Barka da zuwa shafin soyayya inda muka kawo muku dadadan kalaman soyayya na kwanciya bacci masu kara dankon soyayya ga masoya.
kalaman soyayya na kwanciya bacci
Sanin kowa ne sakonnin soyayya dayawan furta kalaman soyayya Nada matukar amfani wajen gina soyayya dakuma shawokan kowace irin budurwa, saurayi, koh bazawara.
Shiyasa muka tsara muku kalamai na soyayya wadanda idan kuka tura ma masoyanku zasuyi bacci maidadi tareda kuma tinaninku a zuciyarsu koda yaushe. Batareda bata lokaci ba, yanzu zamu fara antayo muku su.
- Kamar yadda taurari suka lullube sararin samaniya, soyayyar da nake yi maka ta rufe zuciyata. Barka da dare, masoyi.
- Seda safe masoyita, zanyi bacci tareda tinaninki a zuciyata.
- Hausawa sunce dare mahutar bawa, Amma zuciyata bata hutu saboda tinaninki a koda yaushe. Safiya tagari my love.
- Ina kwance a katifata, nakasa bacci saboda bakya kusa dani, Ina ma ace naganki anan adaidai wannan lokacin. Nayi kewarki masoyiya, Seda safe.
- Zanyi bacci Ina mai mafarkin kaykkyawar surarki masoyiyata, Allah tashemu lapia.
- Hakika samunki a matsayin masoyita ba kararamar nasara ce a rayuwata ba. Allah yabarmu tare sweet heart, Good night.
Waddan sune kalaman da namiji zai Iya turawa budurwarsa domin sune zasu sa tayi bacci da tinaninka a zuciyarta kuma tatashi da tinaninka cikin farinciki da annashiwa.
Idan ke macece kinason turawa masoyinki kalaman soyayya na kwanciya bacci, to zaki iyaa juyesu izuwa ga masoyinki.
Ga wasu dadadan kalaman Amma fah da turanci.
kalaman Soyayya Na Kwanciya Bacci In English
- As the stars blanket the sky, my love for you blankets my heart. Goodnight, sweetheart.
- Sleep peacefully, knowing that you're the last thing on my mind before I drift off. Goodnight, my love.
- May your dreams be as sweet as your presence in my life. Goodnight, my dearest.
- Sending you a night full of hugs and kisses in my thoughts. Sleep tight, my love.
- Let the moon be our messenger tonight, carrying my love to you as you sleep. Goodnight, beautiful.
- I wish I could wrap you in my arms as you drift off to sleep. Rest well, my darling.
- As the day ends, my love for you only grows stronger. Have a peaceful night, my dear.
- Thinking of you under the same sky brings me comfort. Goodnight, my love. Sweet dreams.
KARANTA: Noor Albi Hausa Novel by Mamuhgee
0 Comments