin Zama dani ko kinki kokinso baki Isa ki wani Abu akan wannan auren ba ya hankadata ciki tanata kuka ga duka ga tsinka jaka dama ya Saba agaban yayanta ma dukanta yake 

Yaushe kika Zama Yar iska me kika sani a iskanci kiduba kitabul fantsara suna nane a shafin farko Dan haka dawasa Kika kara korar duk Wanda yazo wajena kema sai jikinki yagaya Miki aurenmu ba saki bare yaji Kuma yanzu zanje na karbo kayan sai dai ki mutu Dan sai sunsa wannan kayan sallah ta kusa Dan bakin ciki Zaki mayar musu da kayansu cikin kuka tasa dariya ai wallahi bazawu taba moruwaba Dan gutsi gutsi na yankasu na mayar Mata dakayanta leda har takalman na farka kutumar uba yau zakisan Dan iskane Ni nizakiwa iskanci a gida

Nizaki zubarwa da mutunci mutunci Ina kaga mutuncin waye besan Kai Dan iska bane a unguwar Nan Banda ana tsoron tijararka ai da ko kofar gida yayanka basu isa sun lekaba Dan dai kowa yasan Kai Dan iskane bakajin kunyar kasha giya kazo Kai tanbele a layi kazubar min da mutunci masu ganina da mutunci duk sundena ai baka da sauran mitunci tunda yaran unguwa ma baka barsu ba indai yarinya zata baka hadin Kai zaka nemeta nikike gayawa haka Zaki ci ubanki yau ya dakko bulalar yafara dukanta ta ko Ina sai ga yaran sun shigo suna ganin haka suka sa kuka sukai kan uwar suka rungumeta ya hada duka ya zanesu

Maryam ce ta fito dauke da jaka ahannunta nafeesat na falo taga mace Ina zuwa haka Rana fatsar fatsar wallahi anty gida zan koma Dan bazan iya Zama Ina kallonki mijinki na jibgarki ba zan iya Rama Miki wata Rana nafeesa Tai murmushi Allah sarki sis ba halinsa bane kinsan mutumin kirkine arfan din kawai tsautsayi ne suna meeting a office jiya aka kawo giya besantaba ya Sha shiyasa Amma haka baze Kara faruwaba

Cike da mamaki take kallonta wato harya tsarata ta tsaru dama ita Sam Bata da wayo duk abunda kace mata yarda take kamar yarinya take zuciyarta akwai saurin yadda Bata da zafafa fawa ta kalleta haka dai ya gaya Miki Amma Ni banyardaba anty kawai ki zamanki ke da mijinki Amma Ni bazan zaunaba aiko Zama Dole Bari kiga ta Kira babansu tagaya masa Bata da lafiya Kuma Maryam ta dage sai ta taho handsfree tasa ita maryamun eh baba Bata wayar ta karba tana turo Baki baba haba auta ta kwantar da hankalin ki Aina barwa nafeesa ke har aurenki nafeesa ta sheke da dariya itakuma tafasa ihu tana kuka nafeesa ta fusge wayar ta kashe

Ba kukan komai takeba sai na Zama gidan Dan iska tanaji aka sanar Mata da halinsa yaushe zata iya wannan zaman Sam bazata iyaba Zama gidan mashayi mazinaci ita kanta yayar tata tana tausaya Mata anmata lumbu lumbu an aureta bisa rashin sani tafado gidan Cikakken takadiri Dan iska Wanda duk wani abun iskanci Yana aikatawa tunda ance har caca yakeyi to meye bayayi na iskanci da haramci

Haka taita lallabata har yamma da kyar taci abinci wajen magariba sai ga shi ya shigo a nutse yai sallama suka amsa yaga taci kunu tayi dam sai Tai Masa kyau Dan yafi yarta kyau Dan dai ita batada hasken fatane a a lafiya nafeesa Naga kanwarmu nata fushi tana zumbura Baki wallahi gata Nan tun bayan fitarka taketa fushi Wai lallai saita tafi gida baba yace yabar Mana har aurenta wow gaskiya ya kyauta Mana mun gode Kuma tunda gidan takeso ku shirya na kaiku ku gaishesu nima na Kwan biyu banjeba bara nai wanka naci abinci mutafi ko

Cike da murna ta sakar masa kiss Tama manta da wata Maryam ganin haka Tai sum sum ta koma daki mutum a fuska a zuciya shedan mtsww Taja tsaki ku kainin wallahi bazan dawoba guduwa zanyi Nan shima ya rungumeta suka Fara shiga wata duniyar chak ya dauketa yai sama da ita saida suka gamsu sannan sukai wanka sukai sallar magriba sukaci abinci har Maryam sannan suka tafi gidansu

A hanya yake sanar dasu su Gama da wuri dan karfe goma da rabi ze tafi office ita dai Maryam abun yana bata mamaki wane irin aikine sai dare Shiba police ba ba soldier ba ba shi dawani kaki to aikin me take ta tambayi kanta ba amsa Nima tasani a tunani kujira mu tunano

Naga alama book din Nan be muku ba Dan Haka na ajiye alkalamina daga yau indai Banga comment masu yawaba sannan banasan thanks ko sticker yadda nake typing nake rubutawa rubutu nakeso

Nice Taku akoda yaushe

       Feedyn bash

            78

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN HALITTA

Wannan page din sadaukarwane ga kainuwa fans 112 nakune wannan kuyi yadda kukeso dashi nagode da comment  dinku agareni Allah ya bar kauna ameen

           910

Haka suka karasa gidan sunata kowa nata sake sakensa a zuciya suka shiga sukai masa iso ya gaisa da umma da mama aka bude masa sitroom suka zauna da babansu sunata hira ya suna dakin umma sunata hira  chan maryam ta mike tafito shiga dakin mamanta ta fada cinyarta mama gaskiya kisa baki ni bazan koma gidan nan ba nagaji badadi ke bana san iskanci kinsan halin mahaifinku jibi yadda kikai kyau kwana biyun nan dan kikai sannan kice ba dadi dan haka sawunki a likkafa tashi ku tafi Inda kuka fito bazaki jazan balaI ba gun ubanku

Wallahi umma ba inda zani nan ne gidan ubana dan haka anan zan zauna  rai bace ta koma wajen umman nafeesat tasa kuka ita batasan komawa gidan nafeesat gaskiya ita tagaji umma  tace bazaki komaba yi zamanki yata bawanda ze takura miki Dama sangartace daga mura tawani kwasheki kwanta ki huta ki zamanki haba umma cewar nafeesat babane fa yace ya bar mana ita umma ta hade rai kebansan hauka yammata biyu muka aura masane Koko muma mahaukatanne irinku wuce ku tafi gida dare yafara nafeesat  tana ta sharar kwalla ta fito taje dakin mama dan siyi sallama kafin taje dakin umma chan taje suka gaisa suka sha hira 

Lafiya yata naga kina kuka cikin kuka tagaya mata umma ta hana maryam ta tashi su tafi ranta idan yai dubu ya baci jira ina zuwa taje takaraci fadanta basu tanka mata ba tunda kun maidani dutse bara naje na turo me iko da yar taki dan yata tana bukatar zamanta zaai mata haka Ana wani wulakantata harda sata kuka me yar taki ta iya banda shagwaba da sangartata dakike A fusace tajuya taje sitroom takira babansu tagaya masa rai bace ya ce muje gidan dan sirikin nasa yaji meke faruwa bayan  shiya rokeshi alfarma tun jiya ya kirashi yace yabarta a gidan saboda aikin dare yakeyi shiko wani nauyin aka rage masa shiyasa da suka Kira yace yabar musu ita tazauna danshi anrage masa wahala rai bace ya shiga gida

A fusace ke fito koni sa ankine bangaya miki kin koma gidan kenan ba fito nace jiki a sanyayeY umma tace haba Alhaji dakata bansa dakeba balle na kwashe dake bakuji takarar danai muku akan wannan maganarba ko jiki a sanyaye tace allah ya baka hakuri ke kuma maryam tashi ku tafi ta fashe da kuka ta rike umma dan ita harga allah tunda mutanen nan najiya suka gaya mata komai take tsoron arfan da gidansa dakyar umma ta bambareta ta fito tanata kuka nafeesat tace menai miki maryam kike guduna kike gudun zama dani ko ina cutar dbbake bansaniba ke yar uwatace karkimun wannan  horon dan allah nasaba zama dake ke kike deban kewa kinsan shi bama zauni bane da daddare da yardarsa zaki zauna a gidan ai ki kwatar da hankalinki kanwata itama kwalla take tasan tsoron abunda ya faru jiyane a ranta

Itama maryam tarungume yar uwarta tana kuka bagudunki nake ba inada dalilina wanda ku bazaku ganeba tundaga jiya naji gidanki ya siremun rufe mata baki tayi dan karta Tona mata asiri kuwuce muje kwayi koke koken naku a hanya haka suka fice jiki a salube ko sallamar kirki basiyi da iyayensuba kowacce ranta cike da tausayin yayansu dakewa kawai sukai sunsan Alhaji akan kudi kuma yai musu takara indai maryam tadawo to kowacce ta tafi gidansu shiyasa umma tai haka badan ranta yaso ba Ita kanta tana kewar autar tata

Ya koma sitroom din jikinsa har rawa yake ai sun fita Kai suke jira allah ya tsare tashi kuje dare ya fara dubu Dari biyu ya bashi baba gashi ayi hidamar gida baba jiki na rawa ya karba sai zabga Addua yake godiya yake tamkar wani zautacce ko maroki sai haka ya isa haka dan allah baba nace banasan godiya kagamaimun komai tunda kaban auren nafeesat bara nashiga ciki miyi sallama dasu umma ya shiga ciki ya basu dubu Dari Dari dakyar suka karba dan su basu da kwadayi ga tsantseni kansu a hade yake tamkar tagwaye bazaka taba cewa kishiyoyi bane idan kagansu kansu a hade yake komai tare sukeyi allah  Besa musu mugun kishin nan ba na hauka 

Ko magani zasu sha tare suke sha kome zasi tare sukeyi baruwansu da hassada a tsakaninsu samun kishiyoyi kamarsu gaskiya ba karamin dace bane mama ce uwar gida umma amarya ya fice yaja motar suka tafi gida maryam nata kuka nafeesat na aikin rarrashi  shiko gogan uffan yakasa cewa yarasa a wane hali yake bayasan kuka ko kadan ko cutarsa zaki a kwalta sa masa kuka kingama dashi gashi wani irin kuka take me kamar shagwaba har buga kafa take kamar ya janyota jikinsa ya rungume haka yakeji har suka isa gida tana kuka

Suna jan motar Alhaji yashigo kubani kudin daya baku marasa tausayi da imani duk wahalar danake bakwa gani Ga auren maryam gabana tana  samun miji ya karbe ya basu dubu biyar biyar mama chatai sun gode ya rike umma ce ta karba har nata ya fita yanata sababi haka kawai zaa narkawa mata kudi mesuka sani banda hauka Kike bakwaso wallahi da badan tayi saurin karba ba kunrasa duka  yafice rai fes shikansa yasan ya iya haihuwa yayansa suna hutawa yana fita yazarce gun me balagunku gaula guda ya siya a ka yanka masa nama him ya siyo Lemo me sanyi yabi takofar waje ya baje yanata dannawa

Nauwara takasama control din kanta Alhaji ghali ya tafi da imaninta Sam bata fuskantar meke faruwa maimuna tazo ta Kama hannunta kiyi hkr kawata idan na bata miki rai amma nasan hakan dakikai be kamataba bakisan mutum ba ki karbi kudinsa bakya tsoron ko dan shan jinine yai amfani da wannan  damar ya aiwatar da mugun nufinsa akanmu nauwara takulu ganin yadda maimuna ke zagin masoyinta amma batace Kala ba Dan ta tsani maimuna indai sun fita sai ance anasanta

Kiyi hakuri kar mutane su fuskanci halin dakike ciki nasan maganganuna sun bata miki rai kiyi hakuri muje miyi abunda ya kawomu amma gaskiya dayace daga kinta sai bata haka taja hannunta duk da itama ranta ba dadi sukaje filin aka dinga raha Ana barkwanci ga nauwara da raha da kaudi amma tai shiru kowa yace lafiya nauwara yadda kikaci burin rawar nan amma ace kin kasa kowa yasan ke mazarice a class amma duk yadda kika ci burin wnn rana kin kasa komai Maimuna barin cikinsu tai ta koma wani click din

Kallon kowa take duk wanda yai mata mgn sai tace bata da lafiya ganin haka aka rabu da ita saida ta faki idon maimuna tuni ta nufi gida tana fita tasamu napep drop ta dauka direct  kofar mazugal yakaita dubu guda ta bashi yana ga sanjin jeka tace ta fada lokonsu shiko mamaki yake kawai yai tafiyarsa da gudu ta karasa shiga gida tafada kan mahaifiyarta ta rungumeta umma yau nayi babban kamu umma zamu huta sai uwar ta toshe mata baki ta nuna mata bayi

Sai ga uban ya fito kamun uwar wa kikai batta ta fada mana muji kudai kunyi asara batayi saar uwaba nikuma banyi saar mataba ke kike sa yarki a hanyar banza haba malam mekaji tace kasan kamun datai yarinyace fa nauwara daga dawowarta aika tayata murnar gama makaranta Kasani ko makarantar dazata cigaba ta Kama haba kadinga fadin alheri mana mtswww kundauka bansan me kukeba aiba karatun takeba shiririta tasa a gaba da Tara samarin iska Danma suna tare da maimuna yarinyar arziki medora mata karatun duk abunda kuke akan idona kuke dan dai banga shedar tana yawo ba sai dai Tara samarin kuma alhamdulillah ta gama karatu lokaci yayi dazan cika alkawarin aurar da ita ga dan aminina Bello

ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENT  DINKU NICE TAKU AKODA YAUSHE KU KARA HAKURI DAI

           FEEDYN BASH
103 446 PM Feedy Bash On Top DAN ISKAN NAMIJI

               NA

FAREEDA ABDULLAHI

_KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_
United we stand and succeedOur ambition is to entertain  motivate the mind of readers

httpswwwFacebookcomkainuwawritersassociation

ASSALAMUALAIKUM MY FANS INA MIKA GODIYATA AGAREKU YADDA KUKE KOKARI WAJEN YIMUN DA ADDUOIN KU GARENI NAGODE SOSAI ALLAH YA BIYA MANA BUKATUNMU GABA DAYANKU MASOYANA INA KAUNARKU KAMAR YADDA KUKE KAUNATA ALLAH YA BARMU TARE INTA SUBURBUDO MUKE KAYA TATTUN NOVELS

DAN ALLAH INA ROKON KU MASOYANA DUK ME NEMAN BOOK DINA YA DAURE YANE MESHI A GROUP KUDENA BINA PRIVATE KUNA CEWA IN TURA MUKU ABUBUWA SUN MUN YAWA KU TAMBAYI FANS DINA TUNDA INA POSTING GROUP DAYAWA KUYI HAKURI DAN ALLAH ABUBUWA SUN SHA KAINANE

WANNAN PAGE DIN SADAUKARWA NE GA ANTY HAUWA JINJINA AGAREKI GASKIYA INA YINKI IRIN SOSAI DINNAN WANNAN PAGE DIN NAKINE ANTYN MU

                1112

Ihu ta zunduma ta rungume uwar wayyo Allah ummata na shiga uku wallahi dana auri wannan kazamin Bellon me tarin gemu gwara na mutu mutuwa zanyi wallahi sai dai ki mutu indai nizan daura Miki aure Bello zan bawa ba kazami ba komeye shi Dan bazan fasa ba alkawarin dana dauka zan cikashi ta zunduma ihu wallahi banasansa bazan aure Shiba malamin makaranta nefa makarantar ma ta islamiyya ta Kara rushewa da kuka

Haule Banda numfashi ba abinda take kwantar da hankalin ki yata na yarda za a daura wa nauwara aure Amma wallahi bada Bello kozanyi yawo tsirara cigaba da karatune baka so to na janye tafasa Amma wallahi kaima saika janye auren Bello akanta wallahi bazan janyeba wato bakyasan malamin makarantar islamiyya sai Dan iska irinki ko to kema haule idan Kika nemi ki rusa wannan auran tamkar kin rusa naki auren ne Kuma ninake da iko da yata na aura Mata Wanda nakeso haka addini ya bamu dama sai ki koma kauye kici gaba da Zama yasa Kai ya fice

Zuciyar haule tamkar zata fito kirjinta ita malam zewa wannan wulakancin da cin mutuncin wato ta koma kauye to wallahi be isaba bazata auri wani Bello ba Kuma Zama daram me nasama yaci bare ya bai na kasa akanem zata Kai yarta gidan wahala share hawayenki diyata bani labarin Wanda kuka hadu ta goge hawayenta ta bude jakar ta zaro farare bugun Abuja Rafa biyu ihu haule tasa taja Yar suka shiga daki harda rufe kofa diyar arziki me kashin arziki Ina Kika samo wannan kudin 

Murmushi tayi umma kenan Wanda muka hadu ne ya bani me kudine na Balai umma zamu huta nake Gaya miki Amma fa akwai matsala ido ta zaro dama gasu kwala kwala matsala Allah ya rabamu da matsala bama fatan ta diyata meyake faruwa umma bafa Ni yakeso ba maimuna yake so maimuna maimuna take ta maimai tawa wallahi da sake be isa ya auri maimuna ba gaki tunda kudi sunzo Zama be ganni ba yanzu zan bazama gidan malamai a karkato da hankalinsa kanki wannan maimuna tazame Miki masifa shegiyar yarinya wata Kim da ita ba kyan gani sai farin jini wallahi Bata isaba ki janye jikinki daga nata dankar ta samu damar zuwa gidanki Dan yanzu zan bazama a raba ta da wani alhaji a cire Mata wannan farin jinin a a umma abar Mata tunda nasamu nawa mijin to diyata

Tana fita maimuna ta shigo tana kuka na nutsuwa kana ganinta kasan a cikin tashin hankali take Amma Sam Bata fita hayyacinta ba nauwara ta danne kishin daya taso Mata Dan ta tsaneta yanzu ta rike ta lafiya maimuna Usman ya rasu na rasa miji me nagarta me addini inafatan Allah ya bani madadinsa gabanta ita kanta ya Fadi mutuwar ta shigeta yaushe bashi da lafiyane lafiyarsa kalau motace tabi ta kansa kansa yai kwatsa kwatsa kirjinsa da gangar jikinsa sun rabe ai saita fara zunduma ihu kamar ubantane ya mutu maimuna tace haba nauwara koni banyi Masa ihu ba baya bukatar ihu addu a yafi bukata Dan Allah kidena

Dole nai kuka Dan Ina tausaya Miki kun shaku soyayyarku abar Sha awace da burgewa duk yadda muka Kai da shakuwa Wanda yafi mu sansa ya karbi abunsa ki tashi ki shirya na dauka umma tana Nan zamu tafi tare gidan Janaiza babana yai gaba Inna tana gida tace nazo na kiraku haka suka shirya suka tafi da innar ta hawaye kawai take tana salati a zuciyarta tana rokon Allah ya Bata juriya da dangana na rashin masoyinta zuciyarta sai zafi take

Lawan Yana fita be zame ko inaba sai gidansu Laila yana zuwa ya aika a kirata tana fitowa ya kalleta ta cika Tai dam kamar zata fashe shiga mu tafi kawai yace ta shiga motar hotel din da suka Saba zuwa suka nufa suna zuwa hotel din ya Karbi key dinsa Dan shi permanent ne suka shiga Nan ya Fara shafata Yana Bata hakuri ganin haka ta Fara jaraba rashin mutunci harda zagin ummi har kiransa take da Dan iska Yana Jin tazagi ummi ya Mike ya zabga Mata Mari ya Fara dukanta sai dayai Mata lilis sannan ya nemi gu ya kwanta Allah ya Isa bazan yafeba Dan iska tsinanne be kulata ba Dan ze iya kasheta idan ya Mike 

Haka ta zauna taci kukanta shi Kuma yaci baccinsa sai gab da magriba ya farka yaga itama baccin ya dauke ta yai murmushi Laila Ina sanki Amma hakan baze Hana idan kikai mun lefi na zanekiba Dan hukuncin ne haka idan ummi ta tabaki zan rama miki itama idan kin tabata zan rama Mata ya dinga shafata Dan ba lefi tanada da dadi duk da bashi ya Fara bulataba Amma bataji jiki sosai ba ta farka tana ture shi Ina yasan takan mace Nan ya gama gigita Mata tunani yadinga sarrafata San ransa kafin kace meye wannan ta bada Kai bori yahau

Sai da suka nutsu suka Gama komai gaskiya Laila adaura Mana aure haka Koda Baki tare ba daga baya Kya tare kafin na gyara Miki saman gidana auren mashayi kenan duk wannan dukan Tama manta da shi eh haka za ai saboda Yana side ta tas Kuma ba abunda yafi dadi irin mijinki ya gama lugwiy gwiy Taki kafin Yafara harka zanwa daddy na magana ni kaina nagaji nafiso a daura Mana aure nima na huta shikenan sweety Nan ya jawota suka Kara one round Allah ya shirya ameen  lokacin da suka Gama dare yayi ya maidata gida ko tsoro Babu a fuskarta haka ta shiga gidan.

Bayan sun shiga gida arfan ya fito yayi kyau kamar ka sace shi ka gudu ya Sanya manyan Kaya wandon pencil shaddar sai daukar ido take kamar Wanda zashi office da gaske Nan ko basaja yai dankar ta gane tunda baze yiwu kullum ya dinga cin zanzaro ba Yana fita Yana zuwa club Shiba me zuwa aiki ba haka kawai har sun Fara yi  Masa dariya yammatan sa wow dear bara naima pics Nan ta Fara daukansa hoto sai dariya suke dukansu Banda Maryam dataji ta tsane shi tsana me Muni wannan wace irin rayuwace wace irin zuciyace da yayar tata

Post a Comment

0 Comments