Barka da zuwa wannan shafin namu inda zaku karanta tarihin rayuwar auta waziri, shekarunsa da kuma hotunansa.
Auta waziri wanda ainihin sunansa Abdullahi Abubakar shahararren mawakin Hausa ne daga arewacin Najeriya.
Tarihin Auta Waziri
An haifi Abdullahi Abubakar (Auta Waziri) a ranar 18 ga Janairu, 1992, a Jihar Kaduna, Najeriya. Ya taso da salon zama mawaki tun firamare 3.
Ya samu satifiket na firamare da sakandare duk a jihar Kaduna Auta waziri ya shahara a harkar waka a arewacin Najeriya da sauran kasashen waje.
Auta waziri na daya daga cikin fitattun mawakan Hausa da ke tasowa a arewacin Najeriya wanda aka kiyasta kudinsa ya kai kimanin Naira miliyan 25,000.
Takaitaccen Tarihin Auta Waziri
Sunan Asali |
Abdullahi Abubakar |
Lakani |
Auta waziri |
Ranar haihuwa |
18th
January, 1992 |
Shekaru |
31 |
Jihar asali |
Jihar Kaduna |
Garin da aka haifesa |
Kaduna |
Kasar gado |
Nigerian |
Sana'a |
Waka |
Kudi |
N25,000,000 |
KARANTA: Tarihin Hannatu Musa Musawa
Hotunan Auta Waziri
Ga wasu daga cikin hotunan Auta Waziri Mawaki:
0 Comments