Gidan Uncle Page 11-20 Hausa Novel

Gidan Uncle Page 11-20

Barkanku da zuwa shafin mu na hausa novels inda muka kawo muku littafin gidan uncle page 11-20 by Fauziyyah Tasi'u Umar.

Gidan Uncle Page 11-20

A salube yake kallon Hajiya lallai ta dauki lamarin nan da zafi saboda tunda yake da ita ko baqar mgn bazai iya tuna ranar data fada masa ba amma yau gashi tana neman tsine masa, cikin rashin qarfin gwiwa ya matsa jikin gadon na Umaimah yace “sannu Babyn Uncle ya jikin yanzu inane yake miki ciwo?” ya fada yana dora hanunsa a saman kanta ajiyar zuciya sukayi a tare cikin sanyi muryarta tace “da sauqi” murmushi yayi yace “ok kuzo mu tafi kada ku dame Aunty kunga batada lfy ko?” Nihal ce tace “Mudai anan zamu zauna gurin Aunty da safe ta dafa mana tea tayi mana wanka" Maliha kam kuka tasa wai a dole bazata koma gurin uwarta ba.

DOWNLOAD COMPLETE GIDAN UNCLE

Daqyar ya shawo kan yaran suna kuka suna komai yajasu suka fice daga dakin itama Umaimah gawayen ta share batason ko kadan taji yaran suna kuka jinshi take har cikin lakarta, Hajiya kam haushine yakusa kasheta ita a tunaninta mgnr data fadawa Hameed dince tasa Umaimah kuka.

Kwanansu daya a asibitin yazo da safe dazai tafi aiki ya dubata ya jima sannan ya tafi office a CBN Kano yake aiki, bayan tafiyarsa babu jimawa Dr Saleem ya basu sallama suka tafi gda yayar Hameed Aunty Zarah tazo gdan saboda Hajiya ta kirata ta zayyane mata komai suka hadu a parlour sukayita Allah wadarai da abinda Hameed yayima Umaimah abin takaicin harda Daddy shima ya biye musu yace “wlh badon Hameed dana bane babu yanda zanyi dashi dasai nayi qararsa an fiddawa marainiyar Allah haqqinta jiya fah tsabar ya rainamin hankali na kirashi inayi masa fadan kuskuren da yayi sai cemin yayi shifa baiyi wani laifi ba Umaimah matarsa ce laifinsa daya daya boye mana gsky danaji rainin hankalin nasa yayi yawa sai nace ya tashi ya bani guri kawai saiya fashemin da kuka waishi ba mazinaci bane idan bamu yarda da abinda ya fada mana ba mubashi dama ya gabatar da wasu daga cikin shaidun da suka shaida daurin auransa da Umaimah fada na haushi dashi kamar zan cinyeshi amma bai fasa fadamin ba shifa matarsa yayi mu'amala da ita ba wata ba har yana neman yimin rashin kunya wai gobema idan yana buqatarta zai nemeta yayi duk abinda yaga dama da ita tunda shi yasan ba zina yakeyi ba saboda haka Hajiya sai kinsa tsaro sosai akan yaronnan saboda idan kikayi sake zaa samu matsala tabbas shima mgnrsa abar dubawa ce saboda haka zanyi binkice sosai kuma nace ya gabatar min da shaidunsa nanda kwanaki uku idan ba hakaba zan sauki matakin shari'a akansa”

Yana fadin haka ya tashi ya nufi samansa itama Umaimah miqewa tayi daga jikin Hajiya ta shige dakin da idan tazo take zama a ciki ta kwanta itadai zuciyarta babu dadi kwata² batajin dadin yanda suke aibata Uncle din nata saboda koba komai yayi mata abubuwa da yawa da bazata iya mantawa dashi ba, tana wannan tunanin wayarta tayi qara ta dauka da sauri taga qawarta ce Sa'ud da sauri ta kara a kunnenta tace “Hello Sa'ud kizo gdan Hajiyata don Allah yanzu inason ganinki" tana fadin haka ta kashe wayar tananan kwance baafi 20 minutes ba taji muryar Sa'ud din suna gaisawa da Hajiya,

Shigowa tayi tare da mayar da qofar ta rufe ta zubawa Umaimah ido tare da cewa “nashiga uku Umaimah meye ya sameki haka kika rame?"

Lumshe idonta tayi tare da miqewa zaune tace “meyema bai sameni ba Sa'ud bari nayi na cikin Uncle” nan ta kwashe komai ta fada mata tace “Sa'ud nifa Ina tunanin abinda Uncle yake fada gsky ne saboda shekara daya baya munje Maiduguri lkcn dagani saishi sai yaran Aunty Sadiya qin zuwa tayi tace aiba taron family dunsu bane Ina kwance nayi matashin kai da cinyar kaka ya shigo parlourn tunda ya shigo naga yanamin kallon qurullah hankalinsa gaba daya yanakan qirjina saboda rigar jikina ba wata ta kirki bace kuma ko bra bansa ba, ashe itama kaka ta lura kawai sai naji tace “ko kana sone?” sosa kansa yayi yace “wlh kaka akwai matsala ina buqatar matata sosai” dariya tayi tace “kaida kayanka Hameed Nima na matsu a wucce gurinnan na matsu naga irin taku baiwar na matsu naga yayanka da Baby kafin qasa ta rufe idona Hameed ka fito ka bayyanawa duniya matarka ce ita ko kaima ka samu sauqin wannan banzan rayuwa ta gdanka su kansu iyayenka sunsan baka samun kulawar data dace gurin matarka amma sun kasa nema maka mafita me ake da irin wannan auran da haqqin kwanciya ma bazaa sauke ba balle akai dana kulawar yau da kullum Hameed kullum gindinka a tsaye tun bayan auranka bantaba ganin ka canza ba bantaba ganin wandonka ya zauna daidai ta gaba ba to gsky kayi qoqarin nemawa kanka mafita kafin mace ta kasheka da lfyrka da komai ka zama sorry, duk cikin yarenmu na shuwa take mgnr wlh a lkcn ban fahimci me kalaman kaka suke nufi ba kawai dai mamakin rashin kunyar kaka nakeyi.

Sa'ud sai lkcn da Uncle ya bareni ya ratsani sannan kalaman kaka suka rinqa dawomin Uncle Hameed jarababbene ajin farko tun Ina gudun abinda yakemin harna saki jiki dashi duk da wahalar da nakesha idan yana cina haka nake jurewa wlh saida ya kasance idan baya tare dani banajin dadi a zahiri banason mu'amalar mu amma a badini inaso acikin sati biyun nan naji jiki sosai a hanunsa saboda babu ragayya kota kwabo tsakanina dashi a dare saiya nemeni so uku tun a lkcn na farajin jikina wani iri ashe ciki ya dirka min bayan dawowar Aunty Sadiya saina yanke duk wata alaqa tsakanina dashi badon inaso ba saidon tsoron ranar da asiri zai tonu ashe na baro kari tun ran tubani kwana uku baya ya daukeni da zummar Daddy yana nemana kawai ya kaini wani hotel tunda mukaje nake amai a haka yayi abinda yakesonyi dani" nan ta zayyane mata komai ta kuma cewa “tunda abin ya faru kowa laifin Uncle yake gani su Hajiya sai aibatashi sukeyi nikuma banason hakan Sa'ud inason ganinsa yau amma sun hanamu ganin juna inajinsa yana roqar Hajiya yanason mgn dani ta zageshi tass dole ya bata hqr ya fice"

Ajiyar zuciya Sa'ud tayi tace “tabdi lallai Uncle yana cikin bala'i yanzu gdansa na fara zuwa ina shiga na tabbatar da ba lfy ba kayanki da duk wani abu da yake mallakinki anyi watsi dasu a harabar gdan gabana na faduwa na shiga parlourn na dauka kina ciki anan na tarar da wani tashin hankalin sababbin kayan furniture din daya zuba miki an ballesu ballar wulaqanci wadda bazasu moru ba ita da wata qawarta da wani saurayi ina tunanin qaninta ne sunata zazzaga bala'i tare da sake famfata akan kada ta kuskura ta yarda da wannan cin amanar ta daga masa hankali harsai ya sakeki wai asiri kikayi masa kika bashi yaci a abinci shiyasa idonsa ya rufe har yake fada mata maganganu akanki wai bandama jarabarsa me zaiyi dake yarinyar da yaci kashinta da fitsarinta, wlh aikine babba a gabanki idan har kin tabbatar mijinki ne cire kunya zaki ki lailaye abinki ki bashi komai kiyi masa komai ki qyale shegiya da haukanta banso cikinnan ya zube ba Umaimah naso ace yana jikinki har yanzu da ko ba aure tsakaninku nasan sai an daurashi yanzu dai ba wannan ba wanne shiri kikeyi na tarar angonki?"

Kallon Sa'ud tayi idanunta taf da qwallah tace “inajin tsoro Sa'ud nasan wace Aunty Sadiya nasan haukan kishinta wlh duk kishinmu Shuwa da ake fada Sadiya tafimu ita da take ma bahaushiya nasan zata iya kasheni kamar yanda take fada” kallon banza Sa'ud ta watsa mata tace “kaji banza kekuma tsayawa zakiyi harta kasheki kina zaune ai wannan mulkin mallakar ya wucce dole ki zage kije mata da duk yanda tazo miki idan tace kuzauna lfy ku zauna idan tace haukan zaayi ki nunawa shegiya kinfita iyawa kici uwar ubanta a hauka ki nuna Mata naki na jini ne na gadone keda kike Shuwa'arab har a fada miki kishi Allah ya tsinewa uwar wanda yaji tsoro ya fasa, wlh yarinya zagewa zakiyi ki cire tsoro ki kama dan'wanki mijinki a hannu kinji dai na fada miki"

Tunda Sa'ud ta fara mgnr take kallonta harta gama sannan tace “amma dai Sa'ud kinsan da ciwo abin ka raini yarinya kuma tazo ta zama kishiyarka gsky babu adalci a cikin lamarin” tsaki Sa'ud tayi tace “kuma fa kin fara bani haushi Umaimah da kike wannan mgnr ke kikace kada ta tsaya ta kula da mijinta ko ke kika hanata kama mijinta ai dama tasan haka zata faru tunda itace tabada qofar hakan inda tana sauke masa haqqinsa tana riritashi kamar jariri aida baiyi sha'awar wata macen ba ke bari kiji wlh mazan zamanin nan ko kana kula dasu ma saika hada musu da lahaula da yasin harda suratul Shifah don nema musu lfy ke inson samune harda suratul junnu duk ki rinqa tofa musu don wani lkcn kamar masu shafar aljanu haka suke balle ka sakeshi sasakai kamar makahon raqumi duk inda yaga dama ya cilla qafarsa ai tama godewa Allah da abin ya tsaya Mata iyanan inda wani ne ma yanda yake da lfyr nan inya rinqa neman mata harsai ya kwaso mata qanjamau yazo ya gwagwada mata su shiga uku sakaryar banza da ita kema idan kika zama lusara irinta wlh kunaji kuna gani mijinku zaifi qarfinku kuma billahil lazi kinji na rantse koni yace yanaso badakai zanyi bori ya hau dan samun miji irin Uncle Hameed a zamanin nan ba duk mace me saa ba"

Ajiyar zuciya tayi daidai lkcn wayarta tayi Ring da sauri Sa'ud ta dauka tayi murmushi tace “kinga dan halak ko dan uwarki kashe murya ki kama abunki babu komai koba aure akwai qauna ballema ni nadade da sanin mijinki ne don Yaya Yusuf ya dade da fadawa Farouq dinmu cewa yafita daga harkarki kada ya hadu da fushin Hameed saboda kedin matarsa ce" katsewa wayar tayi ta ajiye ta kamo hanun Umaimah tace “wlh Umaimah ki ajiye gidadancin nan naki ki mayar da kanki karuwa da gaske a gurin mijinki" sake shigowa kiran yayi ta miqa mata.

Hanunta na rawa ta daga tace “He...hello” ajiyar zuciya ya sauke yace “Babyn Uncle ya jikinki" a sanyaye tace “da sauqi" murmushi yayi yace “kema fushin kikeyi dani ko Baby?" Da sauri Sa'ud ta kada mata kai tace “aa Uncle" ajiyar zuciya yayi yace “har naji sanyi Babyn Uncle nasan kowa fushi yakeyi dani akan abunda ya faru tsakanina dake wanda nasan rashin sanine yasa suke ganin baqina ina cikin tashin hankali a gda Babyn Uncle gurin Sadiya basai na fada miki na bangaren Hajiya da Daddy ba kinsan komai amma duk basu dameni ba kamar naki don Allah kada kibada damar da zaa rabamu Umaimah wlh akwai matsala cikin hakan ba qarama ba inason ki bani hadin kai Babyn Uncle kinji”

Ajiyar zuciya tayi ta kalli Sa'ud daga Mata kai tayi alamar to tace “to Uncle” numfashi ya sauke yace “yawwa Baby na Allah yayi miki albarka zan kiraki zuwa dare amma jinin ya tsaya ko?" “Aa" ta fada murmushi yayi yace “shikenan shima nasan zai tsaya kafin lkcn da zan daukeki ki kwanta ki huta sai munyi waya anjima" ajiye wayar tayi tana haki kamar wacce tayi gudun famfalaqi, dariya sosai Sa'ud tayi tace “kaji banza don Allah wayar kikewa wannan hakin to ya kikayi ranar farko daya turmusheki?" Dariya tayi tace “wlh bansan komai daya faruba tun dare sai daya na rana na farka na ganni daure da drip" qara sheqewa da dariya Sa'ud tayi tace “lallai Uncle yaga mata wannan ragwanta haka" dariyarta ta qarawa sauti tace “muguwa kuma a haka don rashin imani kika bani magani ya haukatani da kaina na rinqa roqon Uncle ya gurgureni aikuwa naci naci ubana ranar naga yanda ake barin madara” dariya ta kuma sheqewa da ita tace “irin muguntar da akayimin Nima nayi miki haka Zainab tayimin washegarin ranar da Yaya Auwal ya fara zungurata ke ban fada miki wani abuba Zainab tayo ciki in fada miki Abba yanata bala'i wai mun cuceshi shikuwa Yaya Auwal yace to Abba mun fada maka aure mukeso kaqi yimana yanzu ga irinta nan shine yace ta turo Jabir din ayi mgn shima Yaya Auwal zasuyi mgn a tsayar da lkcn bikinmu amma nifa gsky banajin zan auri Yaya Auwal"

Kallonta Umaimah tayi da sauri tace “meyasa?" Murmushi tayi tace “na samu wani Guy ne sunansa Anwar wlh yafi Yaya kawo wuta gashi da barin naira nishi nakeso yanzu ma munyi mgn dashi nace ya turo gdanmu yacemin to barima na kirashi muji” ta dauki wayarta ta kirashi saida ta Kira kusan sau uku sannan ya daga yana wani irin nishi yace “Ahhhh Baby inakan aiki yanzu za...zamuyi waya anjima na fadawa Dad ma mgnrki..." Qit ya kashe wayar mamaki ya cika Umaimah tace “kayy wannan kuwa qlau yake?" Ajiyar zuciya Sa'ud ta sauke tace qlau yake sai iskanci yanzu haka yana tare da watane" da sauri Umaimah ta dubeta tace “da wata fa kikace kuma a haka kike tunanin auransa aa indai kuwa hakane bakiyiwa kanki zabi na qwarai ba" kallon Umaimah tayi tace “nima na sani Umaimah to amma ya zanyi Allah ya jarabceni dason sa wlh bazan iya auran wani bashi ba" girgiza kai Umaimah tayi tace “gsky kada ki fara kada son zuciya yasa ki tsalleke tabbas ki kama gaibu gsky bazan goyi bayan kiyi wannan gangancin ba ki auri Yaya Auwal yafi dacewa dake kuma sai yafi ganinki da qima saboda yasan shine ya fara lalata ki"

Murmushi tayi tace “duk nayi wannan tunanin Umaimah amma nakasa jurewa ki tayani da addu'a kawai” haka sukaci gaba da hira sai dare sannan ta rakata bakin titin unguwarsu ta juyo ta dawo a hanyarta ta dawowa taji ana danna mata horn da sauri ta juya ajiyar zuciya tayi ya bude mata motar yace “meye ya fito dake da darennan wama kika fadawa zaki fito” kawar dakai tayi yayi murmushi tare da jan motar suka qarasa gdan yayi parking ta bude zata fita yayi saurin ruqo hanunta ta dago da sauri karaf idonta ya fada cikin nasa ya matso sosai tare da sauke kujerar da take kai tayi baya ta kwanta kafin ta tashi yabita ya danne tare da juyo da fuskarta ya dora lips dinsa akan nata yana sauke mata wani hot kiss lumshe idonsu sukayi a tare ta sanya hanunta biyu ta rungumeshi tana tayashi tsotsar bakin hanunsa biyu ya sanya ya dafe hips dinta yana jin wani irin feeling dinta na bijiro masa zare bakinsa yayi daga nata ya sanya hanunsa ya janye mayafin jikinta ya dora hanunsa saman boobs dinta yana matsasu a hankali ta cikin riga tunda ta lumshe idonta bata budeba saida taji bakinsa saman nipples dinta yana jansu a hankali yana sakin nishi me shiga jiki sake qanqame kanshi tayi ta tura hanunta cikin sumarsa tana fadin “washhhhh...Uncle" daidai lkcn taji ana qwanqwasa motar da qarfi da sauri ta fara tureshi tare da kallon gurin Hajiya taga tsaye a jikin motar........

KARANTA: 

Gidan Uncle page 21 to 30

Zafin Kai Hausa Novel Complete By Mamuhgee

Littattafan Hausa Novel Complete

Post a Comment

0 Comments