JEJI Girl Hausa Novel Complete

JEJI Girl Hausa Novel Complete


Barka da zuwa shafinmu na littafan Hausa novels inda muka kawo muku JEJI Girl Hausa Novel Complete.

JEJI Girl Hausa Novel Complete


 JEJI GIRL

 Yarinyar jeji, renon namun dawa

Labari meban Alajabi da birgewa romantic love story: Daga alkalamin taku har kullun Autar alheri  marubuciyar 

INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADYS
MY LITTLE SISTER

Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar maaurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimtabazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Shaanin gabanta


Gargadi ban yarda kowa yajuyamin novel ba Kuma banyadda akarantamun Abu afidda audio ba indaibatareda izininaba

Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah 


Bismillahirahmanirrahim

Free 
Page 1  2
 

__________

Wata motace kitafiya acikin dokar daji daga Legos zuwa Ibadan  tafiya takeyi hankali kwance mutanen ciki sefira sukeyi ahankali cikin nishadi da kaunar juna daga Gani base katambayaba kasan cewa mata damijine



Da jinjirar yarinya ahannun matar tafiya sukeyi suna yankar Jeji sosai sukayinisa cikin tafiyarsuhadarine yataso Babu kama hannun yaro me iska da tsawacikin tsoro matar tace Alhaji hadarinnanfa yataso sosai Kuma gashi dareyayi inajin tsorofa musamu mutsaya harya lafadubanta yayi cikin murmushi kana yace shikenan hafsat yafada taredayin perking din motar agefen hanyakana yakarbi yarinyar Dake hannunta kyakkyawa daita Yana mata wasasunjima ahakan kamun ruwa sukece kamarda bakin kwarya ruwa akeyi sosai kamar zasutada garin abun har zabban tsoroitadai hafsat inbanda addua babu abunda takeyi yayinda megidan nata kuwa ko ajikinshianjima sosai anaruwannan kamun Kuma sudauke dif kamar baayiba se walkiya kawai daakeyi jefi jefimotar yatayar kana sukaci gabada tafiya Ammafa garin yayi Baki kirin ga duhun hadari gana dare gakuma sanyin damuna

Sunyi tafiya medan Nisa kana hafsat tadubi megidan nata tace wlh ni banasan tafiyar dare seda nace mubari mutafi Ido naganin Ido Amma kace aamurmushi yayi kamun yace to ai allah yakaddari yanzune zamuyi tafiyar Kuma bakisan manufarsa tayin Hakanbaberufe bakiba suka dauki salati atare sabida fadawa dasukayi cikin Wani katon ramen dayacika tab daruwan sama jikakeyi tsumdummm motar tanutse duka acikin ruwanhasbinallah


Washe gari dasanyin asuba haske yadan fara fitowa nahango jaririyarnan kwance agefen wasu manyan ruwan gadukkan alamu tekuce ananabunda yafaru ajiya motar nafadawa ruwa allah yabawa hafsat iKon bude gabun motar tafito itada jinjirarta sedai Bata iya ruwaba kamun tayi Wani yun kurin tuni igiyar ruwa takarbe yarinyar tayi gabadaita itako akayi gabadaitato shine ruwan suka wullo yarinyar anan

Yarinyar jinjira abun tausayi se cilla kafafunta takeyi sama tana kukaWani katon kadane yafito abakin ruwan yahangi yarinyar cikin zumudi yanufota domin yunwar safece tafito dashidaga gefe Kuma zakine kwance Yana kallanta nesa dashi kadan tawagar giwayene sukazo Shan ruwa daga Saman bishiya kuwa Wani katon gwaggon birine Wanda akekira gorilla ke zaune Yana Hangen yarinyarcikin Isa datakama irinta sarakunan namun dawa zakinnanyafara nufota ShimaDede lokacinda giwayennan sukaIso suka mazajen suna rigangan wurinyin lakum da baiwar allahadede lokacinda suka karaso wurintane Wani irin haske yabaibayeta Wanda duk yakashe musu idanuwa dukkansu suntsorata domin kowacce halitta akwai tsoro acikin rayuwarta

Bayan wasu sakanni wannan hasken yabace bat kamar bewanzubaabun mmki haskennan nabacewa se wayannan manyan halittun masu razana Dan Adam suka fara zagayen yarinyar suna shinshinarta sunjima ahakan sunata zagayenta ba Wanda yaiya yimata komaisayin wurinne yafara ratsata sosai Hakan yasa tafara tsandara Kuma tana wulla kafafuwanta samacikin sauri giwarnan tasaka jelarta tanadota tadayin sama da itaGanin Hakan yasa wannan gwaggon birin saukowa daga Saman bishiya takarbeta daga hannun giwar tareda yaye kayan jikinta da towel dinda aka nadeta ciki yayi mata tsirarakamin yagama tubeta tuni zaki yasaka kohotunshi Yana hada karanda kewurin Yana tarasu wuri dayashiko birin yagama cire mata gayan kenan Sega kwaguwatafito kamar abunda akaturo tahada jelunanta tarika bugasu aiko Sega wuta takama cikin sauri birinnan yafigo wata katuwar kunnen bishiya me fadi sosai yadora yarinyar Akai kana yazo kusan wutarnan daita yanadan  jigata alamar rarrashiatake kuwa tayi shiru

Itakuwa giwarnan katuwar bishiyar lemu Dake wurin tarika girgizawa tana kado yayan tana Saka kafarta tana dansu kadan sunayin laushi birinnan na hudeshi Yana matsa mata abaki tanasha harta koshi se baccikallan kallan sukatsaya yiwa juna ga dukkan alamu kowannensu soyakeyi yayi renon yarinyar Amma bahali tinda basuda hannun daukarta Hakan yasa suka barwa birin dole Badan sunsoba  Amma fa anan kan katuwar bishiyar rini Dake bakin ruwan suka aminta yazauna daita yagano hakanne tahanyar zagayenshi dasukayitayi Kuma suna zagaya bishiyar

Atake yahaye Saman bishiyar yashiga hada sanyunta da hakinta Yana hada Dan karamun  bukka kamar gijeseda yagama hadawa kana yashiga cikin jeji shida giwa dakuma Wani shirgegen maciji daya take musu bayakada da zaren tunfafiya birinnan yashiga hadawa Yana murjesu gu daya idan ya murje seya majininnan yanadeshi ajikinshi kana giwa tarika janshi da jelarta kana birin yadawo yarinka sakashi atake suka hada mata zannuwa irinna kayan jeji Dade abunda zasu rika nadeta dashi kana suka dawo inda sukabar basawan nagadinta


Abakin babbar tekun Legos Wani matashin saurayine Dan kimanin shekaru 22 tsaye yake Yana daura igiyar shiga ruwa kyakkyawan saurayine ajin farko gashi fari tass kanar ka kwanta jini yafito yanada manyan idanuwa masu firgitarwa Kuma inada tsayi Dede gwargwado Dan karamun bakinshi medaukeda pink lips Wanda kananun Suma baka tayi liflif azagayenshiyanada fadadan girji medaukeda lallausar suma Masha allah irin kirar jikinshi itace akekirada namujin zaki abun gwanin ban ShaawaYana gama daura igiyar kawai yayi supa daga cikin katon jirgin ruwan se acikin tekun




Humm  muje zuwadai salon wannan labarin dabanne karku manta JEJI GIRL paid book ne Kuma idan kinada bukatarshi nera 500 ne kacal zaki iya tura kudinki ta wannan account din 2276776261 Shaawanatu kasim UBA bankkana kitura shedar biyanki awannan nomber  07037092176 on WhatsApp








Autar Alheri 

 JEJI GIRL

              Yarinyar jejirenon namun dawa 


Labari meban Alajabi da birgewa romantic love and sexy story


Daga alkalamin taku har kullun Autar alheri  marubuciyar 

SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADYS
MY LITTLE SISTER


Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Shaanin gabanta


Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah


Free 
Page 3  4


__________

Iyo yakeyi sosai acikin ruwan kamar Wani kifise igiyar ruwa tajashi sosai kana ta hantsilodashi sama abun gwanin birgewaBaki amininshi Hafees yasaki Yana kallan iKon allah dudda suke sojojin ruwa Amma shikan Sam bazeiya wannan kasadarbayajima tsaye yanasan Ganin tainda abokin nashi zefito Amma Sam ko alamarshi Babuseda yabata lokaci sosai har Hafees yafara shiga fargaba sekawai ya hantsilo tabayan Hafees din yafado cikin jirgin jikinshi shabe shabe daruwajiyiwa Hafees yayi cikin sauri Yana kallanshi yadda yawani haderai kamar besan minene dariyaba kwantacciyar sumar jikinshi kuwa se sheki takeyi

Murmushi Hafees yayi yace duk wannan cin maganin na minene my friend Dan kawai banbika cikin ruwaba Humm Toshikenan Yi hakuri kaji lpyrmu ce ba daya ba nikam idan nashiga ruwa ai sedai ummi taaifi Wani badainiba

Harara yazabga mishi kana yadauki towel Yana tsane jikinshi zuwa sumar kanshiwayarshi yakallah datake famar ruri tindazuse ayanzu yasaki lallausan murmushin gefen Baki Wanda yakarawa kyakkyawar furkarahi kyau da haiba Ganin sunanda ke yawo akan fuskar wayar waro momma dauka yayi cikin nutsuwarshi yakara akunnenshi tareda bude Baki kamar meshirin kuka yace mommaIdo nazaro Jin daddar muryarshi kamar ana busa sarewa domin kuwa samun namuji me irinnan wannan muryar gaskiya zeyi wahala koacikin kabilar Fulani

Daga gefen momma kuwa murmushi tayi cikin sanyin hakinta tace babana kana lpy Shiru yayi kamar bazeyi komaiba sekuma yadan turo Baki gaba kana yace lpy qalau momma se kewanki kawai murmushi momma tayi kana tace Masha allah ai dasauki tundadai Kuna lpy Ina Hafees ne 

Dagowa yayi yawatsawa Hafees harara kana yace gashi anan mommato shikenan kagaidamin shi Kuma karkamanta kudawo cikin lokaci domin abbanku yatamba yoshe zakudawo nacemishi bazaku jimabashiru yayi Yana saurarenta seda takai karshe Yana yalumshe kyakkyawan idanuwanshi yace shikenan momma zaayi yadda kikacekana sukayi sallama yayanke wayarkallanshi Hafees yayi Yana fadar momma tace mudawo ko Tashi yayi yaname shigewa Wani room daga cikin jirgin batareda yace komaibamurmushi kawai Hafees yayi kana yace me Hali baya canja alinshi


Yau kusan sati biyu kenan da zaman wannan jinjira acikin jeji karkashin kulawar manyan dabbobin dawaabunda zebaka mmki acikin wannan Karin shine bawani abunda yasamu wannan yarinyar Kuma tanacikin koshin lpy da kulawar sarakunan dawakwance take akan shimfidarta da gwaggon biri tayi mata agefen teku se cilla kafafunta takeyi Asama tana kallan tsuntsayenda keyawo suna shawagibakowa awurin daga ita se halinta take wasarta cikin nishadi daga Babu yunwa ko kishi atareda itahajiya boss ce tagitto tawurin tana tafe tana takama wato kuratana hango kafafun mutin Yana cillawa tayi saurin nufo wurinta cikin mugun nufi nasan tacinye yarinyar yadda take tafe tana irin kukannan nata Wanda takeyi idan zatayi mugunta tana zazalo harshe wajene yafirgita wannan jinjirar domin daga inda take kwance tana hangota Kuma akallah yarinyar zatakai watanni 5 Hakan yasa tasan tsorowata irin kara tacillah tareda shekewa lokaci daya

Wani abun ban mmiki ko sauke kukan batayiba kikaga manyan oganni sunfito kadane yafarayin Wani irin tsalle acikin ruwa yafito Yana huci fitowarshi yayi dededa isowar gwaggon biri dakuma sarkin dawa wato zakiakuma Dede wannan lokacin wasu manyan macizai sukafito tareda ihun giwa kamin taisokafin kace kwabo manyan masu fada aji ajikin jejin sun hallara tareda yiwa yarinyar Nan kawanya suna zagayenta inda gwaggon biri tadauketa tana shafa bayanta alamar rarrashi

Tsaye wannan kura tayi tana kallan manyanta yadda suke Bada kariya ga wannan yarinyar komi tace zatayi awurin kaitsaye ne zatajita alahira

Shiko zakinnan juyawa yayi Yana kallan kurar irinna gargadi kamun yabude Baki dakarfin gaske yashiga gurnani da ihu irin Wanda yakeyi idan sarautar tamotsa yadauki tsawon lokaci yanayinshiatake kuwa Sega namun jejin kalakala manya da kananu suna bayyana awurin wasu Dan nesada wurin kadan wasu Kuma kusa hadda hajiya dorinar ruwa itada Bata fita seta bacewannan Aladace tanamun dawa Wanda aduk lokacinda zaki ko giwa sukayi irin wannan kugun Yana nunineda akwai abunda kefaruwa ajejin kuzefaru domin sunkwantada shiri sabida Hakan wannan ba Sabon Abu bane

Seda duk suka bayya kana yazo Dede inda gwaggon birin ketsaye Yana zagayen yarinyar wannan abun kuwada yayi shine kadai yasan abunda yake nufi se Allah  sekuma suda yayiwaYana gamawa giwa tazo tayi kana tanadota da jelarta tadaga sama tana juyida ita tana kukantaseda tayi tagama kana gwaggon birin yakara daga yarinyar Yana zagawa daita acikin dabbobin sunjima suna Hakan sosai kamun gwaggon birin yaajiyeta a tsakiyarsuHakan yasa duk wata dabba data fito awurin seda tazo tashinshinata tadaga wata tazo Hakan suka bata wannan lokacin sunayiitako se dariya takeyi tana kallansubayan sungamane kowanne Yakama gabanshi akabarta daga ita se gwaggon birin dakuma giwadaukota gwaggon birin tayi tayaye mata salken kayanda tayi mata kana takarabo gun tekun zata mata wanka dasauri giwar tazo tana dbo riwada jelarta sabida kamar hannu take tana zubawa ajikin yarinyar itako gwaggon birin tana wankewajuyawa tayi bayanta Sega Wani rubutu baki agefen wuyanta zuwa gadon bayantawannan birin yajima Yana kallan rubutun dudda bagane abunda aka rubuta yakeyiba kamun yakarasa mata wankan yanadeta kana yahaye bishiya daitaitako giwa takara gaba

London 

Tafiya sukeyi a airport kowannensu janyeda jakar kayanshi daganinsu kaga cikakken samari majiya karfi Kuma kwawan gaske cikin takama da izza suke takawa abun gwanin birgewa Hafees ne yacire glass din idonshi yakalli abokin nashi yace IRFAN Amma idan munsauka please muwuce gidan momma idan muka kwana gobe semuje gidan ummiwata banzar harara yamaka mishi kana yabude Baki cikin sweet voice dinshi yace wai zancen ai wlh baka isaba gidan ummi zamuje sauka kaji yaro


Waro Ido Hafees yayi adede lokacinda zasu shiga jirgin yace wanene yaron Ai wlh Kai bakaIsa kakiranida yaroba domin kobaafadaba kasan nafi karfin yaro tinda karfina yakawo Kuma kaikanka kasan mazan takana tafi taka kaga kuwa kaine yaro banibatsayawa IRFAN yayida tafiyarda yakeyi yajiyo Yanayiwa Hafees kallan bakada hankali kamun yabude Baki cikin sassanyar muryarshi yace au really Of course Hafees yafada adakehummm kawai yace tareda sarkafe jakarshi kana yazauna yazaro wayarshi Yana dannawa batareda yakara kallon koda inda Hafees din yakebaahakan jirginsu yadaga zuwa Nigeria




Yanzufa akafara wasan JEJI GIRL paid book ne Kuma idan kinada bukatarshi nera 500 ne kacal  zaki iya tura kudinki ta wannan account din  2276776261 Shaawanatu kasim UBA bankkana kitura shedar biyanki awannan nomber  07037092176 on WhatsApp





Autar alheri 

 JEJI GIRL

              Yarinyar jeji renon namun dawa 


Labari meban Alajabi da birgewa Romantic love and sexy story


Daga alkalamin taku har kullun Autar alheri  marubuciyar 

SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADYS
MY LITTLE SISTER


Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan Bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Shaanin gabanta


Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah


Free
Page 5  6


_________

Wasu manyan motoci ne kejere kusan 6 a airport din kowacce motar ka kallah kasan cewa kudi sunyi kuka agareta

Wasu kyawawan yammata ne sukabude daya daga cikin motocinnan suka fito masu matsananciyar kamada juna dagani base katambayaba kasan cewa twins nedaga gefe kuwa Wani kyakkyawan matashin saurayine yabude daya motar yafito dagani zedan girmi su Hafees Amma ba sosai

Kallanshi daya daga cikin budarennan tayi tace Ya Mahmoud gasucan suna saukowa tafada tana watsawa dagudu Ganin Hafees yafito daga cikin jirgin IRFAAN nabiyedashi abaya cikin izza da takama tafiya sukeyi irinta manyan samarin zamani Wanda hutu da nera sukazaunawa abun gwanin birgewa

Dasauri dayar tarungumi Hafees dayar Kuma tarungumi IRFAANcikin Jin dadi wadda kerungume da Hafees kefadar welcome back to Nigeria my bro I miss you so much wlhDan tabe fuska Hafees yayi kana yajanyeta daga jikinshi Yana fadar waike Safah seyoshe zakiyi hankali jiyadda kikawani daleni sekace Doki salon kikaryanikwabe fuska tayi tajuya tana kallan ya Mahmoud tace kaganshi ko ya Mahmoud daga dawowarshi ko

Murmushi ya Mahmoud din yayi kana yace zonan Safar Ammi barahi shiyasani kinma fasa tarban nashiitako dayar tinda tarungumi IRFAAN tanamai sannuda dawowa ko bude idonshi Dake lumshe bayiba balle tasaran zetanka mata seda tagaji Dan kanta tasakeshi kana yaraba gefensu yawuce zuwa motaitana kwabe fuskar tayi zatayi magana ya Mahmoud yace karkice komai kubarsu aizasu dawo nemanku zonan kinji Marwa

Suko sunazuwa gun motar Hafees yabude daya yashiga shiko yabude wata daban zeshiga abunda Basu sabayiba kenan domin duk inda zasu aduniya atare suke basa raba mota gun tafiyatsayawa su ya Mahmoud sukayi suna kallansu domin Hafees motarda yashiga cikin ukkunda  ya Mahmoud yazodasuneshiko IRFAAN cikin wayanda su Safah da Marwa sukazo dasuneGanin inda IRFAAN din yashiga ne yasa Hafees Budewa yafito Yana kukunai cikin Jin haushi yabude inda IRFAAN din yake yashiga Yana Dalla mishi hararashiko ko kallan inda yake beyiba ahakan motocin suka bar airport din kowacce motar nabin bayan wata harnasu ya Mahmoud din duk sukanufi gidan ummi

Acan gidan ummi kuwa WaniRin tarba tashirya musu mematukar birgewa sanda taji shigowar motocinsu tasaki murmushi tana fadar Masha allah zaratan samarina sun karaso kenanaiko kobakinta Bata rufeba suka shigo parlor da gudu suka karasa gunta suna rigerige wurin rungumeta cikin farin cakin Ganin mahaifiyar tasumurmushi kawai ummi kesaki tana fadar Masha allah sannu dazuwa Yan albarka tana shafa kansu kamin tadago tana dubansu tace kuje kuyi wanka ku huta kana kuzo kuci abunci kunjikomurmushi sukayi mata atare Wanda seda naware Idona Ganin yadda kyakkyawar fuskar IRFAAN takara Wani sihurtaccen kyau da haiba abunkaga Wanda baya dariyarShima Hafees seda kyawunshi yakara bayyana sedai shi sarkin dariyarne shiyasa baa mmkin idan yayi

Bedroom dinsu suka nufa dominyin wankanbayan sunyi seda sukayi bacci kana sukafito parlor ummi dakanta tayi saving Nasu Kuma tashiga yin pending din IRFAAN dakantaBaki Hafees yatura Yana fadar Shima setayi pending dinshiitako tace bazatayiba sedai yabari har yajegun mamarshiaiko su safah da Marwa suka Saka mishi dariyatashi yayi sedakesu ummi tace kull karya taba mata yaya Wannan abun yasakashi kama fishi Yana hurar hancishiko IRFAAN se murmushi yakeyi

Asalinsu

Ummi da momma tagwayene asalin sunansu Khadija da fateemah Kuma Yan asalin Adamawa state ne aurene dukkansu yakawosu Abuja inda mazansu suka kasance abokanan juna wato alhaji mukhtar da Alhaji abubakar Hakan yasa sukakara samun kusancida junamomma itace babba itace Kuma matar alhabubukar yaranta biyu Mahmoud da IRFAANitako ummi itace karama Kuma itace matar alh mukhtar yaranta ukku Hafees da twins Safah da MarwaKuma sunazaune cikin aminci da kaunar juna bazaka taba Ganin Wani abun na batanci agaresuba yaransuma bazaka iya banbantasuba kace kowanne ga yayanshirayuwa sukeyi meban Shaawa da birgewa Khadija da fateemah sunada kanwa Maryama domin su ukku iyayensu suka haifesu



Atakaice kenan mukoma cikin lbrn kaitsaye

Suna gama cin abuncin sukayiwa ummi sallama kana sukayi gidan mommaaiko acanma sunsha tarba ta musamman Amma Hafees shine yasha Lele ya Mahmoud kuwa sedariyarsu yakeyiahakan suke gudanarda rayuwarsu cikin farin caki da soyayyar juna


Ahakan wannan jinjirar tayi rayuwa acikin wannan jejin mehadarin gaske harna tsawon shekaru 14 cikin kariyar allah dakulawar sarakunan dawa hadda fadawansu

Acikin JEJI

Wata matashiyar budurwace kegudu nafitar hankali gudu takeyi daiya karfinta naneman ceton Rai daga Wani mummunan abunne kesan faruwada ita gudun takeyi tana dale bishiyoyi kamar biri abun se Wanda yagani

Daga bayanta kuwa wasu mutanene kebinta irin arnan jejinnan masu hallaka mutane binta sukeyi dunaneman kamata kota halin yayaitako gudu takeyi tana waiyayensu Ganin sunkusa taddane gashi batakaiga muhallintaba yasa tabude Baki dakarfin gaske tace Abeeeee aikuwa atake jejijn yadauke da wannan ihun nata kobaki Bata mutuba jejin yadauke da ihun manyan namun dawa da gurnaninsu aiko sekasu sunfara fitowa damugun gudu cikin fishi da bacin rai


Dagudun balaI Wani gawurtaccen zaki yadama wayannan mutane shida Wani shirgegen macijiahaukace suka Koma danneman ceton ransu sedai wasu sunsamu nasara wucewa wasuko akasin hakan domin kuraye biyune sukasha gabansu Hakan yaba duzakinnan damar cimmasu atake awurin sukayi dabgensu suka korada ruwa domin suntabo yar lelen sarakunan dawa 

Acan kuwa inda wannan budurwar tatsaya Wani tawa macen zakayyace tazo taduka gunta anufin tahau bayanta Bata damisaba no macen zakayya ce wannan dagoda kanta tayi tana karewa wurin kallo da wau idanuwa nata masushegen daukar hankali kamar na mage sedai acikin koyar Idon blue light sosai Kuma manya sosai Kuma gasu alumshe kamar mejin bacciBaki nasaki inakallan inda tsinyar kyau da haiba suka dabaibaye wannan yarinyar masu karatu duk iya yadda zan kwantatamuku kwawun wannan budurwar tawuce Hakan domin wlh kallo daya zakayi mata kace aljanace sabida tsabar kyauntaga sumar Kai Allah yabata dumin anade yake gefe daya tatubkeshi da sayyun bishiyaidan kazo kasanta kuwa wayyoo abun baacewa komai kaibakaIsa ka Kalli kugunta kace Yar shekara 14 bace aduniya sabida fadinshi da tudunshi ga shape dinta kugun gwanin Shaawaasamanta kuwa tafara girga dangi Amma basuda Wani girma sosai koyanzu ana iya ganinsune sabida salken ganyene ajikintawannan yarinyar batada Wani tsawo sosai Amma bazaikirata gajeruwaba Kuma fatar jikinta nafara bace karr kamar jaja Hakan Yanayin jikinta yakeaduk wannan tsawon lokaci datayi ajejin Nan Bataiya maganaba Kumaitadin ba kurma bace bakuma bebiyaba sedai tanainda bafadar kowacce kallama balle taiya Abu ukku taiya fada arayuwarta shine abeee mameee sekuma ya Allahwannan kalaman taiyasune ta hanyar mafalki acikin mafalki takeji wannan sunayen shiyasa taiya fadaaduk lokacinda Wani abun hatsari yatin karota Kuna farin caki takan kira wannan sunayen biyu abeee ko ammeeKuma datayi wannan kiran tofa duk Wanda takira zasu bayyana idan abeee tace tofa duk wata halittar datakasance namuji cikin wannan jijen zata kawo mata dauki idan Kuma ammee tace to mace zata kawo nata daukin sedai daga yanayin kiranda zatayi zasu fahimta idan na Neman cetone Kona farin cakiKuma wannan abun yasamo asaline tahanyar mamanta gwaggon biri dakuma salonda ita yarinyar takoyardasu nazamanta biladama

Tana kallan wannan macen zakayyar tasaki Wani lallausan murmushi kana tayi kissing ganta tukunnah tadale bayanta cikin farin cakiaiko hawanta keda wuya wannan zakayyar tamike taredayin girgiza kana tanausa cikin jejin agujeitako se murna takeyi tana dariyaBata sauketa koinaba se bakin wannan tekun inda sukasametatana sauka wasu manyan birai sukazo gunta suna hawan jikinta itako tana shafasu cikin farin caki tana dariyaitako zakayyar Nan Takoma muhallintawasu biraine suka sauko daga kan bishiyar tuffa Dake wurin wato apple  suka kawo nata wasu Kuma ayiba  banana daya daga cikinsu ne yabare ayibar zekai Bakinta cikin sauri tagoce tana kwabe fuskar tareda nuna wasu kananun kifaye Dake yawo agefen tekunaiko Sega mamarta tasauko gwaggon biri takalli daya daga cikin biranatake yagane mitake nufi cikin sauri yanufi wurin tareda hada kananun itatuwa yahada dutse da dutse yakunna wutta kamar yadda sukaga burdurwar nayi aduk lokacinda takesan gasa Abuatakeko wuta takama yashiga janyo kifayennan Yana gasamata seda yagama duka kana yadauko yasaka mata awani ganye bayan yawankeshi bakin tekun karba tayi cikin farin caki tashiga ci tana bawa Wani jinjirin biri Dake wurin Amma bayaci Sam Hakan yasa tacinye abunta kana tamike tareda cire kayan jikinta tabar iya Wanda yarufe mata duwawunta da nonuwanta kana tanufi ruwan tayi tsaye Wani yan mitina saannan tabude Baki tareda dora yatsa daya cikin bakin tayi fitoaiko Sega ruwan sunfarawani yunkurowa suna komawa alamar akwai Wani babban abunda kecikibaakojina seka dorinar ruwa tayo sama abakin tekon tareda kada daga can Kuma Sega Wani katon fish irin me hadiye mutanen Nan yataso Yana walainiyamurmushi tasaki tareda dafa dorinar ruwan tana bubuga bayanta tareda nuna musu kifin kana tayi Wani irin tsalle se abayanshi tagama tozonshi tarike sosaishiko yazabura tareda nausawa cikin ruwan daita



Yanzufa akafara wannan game mujezuwa karku bari abuku lbr salon wannan book dabanne

JEJI GIRL paid book ne Kuma idan kinada bukatarshi nera 500 ne kacal  zaki iya tura kudinki ta wannan account din  2276776261 Shaawanatu kasim UBA bankkana kitura shedar biyanki awannan nomber  07037092176 on WhatsApp



Idan kinsan Baki shiryama siyaba please banasan batawa juna lokaci daga baya kice namiki wulakanci 





Autar alheri 

 JEJI GIRL
            Yarinyar jejirenon namun dawa


Labari meban Alajabi da birgewa romantic love and sexy story


Daga alkalamin taku har kullun Autar alheri  marubuciyar 

SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADYS
MY LITTLE SISTER


Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan Bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Shaanin gabanta


Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah


Free
Page 7  8


________

Sosai yanausa daita cikin ruwan Hakan take iyo ajikinshi kamar wata kifanyasunjima Yana zagaye daita acikin ruwan kamun yazo daita adede inda yadauketa yatsayacikin farin caki tayi kiss din bayanshi kana tasaukawanka tayi awurin kamar yadda tasaba da gayayen itatuwa kana tazo kan wannan bishiyar mekamada wata unguwa tahaye tareda ciga Wani kogo dakeciki kaya yadauko irinna mafarautan jeji kusan ukku duka atsabtace kana tasaka daya Wanda iya cinyoyinta kawai bujen yarufe rigar kuwa bakin cibiyarta seda tagama shiryawa tsab kana tafito tadauki kwarinta da baka tadiro daga kan bishiyartana dirowa tayi Wani fito Sega Dan karamun biri mekyau yashigo zuwa wurinta murmushi tayi taname nuna mishi hanya dakuma kwarinta da baka alamar farauta zasuaiko yayi tsulli se akan kafadarta Yana nannade mata sumar Kai databari awarwatse seda yagama kana suka nufi Wani gun inda sukasamu dandazon birai awurin kowanne na Shaanin gabanshisuna ganintako sukayo kanta damasu dafata damusu daukarta kamar Yar baby dakuma wayanda take dauka tajima awurin kamun tasamu Ganin mamarta inda tahangota zaune tanacin ayibacikin sauri takarasa wurinta tareda dukawa tadauki ayabar 2 kana tanuna mata wannan kyakkyawan birin tareda kwarinta da bakar alamar farauta zata fitaabunda zebaku mmki segaya gwaggon birinnan tamike tsaye tana Wani abun da hannayenta kamar mebada Sako itako wannan budurwar tana daga kanta alamar tanajin abunda take fada seda tagama kana budurwar tajuya tareda Kiran Wani babban birin da hannu aiko yazo yabibayansu suka nausa cikin jejin

Tafiya sukayi menisan gaske kana tacire kwarinta da bakar tashiga Harbin manyan tsuntsayen dawa irinsu jimina manyan talotalo zabi dadai sauransu Sam ita Bata kamun manyan dabbobi atinaninta Yanuwantane seda ta samu saar kama jimina da zabi ukkuahakan wayannan biran suka dauko mata suka kamo hanyar dawowa suna cikin tafiya ne sukaga Wani katon karkamden Yana shinshinar Wani abun ga dukkan alamu cizeyi sekewayashi yajeyicikin sauri takara wirin tana fadar abee ahankali koda taje abunda tagani seda tarazana domin ita mutane kamar dodanni suke awurintaWani kyakkyawan matashin saurayine Wanda akallah zekai shekaru 33 da haihuwa kwance yake cikin jini kamar gawa gashi duk fuskarshi ma duk tabace da jiniazabure taja baya tana nunashi da hannu cikin tsoro da fargaba tinda batasan ko wayeba itadai kawai abunda yasani irin halittarsu daya yanada kafafuwa kamar ita da hannaye Kuma duka irin nata da sumar Kai sedai Tata tafi tsawo to Kuma ita aiya saninta duk masu irin halittarta miyagune masu Neman cutarda ita kamar irinsu arnan jeji tinda sukawai tataba Gani Masu irin wannan halittar


Juyawa tayi dasauri tabar wurin cikin tashin hankali da faduwar gabahaka wannan birin megirma yabi bayanta Amma karamun yakasa tafiya sezagayen wannan  mutumin yakeyishiko karkamden Ganin tadaga yabude Baki zuwa faracinyeshikamar ance tajuya Ganin bataga abokintaba wato wannan karamun birin aiko setaga abunda abeenta zeyi Hakan kawai tatsinci kanta darashin son yacinye wannan mutumin kawai Taga gara sutemakeshi domin akwaitada tausayicikin sauri tace abeee tafada dadan daga muraya Kuma amarairaice alamar karyayi kenanaiko kamar Wani mutin yadakataitako tadawo wirin tana kallan biranta Kuma tana kallan mutumin tarama yazatayi dashiGanin Hakan yasa wannan babban birin dukawa yadaukeshi kamar bedauki komaiba abuga jikin Yan hutu Yana daukarshi yanufi hanyacikin sauri suka mara mishi baya itada abokinta

Suna iya tsibirinsu yakwantardashi kana yajuya zuwa sansaninsu yagayawa mamartaaiko segasu kusan su hudu itada mukarabantakoda tazo tasamu wannan budurwar nawanke mishi jini faruwakarasowa tayi tajanye yarinyar kana tashiga duba cinyon nashi domin su sunsan mutinne sabida Hakan bebasu tsoroba sedai gudun basusan kowanne iri banedakanta tashiga gyara mishi ciyon bayan tawanke shi tasss kana tashiga matsa mishi wasu gayayen itatuwa aduk inda yaraunata hadda inda harsashe yagogeshi sedai beshiga jikinshi ba kawai gugarshi yayibayan Taga tabarshinan akwamce kana tayiwa wannan budurwar wata alama saannan tabar wurin tareda barin masu gadiitako cikin sauri tanufi Wani lungun tana fadar abee abee abee ahankali cikin kwantarda murya tadanyi tafiya medan Nisa kamun wau manyan zakuna ukku suka fito daga Wani lungun suna tinkarotacikin farin caki tanufesu tinkamin sukaraso tana zuwa tarungumi na tsakiyarsu tareda sunbatarshi hakama duka sauran tamusuDama wannan Aladartace idan tanasan ganinsu sunkwanta biyu Basu ziyarcetaba takazo tagansu kotajasu suzagaya jejinyauko bayan tagama tarbarsu Suma suka shinshineta kamar yadda Suma Saba tareda yin gurnaninsu kana tajasu alamar zasuje Wani gunahakan sukabi bayanta Bata zarce koinadasuba se inda wannan mutumin data tsinto sunjima suna kallanshi tareda zagayenshi kamun daya daga cikinsu yayi Wani gurnani yanufoshi afusace alamar be yadda da zamanshi acikinsubacikin sauri Wani daga cikinsu yatari gabanshi Shima Yana bashi gurnanin alamar karya cutardashi Dakyar dai sukashawokan Dan uwan Nasu yaamince kana sukabar wurin


Abuja 

Kwance yake akan makeken bed dinshi Wanda ake cewa mata lahira wayarshice tayi kara akarona 6 cikin Dan Jin haushi yazura Zarazaran yatsunsa yadauko wayar tareda karawa akunne batareda yaduba waye kekiranba yayi shiru yanasan Jin mizaacedaga daya bangaren Hafees yace bro kashirya fa yanzunnan aka kirani daga lagos wai anasan ganinmu cikin gaggawaDan tsaki yaja kamun yace mike faruwane Yatambaya cikin sweet voice dinshi Wanda yakara dadi fiyeda yadda yake adanimadai baagayamunba Amma dazu Muneer yacemun wai anje aiki 5 days dasuka wuce ankama wasu cocking daashigo dasu tabarauniyar hanya to su fadeel ne suka jagoranci aikin shinefa acan wasu gwarin suka Bude musu wuta Kuma daga lokacin annemi fadeel din anrasa inaga shine dalilinwhat IRFAAN yafada dakarfi Yana mikewa tsaye Babu shiri Domin fadeel da Muneer abokansune tinna yarinta hasalima ko aikin sojan ruwa dasuka shiga Raayin Muneer ne sukabi suduka ukkuwlh kuwa bro kawai seka fitookay just your reddy because Im coming nowyes Im ready okay kawai yace tareda yanke wayar yafada bathroomIRFAAN ABUBAKAR kenan cikakken Jamiin sojan ruwa kuma Wanda hukumar ke alfaharidasu shida abokanan shi


Zaune yasamu momma a parlor tana yiwa Safah tsifar kantacikin sauri yakarasa gunta Yana fadar momma zamuyi tafiya nida Hafees zuwa Lagos dagowa momma tayi cikin mmki tace bakunce 2 month zakuyiba dukafa yau kwananku 6 da zuwa Eh wlh Wani abunne yataso maybe shiyasa Amma dai bazamu jimaba please momma kiyishiru kawai kiyimana addua yafada cikin gajiya dazancen dominshi bame yawan San magana banenisawa momma tayi kamun tace shikenan allah yatsareku yakaimu lpy Kuma yakarku aduk inda kukasamu kankumurmushi yayi Yana fadar ameen y allah my momma bye semun dawoitama murmushi kawai tayiinda Safah tace ya IRFAAN sekun dawo allah yatsareku ameen ameen yafada Dede lokacinda yafara parlor

Yana fita driver yajashi sukabar gidan akan kwanar layinsu suka haduda mitar gidansu Hafees anan suka tsaya Hafees yakoma cikin motarda IRFAAN din yake suka nufi airportbamujimada zuwaba jirginsu yatashi zuwa Lagosbayan sunsauka ne ogansu kemusu bayanin yadda abun yafaru alokacin da suka rufar musu daduga su maneer din zasuci galaba akansu shiyasa suka Saka ragar kamun kifi suka janyo wasu daga cikin sojojijn Hakan yasa fadeel Saka wukar jikinshi Yana yankan ragar bayan yayanketane mutanensu suka taira shiko Ashe rasar kafe kafarshi acikin wannan abun yabasu damar janshi cikin farincikin samun nasaraKuma anbi bayansu Amma baaga fadeel dinba Kuma andiba duka inda ake tinani baaganshi shiyasa nakiraku ko Akai abunda zakuiya Akai domin Muna bukatar irinku acikinmu bamasan rashin kodayacisawa IRFAAN yayi kawai Yana fadar muje zamu ganoshi da izinin Allah Yana gama fadar Hakan yashiga jirgin ruwan Hafees ma da Muneer suka shiga tareda wasu Jamiai daga cikinsuahakan suke gudu cikin ruwan suna nemanshi duk inda suke tinani Amma Basu kanshiba daga karshe dai suka yada zago abakin Wani tsibiri inda suna sauka suka nausa cikin wannan jejin me hadarin tsiya batareda wata fargaba ba









Autar alheri 

 JEJI GIRL

               Yarinyar jeji renon namun dawa


Labari meban Alajabi da birgewa romantic love and sexy story


Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan Bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Shaanin gabanta


Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah

Free
Page 9  10


________

Tafiya sukafarayi aciki suna nausawa cikin sunkurun bishiyoyi da duhuwar jeji Babu tsoro ko darr aransu balle fargaba cikin jarunta danunacewa sudin mazane sunyi tafiya menisan gaske Amma basuga fadeel ba Kuma Basu haduda komai nahadariba ahanyarsu Hakan yasa suka kara sakin jiki musamman su oga maneer har kara Wani hurar hanci yakeyi azuwan ganamuji yazo gamoda Maza


Agefen wannan budurwar kuwa tanacan tana kulada wannan saurayin data tsinta itada kananun abokanan ta Dake tayata zama Kuma cikin iKon allah da buwayarsa bawanda yacutardashi kowani maciji dayazo yakananna deshi Kuma wannan yarinyar Bata kusa Amma cikin iKon allah Kuma yasulale yabarshiacikin Yan kwanakinnan sosai wannan budurwar tamayarda hankali gun kuladashi ko fita batayi Kuma tadamu sosai akan San yafarka domin ayau kusan kwananshi hudu kenan awannan yanayin harta fara tinanin koya mutunezaune take itada birinta dakuma wasu kananun kuraye guda biyu Dake kewayeda ita Jira sukeyi tagama gyara Naman data farauto ta fidda Wanda zata gasa tabasu sauran Dama Hakan takeyi duk irin kananun dabbobin Wanda basa iya fita susamo sedai iyayensu susamo musu to idan tasamo atare sukecitagama fere agwaginda tasamodin tacire iya Wanda takeso domin dagaita se Dan birinta ne kawai basacin Danye sesun gasa tadibi iya Wanda ze ishesu yau dakuma gobe sauran seta mikawa kurayen kana tashiga gasanata

Tanacikin gashin taji kamar tarin mutin mikewa tayi dasauri domin duk abunda takeyi hankalinta gabaki daya yana kanshikoda tazo gindin bishiyar wannan saurayin yabude idanuwanshi Yana kallan inda yake dudda yasan acikin jeji yafado Amma to miyakawoshi bakin tekukarasowar wannan kyakkyawar budurwar akusanshi yasakashi sakin Wani razannen ihu Babu shiri Domin harga allah kallan aljana yake mata cikin tashin hankali da razana yashiga karanto duk adduar dayazo bakinshi Amma yakasa idarwa seya kama wannan tasubuce yakamo waccan gabaki daya yarude kumaga raunuka ajikinshiitama wannan budurwar tarazana dajin ihun dayayi Hakan yasa tadan ja baya kadan domin ita kanta atsorace take dashi dudda Taga bayada siffar tsoratarwa domin kyakkyawan mutinne bayada muni kamar wayancan arnan jejin Hakan yasa tadan tsaya daga nesa dashi kadanshiko abunda besaniba wannan uban ihun dayayi yajanyowa kanshi fitina ne domin cikin kankanin lokaci jeji yadauke kagaki daya da gumza da gurnani da haniniyar manyan namun dawarcikin sabon tashin hankali yake bitada kallo Yana girgiza kanshi kamar zeyi kuka abunda betaba tsintar kanshi acikiba waishi tsoro amatsayinshi na Jamiin sojan ruwa Amma yau ya haduda balainda Doline tsoron yashiga jikinshi

Afannin su IRFAAN kuwa alokacin da sukaji wannan gumzarda jejin yadauke dashi shikin kukan dabbobi mabanbanta ai arazane Muneer Dake gaba Yana hurar hanci yasa spot Yana mazurai alokaci daya yayan cikinshi suka duri ruwato bashiba kosu Hafees sunzarana matika dajin wannan ihun me firgitarwa Amma duk suka Dake tareda Shirin kota kwana suka tsaya Chak wuri daya sunajiran jammani Muneer kuwa tuni gumi yafara keto mishi TakoIna Babu kakkautawa


Afannin su wannan budurwar kuwa tinda wannan gurnanin yagama game jejin aiko Sega manyan sarakunan dawa sunfara fitowa suna budar Baki tareda tinkaro wurinda sukedaga can bayansu kuwa kayin kadodine suka fito kusan su 6 kowanne se takama yakeyi agefen teko suna nufota daga bayansu kuwa dorinar ruwa ce itada tata tawagar keshawagican Sega wayannan manyan kifayen masu Shirin hadiye mutin kamar basuci komaiba sun bayyana se nutso sukeyi acikin ruwan suna kara fitowadaga Saman bishiyar dayake kasanta kuwa wasu manyan macizai ne ke saukowa irin kumurci dinnan gakuma tawagar gwaggon birinta su hajiya kura duk babarsu abayabawasu irin wahalallin yawu fadeel yahadiye tareda dauke hannunshinshi domin yaga mutuwane afilin Allah sabida Babu inda zejuya yasamu mafakaitako wannan budurwar dukkansu da kallo kawai take binsu tana nazarinsudacan nesa kuwa sukaji Wani irin hargowa nawata katuwar damusa dafitowarta kenan Kuma ayunwace Take se budar Baki take damugun gudun balaI tanufo fadeel cikin mugun nufi domin ita acikin dabbobin Bata Jira kaitsaye take yankan hukuncitsalle tadako Wanda zata dira akan fadeel cikin mugun zafin nama wannan budurwar tayi Wani irin tsulli tatareta seta fada kanta suka mulmula gefe daya dagata tayi dasauri tanaja baya cikin fishiitako budurwar marairace fuska tayi kamar zatayi kuka tana fadar ammee tareda girgiza kanta tareda rike bayanta inda kamar tabugu sabida damisar tayi mata nauyi

Aiko se damusarnan takarasa kusanta tareda Saka kanta tamulmulata baya tasaka kafarta tana danna kugun yarinyar Dede inda take rikewaihu tayi tana fadar ammee dadan karfi Amma ba sosaiba irintanajin zafi dinnanitako damisar Bata denaba seta Taga yarinyar tadena kukan kana taja baya tana hararar fadeelKuma dukkansu wayannan miyagun halittun dasuka fito sunkasa tabasgji sedai zagayenshi kawai dasukeyishiko fadeel tuna yayi suman wuccin gadi domin yakoma kamar mutin mutumi Sam yakasa koda kukan balle addua tashin hankali yasa yamanta komai yadda zaayi watandarshi kawai yake Gani aidonshi

Tashi tayi takarasa kusan zakunannan taduka tana Wani abun tareda kwantance kamar yadda kurame kemagana bayan takare Takoma kan kurayen dakuma kadan kowanne dabba seda tayimishi magana da yarenda zeganemacizan kuwa shafa Saman kansu tayi tana murmushi alamar kenan sutafi kawai bawata damuwaGanin Hakan yasa zakin mude murya Wani Wani irin kurnani Wanda duk ilahirin jejin seda yadaukeaiko maneer dakecan taredasu Hafees yasaki Wani razannen ihu tareda rugawa aguje yanufi cikin jejinGanin Hakan yasa suka mara mishi baya dagudu suna Kiran sunanshi domin ga dukkan alamu yarude neseda yanausa ciki sosai kana yasake Jan birki yadawo yakuyi Dama kamun yakara dawowa zeyi haggu Hafees da IRFAAN suka rikeshi tare suna jijjgashishiko se ihu yakeyicikin tashin hankali daya daga cikin sojojijn dasuke tare yadubi IRFAAN yace Sr idanfa beyi shiruba zeiya janyo hankalinsu kanmuJin Hakan yasa cikin takaici IRFAAN yasharara mishi kyawawan maruka har biyu wayanda sukasaka yadawo hayyacinshi Hafees ne yace wlh Muneer kashiga hankalinka idan Baso kakeyi sucinyekaba kaida kemusu ihu Dan ihun sukesanjitinkamin Muneer yakai karshe yayi diff Yana zare Ido tareda kama bakinshi da hannu kamar yadda yarakeyikana Hafees yarika hannunshi sukaci gabada tafiya

Acan kuwa yadda wannan zakin yagama ihunshi sekawai naga wayannan dabbobin sunshiga komawa muhallinsu kamar Basu wanzu awurinbaitako gwaggo damisa tanausa cikin jejin


Sanarwa me mahimmaci kitsaya kikaranta koda Baki anfanaba maybe kinada sister ko kanwa wadda zata anfana dakarantawar dakikayi


Tsayakiji yaruw 

Wannan abun ingantaccen abune Kuma mematukar anfani awurinmu mata harda mazama batsafi aciki kumaba kauce hanya Amma bikudiratillah zakisamu abunda kikeso

1macenda allah yajaraba da namuji manemi mata Akwai tazo da yardar allah kukanta yazo karshe akwai zakara daakeyimata me allura 99 zeyi kwana ukku anakiyonshi dasunanta Dana mujinta wlh billahi shida wata macen har abada ke kokekanki inbakice bandakeba inda yazo kwanciyadake tokema baze kara waiwayarkiba

2 hatsabibiyar gumba maybe kunajin sunanta Amma wannan ta banbanta domin Koni kaina bani nakeyiba Kuma baayiaajiye sedai idan kinaso kiyi bukin domin kuwa da sunanki zaayitawannan gumbar nalamunce Miki idan kikashata dasafe idan yamma tayi kisaka yatsarki agabanki kiji indan yatsarki tashiga tashiga jikinki to wlh allah kigayamin tsakaninki da allah Niko zanbaki kudinki

3me kurman namuji Wanda duk abunda zakiyi mashi aduniya bayauhnballeuhnuhn shidai gashi kawai yanashan dadi Amma ke bakya fahimtato kizo akwai bude bakin kurma Dan kuwa wlh allah ko bebeneshi seya kuwata dabebentakarshi

4Akwai maganin sanyi Wanda sanyi komai jimawarshi ajikinka ko ajikinka to da izinin Allah seyafita Indai bana ajali bane

5 mata masu kishiyoyi marasa imani wayanda kerabasu damazajensu sedaisu asosuto wlh kizo akwai maganinta domin tabbas idan bakece kina lamunce matashiba to sedai mugun abunta yakoma mata

BaIyanan baiwarda allah yabamu takeba duk wata matsala dakikasan kinada wadda tashafi namuji insha allah idan kikazo to Allah zekawo karshentakedai kawai ki tuntubi wannan nomber  08107819124 aduk inda kike afadin zamuiyajida matsalarki da yardar allahyar uwa karki kirani domin yimun tambayoyi akan abunda kikariga kika Gani idan kinshiryama fuskantar matsalarki danneman maganinta to zaki iya nemana idan renin hankali yakawoki tofa wayanda keda kayan Kuma zasukulada lamarinki bazasu lamuntaba my nafatar kinfahimtaallah yada mudace
________________________

Suna gama watsewa fadeel yasauke wata wahalaliyar ajiyar zuciya yanadafe setin zuciyarshikarabowa wannan budurwar tayi kusanshi tana dafa kafarshi Dede inda yaji ciwoDan Jan kafar yayi kadan yace wshhh Yana matse Baki tareda dagowa ya kalleta adardare Yana murmushin yake domin yanzu kara gasgata cewar aljanace sedai yanada tabbacin bazata cutardashiba tinda har taceceshi ahannun wayannan miyagun dabbobin

Itama marairace fuska tayi kamar zatayi kuka sabida yabata tausayi kamun yamike cikin sauri tanufi inda take gashin namanta koda tazo yagasu domin duk wannan Bada kalar daakeyi abokinta nanan Yana musu gashi ko ajikinshidaukowa tayi tadawo wurin fadeel tana mishi nunida yaci domin batasan yadda zatayi mishi maganabashiko kallanta yayi yakalli Naman dudda agayen bishiya yake Amma a tsabtace domin seda tawanke ganyen kana tadora mishi Akaimurmushi yadanyi kana yabude Bakinshi dayayi mashi nauyi yace zanyi brush da asiwaki tinda Babu brush anankallan bakinshi kawai takeyi batace komaiba tinda batasan miyacebashiko Ganin tayi shiru yasake nawatawaAmma still batace komaiba Sema shafa birinta datakeyi suka shiga cin NasuGanin Hakan yasa ya mike da kyar domin duk jikinshi raunukane Yana mikewaitama tamike azabure tana tambayar shi lpy Da hannu tayi mishi alamashiko atinaninshi kurmace Hakan yasa yayi mata nunida hannun shima alamar ze wanke Baki


Aiko tarika hannunshi suka nufi Bakin tekun domin bazeiya tafiya da kyaubasuna karasawa yazukuna tana zuba mishi ruwa yawanke bakin kana yanuna mata bishiyar Dake wurin tareda daukar Wani bisasshen kare yanuna mata mikewa tayi takallo masa danyenshi yasa yawanke Baki domin Yana nuna mata tagane miyake nufi tinda itama ahakan take wanke nataseda yawanke yadda yakeso kana yamike suka Koma yazaunaNaman takawo mishi aiko yaci sosai sabida yanajin mugunyar yunwa seda yagama ci kana tayi murmushi suka hau bishiya itada birinta suka tsinko mishi yayan itatuwasosai fadeel yaji dadin yadda wannan aljanar takarramashi acewarshiseda yaci yakoshi kana yashiga bin wurin da kallo Yana kallon yadda take wasa itada birinta hat bacci yadaukeshijiyowa tayi Taga yayi bacci Hakan yasa takira mamarta tazo tazauna taredashi itako taja abokinta suka shiga jeji domin Samo mishi abunda zeci anjima domin naanjimansune tabashi gaya yanzu Doline tasamo sanidashi domin inda ita kadaice se abokinta sesusha yayan itatuwa suyi kwanciyarsusosai suka nausa cikin jejin tareda rakiyar Wani katun kumurci dominfa muddin zata shiga jejin Wani dabbar yaka mara mata baya dudda cewa sunsan ijunansu bazasu cutarda itaba Amma akwai bakinda kan iya shigowa musamman biladama




JEJI GIRL paid book ne Kuma idan kinada bukatarshi nera 500 ne kacal  zaki iya tura kudinki ta wannan account din  2276776261 Shaawanatu kasim UBA bankkana kitura shedar biyanki awannan nomber  07037092176 on WhatsApp 


Idan kinsan Baki shiryama siyaba please banasan batawa juna lokaci daga baya kice namiki wulakanci kokuma tambayana nawa bayan gashi narigada na rubuta Dan Allah mumutinta junanmu please






Autar alheri 

 JEJI GIRL

              Yarinyar jeji renon namun dawa 


Labari meban Alajabi da birgewa romantic love and sexy story


Daga alkalamin taku har kullun Autar alheri  marubuciyar 


SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADYS
MY LITTLE SISTER


Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan Bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Sha anin gabanta


Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah 

Free fage yakusa karewa kiyi hanzari kinemi naki akan nera 500 kacal  zaki iya tura kudinki ta wannan account din  2276776261 Shaawanatu kasim UBA bankseki tura shaidar biyanki awannan nomber  07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr 

Free
Page 11  22

________

Tafiya sukayi hankali kwance itada Yan rakiyar ta tayi tafiya menisan gaske kamun tasamu abunda takeso musamman jimina tanasan wannan tsuntsuwar seda takama kusan ukku duk jiminar kana suka kama hanyar dawowa muhallinta


Su IRFAAN kuwa tafiya sukeyi kawai suna nausawa cikin jejin Amma kowannesu a dardare yake sabida ko bishiyoyinda kejikin wannan jejin abun tsorone balle insuyi laka arida kukan miyagun dabbobin dasukeji TakoIna dmgashi Kuma dare yafarayi domin duhu yafara sauka sabida koda IRFAAN yaduba agogon hannunshi karfe 530pm gashi Kuma idan sukace zasu Koma hadarine tinda duhu yasauko hakama idan sukaci gabada tafiya basusan abunda zasu tarar agababakowannensu a tsorace yake musamman maneer dayayi nadamar wannan tafiyar bakadanba kawai bayyanawane beyibagashi sunduva Gabas da yamma kudu da arewa Sam Babu mafaka domin ko Ina afiline sekuma cikin surmukunda basusan abunda zasu tarar acikibaHafees ne yace bro wai yazamuyine wai yazama Doli munemi mafita kamin duhunnan yakarasa saukowa sabida Sam jejinnan akwai hadari acikinshiYana rufebaki kamun IRFAAN yabashi amsa dasauri Muneer yakarbe dacewa wlh kuwa domin wannan jejin balaine zaku karamun kuskure mutin zeyi yajishi alahirashidai IRFAAN bece komaiba Kuma Bedagaba Sema gyara tsayuwarshi dayayi Hakan yasa duk sukazuba mishi Idoaiki Sega wannan damisar datakusa cinye fadeel tayosufa se akan Muneer Dake gabaWani irin ihu yatsandara seda jejin yadaukicikin zafin nama shiko IRFAAN yahiranyo kansu tareda banbare damisar daga Muneer Dake Sume tin lokacinda yasaki ihun bekara sanin inda yakebadambe sukashigayi suna mulmula kamar Yana danbeda mutun Dan uwanshi domin bil hakki nema wannan damisar keyi dukkansu takashesuShima Kuma Hakan Neman kashetan yakeyi kamun ita din takashesun.

Post a Comment

0 Comments