Kamal Ne Hausa Novel

 

Kamal Ne Hausa Novel

Kamal Ne Hausa Novel

Bismillahir Rahamanir Raheem

Page 1️

ALI ƊAN TSOHO

Unguwace ta masu kudi a cikin garin maradi, wasu mahaukatan  gidaje ne guda biyu, suna kallon juna kai kana kallon gidajan kasan masu shi sunci sun tada kai da kudi,  ko cikin unguwar ma wannan ɓangaran ya fita daban, saboda wajan shiru babu hayaniya kowa na sabgar gabansa cikin gidajan su, sai kukan tsuntsaye da sansanyan kamshin frannai me dadi kakeji cikin hancin ka.

Ɗayan gidan me kallon gabas  na kutsa kai ciki, ina shiga na kara tabbatar da lallai akwai arziki, saboda yadda gidan ya tsaru babu karya, tamkar ba a ƙasar hausa ba, ko ina franni ne kore shar me haɗe da pink colour, duk sun kewaye cikin maƙareran gidan mai girman gaske, ga ma'aikata nan na kai komo, ɓangaran ajiye motoci na kalla na jinjina kai saboda a ƙalla motoci sunkai 20 kala-kala babu kalar da babu, wada naga me wanke motocin gidan ya cire mata riga yana gogewa ce ta tafi da imanina, saboda kyanta baƙa ce sudik kirar *range rover 2020* baƙin sai sheki yake, baki na riƙe ina so naga mamallakin motar ko nace wanda zai shiga motar nan, da sauri na kutsa kaina ciki kofar wani hamshaƙin parlo na tsaya ina karema kofar glass ɗin kallo ta yadda zan iya bude wannan kofar ta glass, wani ɗan madanin baƙi na gani jikin glass ɗin a manne, nayi saurin dannawa ai kuwa kofar glass ta bude haka ya nuna min cewar daga ciki ba a saka mata security ba.

Kai na danna cikin parlon sai da numfashina ya kusa ɗaukewa saboda Wani irin sanyi da wani carpet da ƙafata ta shige, da kuma sassanyan kamshin dadi da ya daki hancina...

Tunani na ya katse dai-dai lokacin da nayi tozali da wani hadaddan gay, a ƙalla zai kai kima nin 30 years sanye cikin Suit baƙake, wanda suka masa mahaukacin kyau, yana saukowa daga saman wani haɗadɗan bene, cikin kuzari da zafin nama yake taka matattakalar bene ɗin, hannunsa riƙe da wayoyi masu tsada guda biyu, yana kallon tsadaddan ɓaƙin agogon hannunsa na zallar fata, haka takalmin ƙafarsa baƙi ne shima na zallar fatane wanda ake masa adon zamani sai mahaukacin kudi, dan yana ra'ayin irinsa duk da ɗingisawar da yake, sai ka lura zaka gane yana ɗingisawa, ma'ana duk haduwarsa ƙafarsa ɗaya da rabi ce, amma yana ƙoƙarin take hakan dogo ne ƙaƙarfa me murɗadɗan jiki, ba fari bane tas haka zalika ba baƙi bane, wato chocolet colour ne yanayin sa tamkar ɗan ƙasar Ethiopia, yanada manyan idanu da gashin girar ido gazar-gazar, yanada dogon hanci me dan fadi kaɗan, bakinsa madedeci me ɗan fadi shi ba karami ba shi ba babba ba, lips dinsa ya ɗan sa Ja kaɗan, kyakyawar  fuskarsa kewaye take da saja ga wata yar ƙasummba gashi ma'abucin fara'a wanda hakan yay mugun ƙara ma kyakyawar fuskarsa kyau...

Yana dab da saukowa naji murya wata mata tana tafa hannuwa cikin muryata mai dadin sauraro, tana cewa"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!! Yanzu *Kamaludeen* saboda Allah saukowar ganganci kake , baka duba yanda kafarka take salon ka gangaro ka samu tashin hankali haba ɗa ɗaya tamkar da dubu..." 

Da gudun sa ya ƙaraso yana sakin murmushin da ya zame masa jiki, dan sam shi bayada tsuke fuska mutum ne mai faram-faram da jama'a. matsalarsa ɗaya tsani raini ƙo dede da kwayar zarra, baya zama waje ɗaya da mutumin da zai rainashi ko wanene.

Jikinta ya fada ya rungumeta cikin amon muryashi me daɗin sauraro yace"Oh my Umma nah ɗanki jarumine fa , good morning ummah..."Abbu ne ya katse masa magana, ta hanyar dora masa cup ɗin hadaddan tea a baki yana murmushi yace"Oya sha wlh baka fita haka ba dan naga kayi lati." baki Kamal ya turo yana lumshe tsumammun idanunsa ya kurbi tea ɗin kaɗan..

Dariyar wata matashiyar budurwa ce kyakywa me kyan diri tana kama da Kamal sosai sai de ita baƙa ce, itace ta katse su tana tafa hannuwa, itace ta dawo dasu daga duniyar lallashin Kamal da suke,
Ummah ta janye shi jikinta ta kamo hannunsa tana dariya tace"Samha kin fiye sa idanu wlh." Samha ta zumburo baki tana bubbuga ƙafa tace"Allah nima se an lallasheni zanyi breakfast.

Kamal ya watsa mata wani shu'umin kallo na yarinya nasha gabanki, ya mata gwalo, baki ta turo gaba tana kallon Abbu zata fara kuka.

Abbu ya kama hannunta yace"Haba Samha nah Oya muje kiyi breakfast kema." ya faɗa yana janye da hannunta, suna biye dasu Kamal har kan wani makeken dining are.
Suna isa ummah ta zaunar dashi cikin dubara da Abbu suka samu yasha tea ɗin kadai Samha kuwa sai da taji ba guri, tana tsokanar Kamal baibi ta kanta ba ya miƙe saboda ya makara, ya rungume iyayansa yay masu kiss yayi masu sallama ya fita, a gaggauce.

Samha ma ciki ta shiga ta fara shirin tafiya school..

*Kamal* yana fitowa ma'aikatan gidan suka fara kwasar gaisuwa, ya rinƙa amsa masu cikin sakin fuska.

Kai tsaye gun motar da Garba ya goge masa ya nufa cikin takunsa na kasaitaccan namiji, Garba na biye dashi yana cewa"takawarka lafiya ƙasaitaccan namiji Jika ga Amadu jinin Ali zaki ɗa ɗaya tilo ga *Alhaji Abubakar kan giwa mai Nasara*, zanso naga wace mai sa'arce Allah zai kashe ya bata tauraron Miji abin nunama sa'a..." Kamal hannunsa ɗaya ya ɗaga masa alamar dakatar dashi, ɗayan  hannunsa ya tura cikin lallausar sumar kansa yana sakin murmushi yace"uhumm Garba Allah shiryeka , Oya buɗe min mota na wuce irin wannan koɗawa haka..."Wayarsa ta katse masa magana, sakamakon ringing ɗin da take, ya kalli screen ɗin wayar yaga sunan *Sageer* na yawo saman screen ɗin wayar, picking ɗin call ɗin yay ya kara a kunnensa.

Garba ya bude masa motar yana cewa"Yallaɓai ko dai na kirawo dire ba?" Kamal bai masa magana ya shige ya rufe motar yay mata key ya fizgeta da karfin gaske kamar zai tashi sama, ya nufi bakin tamƙameman get ɗin gidan yana horn.

Ya'u ya gaishe sa ya buɗe masa kofa a guje ya fice daga gidan. Dirving yake sosai kamar ya tashi sama ransa ya ɓaci jin cewar yay lati har dalibansa sun fara shiga aji bai iso ba abinda ya tsana kenan a rayuwarsa.

Maryam Abacha American University Of Niger

Ciki Kamal ya danna hancin motarsa, iya haduwa University nan ta hadu ba karya kallo ɗaya zakai maya kasan ta haɗa ƴaƴan manya da kuma akasin hakan, babu ƴan ƙasar da babu cikin Makarantar nan ƙabila daban-daban.

Yana shiga ya nufi parking spece yay parking ya kwashi wayoyinsa da laptop ya fito ya rufe motarsa ko Office ɗinsa bai nufa ba ya nufi ajin da yake koyarwa yau direct ya shiga, dan ba wani jimawa zai ba 1 hours kawai ke gare shi..

Can ko cikin ajin da Kamal zai zo, class ɗin hayaniya ce ta ɓarke sai ihu da shewa kakeji, tamkar ba yan Jami'a ba sai kace wasu ƴan JSS 3  saboda Hatsabiɓiyar yarinyar nan dake ajinsu sam bata ganin ta girma.

*Mubina* matashiyar budurwa ce kyakyawa, tsaye take tana  kwatanta tafiyar *Kangiwa* sai ihu suke suna zugata,  farace sul ƴar siririya doguwa kyakyawa mai diraran jiki ga hips da boobs ƴar kimanin 20 years, masha Allah kyakywace sosai kallo ɗaya zaka mata kasan ta haɗa jini da larabawa, tanada doguwar fuska me ɗauke da dogon hanci da karamin baki, idanunta dara-dara farare tas lumsassu tamkar tana jin bacci, gashin idanunta gazar-gazar haka zalika girata me kyau, tanada gashi amma ba dogo ba sosai ya dai sauko kafadarta gashi da santsi, tana da dimples sharan kumcinta na dama wanda ko magana take sai ya loɓa duk inda kake neman kyakyawa  *Mubina* takai, saide ta cika siririya sam batada jiki ko misƙala zarratin, saide akwai kyan diri da surah idan ka kalli hips ɗinta da boobs ɗinta zakasha mamki, suna tsantsar kama da muny roy ƴar india tamkar an tsaga kara, banban cinsu da muny tafi ta fari kaɗan da gashi dan Mubina batada dogon gashi sosai ya dai sauka kafadarta kuma ba baƙi bane ba maroon colour ne.

Sanye take da wani tsadaddan material baƙi ɗinkin doguwar riga yayi mata kyau matuka, gashin kanta yasha kwalliya wasu irin ribbon ta ɗaure rabi rabin ta zubo shi saman fuskarta.

Ƙafarta sanye da wani hills mai mutikar tsini tasha kunshin jan lalle yayi mata mugun kyau, zakayi mamakin yadda take takunta cikin nutsuwa hankali kwance da wannan takalmin me uban tsini..

Juyowa tayi ta kalli sharan da Basma take zaune kusa da window, sai raraɓa idanu take.

Cikin daddadar muryata tace" Kunga tafiyar Kangiwa gurgu idan yana sauri.

" ta faɗa tana karkace ƙafa tana tafiyar Kamal sak wlh tamkar shine yake tafiyar, tako haɗe face babu wasa tamkar Kamal ɗin.
Haba ai sai ihu da shewa suna tafa mata sai zugata suke tana hura hanci ita ƴar iska.

Basma kuwa ranta ya ɓaci sosai kawai dan bata son Mubina ta kirta mata rashin mutunci ne yasa tai shiru, amma tayi alkawalin ko da ta hango Sir Kangiwa bazata faɗi ba yau sai yaci ubanta, ya koya mata hankali dan duk raharsa baya ɗaukan raini sam bai taɓa sanin Mubina na cin duduniyar saba a munafurce take, duk da yasan yarinyar tantiriyace bata gabansa tunda bata shiga sabgarsa ba.

Mubina tace da Basma" Kifa rinƙa duba hanya kar gurgu ya ritsoni wlh bazan taɓa yafe maki ba." ta faɗa tana dariyar mugunta.
Nazir yace "Haba Baby babbar yarinya kiyi kawai me ya isa yayi dake ai kina wuta wlh..." Ai bakinsa ne ya ƙame sakammakon hango Kamal da yayi yana dab da shigowa class ɗin.

Cikin sauri yace Baby ki ankare."  a mugun sauri Mubina ta kwasa  a guje saura kadan ta fadi na kusa d ita ya riƙeta, ta nufi gun Basma gurin zamanta ta zauna tai sauri ta yafa yalulun gyalanta tana maida numfashi, ta takarkare ta dirkama Basma duka a bayanta, tace"karamar ƴar iska , wlh yau da me rabani dake sai Allah." ta faɗi tana zabga mata harara.

Nan take kowa ya kama kansa suka nutsu kowa ya ƙoma mazauninsa, shiru kakejin class ɗin tayi.

Basma ta kumshe dariyar duk taji zafin dukan, tana mamkin rashin kunyar Mubina ga tantiranci ga tsoro.

Kamal da sallama ɗauke a bakinsa ya shigo cikin class ɗin gabaki ɗaya suka miƙe suna gaishe sa"good morning sir" Hannu ya ɗaga masu kowa ya zauna ya nufi gurin zaman sa. Ya sunkuya zai zauna karaf a kunnesa yaji an karkace murya ance" Jirgar ɗan gurgu" da sauri ya ɗago yana zaro idanu cike da mugun mamaki, dan wannan shine karo na biyar a cikin ajin nan ana faɗi masa haka, sam sai yaji kamar kunnensa ne dan suna bashi girman sa, har tantiriyar yarinyar nan.

Ya kallesu cike da mamaki tabbas ya gano duk ranar da ya shigo ajinan sai yaji an faɗi wannna kalmar ta gurgu ƙasa-ƙasa sau ɗaya.
Baiyi magana ba, ya bisu da kallo wanda su kuma sun cika da tsoron cewar karfa yace a fito da wacce ta faɗa Mubina ta zame masu annoba dan tayi alkawalin duk wanda ya faɗa zata bashi mugun mamaki sharrin da zata kulla masa sai an korashi daga makarantar.

Ɗaya bayan ɗaya ya rinƙa bin daliban da kallo duk sun sadda kansu, gashi wasunsu basajin ko hausa ma.

Ya kalli ɓangaran su Mubina, Basma jikinta har rawa yake karaf suka haɗa idanu da Mubina Sai kif-kif take ta tsareshi da idanu babu wani ɗar da zai nuna itace ta faɗi, da sauri  tace "Wlh sir dole a ɗauki mataki nima naji a kan kunnena ance maka.....

"Ni kabani aikin ko jinnu ne sai an fito dashi , dan abun ba a cikin aji bane daga wajane...

"Hannu ya ɗaga mata kansa ya ɗauke daga kallonta, saboda tsaf ya gano yarinyar ce, kuma daman sam tun shigowarsa makarantar bata masa ba sam batada tarbiyya da kamun kai amma Zaiyi bin cike ya tabbatar da cewar itace take cemasa gurgu abinda Allah ya halilcesa dashi, ba saya yayi ba, tabbas zai koya nata hankali.

Bai sake magana ba kuma ya boye ɓacin ransa ya koya masu abinda ya kawosa ajin tsawon one hours. Yana gamawa ya fita,
Direct Office ɗinsa ya nufa.

Yana shiga hadaddan  office ɗinsa ya shiga toilet bai jima ba ya fito ya zauna saman lumtsumemiyar kujera  tana juyi dashi ga sanyin Ac kamshi na tashi,  ko ina laptop ya kunna ya shiga wani aiki yanayi yana duba agogo, yaga 12 tayi.

Knocking ɗin kofar akayi, tsaki yaja ya miƙe ya nufi kofar ya murza key ya buɗe, idanu hudu suka yi da wata matashiyar budurwa tsaye face ya haɗe yace lfy?" 

Cikin kisisina da malle tayi fari da idanu ta kara matsowa kusa dashi har sunajin numfashin juna, tace"Sir nazo ma da labarin wacce take faɗama sunan da bakaso ne..." 

Cikin fushi ya daka mata tsawa!! Ya matsa gefe yace"kiyi gagawar fiti tun ban canza maki kamanni ba bana son gulma natsani mace maras kamun kai, get out my Office." a tsorace ta fita jikinta na rawa.

Kamal ya dafe kansa yazo ya warci key ɗin motarsa ransa a mugun ɓace ya fito ya rufe kofar ya fito.

Anan farfajiyar makaranta jikin wasu bishiyoyi ya hango Mubina ita da yarinyar da ya kora yanzu, idanu ya zaro cike da mamki, Mubina tana magana tana dariya, tana riƙe da hannunta, kansa ya kauda ya nufi gun motarsa, yana maijin tsanar yarinyar a ransa, yana ciza lips ɗinsa.

Yana zuwa ya buɗe motar ya shiga ya fizgeta da karfin Gaske, ya fice daga makarantar. Sageer da fitowarsa kenan daga aji ya hango Kamal ya fita, ya girgiza kai hayaniyar su Mubina ce tasa Sageer ya juyo ya kallesu ya saki murmushi yana faɗin "Baby Mubina kin haɗu ta ko ina Allah ya mallaka min ke. 

A matsayin uwar ƴaƴana." ya faɗa yana kallonta har yayi nisa kafin janye idanunsa daga kallonta gudun kar ta ganshi ta tsira masa rashin kunya dan so yake a sannu ya janyota jikinsa.

KAMALUDEEN KAN GIWA MAI NASARA COMPANY

Nan naga Kamal ya cinna hancin motarsa ciki, yana shiga ya nufi gun parking yay parking ya fito wayoyinsa hannunsa fuskara a sake ɗauke da asirtaccan murmushi, nan ma'aikata suka fara kwasar gaisuwa yana amasawa cikin sakin fuska ya saka kai ciki.


KAMAL NE Book 1 NA Real ladingo

Sweet Baby

Ƴar Mutan Niger

Bismillahir Rahamanir Raheem

Kamalne Page 2️

....Kai tsaye Kamal can ciki ya shiga gurin sarrafa kayan zamani iri-iri, masu kyau da  sauƙin kudi irinsu gadaja katifa carpet, harda atamfa less material, kai dole idan ka shigo wannan Company ya burge ka, saboda yadda ake bada oder kaya gari-gari ƙasa-ƙasa cikin rahusa, da kuma yan gari.

Kamal sosai yake jinjina ma ma'aikatan Kamfanin su, akwai aiki akan gaskiya.
Ya ɗan jima kaɗan kafin yake fitowa yana ƙarema jama'a kallo, ya nufi Office ɗin manager.

Lokacin da Kamal ya shiga Office ɗin manager, yana fama da baƙi, yana ganinsa ya miƙe yace"Kangiwa barka da isowa bismillah." ya faɗa yana nuna masa gun zama.

Kamal yabi jama'ar ɗaya bayan ɗaya yana basu hannu sukayi masabaha, ya gyara tsayuwarsa ya zuba hannunsa cikin aljihu yace"Kaleed kaji da jama'a nazo  mu gaisa ne na shiga can ciki ma, ko sauran managers ɗin ban nema ba , bari na shiga Office ka faɗa masu akwai meeting karfe 4:30 pm insha Allahu , zan wuce." ya faɗa yana juyawa ya nufi kofar fita.

Manager ya bishi yana raka shi har kofar yana sanar masa irin baƙin da ke neman sa, murmushi yay ya kaɗa kai ya fice.

Yana fita yana nufi haɗadɗan Office ɗinsa, wanda ya gaji da haɗuwa an goge fes a gyare, se uban kamshi yake tashi yaba sakataransa damar bari masu nemansa, yana zama ba jimawa kuwa jama'a su fara shigowa nan ya fara harakar kasuwancin sa.

Misalin karfe biyu Kamal ya shigo gida, yanzu ma tsaye yake gaban tafkeken driseeng mirror ɗinsa yana fesa wani shegen turaransa me masifar kamshi, yana sanye da singileti fara da 3 querter Knocking ɗin kofar akayi baiyi magana ba, sai da aka sake yace"A bude meye ne wai jeki ga ninan Autar Abbu kawa." 

jin haka yasa Samha ta turo kofar ta shigo da sallama tana murmushi da sassarfa ta karaso ta rungumeshi ta baya tana dariya takai bakinta saitin kunnensa tace"Yaya Kamal nah gaskiya zanso naga matar yaya Kamal , gaskiya kayi kyau sosai." ta faɗi tana maƙalƙaleshi tana dariya.

Kamal ya juyo da iya suna fuskantar juna, ya ɗan tsuke fuska kaɗan yace"Samha bakya ji nace ki daina yawan shige min kin girma amma bakya ji ko? To waye yace miki zanyi sure yanzu?"

Ya faɗi ya kama karan hancinta yaja da ɗan karfi ta saki kara ta zumburo baki tace" Ni bazan iya ba Allah kuwa tinda banida yaya mace sai kai , to muje ka bani abunci kai nake jira." ta faɗi tana kaallonsa.

Kamal ya zabga mata harara yace "Baza abayar ba nima yanzu zani Ummah ta bani nazo na ɗan taɓa bacci. Ya faɗi yana sakin hannunta ya zura hannunsa aljihu, ya nufi hanyar fita yana takunsa na kasaita me burgewa, sam bazaka ce gurguntaka bace sai kayi zaton sallon takunsa ne hakan.

Samha ta tabi bayan sa da kallo tana sakin murmushi tana  cewa"Allah Ya Kamal ka haɗu ba karya, ni zan zaboma mata." Baiyi magana ba ya buɗe kofar ya fice yana murmushi tana biye dashi...

Kwance take a saman makeken gadonta cikin wani haɗadɗan ɗaki wanda adon shi kome maroon colour ne, har kujerun har  carpet gado kome na ɗakin yayi ba karya, santala-santalan cinyoyinta duk waje gashin kanta ya rufe mata fuska, daga ita sai guntun wando iya cinya da vest manyan boobs ɗinta duk rabi a waje.

Kofar a ka turo aka shigo wata kyakyawar matace ƴar kimanin shekaru 45  waya manne a kunnenta tana cewa"Eh fa Mubina sarkin bacci wlh baccin take Ablah, kinga ka tasheta taima rigima anjima tana zuwa makaranta , bari da ta tashi zansa ta kira ki tunda muka dawo sabon gidanan yau kwana uku bata gajiya da bacci , da zaran ta dawo daga makaranta, sai kace itace tamana gyaran gidan..."Amrah ce ta shigo da gudu tana haƙi tana sanye da doguwar riga milk colour ta dan kamata kasancewar tana ƴar kiba kaɗan, kyakyawace fara mai kyan fasali dede misali, akwai hanci da idanu masu kyau da bakinta daidai ita gata da gashi dan tafi Mubina gashi, itako ta fita kyau da surah kawai dan Mubina bata da jikine, kallo ɗaya zaka mata kasan yayar Mubina ce sabida suna kama duk Mubina tafita kyau.

Tana isowa ta warce wayar a hannun Mamu tana dariya ta kara wayar a kunnenta, cikin zazzaƙar muryata tace"Ablah dan Allah me yasa kuke nuna banbanci ni ba jikar ki bace"? Ta faɗi tana ficewa daga ɗakin.

Mamu tai murmushi ta girgiza kai ta isa bakin gadon taja lallausan bargo ta rufama Mubina ta kara mata gudun Ac ta fice...

Misalin karfe *6* pm daidai Mubina ce tsaye ita da Basma a   farfajiyar makarantar tana riƙe da jakata sai wata tsadaddar waya a hannunta tana latsawa fuskarta tam ba walwala, jama'a se fita suke, yanzu sanye take da riga da wando yan pakistan blue colour wandon ya dan buɗe kadan ta yane kanta da mayafin kayan, fuskarta ba kwaliya yanzu ba kamar da safe  ba, amma duk da haka tayi kyau matuƙa.

Basma tace"Wlh mun ɗin ƴan karya ne wai baza mu shiga motar makaranta ba gashi duk an watse an barmu , ke nayi zuciya mu fita mu hau adedeta sahu kawai." ta faɗa tana kama hannayan Mubina da sukasha Jan lalle, Mubina ta fizge hannunta tana zabgama Basma harara cikin zazzaƙar muryata  tace"Wlh ɓanson rainin ajawali fa uwar a daidaita zan hau..." Sageer ne ya katse mata tijarar da take ma Basma, ta hanyar parking da karfi gaban su, ya zuƙe glass ɗin motar yace Assalamu Alaikum ya ma'abuciyar kyawawa Baby Mubina and Basma taurarin university Maryam Abacha , y kk? Oya muje na ajiye ku bai kamata kuna tsaye ba kuna jiran direbobin gidan ku ba , gashi basu isoba." ya faɗa yana sakin murmushi ya zuba mata kyawawan idanunsa.

Da sauri Mubina ta ɗago da kanta ta kalli Sageer, dan duk zubar da yake bata ɗagoba tin bayan katse mata hanzarinta da yay, sai lokacin ta ɗago fuskarta  babu walwala a haɗe tam, ta kare masa kallo tace"No sir tnx bama buƙata , ke wuce muje muhau adaidaita da dai nahau motar gardi." ta faɗi tana fizgar hannun Basma suka fara tafiya.

Sageer ya dafe kansa yana furta"Oh my god yarinyar nan fa ta cika raini, shiyasa ban taɓa kwatanta mata magana , inba a ɗakin karatuba amma zan juri insha Allah dan banajin zan hakura wasa farin girki." ya faɗa yana fizgar motarsa ya nufi get.

Mubina suna isa get wata arniyar mota ta iso ta gidansu ɗaukarta, Basma cikin farin ciki tace"Alhmdllh ai ke zanbi ma ga Haladu direba yazo ɗaukarki..."Mubina ta katse Basma tace"Wlh tallahi bazan shiga ba nayi zuciya gobe zan fara fitowa da motata , muje mu shiga adaidaita kawai bana buƙatar wata magana." ta idar da maganar tana riƙe da hannun Basma suka fito.
Malam Haladu ya bisu yana horn, amma Mubina ko kallo gabansu ya sha yay parking ya fito da sauri yana cewa"Haba shalelen umpah da Mamu yi hakuri muje gida dan Allah." ya faɗa yana buɗe mata kofar motar.
A harzuƙe tace"Haladu ina ganin girmanka fa ban fiye ma babba irin me shekaeunka rashin ta ido ba , to bazan shiga ba wlh kaje kacema umpah da Mamu anki baza a shiga ba adaidaita zan shiga." tana faɗin haka ta sakai tai gaba.

Basma tace "Haladu kayi hakuri zamu shiga Adaidaita nima ba'azo ɗauka naba."malam Haladu yace"Baby akwai zuciya wlh munje kasuwa da hajiya da Amrah ne." Basma da gudu tabi Mubina tabar Haladu direba tsaye ya rabka tagumi dan yasan Alhaji sai ya masa fada.

Sageer yana kallon duk abinda yake faruwa yayi dariya sosai yanajin kara son yarinyar dan yana son mace ƴar rigima. 

Suna isowa bakin titi yan adadaita iri-iri amma duk wanda Basma ta tsayar sai Mubina ta yamutsa fuska tace bai mata  ba, suna cikin haka dai har ta sami  wani niga harun wanda ya mata suka shiga, suna cikin tafiya ya kunna music ya kore sauti waƙar ado gwanja, ya wani karkace hula, Mubina ta kare masa kallo ta bushe da dariya tace "Malam niga rage sautin yayi yawa ka cika mana kunnuwa." 

Sam harun niga baiji ba yana tukinsa, Mubina ta beƙa hannun ta tunkuɗe masa hularsa ta faɗi can waje gashi yana gudu kuma motoci bayansa da sauri ya juyo yace"Haba me kyau lafiya me namiki zaki tunkuɗe min fulata kinsan farashin hular nan ne?" ya faɗi yana kokarin juyawa ya ya koma baya.

Mubina tai saurin cewa "dakata malam muje ko nawa take zan biya karka koma ai an gama taketa haba niga." ta faɗi tana dariya.
Ai yana jin haka yaci gaba da tukinsa yana washe baki yace"Wow ƴar kyakywa me ruwan larabawa ko dai kin yaba ni ne? Kice kwananan zan faso gari yasin iyeee...." Bakinsa ne ya tsya cak sakammakon lafiyayyan marin da Mubina ta duko dab dashi ta kwasa masa ta koma gurin zamanta tana huci.

Basma tace "Haba Baby ki daina haka meye laifinsa anan kece kika bada kofa fa.."Duka Mubina ta kaima bakin Basma tana huci tace"zanci uwarki yasin ke banson munafurci fa , na tsani duk wani namiji da zai furta kallamar cewa wai na kyasa sa uwar me xanyi da wannan abun ,
kina ga wannan kananun malaman sun fara kawomin harin wai na shiga mota daga baya ace ana sonka tofff , shine yasa na gudu, amma dan iskanci sai me adaidaita sahu yace wai nice ma na kyasa shi Allah ya isana mijina baya ƙasar  nan yasin wanke hannun ka taɓa ne..."Basma ta katseta ta hanyar cewa"Sbd Allah ina laifin  sir Sageer? Kuma kinada tabbacin cewar yana son naki? daga temako." Shiko mai adaidaita saboda haushin marin da ta masa yasa ya karya wata yar kwana yana huci, dan sai yaci uwa bazai yafe mata ba. Sam basu luraba saboda suna magana saida sukaji ya taka burki da karfi, suka ɗago suna kallonsa, Mubina tace "Uban me zamuyi anan da ka kawomu?" 

Niga ya fito yana zazaga wando yace"uwarki zanci gobe ko ance ki mari namiji baza ki maraba." ya faɗa yana sanya hannunsa ya damkota da karfin gaske ya fincikota waje, idanu ta zaro tana kokarin kwatar kanta tana cewa"Kai dan uwarka ka isa ka taɓa min jikina ka kwana lafiya..." bakinta ya rufe mata da hannunsa yana janta har ya cire mata mayafi ya wurgar ƙasa ya fara cire mata maɓallan rigarta ya nufi get ɗin gidan da ya kasance shi kadai a layin. Basma ta fashe da kuka ta fito ta cire takalmin kafarta ta bisu da gudu taga wannan ba mafita bace tayi hanyar titi da gudu tana kururuwa tana neman wanda zai kawoma Mubina ɗauki.

Cikin ikon Allah taga wata farar mota tana tafowa a guje ta ɗaga masa hannun.
Kamal da yake tukin sauri saboda kiran sallah magarib da aka fara dan yanzu fitowarsa meeting kenan, yaga Basma tana ɗaga masa hannun, ganin ya santa ya taka birki da sauri ya janye glass yana kallonta ko takalmi babu a ƙafarta tana kuka, cikin sanyinsa  yace"Ke lafiya"? A rikice!!  Cikin kuka tace"Sir ka temaka mana mai adaidaita zaima ƴar uwata  fayɗe..."ya katseta da cewa "Subahanallahi yayarki ko kanwarki? ah ina? Muje na gani maza shigo." ya faɗi yana bode mata  motar ta shiga jikinta na rawa ta nuna masa hanyar.

Can kuwa Niga daket ya saka Mubina cikin gidan suka ko kama kokowa, iya karfinta take kare jikinta sai mari yake zabga mata abinka ga farar fata fuskarta duk tayi Ja amma dan taurin rai ko kwalla babu idanunta, tako dage ko rigarta ya kasa cirewa, dubara ta fado masa ganin wandon ta irin mai sulbi ne,  kawai sai ya fara ja da karfi yako yi ƙasa Mubina ta gaji amma ganin zai mata tsirara yasa taji wani karfi yazo mata tace"Allah kaga zuciyana zan kare mutuncin kaina ne koda ya mutum ma wajan jahadin kaina ne na kasheshe shi, bismillah zanyi jahadi." tana faɗin haka tako yi ƙasa ta durmiya hannunta cikin wandonsa Bata tsaya bata lokaci ba ta damko uwar gaiyyar tare da ƴaƴan marenan sa duka biyu ta murɗe da karfin tsiya!!  kuma daidai lokacin yay nasara janye wandonta ya fadi saman kafafunta, sa'arta rigar me tsayice.

Harun Niga wani gigitaccan ihuu ya saki na azaba ya damƙe wuyanta yana faɗin"karki kasheni dan Allah." kunnensa ta kafama hakora tana cizawa iya karfinta tana matse masa ƴaƴan kayansa haɗe da hajiyar, tana rumtse idanu saboda wutsul-wutsul da suke.
Niga ya rasa ta inda zai kwaci kansa.

Daidai lokacin Kamal da Basma suka shigo a guje jin ihun niga. Kamal yace"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!! Ke kika ce za'a mata fyade ko zatayi fyade dai ko?" ya faɗi yana isa da gudu yana cewa"Ke sake shi karki kashesa mana, wannan wace irin macace haka." 

ya idasa gurin ya sanyan hannunsa duka biyu ya janyeta amma taki sai lokacin niga ya fara fita haiyacinsa daket Kamal ya ɓanɓareta niga kafin Kamal yake tarosa har yakai ƙasa sumamme, ya saketa ya nufi gun niga, Mubina jin an saketa tasa a ranta gun niga zaije a zuciyarta tace wlh yau naji kunya nice wandona a ƙasa sai riga iya guiwa ga wani kato yazo temakon kwarto to bari na jefi tsuntsu biyu da dutse ɗaya, bazan bari ka temaka masa ba gwara ya mutu kwarton banza wai ashe abun maza haka yake da tauri da taushi gasu kaya guda, ni baƙin cikina bansan wannan mutumin wane ƙazami bane har ya taɓamin jiki amma bazan buɗe idona ba bare na juyo na kallesa har baƙin cikin ya kasheni, amma kamshinsa akwai ɗan dadi ba laifi, haka zan gama iskancin sumar karya.... 

Daidai lokacin Basma ta iso ta sunkuya ta ja mata wandonta ta saki uɓan ihuuuuu, wanda yasa Kamal dawowa baya, tayi luuuuu idanunta suna lumshewa zata faɗi rubda ciki saman wani katon dutsi, Kamal yace "Subahanalllahi" yay saurin  tarota ta fado kirjinsa ya rungumeta gam yana ƙoƙarin leƙen fuskarta yaga wata yarinya ce wannan ɗiyar waye, anya ma tana hankali, sai yaga tana masa kama da maras kunyar yarinyar nan banbancin su ita bata saka manyan kaya haka. 

Mubina kuwa lafewa tayi kirjinsa tana shaƙuwa, Basma tana ganin Kamal na kokarin ɗago da Mubina yaga fuskarta idan ya gano Mubina ce bazai temaka mata ba da sauri ta nufo gun Kamal  tace"Sir a...............

Page 3️

.....Ceci rayukan su da gaggawa idan Baby ta suma dadewa take bata farka ba , kaga yanzu da sauran numfashinta ,  bari na riƙeta ka samo ruwa a zuba masu ita da wannan mugun, kar ya wuce." ta faɗa tana kama Mubina, wacce take shaƙuwar iya shege ta wani mannewa jikin Kamal.
Da sauri Kamal ɗin ya ɓanɓareta jikinsa, yana faɗin "Ok riƙetan naje mota na ɗauko robar ruwa."Basma tace"Ok Sir mun gode" ta faɗi tana ƙoƙarin zama a ƙasa, ta zauna dirshin ta kifa kan Mubina a cinyarta ta boye kanta, itako sai shaƙuwa take.

Kamal da sauri yay waje Mubina tana jin fitarsa ta bushe da dariya, ta fizge kanta da sauri cikin daddar muryata tace"Bari na ƙarasa ɗan iskan nigan nan, gobe ya kara wama wata  ƙoƙarin fyade." ta faɗi tana nufar gun niga da yake sheme a ƙasa.
Basma cikin tsoro!! Da tashin hankali ta miƙe tana cewa"Mubina dan Allah ki rufa mana asiri kar kiyi kisan kai ,  baicin haka ma Sir Kamal zai temake mu kalli duhu ya kawo idan ya gane ki fasawa zai yi dan Allah ki ɓoye kanki na tuba badan halina ba..."Mubina ta juyo ranta a mugun ɓace ta kafe Basma da shanyayyun idanunta, tace"Kina nufin *Kangiwa gurgu ne* na runguma jikinmu ya hadu waje ɗaya shine ya ganni da riga iya guiwa? Kan uban can , to wlh tallahi bazan ɓoye kaina ba asali ma sai na zub masa tijara yanzu nan..."Basma ce ta rufe mata bakinta tana girgiza kai, tace"dan Allah kimin wannan alfarmar ko da zata zama ta karshe a duniya kiyi hakuri kar Sir ya gano ki , bana son ya miki wata fassara daban ki temake ni dan girman Allah kibari idan yaso ko da gabaya ne ni zan rakaki har Office ɗinsa kima tijarar , amma yanzu domin Allah ki hakura muje gida cikin salama karki nunama sir kece pls kawata tun yarinta kimin wannan alfarmr." ta idar da maganar tana kece mata da kuka.

Mubina jikinta ya danyi sanyi kaɗan amma haushin Kamal ne fal a zuciyarta, kuma ta ɗauki alkawalin gobe sai taji dalilinsa na rungumarta da yayi, cikin haushin Basmar tace "naji zan miki wannan alfarmar amma gobe wlh sai naje har Office ɗinsa naji dalilin sa na rungumata , ni bana son shishigi gurgun mage kawai kuma wlh yanzu ya kuskura ya taɓani sai na wanwanka masa mari babu ruwana da wani sir..."Tafiyar da sukaji ne yasa Basma saurin rufema Mubina baki, ta boye kanta a jikinta tana bubbuga bayan Mubina tana mata sannu, amma Mubina taki yin shaƙuwar.

Kamal kuwa da sauri ya isa gunsu ya buɗe robar ruwan, ya sunkuyo yana shirin kama Mubina, Basma tayi saurin amasar robar ruwan bakinta na rawa tace"Sir... Zan...bata...kaje...ka..
zu...ba...ma...wancan."ta karasa maganar tana ƙoƙarin kara ɓoye Mubina, duk da duhu ya fara sosai.
Kamal ya nufi gun niga ya budo robar ruwan me sanyi ya fara kwarara masa a fuskarsa zuwa maza kuntarsa da tasha a zaba.
Firgigit ya farka yana sauke ajiayar zuciya, jikinsa na rawa yace"Wlh taso kasheni wannan yarinyar anyi tsinaniya Marar mutunci maras tarbiyya..." Aikuwa Mubina ta zabura zatayi magana Basma ta damƙeta da karfin gaske ta rufe mata baki.

Kamal ganin niga ya tashi yasa bai sake wata magana ba, ya ciro katinsa aljihunsa ya ba niga yace"Idan ka sami sauƙi ka neme ni ina son ganinka , Allah  yasa wannan yazama darasi a wajanka." yana kai karshen maganar bai sake ko kallonsa ba ya juyo yace da Basma"Oya muje na ajiye ku gida." yana faɗi mata haƙa yasa kai ya fice.
Ai niga yana ga Kamal ya fita ya miƙe cikin zafin nama ko takalmi bai jira ɗauka ba ya nufi hanyar waje dan ya shiga tsoron yarinyar.

Basma ta cire mayafin jikinta ta rufama Mubina ta kama hannunta sai bubbuɗe hanci take tana Jan tsaki, Basma bata kulata ba tasan tunda tace zata mata alfarmar zata mata.

Lokacin da suka iso bakin motar Kamal na ciki ransa duk a ɓace ya rasa sallah magarib yayi abun nan ne saboda Basma kawai.
Mubina tace"Yanzu motar gurgu zamu shiga karfa ya kifar damu wlh..." Basma tace"ki tuna kinmin alkawali kuma cika shi shine mutum dan haka shiru shiga mota muje."ta faɗi tana isa gun gyalan Mubina ta ɗauka ta dawo tA buɗe motar... Kamal yace"Ke dawo gaba ni ba direban kowa bane."ya faɗi yana kunna motar.

Da sauri Basma ta tura Mubina bayan motar ta rufo kofar gabanta na ɗar-ɗar kar tayi abin  kunya, ta buɗe gaban ta shiga ta rufo ya fizgi motar a dari da ƙaniya ya bar lungun..

Niga da yake cikin Adaidaita Sahunsa yana kallonsu ya fito yana cewa"Wlh yarinyar nan ba ƴar albarka bace , kaga shegiyar yarinya taso ta aikani lahira ban ajiye ko ɗan da zaimun Addu'a ba ,  insha Allahu yadda kika bani wahala kema sai kin shata a rayuwarki kuma da izinin Allah sai an miki fyaden da bakiso insha Allahu shegiya mace yawa sanda ba nama." haka yayi ta surutu shi kadai yaja Adaidaitar ya nufi cikin ɗan gidan ya rufo kofa ya kira wata number a kawo masa abunci ɗa maganin ciwon jiki, dan  bazai iya fita ba yaji jiki sosai, se dai  ya ɗauki alwashin bazai kuma kwatanta ma mace fyade ba..

Mubina da take bayan mota haushi da baƙin ciki sun isheta, ga gudun da Kamal yake zubawa. Cikin rashin kunya tace"Kai kankura kayi drving a sannu , mutanene ka ɗauko ba dabbobi ba dama mutum gashi ga kamarsa haka kawai a naka sani kenan ayi biyu babu ba madu ba sau , yo idan ba kini ɓibiba irin na gura... Ai Basma bata bari ta idasa ba, sai gata ta wuntsulo bayan motar ta rufe mata baki tana cewa"Sir kayi hakuri dan Allah."Kamal yayi matuƙar mamaki abinda yarinyar take masa me haɗinsa da ita daga temko shine ya zama aibu har take aibata shi shine harda kiransa gurgu, tabbas in dai duka mata halinsu kenan zai jima baiyi aure ba kuwa, yau kadai mace biyu tace masa gurgu gobe baisan mata nawa  zasu ce masa ba...
Katseta yay ta hanyar cewa"Ke karki damu duk wanda ya raina tsayuwar wata ya hau ya gyara." bai sake magana ba yaci gaba da drving ɗinsa.
Mubina kuwa Basma na riƙe da bakinta tana kwatanta ma Kamal gidan da zai ajiye su cike da mamaki yake nufar dab da gidansu, har ya iso yay parking gidan nan me kallon nasu Kamla.
Yana parking ko gama tsayawa baiba Mubina ta ɓalle murfin mota ta fice bata ce kome ba dan so take gobe ta iskeshi har Office ɗinsa ta masa tijara, kai tasa ta nufi get ɗin gidan su da gudu.
Basma tace" Sir kayi hakuri dan Allah." Kai ya ɗaga yace"Oya jeki" da sauri Basma ta ɗauki jakokin su ta fito daga motar ta rufe masa ta nufi cikin gidan su Mubina ɗin.
Kamal yaja motar sa ya nufi get ɗinsu yana horn tin karfi, megadi ya buɗe masa kofa ya shige a guje, direct tamƙamemiyar rumfar ajiye motoci ya nufa yay parking, garba ya iso ya buɗe masa yana washe baki yace"Ah *Kangiwa* namiji duniya sannu da isowa." Kamal ya fito yana kallon sa yace"Uhm garba barka da gida bari nayi sallah." ya faɗa yana nufar cikin gida da dan sauri har ɗingisawar sa ta fito kaɗan.
Yana shiga bai nemi kowa ba yay alwalla ya cire kayan jikinsa ya saka jallabiya ya nufi massalaci..

Mubina tana shiga cikin gidansu ta isko ƴan gidan baki ɗayan su cirko-cirko a tsaye hankalin su a tashe, harda Alhaji Isma'il da hajiya Lubah iyayan Basma .
Umpah ya tsare Haladu direba yana masifa yana faɗin"Wlh matuƙar 8 tayi aka bugo min ba aga su Baby ba sai ka kwana a hannun hukuma har lokacin da zasu fito..."Mamu ta katseshi cewa"Ayi hakuri zasu zo kana ji fa adaidaita ne suka hau..." Ihun  Mubina ne suka jiyo tana gudu tana kiran"Umpah na wayyo an kusa kashe maka ni masu garkuwa da mutane suka kamamu , amma da yake niɗin jarumace da karfina na kwacemu nida Basma." ta faɗi tana karasowa ta faɗa jikin Umpah ya rungumeta, yana faɗin "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!!  A garin yaya me ya kaiku hawa motar haya Baby basu taɓamin lafiyar ki ba dai ko? Ina ƴar uwar taki ne?" Mamu ta iso tana tattaɓa jikin Mubina tana kare mata kallo tace"Baby ina Basmar ne ina kika barota?" Mubina tace"Mamu tana kofar gida tana ba ɗan tax kudinsa da ya kawomu." hajiya Lubah tace"Alhmdllh Allah abin godiya sanu dota Allah ya kiyaye wlh har na sare naga har anyi magarib baku zoba..." Basma ce ta iso da gudu ta rungume Lubah tana haƙi.
Umpah yace "sannu Basma garin ya haka ta faru?" Basma tace"Umpah..." da sauri Mubina ta iso ta rufe mata baki tana zaro mata idanu tace" Ki faɗi gaskiya yan garkuwa da mutane ne suka kamamu kuma nice na kwacemu cikin wayo da dubara ko ba haka ba"? Basma ta zaro idanu tace" Umpah eh hakane amma karya take ba itace ta cece muba Sir *Kangiwa* ne." Mubina cikin ɓacin rai tace" Kan macijine ya cecemu de , nice nayi karya Basma ai akwai gaba wlh bazan sake ƙoƙarin temaka maki ba." ta faɗi tana nufar cikin gida cikin fushi.

Isma'ila yace"Kunfi kusa bazamu shiga ba, ke Basma *Kangiwa* da kansa me kamfani Ɗan Abubakar mai nasara, ga gidan su nan fa yana kallon nan gidan"? Basma tace"Abba maybe sune."
Umpah yace"masha Allah zamu shiga mu masa godiya Allah ya saka." baki ɗaya suka ce "Amin" Basma da iyayanta suka shiga mota suka tafi, dan gidan su bayane da gudu ma sai ka shiga ba nisa.

Mubina tana shiga ciki bata tsaya ba ta wuce ɓangaransu, ta fada bathroom tayi wanka ta ɗauro alwalla, ta fito ta shirya tayi sallah magarib tana zaune tana ta azkhar tare da  istigifari ta ɗan jima ta miƙe tayi sallah isha'i tayi Addu'o'inta tare da Addu'ar Allah bata sa'a gobe taci mutuncin ɗan Gurgu.
Tana idarwa ta miƙe tacire abayar jikinta ta saka siket dogo baƙi da riga me gajeran hannu fara ta saki gashin kanta gefe ya rufe mata rabin fuska, ta fesa turare ta fito parlo.

Suna saman dining har sun gama lunch, ta iskosu suna shan fruit  tin daga nesa take kiran "Mmu na yunwa nakeji." Amrah na kusan umpah a zaune tace"Baby sannu kalli yadda fuskarki tayi Ja." ta faɗi tana miƙewa ta kamo Mubina tana shafa fuskarta.
Mubina ta zumburo baki gaba, tace " Hummm inda kinsan yaƙin da nasha ai dole nasha wuya , Umpah yunwa nakeji wlh bazan ci abunci ba tashi muje ka siyamin shawarma da chocolety." ta faɗi tana janye jikinta daga jikin Amrah ta nufi gun Umpah ɗin

Mamu tace"Baby ki ɗanci wani abun mana." kafaɗa ta kaɗa tana isa gun Umpah ɗin ta zauna kusan sa.
Umpah yace" Baby yanzu mukama yaron nan godiya a massalaci makwaftan mune gaskiya yaron akwai tarbiyya da nutsuwa , nasan Abubakar Kangiwa sosai , gobe yace zai turo iyalansa ma su gaisheku Nusaibah." ya faɗama Mamu yana murmushi.
Mubina tayi Kicin-kicin da fuska tace"Umpah idan baza a kaini ba cin shawarmar na hakura kawai." ta miƙe tana ɗanna wayarta tai dailing ɗin number Ablah ta nufi bedroom ɗinsu.
Amrah ta bushe da dariya tana cewa"Umpah an jisu da ƴar gidansa." ta faɗi tana nufar ɗakin.
Miƙewa yay yana murmushi yace"Bazata zan mata bari naje da kaina na siyo mata." ya faɗi ya haura saman bene ɗaukan kudi.
Mamu ta bishi da kallo ba halin kayi magana yace ba a son yarinya  an takurata duk ta rame shiyasa bata ƙiba. Miƙewa tayi tabi bayansa...

Kamal bayan ya dawo daga massalaci, wanka yayi ya shirya cikin kananun kaya ya fito parlo sukayi lunch, bayan sun gama nan suna hira Samha ta shamasa kai ya koma gefe ya kunna data ya shiga facebook nan yaga sakon yarinyar nan da suke chart dudu yau satinsu ɗaya da haduwa abind yagani ne ya burgeshi ba kome bane sai *Na fara da sallama Amincin Allah su tabbata a gareka ya ma abucin kyawawan duniya, Kamaludeen kamilin mutum kuma adalin mutum ni kam Allah ya nunamin ranar da zan ga gwarzona ido da ido, yanzu dai kar na cika ka da surutu, Sorry kayi hakuri naga sakon ka ɗazu lkcn banida nutsuwa ƴar uwata ta ɓata amma yanzu Alhmdllh ina ma fatan alheri a rayuwarka, bye sai na jika nice kawarka har kullum mai son farin cikin ka.🤝🏻*
Kamal na daga kwance sai da ya miƙe murmushi dauke a saman kyakyawar fuskarsa, hannunsa ɗaya yana shafa sajan fuskarsa, ya fara maida mata kamar haka *Oh my kawas ykk ya hutawa? Irin wannan zugi haka tnx so much eh na gaishe ki ɗazu da yamma naji shiru ashe kuna cikin larura ne ya Dosso kuna lfy ko? Bari zuwa anjima zan kiraki yanzu ina kusa dasu Abbu ne saura kiyi bacci."😉*

Haka ya tura mata, anan take cikin murna ta turo masa *💃🏻Tnx my Ƙameelina babban abokina Ina jiranka.💋*
Ta tura masa Lkcn ya rufe data bai ganiba Sbd yadda yaga ana damunsa da turo sakonni ga na whatsapp.
Miƙewa yay ya haye sama
Abbu ya bishi da kallo yana murmushi yace "Au Kamalu ba sallama?" ƴar dariya yay ya haye.
Ummah tace"Anya ba ya fara soyayya ba?" Samha tace "Wlh Abbu nayi mai tsegumi naga msg ne suke da wata A fecebook da alama budurwasa ce."Dariya suka baki ɗayansu suna me farin ciki...

Washegari
Mubina da Kudirinta na ma Kamal tijara taje Makaranta, amma shiru kakeji malamai biyu sukaje ajinsu amma babu Kamal ranta ya ɓaci sosai dan tayi alwashin kirta masa rashin mutunci sosai, ta sha alwashin da yamma idan bai zoba sai ta nemi gidan su.

Ai kuwa har yamma shiru kakeji, da misalin karfe biyar suka fito daga aji, Sanye take da doguwar riga ta atamfa Ja me Adon fari ta yane kanta da baƙin mayafi hills baƙi a kafarta jakata baƙa tayi kyau matuka, sai de fuskarta babu walwala ɗinkin ya kamata sosai, abinka da ƴar siririya kuma me hips, yau ko Basma batama magana ba dan tafi zargin itace ta faɗa masa yaji tsoro yaki zauwa makarantar.
Abinda bata saniba shine Kamal yazo se dai ba a ajin su yake ba yanzu ma yana cikin makarantar.
Basma tace "Baby mu sami guri mu zauna kafin a iso ɗaukarmu." Haushinta nakeji sosai tin jiya shiyasa ban tanka mataba na nufi gun wasu fararan kujeru zan zauna na hango wannan gurgu cikin wasu kananun kaya ruwan toka hadaddu sai wata tafiya yake ta yanga ƙafa a karkace ya nufi saman bene, ai a guje nabi bayansa saura kaɗan na faɗi saboda tsinin takamina, dan bazan kyale shiba.
ina biye da bayansa a hankali har ya haye sama, nabisa ya bode Office ya Shige inajin Basma na kirana nayi banza da ita, yana shiga da kamar 2 minutes na banka kofar Office ɗin na sanyo kaina ciki,😳🙆🏻‍♀️ Me zan gani mugun tsorace!! na zaro idanu😳😳Jikina ya ɗauki rawa.

*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2  zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉🏻+22796515805/  +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Real ladingo  na maraba da masoyanta har kullum💃🏻💃🏻💃🏻*

*💖😭KAMAL NE😭💖*

*Book 1*

NA

*Real ladingo*
*Sweet Baby💋*

Ƴar Mutan Niger🤙🏻


*Bismillahir Rahamanir Raheem*

*Page 4️⃣*

....Bakina ya sarƙe na kasa furta kome, na runtse idanuna sakammakon ganin gurgu a kofar toilet,  yana ƙoƙarin rufe katuwar abarsa gari gudu...  Juyawa nayi ina  laluɓen kofa da nufin na fita, iya tsorata na tsorata dan ban taɓa sanin haka halittar maza take ba... Ina laluban kofar najini na kife ƙasa wanwar, nayi saurin riƙe kofar na saki ihuuuu"Wayyooo Allah Umpah na kazo ka ceceni yau naga rayuwa , nayi mugun gani Auzubillahi minal sheɗanir rajim, ƙalu innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!! Wayyo na makance bana ganin kome..." wata muguwar tsawa naji ya daka mini itace ta dawo dani hankalina, ina ƙoƙarin tashi na kasa.
Kamal kuwa ransa a mutiƙar ɓace yay maza ya yaja zip ɗin wandon sa, iya ɓacin rai ya shiga ɓacin ran da bai taɓa jin irinsa ba, ga kunya yarinya karama taga tsiraicinsa, kuma yauma tsutsayine yasa bai tsaya cikin toilet ba yaja zip tsabar gagawar da yake ya fito da zandarniyar sa a hannunsa, sanin ba mai shigo masa sai da izini yana ƙoƙarin adana abarsa yaganta kamar an jefota daga sama, tsabar kaɗuwa ne yasa ya gigice ya kasa maidawa kai tsaye.
Bayan ya gama adana abarsa, Nufota yay cikin wani irin taku da zafin nama.
kafin nake miƙewa har  ya iso ya rufe kofar ya murza key, cikin ɗaga murya yace"Ke meye alaƙarki dani? Uban waye ya baki ikon shigo min Office kai tsaye , uwar me zan baki? Tabbas zan koya maki hankali wawuya maras tarbiyya ai abar kika zo gani kuma gata kin gani." ya faɗa yana rankwafoya ya damki wuyana ya miƙar dani  tsaye...
Duk da ina cikin mugun tsoronsa saboda ganin uwar zumdumemiyar wannan abar, hakan baisa na nuna masa ba ƙiri-ƙiri duk da raina ya ɓaci jin yace min maras tarbiya, na dake babu ko ɗar na fara kiciniyar kwatar kaina a hannunsa..
Nace"Malam lafiya zaka shaƙeni kasheni zakayi ko me? Dallah ni sakeni me zan kallah a wannan abar ni bata gabana wlh , nazone naji dalilin da yasa ka rungumeni jiya wancan gidan inda kaje gulma , dan ba domin Allah kaje ba tsirkune ya kaika ba kome ba , ina ruwanka dani waye yace ma ina haɗa jiki da irinku kajira kaga ramuwar da zanyi a kanka zan baka mamaki , baka san wacece niba na fika tsageranci gurgun mage dakai..." ban karasa maganar ba ya bugemin bakina ya kama fatar bakin yana murzawa, ya haɗani da kofar ɗakin da karfin gaske, saida na saki ihu tin karfi ya matseni ya danna min katon kirjinsa, yana huci ya kama gashin kaina da hannunsa ɗaya ya murɗa da karfi, still  hannunsa ɗaya yana murza fatar bakina, cikin fushi yace" Na tsani mace fitsarariya marar kunya maras  kamun kai irinki, sai na koya maki hankali sai na gigita rayuwarki wallahi se kinyi da kin sani marar anfani sakara maras wayo me bin maza ai daman nasan se irinki zasuyi abinda naga kinyi ranar."Ya faɗa yana kara matseni da kirjinsa yana murza lips ɗina tin karfi, yana jan gashin kaina, azaba ta isheni bakina zogi yake min kirjina zafi yake saboda yadda yake goga min kirjinsa da karfi, hakan yasa boobs ɗina suke zafi dan da kirjinsa yake dannawa da karfi, amman nayi alkawalin bazan masa kuka koda zai kasheni sai dai ya kasheni..

Gashin ya saki ya dago da kaina yana murmushi ya zubamin wannan kwartayen idanun nasa, niko na masa ƙuri da ido alamar  ban karaya ba duk da dauriya ce nake, kallonsa nake ba ko alamar tsoro, yay murmushi ya fara magana yace"Gud jaruma maras kunya da taurin zuciya, ko da yake babu mamaki irinku sun rigada sun saba da maza hakan ba bakon ki bane , namiji ya matseki yana baki azaba amma ke dadi ma kikeji ko? Sbd kin saba so ni ba dan iska bane irinki , abinda nake so dake babuni babu ke kiyi sabgar ki nayi tawa , Wlh Wlh Wlh kinji na rantse sau uku , karki kuskura ki  kuma cemin gurgu cikin class ko ƙoƙarin ɗaukar wata fansa domin kece zakiyi nadama mara anfani." duk maganar da yake mini yana murza fatar bakina cikin mugunta ya kara matseni yana garzamin kirjinsa a kirjina yana gama faɗamin haka ya cire hannunsa daga saman lips ɗina yace" Idan kika yi ƙoƙarin faɗama wani cewar kin ga tsiraicina wlh zan baki mamaki..." ban barshi ya karasa na ƙaƙalo duka yawun bakina na tofa masa saman fuskarsa, nace"Allah ya isana mugu Allah ya wadaran ka, na faɗa gurgu..."wata irin shaƙa yamin me azabar zafi se da na saki ihu ban dawo haiyacina ba naji ya zuƙe min zip ɗin riga ya dulmiyamin hannunsa cikin rigar ya kamo duka breast ɗina ya matsa da karfin gaske yana murzawa, ya kara sakar min nauyinsa ko motsi bana iyawa idanuwana sun fara cicikowa da ruwa nai saurin maidasu.

A zafafe yace"Kiyi gagawar kama fuskata ki lashe yawunki tass ko kuwa yau na miki azaba mafi muna a rayuwarki, wacce sai kin gwanmace baki zo duniya ba." ya faɗa yana kai bakinsa saman fatar wuyana ya gantsara min wani irin cizo, saida naji wani dan fitsari ya zimin, amma naki ihu still yana murza nonuwana tare da mulmula nipples ɗin cikin mugunta tamkar zai cire min kan saboda A zaba, gashi bana iya ko numfashin kirki ga shaƙar da yama wuyana ga nauyinsa ga azabar da yakema breast ɗina, yasani da sauri cike da muguwar tsanarsa da alwashin se na ɗauki fansa, nace"Tsaya zan shanye ma" Kamal jin abunda Mubina ta faɗa yasa ya zare hannunsa daga rigarta, yana murmushi yace"Oya maza kama fuskata ki lashe tass wlh ko na miki tsirara na matse boobs ɗinki sai sun kawo ruwa , ni nafiki iya tantiranci bari ganina haka." 

ya faɗa yana shu'umin murmushi. Babu ko ɗar na sanyan tafukan hannuwana duka biyu na tallabo kansa na fito da harshena na dora saman fuskarsa na fara lasar yawun da na zuba masa se da na lashe tass na sake shi ina yunƙurin  amai ina kiciniyar ya sakeni kar na masa amai yace se na shanye.

Kamal ya bushe da dariya ya tallabo kaina ya ƙura min idanunsa, yace"Oya hadiye abun bakinki wlh tallahi kika kuskura kikayi amai sai na baki fitsarina kin sha idan kina musu kiyi aman Oya haɗiye yawun bakinki yanzu ko na baki mamaki karamar kwari." ya faɗa yana matse bakina yana ƙoƙarin maida hannunsa cikin rigata.

Cike da tashin hankali da bakin ciki na buge masa hannu na haɗiye yawun baki ɗaya cikin sanyin murya nace" sakeni  na tafi na haɗiye."Dariyar mugunta yay baiyi musu ba ya ɗago kaina ya buɗe bakina yana leƙawa ba kome a ciki kawai naji yana huramin isakar bakinsa cikin bakina yana shaƙamin numfashinsa, raina ya kara ɓaci babu damar rufewa sbd yadda ya riƙemin bakina.

Ban tantance ba naji ya ƙaƙalo yawun bakinsa ya tofa min cikin bakina ya rufe min baki, ya done min hanci yace "Oya haɗiye" Sbd babu wata hanya ta kwatar kaina yasa dole na haɗiye yawun nasa ina jin kaina na juyawa amma na ɗaure ban sake magana ba, asalima idanuna na rufe dan na ɗauki alkawalin bazan ce masa kome ba, se dai ramuwar da zan masa sai ta girgizashi tasa yayi nadamar zuwansa duniya...

Jina nayi a ƙasa wanwar ya sakeni na fadi ƙasa yabar gurin ya nufi kan kujera, amma ban nuna jin naji zafiba na miƙe zaune ina gyara zip ɗin rigata dai-dai lokacin akayi knocking ɗin kofar shigowa.

Naiyi saurin kimtsa kaina na ɗauki jakata na miƙe na gyara mayafina na rufe bakina sabida yanda ya kumbura sumtum. Daidai lokacin Kamal ya iso ya buɗe kofar Sageer ne da Basma tsaye idanunta sunyi ja alamun kuka ma tayi.

Murnmushi na sakar mata, na nufota ina cewa"Ya dai Basma"? Sageer ya kalli Kamal yace" Kangiwa ya akayi Basma ta kirawoni cewar Baby tayi ma barna kana bata azaba..."katseshi nayi nace"No Sir ba kome wlh ai gobe bazan kara ba ya wuce na shiga hankalina ita duniya fa ba matabata bace ba yanzu nayi hankali karka damu." 

Ina faɗin haka na kama hannun Basma mukayi wajeKamal ya saki murmushi yace" Sageer Ibrahim ykk?" Sageer yace"Malam tambayarka nake me kama Mubina naga tayi sanyi tana boƴe fuskarta haka ?..." 

Kamal yace pls mubar maganar dan ta wuce a wajena banida lkcn wannan afirituwar yarinyar." Sageer ya kaima sa duka yace" *Kangiwa* karka mun rashin mutunci , itace nake so fa kuma insha Allah itace uwar ƴaƴana." ya faɗa yana me farin ciki yana rungumar Kamal.

Kamal yace"masha Allah Allah yasa ayi damu , duk wanda yace zai haɗiye gatari to riƙe masa ƙuta." ya faɗi yana murmushin mugunta dan yasan watara da kansa zaice ya fasa auran tab wa zai iya zama da wannan annobar.

KARANTA: A RUBUCE TAKE Hausa Novel

Post a Comment

0 Comments