Soldiers Family Book 5 Hausa Novel

Soldiers Family Book 5 Hausa Novel

Soldiers Family Book 5 Hausa Novel

Soldiers Family Book 5 Hausa NovelDakinda najeeb yake suka nufa Koda sukaje gimbiya halila tafara shiga domin su abbe naciki da jalaludeen se suhaif da yusif dakuma lateep,,sallama tayi tashigo da siffar da suka santa dashi,,,cikin girmamawa suka gaisada mutanen wurin kamun tace su D'an koma gefe mahaifiyarsu zata shigo Amma bazasu gantaba.

Hakako akayi duk suka koma gefe kana tashigo tareda zugar hadimanta,,kusan gadon najeeb taje gimbiya halila na biyeda ita sedai su mutanen d'akin basa ganin kowa se gimbiya halila dake magana da mahaifiyar tasu tana Mika Mata wasu abubuwan itako tanayiwa najeeb d'ori Idan tatab'a wani gun seyadanyi ihu wani wurin Kuma tayimasa lpy qalau ahakan hartagama kana tashafa Masa magani kana tawuce zasu bar d'akin tana bawa gimbiya halila wani magani tace arik'a shafa Masa Kuma bayan kwana biyu atadashi tsaye,,,abbe gimbiya halila tabawa tareda yimasa bayani kana tajuya zata tafi,,,godiya sosai Abu da Abba suka mata hardasu jalaludeen tareda mik'a gaisuwarsu ga mahaifiyarsu,,murmushi kawai gimbiya halila tayi zata fita cikin sauri abbe tace"gimbiya Ina y'ata?

"Tana lpy qalau,,Masha Allah Dan Allah kuk'ara hak'uri akan abunda yafaru Kuma kigaidamun ita,,,karka damu habibullah ai k'addace Kuma nasan Kuma hakan baze muku dad'i ba kawai abunda akariga aka tsara zefarune sedai Allah yakiyaye gaba zaraah kuma insha Allah zataji,,,ngd sosai Allah yasaka muku da alkhairinsa,,ameen y Allah.

Cikin sauri yusif yace please Dan Allah Ina nemawa D'an uwana alfarma awurinku Dan Allah kuyi hak'uri kudawo Masa da matarsa wlh shima yayi nadamar abunda yayi Kuma na tabbatar bazekara aikata wani abun makamancin hakanba please & please,,,hakene gaskiya cewar lateep kana yacigabada fad'ar wlh da alyasat yasan inda zeganku datuni yaje dakanshi yabaku hak'uri domin kubashi matarsa domin itace farin cikinsa Kuma wlh Allah Yana santa kuduba lamarinnan Dan girman Allah...shiru gimbiya halila tayi duk tana sauraronsu seda suka gama kana tace

""To gaskiya wannan zancen ba,ahannuna yakeba danikeda ikonyin hakan wlh datuni zaraahh ko kwana d'aya bazatayi awurinmuba sedai yanzu nima banada wannan ikon nadawo da ita domin zancen yanagun umma da memartaba.

Ido suka zaro dukkansu suna dafe k'irji,,seda hakan yakusa bawa mamarsu dake tsaye gefe tana sauraronsu dariya..Abba yace Dan Allah y'ata kiyimana wannan alfarman kirok'a Masa afuwa awajansu tunda bamusan inda zamu gansuba wlh datuni munje kitemaka Dan Allah..kamin tayi magana ummansu tacewa gimbiya halila Ina mujin nata dashi baze iya bada hak'urin da kanshiba,,,murmushi tayi kana tafad'awa Abba abunda umma tace... cikin sauri yazaro waya Yana fad'ar barana kirashi yanzu Dan Allah Idan zata jira.."a a base ankirashiba cewar gimbiya halila.

Assalamualaikum habibbty tayi sallama tana shigowa word d'in tareda fad'ar lpy naganku hakan kamar way'anda akayiwa wani abun? Lpy qalau habibbty gimbiya halila cetazo shine za,akiya ya sat cewar suhaif.."to ai Yana mota shine yakawoni,,tana gama fad'ar hakan kiranda Abba yasa Yana shiga cikin bada umurni yace "alyasat kashigo yanzu inajiranka Kuma kayi sauri bejira cewarshiba yayanke wayar.

India

Wani k'asungumin ajani ne ketsaye agaban wannan tsohuwar Yana Bata lbr cikin girmama yake fad'ar "basa tare ahalin yanzu tana fadar sarki kabeer shikuwa Yana Dubai Amma fa akwai matsala domin muddin suka shigo India atare da,ita Kuma tashigo cikin gidannan to aranar asirinki zetonu Kuma komai ze lalace..

"Wannan zancen banzane jaguss Bata isaba wlh Kuma zata tab'a shigowa gidanaba har abada inaso Idan suntaso zasuzo Nan ka hantsilarda jirginsu kana kasaka mishi wata kowa tak'one Ina fatar ka gane? "Yadda kikace hakan za,ayi girmankine Yana gama fad'ar hakan yab'ace bat,,itako tashiga zagayen tad'akin tana saka da kwancewa.!

Dubai

Shigowa alyasat yayi cikin d'akin ranshi amatuk'ar b'ace ko kallon inda gadon najeeb yake beyiba yajuyagun dayake ganin iyayen nasu zecewa Abba gashi kawai yaga gimbiya halila ai cikin matsanancin sauri da tashin hankalin dayake ciki yak'arasa gunta tareda rik'o hannunta Sam yamanda wacece ita muryarshi har rawa takeyi yake fad'ar Dan girman Allah da zatinsa Dan darajar manzonsa kuyi hak'uri kubani matata wlh Zan iya mutuwa inbataredani nayi nadamar barinda nayi kutausayamun kubani matata wlh inasanta inamatasan da kokaina banayiwa shi nasan nayi kuskure Amma kugafarceni Dan alfarman sayidina rasulillah (s a.w) da darajar iyayenku kubani matata Yak'arasa fad'ar hakan idonshi nacika tab da k'walla..itadai gimbiya halila da sauran mutane bawanda yace komai se kallon ikon Allah dasukeyi dama akwai abunda ze karyawa alyasat zuciya hakan?

"Kigayamasa za,amaidata Amma a India zasu had'u sushirya zuwa India cikin kwanakinnan insha Allah aranar zega matarsa, ummarsu tafad'a,,cikin mmki gimbiya halila ke dubanta,,jinjina Mata Kai umman tayi alamar tabbatarwa hakan yasa tajuya tayiwa alyasat bayanin abunda mamarsu tace,,,cikin farin ciki yashiga murmushi Yana Mata godiya hakama duk wandake wurin godiya sosai suka Mata kana sukayi musu sallama suka tafi,,,,anan kuwa alyasat yakira wani friend d'insu yayanka musu tk tun anan kamun yashiga kiransu AlHassan Yana sheda musu sushirya zuwa India gobe ammy ma yakirata yagaya Mata se murmushi yake saukewa kamar Wanda akacewaga zaraan Nan tadawo...sudai su abbe kallon mmki kawai suke binshi dashi yayinda su lateep suka shiga tsokanar Shi,, fad'ar sukeyi zaraah tayi Kira doline romeo aziyarci India tinda Juliet d'inshi tayi Kira,,,shidai bece komaiba ahakan sukabar asibitin kowa zuciyarshi wasai.

Washe gari misalin k'arfe 12 na Rana jirginsu yad'aga zuwa India,,,abbe ammy alhassan da alhusain suhaif alyasat yusif da lateep se jalaludeen da Zaid dayace wani aikin zejeyi sabida hakan zerakasu,,semuce Allah yasauke matafiya lpy..!

Page 59&60

__"sunlula sararin samaniya sunata ratsa hazo tafiya sukeyi hankalinsu kwance se fira sukeyi cikin farin ciki yayinda alyasat hankalinshina duniyar tunanin sahibarsa,,,kawai sesukaji ana bayadda sanarwa akwai matsala ajirgi kowa yayishirin kotakwana,,bakaramin tashi hankalin duk Wanda ke jirgin yayiba musamman dasukaga ana Raba rigunan iska.

Acan wajen jirgin kuwa tawagar jaguss ce suka sako wani,irin duhu meban tsoro kamar irin bakin hadarinnan Wanda ko hannunka dak'yar zaka gani gashi sunhana kowanne abun dake jikin jirgin yin,aiki gabaki d'aya computer dake ciki basa aiki sun tsaya cak,,,ma,aikatan jirgin nata iya k'ok'arinsu naganin sunseta komai Amma abun yaci tura domin basumasan ta,Ina zasu faraba gawannan bak'in duhun har acikin jirgin,,,anacikin hakan ne wata irin guguwa tataso mebala,in k'arfin gaske kamar zata tada duniya atake tashigayin majau,jauwada jirginnan kamar alkwato,,juyashi takeyi kamar juyin waina.

Cikin tashin hankali da rud'ani mutane dake ciki suka fara Kiran Allah suna kalmar shahada wasu Kuma na kuka domin sunga mutuwa afilin Allah,,rigunan da,akabasuma Basu samudamar sakawaba sabida juyin wainar da,akeyida jirgin gabaki d'aya mutanenda keciki sun hautsine wuri d'aya sun duk'unk'une Idan jirgin yajuya seya makasu wuri d'aya iya jigata sunyita domin kowa yasadak'at tasu tazo karshene,,,ana cikin wannan tashin hankalinne wani irin haske yawulga kamar walk'iya wulgawarshi keda wuya aka kifojirgin zuwa kasa dagayya,,Amma kamun yakai k'asa Kuma seya tsaya cak kamar abunda akarik'e kamun sama,u tafara wayewa kamar safiya duk wannan duhun yayaye hakan yabani damar ganin jarimin namu wato bibibo cikin tawa arniyar shigar yak'i shida wasu abayanshi suna rik'eda wasu igiyoyi ga dukkan alamu ajikin jirgin suka d'aurasu,,,figo igiyoyin sukayi dak'arfin gaske jirgin yadawo Dede yadda kowaze,iya zama wurin zamanshi.

Ai mayarda jirgin keda wuya Sega jaguss shima ya bayyana dawasu manyan aljanu ataredashi kowanne d'aukeda miyagun makamai,,gadan gadan sukayi kansu bibibo Amma kamun suk'arasa ne gimbiya halila da maheerah suka bayya suma cikin shigar yak'i tareda wasu manyan mayak'an Masarautarsu suma sukayi kansu jaguss,,,aiki inbakayi bani wuri wani irin gumurzun yak'ine akeyi tsakanin adilci da zalunci yak'ine me,abun ban Al,ajabi da mmki gabaki d'aya inba ruwan tsafiba Babu abunda su jaguss keyiwasu gimbiya halila yayinda sukuma suke yak'arsu da ayar Allah.

Bibibo kuwa datashi zuga suna,Nan wurin k'ok'arin bawa bayin Allah dakecikin jirgin kariya dudda basa ganin Mike faruwa Amma sunajin artabon da,akeyi awaje saboda gunji da gurnani da ihun dake tashi me amonsauti kamar ze tsaga duniya,,domin Allah yabawasu gimbiya halila nasara akansu sunjigatasu sosai Kuma sun raunatasu ganin suna nema galaba akansune yasa jaguss komawa kaiwa jirginsu Hari tako Ina muradinshi kawai yakashe alyasat da mama dudda yanzu yafahimci Bata ciki Amma gara yakashe alyasat daga baya yakoma kanta,,,ganin hakan yasa bibibo tunkararshi sukayi gaba da gaba kowannensu najida k'arfi da zallar zuciya,,,hakan yasa suka fara yak'i irinna k'arfi da k'arfe kowannensu burinshi yakashe abokin karawarshi amma bawanda yayi nasara akan wani.

Gimbiya halila naganin hakan yasa tashiga k'ok'arin gyara jirginda suka B'ata domin tafahimci nufin wannan aljanin sedaime jirgi ya gyaru Amma wujijjigar dayasha ana tadashi zekamada wuta sibada k'arafunanshi sunyi zafi gakuma fetur d'in dake ciki shima ya hautsineda bak'inmai shima yad'auki zafi sosai,,,,azabure tajuya tana kallon hadimanta tace "jirgi yanzu yanzu,,aikamun ma tarufe bakin wani babban bafad'e yazama katon jirgi Wanda ze,iyad'aukarsu Baki d'aya.

Cikin sauri tashiga kiciciniyar bud'e k'ofar jirgin Amma andatseta ga dukkan amalu tsafetane akayi,,hakan yasa ta haura saman jirgin tareda yimai duka d'aya yahude akasamu hanya se kawai tadira ciki,,dayawa wasu daka cikin jirgin sun suma wasu Kuma ganinta ya sumardasu,,,shiko jalaludeen Yana ganinta yace alhmdllh yayinda Zaid da tind'azu yake karkarwa yak'ara matse jikinshi se zare Ido yakeyi dudda suke sojoji Amma arayuwarsu Basu tab'a ganin tashin hankali kamar wannan ba.

Itako batama damuda kallon tsoron da wasu kemataba gun alyasat kawai taje tareda rik'o hannunshi,,se alokacin yabud'e idonshi domin tunda abun yafuru yake lumsheda idanuwanshi dudda cewa zuciyarshi na bugawa sosai Kuma yanajin yadda Yusif da lateep kesalati Amma hakan besashi yabari firgicinshi ya bayyana ba yaso zuwa gun mahaifansu Amma ganin su alhassan sun kanannad'e ammy da abbe d'in yasakashi bejeba,,,kallo yabita dashi,,itako komai batace masaba kawai sama tayi dashi sukabar jirgin...gabaki d'aya Wanda Basu sumaba dasu abbe da Ido suka rakasu kowada abunda yake sak'awa azuciyarshi fatansu kawai Allah yafiddasu daga wannan had'arin dasuke ciki.

Acikin wannan aljanin dayazama jirgi tasanya alyasat tareda juyawa tafita tad'auko jalaludeen,,hakan tarik'a d'auko mutanendake wancan jirgin tana maidawa wannan itada maheerah da wasu dagacikin hadimanta ahakan har suka d'auke kowa hadda masu tuk'in jirgin,,kana wannan aljanin yayi sama cikin azabar gudu yanufi India dasu,,, jaguss be Ankara da,abunda kefaruwaba seda yaga dagawar aljaninda yad'aukesu,,cikin bakin ciki rasa wannan damar dayasamu tawuceshi yad'auko wata sharb'eb'iyar wuka zesokawa gimbiya halila cikin sauri maheerah takara yasuketa agefen cikinta ihun datayine ya ankararda maheer da gimbiya halilan,,,cikin tashin hankali gimbiya halila tayi kanta yayinda maheer tadamk'i wuyan jaguss yayi Masa mirda d'aya segashi yaraba kanshi da gangar jikinshi atake yafad'i matacce.

Dukkansu kan Maheerah sukayi ganin yadda ta raunata cikin sauri gimbiya halila tad'auketa tareda nufar masarautarsu da,ita shiko bibibo da tawagarshi suka nufi India..

Kodasuka Isa Masarautar Bata tadda mahaifiyarsu ba da mama hakan yasa itada memartaba dakanshi sukashiga bawa maheerah temakon gaggawa Kuma cikin ikon Allah sunsamu nasarar ceto rayuwarta.

India

Wani irin girgiza d'akin tsafin Didi yayi alokacinda jaguss yamutu,,dudda batasan mutuwa yayiba Amma tasan ansamu matsala babba kuwa hakan yasa tashiga Kiran wasu yaranta domin tak'arawa gidanta tsaro,,bayan tagama wannan sulkullen natane tafito domin ganin yadda tashirya komai yatafi yadda takeso,,,tana fitowa taga wannan dattijuwar k'anwar tata zeenah tana zaune a perlon da itada wasu yaranna didi wato k'anen ma,Isha (ammy) d'aure fuska sosai Didi tayi kamun tace mikizoyi anan zeenah?

Kawarda fuska zeenah tayi gefe kamun tace tarbon y'ata da ahalinta..."ok sekije gidanki kitarbeta badai ananbako? "Anan dai Zan tarbeta domin anan zata sauka Kuma bamani kad'ai ba nida duk Wanda kikasan yanada hakki akanta Kuma yanada muradin ganinta yanzu hakan sauran Y'an uwanta sunjed'aukosu ne banmasan Miya tsayardasuba domin ya,Isa yanzu ace jirginsu yasauka.

"What?? Zeenah mikike nufi? Nizan saka doka kikaryata? Wato seda kikagaya musu zatazoko? Good keyi naki kingama saura nawa.."eh nagayamusu Didi duk abunda zakiyi kindad'e bakiyiba kewai wace irin zuciyace dake mutin sekace ba Imani aranshi waye baya kuskure arayuwa waye bayayin laifi Kuma ayafe masa? Amma kin d'auki kiyayyar duniya kind'orawa Yar cikinki daba,agabana Kika haifi ma,ishaba da nace wlh ba y'arki bace haba wannan wanne irin abunne?

Shiru kawai Didi tayi tana kallon zeenah tamarasa mizata cemata tad'auki tsawon lokaci atsaye kamun tajuya fuuuu zatabar wurin kenan taji k'aramar jikarta nafad'ar yeeer gasu uncle Nan sunzoda Bak'i didi,,ai cak tatsaya..!

Page 61&62

__"takasa K'arasawa inda Tanufa,,Masha Allah sun,isone? Zeenah tafad'a tana nufar k'ofar..acan waje kuwa dukkansu fitowa sukayi daga cikin motocinda su sayetkan da ameesh sukaje d'aukarsu kowannensu Ido fik'i,fik'i kamar way'anda aka k'wato abakin Kura

K'arasowa zeenah tayi Tana tarbarsu cikin farin ciki tarungume ammy Tana sunbatarta a goshi,,itama Amma rungumeta tayi tanamejin k'aunar k'anwar mahaifiyar tata,,gaidata su jalaludeen sukayi cikin girmamawa abbe ma yagaidata,,ta,amsa cikin kulawa kana tarik'o hannun ammy suku nufi k'ofar shiga gidan,,tsayuwar motarda sukajine yakasu tsayawa,,wata arniyar motace tafaka me shegen kyau da girma kamar motar shugaban k'asar America 😂 babbar motace mekamada girgin k'asa,, dukkansu kallon mutar sukeyi domin ba k'arya tatafida imaninsu dagani base anfad'aba kasan nera tayi kuka awurin.

Wasu matansan yammata ne kyawawa sukabud'e motar sukafito cikin sauri suka zagayo d'aya gefen suka bud'e kofofin...wata dattijuwace tafito dashiga ta alfarma cikin kayan sarauta sebaza kamshi takeyi,,gabaki d'aya su alhassan da kallo sukabi wannan matar domin Basu tab'a ganin tsohuwa me kyau irin nataba,,,d'aya gefen kuwa mama ce tafito itama cikin shiga ta alfarma abayace ajikinta tanad'o mayafinta akanta   kamar balarabiya tak'ara kyau da cika jikinta kuwa kamar ka k'wanta jini yafito gacikinta yafito sosai yayimata d'ass agabanta abun gwanin Sha,awa,,kowa awurin kallon mmki suke Mata Dan bawanda yasanda cikinta inba abbe ba se jalaludeen dakuma alyasat d'in shiko bema lurada itaba kawaidai yaji bugun zuciyarshi nasauyawa.

Ido jalaludeen yawaro Yana fad'ar k'anwata kece haka? Masha Allah,,wata irin jiyowa alyasat yayijin abunda jalaludeen yafad'a Aiko karab idonshi suka sark'e cikin nata,,Ido yawaro tareda sake hannun yusif dake rik'edanashi Yana fad'ar"my sweet lifeeee dak'arfin gaske tareda rugawa aguje yayi kanta,,juye fuskarta tayi cikin sauri tana had'e girar sama dak'asa,, alyasat Kuma dagudu yak'araso wurinta Yana zuwa yazube a akan kafafunshi tareda rik'o nata kafafun yad'ago Yana kallon yadda tagame fuska kamar wadda aka aikowa mala,ikar mutuwa.

Suko su alhassan da lateep dukkansu Ido suka zaro suna kallon yadda jarimin soja yazube akasan mace kamar yaronta zenemi kafara awurinta.

"Fishi kikeyidani ko my sweet life? Taji muryarshi tadaki dodon kunnenta lumshe idanuwanta kawai tayi batareda tace komaiba,,,cigaba yayida fad'in Dan Allah karkiyi fishidani zaraah bazan iya jurar wannan horonba  kiyafemun abunda nayimiki badasan Raina natafi nabarkiba Amma Dan Allah kiyafemun nasan duk nine sanadin faruwar koma miye Daban barkiba bayadda za,ayi wani yayi yunk'urin cutardake I'm so sorry please zaraah I'm so sorry pls

"don't forget me  please zaraahh wlh I love you so very much I really love you my sweet life love you more and more my happiness please for give me my wife yak'arasa Yana zubda k'wallar idonshi..Ido mama ta runtse dak'arfi tanajin wani irin rauni nashigarta tabbas seyau ta tabbatar tana Bala,in son mijinta wani irin abune takeji Yana Mata yawo azuciya Wanda takasa Gane komiye,,,ganin tayi shiru batace komaiba yasa ummansu maheer matse hannunta dak'arfi seda tabud'e idonta da itama sukacika tab da k'walla,,Kai ta girgiza Mata alamar tayafe Masa Kuma tad'agashi sama,,goge k'wallar idonta tayi kana taduk'a ahankali tarik'o kafad'unshi,,aikamar jirayakeyi yawani zaburo tareda rungumarta da,azabar k'arfi Yana fad'ar I miss you so much my sweetheart I miss yaba sauke numfashi seda tasaki Yar k'ara sabida tamatse Mata ciki sosai,,cikin tsawa jalaludeen yace "karka jimata ciwofa alyasat bakagani ba,ita kad'ai bace,,se alokacin dayaji maganar jalaludeen yad'an sassauta rikonda yayimata.

Sudai su yusif gabaki d'aya sunyi mutuwar tsaye suna kallon ikon Allah domin Koda amafarki sukaga alyasat yayiwa mace hakan sesun k'aryata mafarkin Idan suka farka balle azahiri,,gaskiya wata soyayya Kam (To bance komaiba se Allah yakyauta)

Sunjima ahakan rungumeda juna kamar bazasu rabuba kamun yad'an d'ago Yana dubanta Yana sakin k'ayataccen murmushi tareda d'ora hannunshi akan cikinta,,itama murmushin tayi tad'ora nata hannun akan nashi suna kallon juna suna murmushi sund'auki tsawon lokaci ahakan ga dukkan alamuma sunmatada Basu kad'ai bane awurin..lateep ne yayi gyaran murya Yana fad'ar "to Romeo and Juliet munafa awurin ayi hak'uri har mushiga cikin gida,,murmushi duk su alhassan sukayi,,,shiko alyasat yajuya Yana zabga masa harara kamun yarik'o hannun mama suk'araso gunsu abbe,,itako ammy sakin antynta zeenah tayi tajegun ummansu maheer tana Mata sannunda zuwa dudda batasan kowaceceba Amma jikinta yabata danginsu gimbiya halila ce shiyasa bataji tsoron tunkarartaba.

"Alyasat Ka hanamun y'ata mungaisa ko? duk kawani hanata gaida Y'an uwanta kamar kaikad'ai kesan ganinta,,abbe yafad'a cikin tsokana,,dariya sukayi duka kana sukagaisa tsakaninsu tareda yimata yajiki sunjima Sunadan raha kamun zeenah tace to Idan kungama murnar ganin kishiyar tawa kuzo mushiga ciki danko ban tambayaba nasan itace matar alyasat? Dariya alhusain yayi Yana fad'ar itace kuwa anty zeenah bakiga yadda akeshan love ba agabanmu ma ko kuny...kasa K'arasa maganar yayi sabida wata uwar hararada alyasat ya watsa Masa da wannan idanuwan nashi masu firgita Y'an maza,,ai kut yahad'iye sauran kalaman nashi Yana zare Ido.

Hakadai suka d'unguma zuwa cikin gidan,,mama kuwa tanad'aga k'afarta kenan ummansu maheer nafad'ar dakata zarrahh karki shiga amma Ina Sam batajiba hakan yasa akayi wani irin sama da,itaa dukkansu tashinta sama kawai sukagani tareda jefota arubda ciki,,,cikin tashin hankali kowa awurin yashiga fad'ar innalillahi wa innailaihhiraji un,, yayinda alyasat yake fad'ar zaraahhh dak'arfi Allah Yana nufar inda yaga tanufa da,aka jefata,,,itako mama kamin tak'araso k'asa ummansu maheer tayi wani irin tsalle kamarba tsohuwaba tatarota tafad'o jikinta,,,Kuma alokacinda alyasat ya,iso wuri,,cikin fishi take kallon aljaninda ya wulagarda mama,,suko way'annan yammatan dasuka bud'e Mata k'ofa tuni suka koma wasu jigajigan samudawan karti majiya k'arfi.

Mik'awa alyasat mama tayi cikin tsananin fishi tabud'e murya dawani irin amo tace maheerrrrr,,,tana rufe bakinta wata irin hargowa nakarad'e wurin alamar maheer d'in yazo kenan dubanshi tayi cikin bada umurni tace banaso Kowa yarayu acikin gidannan kujeda k'arfin ayar Allah zakuyi nasara akansu ko d'aya banaso nagani,,,angama ummanmu umurninki kawai nakejira zancika aiki Yana gama fad'ar hakan yajuya,,,suko gabaki d'aya kowa yashiga tashin hankali tunanin sukeyi mitake nufida Kar kowa yarayu akashesu kenan kome? Zeenah kuwa innalillahi wa innailaihhiraji un kawai take memetawa tana fad'ar Miyake Shirin faruwane daga zuwansu? Gashi har ana fad'ar akashesu.

Bibibo nad'agawa suka nufi cikin gidan shida zugar tawagarshi data ummansu,,,wani irin artabo akeyi acikin gidan kamar ana takin duniya Wanda da,ace su abbe naganin abunda kefaruwa ba yadda za,ayi sutsaya domin sunsan tabbas zasu iya rasa ransu,,Didi kuwa tashiga tsafinta inda take harbinsu bibibo da tsafuka kala kala tareda turo musu miyagun aljannu Amma suna tsallake tarkonta,,,sunshafe kusan awa biyu suna Abu d'aya,,suko su jalaludeen duk suna waje tsaye cirko cirko kamar andasasu,,,,seda su bibibo suka kashe kowa duk wani azaluman aljanu datake aikidasu seda sukaga bayansu,,ganin bawanda yayi saurane yasa bibibo fitowa ya kalli alyasat yace sushigo shida mama kad'ai,,,rik'o hannunta alyasat yayi suna gaba ummansu maheer nabaya ahakan suka nufi cikin gidan..!

Page 63&64

__"suna taka kafarsu aperlon Yana fara wata irin girgiza kamar za,ayi girgizar kasa, cikin sauri Alyasat yak'ara matse mama ajikinshi gam, suko way'anda kewaje kallon tsantsar mamaki su kema gidan kamun sukama jabaya domin har k'asa kamar zata tsage hakan takeyi.

Didi kuwa tanacan cikin d'akin tasafinta taga abubuwa sunfara tarwatsewa gamun d'akin yahau girgiza,,arazane yamik'e tafito perlon tana fine, dubemu meke shirin faruwane? tana Kiran aljanunta tamanta ko kayan tsafin bata cire ba, tanayin Ido hud'u da mama ganta yayanke ya fad'i sai da ta dafe kirjinta, magana suka faraji cikin wani irin sauti marar dad'in sauraro ake fad'ar.

"Kinyi yase meenat kinyi sake shindama ban gayamiki wannan ranar zatazoba? Dama na fad'a akwai lokacin da zaki tarwatsamu zaki hallakamu muddin bakidena bibuyar rayuwar ma,Isha da ahalintaba? shin bangamiki watarana surukar na,Isha zatakawo karshenkiba? Shin bangayamiki ki guji hafuwarki da wannan yarinyar ba? Tuntana jinjirarta saida nunamiki ita,,Amma kikayi birisda zancena saboda jaguss da dodo sun goya miki baya kika fad'ar Yar Nigeria zatazonan hartazama barazana agarekiko? To ai yau gaki gata ayau Kam alkadarinki ya karye ba wani sauran tsafi ko sihiri dazai yimiki tasiri Kuma tabbas wannan gidan Nanda wasu Yan lokuta zezama tarihi kinga tafiyata ba ruwana meenat baruwanaaa na haneku da aikata hakan bakujibaaaa yanzu ka sakamako yazooooo,yana gama fad'ar hakan kuma sai wurin yayi tsit.

Gabaki d'aya way'annan bayin Allah sunyi mutuwar tsaye Jin wannan sauti dazantukan da,akeyi kowa zuciyarshi fall  tambayoyine acikinsu, Zeenah Tal'udu kusan Yar uwar tata cikin taraddadin abunda zataji tace "Didi me wannan zantukan ke nufi? Mekikeyi da wannan kayan dake jikinki? Waye wannan me wannan zancen? Kaddai kikayayyar dakikeyiwa ma,Isha takai ga hallaka? Kiyimun bayanin da hankalina ze iya d'auka Dan Allah.

Didi kuwa idonta dake bushe tawatsawa ammy batare da tacewa Zeenah komai ba tak'arasa kusan ammy gab da gab yadda zasu iya jiyo numfashin juna tace"na tsaneki ma,Isha kad'ai ce yarda nahaifa Kika zamemin matsala arayuwata tundaga haihuwarki nake samun matsala har kawo yanzu baka barni na huta ba yanzu kinzamo sanadiyar rasa komai nawa,,shiru yad'anyi kamun taci gabada fad'ar, "ni cenan na kwantar dake jinya kikakoma kamar gawa nice Nan na b'atar da mijinki kuma nice na mayarda mahaifin mijinki sak'aho Kuma na mantarwa da kowashi acikin zuciya hakan Kuma nicenan na kashe mahaifinki saboda shine sanadin faruwar komai yanzu gashi duk wannan abubuwan danasha wahala nayi surukarki ta kakata komai itada way'annan hasararrun..."kul meganah karki kuskura kikira yarana da hasararru domin Kece babbar asararriya wadda tayi asarar duniya data lahira kin tsani Yar cikinki kin wulakanta rayuwarta saboda wani banzan dalilinki akwai asararre aduniya Wanda yawuceki tsohuwar najadu kawai,,cewar ummansu maheer tana nunata da yatsa.

Shiru duk wurin yad'auka kowa da abunda keransa yayinda Alyasat ya cika yayi fam kamar zaifashe hakama twins abbe kuwa inbanda hayawaye Babu abunda yakeyi yayinda ammy tayi mutuwar tsaye tunani takeyi anya didi ce mahaifiyarta kodai akwai abunda Bata saniba? Shin metayiwa mahaifiyarta take kiyayya da ita hakan? Itadai a,iya saninta tasan cewa lafiya kalau take da Didi dukda Bata sake Mata kamar yadda kowacce uwa keyiwa y'arta Amma sanadin wannan kiyayyar aurenta da Habibullah ko maye silar hakan?

Murmushin bakin ciki Didi tayi kamun tace aikobaki fad'aba nasanda hakan sedai Kinga shugabar asararrinan tafad'a tana nuna ammy...cikin tafasar zuciya Alyasat yace, "uwata ba asararriya bace kece dai babbar asararriya kuma na rantse da wanda raina ke hannunshi Idan kika k'ara aibatamun uwa saina ajiye tsufanki agefe nak'arasaki lahira domin barin irinku aduniya had'ari ne"ya isa Alyasat karka k'ara cewa komai abbe ya fad'a daƙyar.

Suhaif da tund'azu bece komai ba sai tafasar da zuciyarshi keyi msa yake saurare shine yazo wurin yadubeta Ido cikin Ido yace "meganah mi ummynmu tayimi Kika tsaneta hakan? Har kike iya cutar da ita da abbenmu? Dukkanmu Nan munaso musani domin zukatamun susamu salamar akan kokwanto da mukeyi akan bakece mahaifiyar ammy ba.

"Abunda tayimun kukeso kusani? Yanzuko zakuji.

Shekaru 42 baya

Lokacin da Ina budurwa banyi aure ba akwai saurayin da nakeso shikuma mahaifina akwai Wanda yakeso na,aura wato mahaifin ma,Isha,,anbuga Dani Masa da k'asa na aureshi naki sai kawai wata Rana yabiyo dare yayimun fyad'e yarabanida mutincina, nayi kuka nayi bak'in cikin wannan Al,amari sanadin hakan abbana yace dolene shizan aura domin Wanda nakeso yagujeni bashibama duk wani me rab'ata yagujeni saboda hakan,,haka aka had'amun aure dashi akakaini gidansa abun mamaki Ashe wancan fyad'en dayayimun nasamu cikin ma,Isha har ciki yakai wata ukku kana akayi Mana aure ba Wanda yasani

Lokacin da cikin yabayyana bak'aramun bakin ciki najiba nayi yunk'urin zubardashi sau ba adad'i Amma hakan Bata samuba,Ina cikin wannan halinne wata k'awata tasameni inda takaini inda za,azubda cikin sai dai Muna zuwa shugaban wurin yace, "bazasu zubadda cikiba domin suna buk'atar jinin  y'arda Zan Haifa Idan zanbasu" na ce, "kuwa nama basu mizanyida Yar shegiya Kuma jinin mak'iyina",mukabar zancen ahakan nacigabada renon cikinta har lokacin haihuwa yayi bayan na haihu akasake d'aura muna wani auren tinda wancan anyishi abisa rashin sanin akwai ciki saida akayi komai nasuna kana nad'auketa bakai gun shugaba,,Amma seyacemun sunfasa Shan jininta aureta yakeso Idan ta girma zasu samu d'aukaka sosai ak'ungiyarsu Zan kasance shugaba acikinsu..wannan abun bakaramin dad'i yayimunba hakan yasa nakoma da ita gida Ina kulawada ita sosai,,kuma sukabani babban matsayi acikin gungiyarsu tareda manyan aljanu way'anda kemun hidima da duk abunda nakeso.

Bayan ma,Isha tagirmane muka fara Shirin aurenta da shugaba kawai se Habibullah ya bullo duk kiyayyar Dana nuna akan auren hakan beyi tasiri ba hankalina yatashi matuk'a inda muka shiryayin aurenta kamunna habibullah Wai kwatsam se sweet d'in d'auren auren ma,Isha da habibullah Wanda bakowane yabada wannan shawararba Kuma yakafe akan hakan face shuraim.

To kaji abunda sukayimun wannan dalilinne yasa na aikata koma miye nayi musu Kuma wannan shedaniyar tazo takaryamun komai narantse sai nayi aljalinki, tafad'a taredayin kan mama...!

Page 65&66

__"cikin sauri ammy Tasha gabanta tana kuka tace, "ba abunda zakiyiwa zaraah domin alkhairi tayi basharri ba Kuma muda Kika zalunta Kuma alhalin ba muda laifin komai wanne hukunci kike tunanin Ubangiji  zai miki? Abbana shine ya miki laifi kuma abisa k'addara shinke bakya d'aukar k'addara ne? Shiyasa kike jayayya da hukuncin Allah har Kika halakaddakanki, shiru ammy tayi saboda kukan da yaci k'arfinta kana tace, "maye appey yayi miki da zaki nisantashi daga zuri,arshi? Kawai daya aurawa d'ansani? Miye mijina yayi miki kawai dayaso y'arki? Kekuwa wacce irin uwace? Shiru tak'arayi kamun tace, "shikenan duk abunda kikayimun Ni nayafe Miki domin koma yaya kike ked'in mahaifiyatace sai dai inaso kisani wlh muddin Ina numfashi ba,abunda kika,Isa kiyiwa zaraah Kuma Habeeb da mahaifinshi dakika cutar kije ke da hakkinsu Idan Zaki iya sauran laifuka Kuma keda maliccinkine bazan gusheba wurin tayaki da addu,a gun Allah yayafemaki Amma kisani inadanasanin kasancewarki uwa agareni, tak'arasa maganar cikin wani irin kuka mai Æ™onarai, hakan Kuma yayi daidai da wata irin girgiza da gidan yad'auka duka wadda tafi wadda yayi da farko lokacin da su mama sukashiga ciki, wannan ta banbanta domin Yar gini ke fad'owa cikin sauri bibo yace, "ba lokaci fa duk Wanda wannan ginin ya rutsa dashi wallahi sunanshi gawa kowa yayi k'ok'arin fita,,aiko ko bakinshi bai rufe ba suka shiga fira cikin sauri,,, Alyasat ya d'auko mama yayi da alhassan ya rik'o hannun abbe da Jalaludeen domin duka sunyi mutuwar tsaye Zeenah kuwa ko motsi batayi ba kuka kawai takeyi itada ammy saye kan kuwa ammy ya runguma ajikinshi yana son fitowa da ita yayin da ameesh,kan  yarik'o Zeenah

D'agowa zeenah tayi tace, "kufitoda mahaifiyarku ameesh,,kauda kanshi gefe yayi kamun yace, "munfi buk'ata kida antyn ma,Isha ahalin yanzu bana da lokaci" Dan Allah muje yafad'a Yana shash,shekar kuka,ammy kuwa ganin gidan naneman ruftowane yasa tayi sauri rik'o mahaifiyar tasu Amma cikin rashin Imani bazato ba tsammani Didi tafincikosu daga ita har Sayetkan dake rik'eda ita ta duk suka runtuma cikin ginin dake ruftowa kasa na darewa Yana fad'awa cikinta,,,aikin zafin mana ummansu Maheer ta figisu tare da ingizata ita suko tafitodasu,suna gama fitowa duka gidan na K'arasa rubtawa (Didi anzama tarihi dukkanin sharrinta yakoma kanta Bata anfana dashi aduniyaba Kuma batasan saka makonta lahira ba Allah yakaremu daga matagun k'addarori ya kare Mana imaninmu Kuma yabamu ikon d'aukar k'addara me kyau ko akasinta Dan alfarman sayidina rasulillah (s.a.w)

Dukkansu kuka sukeyi ba mai rarrashin wani cikin bakin ciki dakunan Rai musamman ammy Wai ace mahaifiyarka ce zata iya cutardakai da duk Wanda yace Yana sanka "innalillahi wa innailaihhiraji un Allah humma ajirni fimuseebati wa ahaleeqni khairan minhaa"

Ganin kowa dai zuciyarshi taraunata sosai yasa Zeenah rarrasarka kana tashiga Basu Baki itada ummansu Maheer hakan suka samu kowa yad'an tsagaita kana suka d'unguma zuwa gidan zeenah acan duk suka sauka,,,,dakyar ummansu maheer da zeenah suka samu ammy tayi sallah tayi wanka,,ganin wannan tashin hankali ya hana kowa walwalane yasa ummansu Maheer Kiran bibibo d'in tayimasa wani magana bayan tagaya Masa abunda takesan fad'a masane Takoma cikin gidan shiko yafita,,bajimawa Kuma yadawo dakanta takarb'i abunda ya,aikeshi nema tashiga had'a juice meshegen dad'i tasaka k'ank'ara aciki kana tabawa kowa da kanta takama biyarsu d'aya bayan d'aya tana Basu Kuma dolenka da anbaka kashanye har ammy da Mama Alyasat su Suhaif duk dai Wanda abun yashafa sai da yasha wannan had'in,,ai kamar karsu gama shanshi gabaki d'aya kowa yakoma kamar yadda yake kamun su baro Dubai cikin farin ciki da walwala duk anshafe musu abunda yafaru,,,atake firar yaushe gamo tafarke atsakaninsu inda ammy da mama hadda wasu yammata su ukku jikokin zeenah akashiga kitchen domin sama musu abunda zasuci cikin k'ank'anin lokaci kuwa suka had'a lafiyayyen girki irinna indiyawa medad'in gaske.

Suna kitchen d'in suna aiki alyasat namusu sintiri shidai Kar,awahalar Masa Mata duk abunda mama tad'auka zatayi yakarb'e jiyake kamar yamaidata ciki danso gawata muguwar Sha,awarta dake azazzalarshi kamar yaci Babu,,ammy tayi motarshi harta gaji seya tafi yadawo su Yusuf kuwa dariyarsa kawai sukeyi suna fadar suma dai bazasubar indiyaba sesun angwance,,akasaka dariya gabaki d'aya kowa kaduba Yana cikin farin ciki da walwala ahakan hardai aka kammala girkin,,,a dining ma saida akayita barkwanci kamun  akammala cin abuncin adawo babban perlon gidan Kuma abun gwanin Sha,awa Zeenah kuwa kamar tazuba ruwa ak'asa tashi saboda farin ciki domin kallon Yar cikinta takeyiwa ammy tamantamasam dacewar Yar yayartace.

Sai da dare yayi kowa yakoma bedroom d'in da,akabashi ya kwanta mama da Rasheeda d'aya daga cikin jikokin Zeenah d'aki d'aya suka d'auka yayin da ammy da Zeenah suke a d'aya suna firar yaushe gamo.

D'aya É“angaren kuwa na mazanne hadda bibibo acikinsu duk da sunsan ba mutin bane Amma basajin komai akanshi hakan suka sake su dukkansu a babban perlon inda aka saukesu suna fira,,Amma ummansu maheer tajima dayimusu sallama takomawarta saboda bibibo yagaya Mata abunda kefaruwa maheerah.

Firasukeyi kawai tsakaninsu hadda Alyasat sarkin miskilanci yau yaware sai fira akeyi,

"Gaskiya fa ninayi kamu a Indian Nan" cewar Lateep Yana dariya,tofa kace, "India zamu rak'ashe kenan Waka kama" cewar Alyasat,kamun Lateep d'in yayi magana Alhassan yace, "wallahi yaya sat wannan yarinyar wadda ke sanye da kananun kaya wadda Bata rufe kantaba Dan wallahi naga Yaya Lateep Bata kallont...bek'arasa yaji saukar jifa abakinshi cikin sauri ya goce Yana dariya,,,shiko Zaid sarkin rashin walwala yaushene da murmushi Yana fad'ar Aiko Yaya Yusuf yayi kamun domin har aikena akayi d'azun nakarb'o contact d'inta,,dariya duk suka saka inda Yusuf ya waro Ido Yana fad'ar Zaid yaushe ka koyo surutu ganinka shuru2 yasaka nayi sirri dakai Amma kaima kakoma me bakin uku ko? Aiko sukace bazasubar dariya ba.

Shidai bibibo Yana gefe Yana kallonsu se murmushi yakeyi domin ba karamin burgeshi sukeyi ba Kuma Yana ankare da Alyasat da tund'azu duk da ya sake ana fira dashi Amma yatabbatar cewa atakure yake saboda jefi jefi yakan d'anyi tsaki Kuma yana dafe matarsa.

Alhusain ne yazo kusan bibibo yazauna kana yace ya maheer,,na,am bibibo ya amsa Yana kallonshi.

"Please Yaya Maheer Dan Allah kakoma maciji nagani Allah inasan ganin maciji Amma fa inajin tsoronsa shiyasa banama tinkararsa,,,dariya sukayi dukkansu hadda bibibo yace kana soja kakejin tsoron wata dabbar? "Eh mana ya maheer to inya cuttadanifa? Hakane Kuma cewar Maherr yak'ara dacewa Toni baka tsoronna cutardakai kakeso nazo maka macijin?

Kowa shiru yayi awurin sunajiran amsarda Alhusain zai bashi kawai se suka tsinkayo muryarshi Yana fad'ar nasan cewa bazaka tab'a cutar dani ba har abada baniba kowanina bazaka cutarba tunda kake da kyakkyawar zuciya koda gani sai kai zanzauna bazanji tsoro ba duk da nasan bajinsinmu d'aya ba Amma ibada yak'ini akanka baniba harmada Yan uwana dukkanmu munsancewa kaid'in na musamman ne ko,acikin jinsinku Dan Allah kadena cewa inji tsorinka ya maheer,,,wani irin k'ayataccen murmushi maheer yayi kamun yashiga kirgiza kanshi alamar tabbatar da zancen Alhusain gaskiya ne Kuma yaji dad'in dasuka yadda dahakan..suko dukkansu Y'an uwan nashi ajiyar zuciya sukashiga saukewa atare dajin dad'i kalaman alhusain.

Dukkansu had'a Ido sukayi suna murmushi kamun sumar da kallonsu ga bibibo Aiko sukaga harya zama wannan wasgegen macijin mematukar gima,,,Ido suka waro kamun Kuma sushek'e da dariya ganin alhusain dake kusanshi yawani takure Yana kallon macijin,,,shiko bibibo gabaki d'aya kanannad'e Alhusain yanabin jikinshi duka kana ya sauka yayiwa ko wannensu hakan Yana Hawa cikinsu Yana sauka se murmushi sukeyi suna tab'a jikin macijin kamun Kuma yasauka daga jikinsu yakama wata irin katuwar Dorinar ruwa daganan Kuma yakoma damisa  hakama yakoma Zaki yakoma Kura Kai dabbobi kala kala yarink'a komawa suko sedariya sukeyi cikin nishad'i,,sunjima ahakan kamun bibibo yadawo saurayinshi kamar yadda yake zaune daga farko,,kallon alyasat daketa had'a gumi yayi ya tabbatar da Sha,awar matarsace ke dawainiyadashi mik'ewa yayi Yana dubanshi yace sirikina yafad'a cikin tsokana,,, murmushi Alyasat yayi kana yace na,am babban yaya,,Aiko su Yusuf sukace mizasuyi inba dariyaba,,,shima bibibo murmushi yayi kana yac, "zo muje yayi gaba" tashi Alyasat yayi yabi bayanshi su Lateep ce tsokanar Shi sukeyi,,,suna fita suka nufi bedroom d'indasu mama suke shidai Alyasat nabiye dashi kawai domin baisan Ina suka nufaba,,,suna shiga yaga mama kwance da,itada wata budurwa Amma yadda yaga kwancinta saida hajiyarshi ta harba dak'arfi shiko bibibo ko kallon inda take beyiba yace mishi d'auko matarka muje,,ba musu Alyasat yasaka hannu yad'auko mama Yana d'aukota tana bud'e Ido domin ba bacci takeyiba ganinshine kuwa bakaramin dad'i yayimata ba hakan yasa ta kankameshi kamar wadda zata Fad'o shima yak'ara matseta ajikinshi,,ganin hakan yasa bibibo d'aukesu duka yab'ace dasu bediresu ko inaba se wani k'ayataccen hotel room mai shegen kyau ya diresu tare da juyawa tafita yaje yabiya kud'in d'akin kana yayi yafiyarshi gunsu Yusuf,,,suko Yana fita suka k'urawa juna Ido kamun suyiwa juna wata irin wawuyar runguma suna sauke numfashi tare da fad'ar I miss you atare kana suka had'e bakinsu wurida d'aya suka shiga kissing din juna kamar zasu cinye bakin juna.

Page 67&68

__"wata irin tsotsa suke yiwa bakinsu cikin zak'uwa dakewar junansu cikin sauri Alyasat yad'ora hannunshi akan nonuwanta da sukayi wani irin cika kamar zasu  fashe atare suka sauke numfashi tare da shid'ewa wata irin murza yake musu kamar yasamu fulawa,,,itako se bank'aro Maisu takeyi tana K'ara kamo harshenshi tana tsotsa.

Shiko se famar murza nipple d'inta yakeyi Yana cakumo nonuwan gabaki d'aya sun haukace,,janye bakinshi yayi daga nata ya maida kan nonuwanta yashiga tsotsar nipple d'inta Yana murza d'aya yayi k'asa da d'aya hannunshi ya janye pant d'inta gefe tare da d'ora hannunshi awurin,,wani irin zillo mama tayi tana bud'e kafafunta yadda zeji dad'in saka hannun nashi gawasu ruwa dake zuba awurin kamar k'orama.

Aiko hakan yamasa dad'i sosai yak'ara tura yatsarsa ciki Yana fingering d'inta cikin sauri sauri Yana Kuma tsotsar nipple d'inta Kuma still Yana murza d'aya nipple d'in gabaki d'aya yagigita hajiya zaraah yad'imautata wata irin mik'a takeyi tana Kara bud'emai k'ofar k'oramarta tana wani Dan iskan salo dabakinta adede kunnenshi take fad'ar"ashhhh yaaa sattt  gindinaa dad'iiiii ohhhh ya sattt I miss youuuu wayyyo nonuwana sunyi kewarka mujunaaaa washhhhhh allahhh ya sattt gindinaa dad'i ahhhhhhh wayyyo,,,,cikin sauri Alyasat yace, "wayyyo Allah baby Zaki kasheni da salonki wayyyo inasan wannan gidan dad'in" Yana fad'ar hakan yakai bak'inshi Dede k'ofar fadarta tare da saka hannun ya bude k'ofar giidanta Dede inda ruwan kezuba tareda zura harshenshi jikin wurin yafara karkad'ashi Yana zuk'o duk wasu ruwa dake fita awurin hakan yasa mama sakin wata uwar k'ara tana Kara Danna kansa k'asanta wata irin jijjiga takeyi domin dad'in da takeji bazata iya misiltashiba ihu takeyi tana K'ara bud'e Masa k'ofar fadarta yadda zeji dad'in zukota da kyau,,

"Nashiga ukku wayyyo Allah dad'iiiiii sosai ahhhhhhh wayyyo marata Yaya satttttt Zan mutu dad'i ahhhhhhhhh ohhhhhh ya Allah wayyo momma Kinga ya satttt  na shanyemun gindinaa ashhhhhh please kashanyeee duka ohhhhhh my herooooo ahhhhhhh," tafad'a tana janye kanshi dak'arfi tare da hantsilawa tad'ora bakinta akan nipple d'inshi tare da damk'arta joystick d'inshi tana murzawa ahaukace,,aushhhh baby ahhhhhh Alyasat ya fad'a agigice Yana Kama nononta,,tsotsar nipple d'inshi d'aya takeyi tana murza mishi d'aya kana tana shafa penis d'inshi harzuwa 2ball d'inshi cikin salo da k'warewa,,,shiko se Nishi yakeyi Yana fad'ar ohhhh baby goo ahhh don't stop babyyyy ahhhh shuck my nipple it's so sweet ahhhh wayyyo aushhhhh,,,ganin tafara dorashi aseti kawai setayi kwance akan Jason rigingine tana kallon pop ta zazzalo kanta ak'asa yadda jikinta kawai ke kan bed d'in kanta Kuma na janjalinbo ak'asa,,,janyo Alyasat tayi yadawo gabanta Dede kanta yayi tsaye ak'asa kana takama penis d'inshi tafara shafarta ahakan tana lailayawa kamun tad'orata abaki tafa lasa tana lailaya kaciyar,,,hakan yasa Alyasat yafara gurnani Yana bank'arawa sabida dad'i beyi auneba yaji tatura cikin bakinta gabaki d'aya yadda takai har cikin makoshinta sabida tanayin kwanciyarda tayi,,,hakan yasa Alyasat saki wata uwar k'ara bashiri domin jiyayi kamar yatab'o majiyar dad'in dake cikin gindata ne.

Zagayo da hannunta tayi akugunshi tak'ara danta abakinta yayinda tatura duka yatsuta tana yi masa tafiyar tsutsa atsakiyar duwawunshi tana Kuma Kara Danna penis d'inshi can k'uryar mk'oshinta tana wasa da harshenta asaman jijiyarta,,,habawa gabaki d'aya Alyasat ya gigice yarasa tunaninshi wani irin dad'i yakeji Wanda bai tab'a Jin irinshi (tofa Alyasat kowanne sterile fa dakalar nashi dad'in ) inbanda zare Ido Babu abunda yakeyi yaka karkarwa kamar anjona mishi lantarki da kyar yasamo kalaman bakinshi suka dawo inda yafara surfa uban ihu kamar bashiba ihu yakeyi Yana mazari fad'ar yake wayyooo wayyooo burata wayyyo Allah dad'inaa Zaraahh Zaraahh kingama Dani Zaraahh dad'iiii Zaraahh zekasheni Zaraahh aushhhhhhhh zartaba ahhhhh ohhhh ya Allahhhh wayyyoooo penis na na dangwalo dad'i bakinki yafi Zuma zaraah Wayyooo dad'iiii ahhhhhh yafad'a Yana duk'owa kawar zeyi goho yadda tsakiyar d'uwawunshi suka k'ara bud'ewa Kuma penis d'inshi tak'ara shika bakinta da kyau hakan yabawa mama dama k'ara shafa mishi tsakiyar d'uwawun,, aibesan lokacin da yazaro penis d'inshi ba dak'arfi Yana rusar ihu tare da bud'e kafafunta yaseta penis d'inshi da kofarta yadanna Aiko suka saki ihun atareda k'ank'ame juna kamar mayunwacin Zaki hakan Alyasat ya fara bak'ar mama domin gabaki d'aya ya haukace ga Ni,imar jikinta gakuma ta ciki abun se Wanda yagani ihu suke suna cin junansu kamar ba gobe shakka Babu awannan Daren sununawa juna yadda sukayi kewar junansu asuba tagari amarya da ango.

Washe gari tun asuba bibibo ya maida su gida ko wanne yashige bedroom d'inshi yakwanta bawanda ya fahimci komai har su Yusuf saboda harkusa kwanta Bibibo ma bedawoba hakan yasa sukayi tinanin suna tare.

Rayuwa medad'i sukayi a India inda insuna buk'atar junansu bibibo ke d'aukarsu yakaisu inda zasu samu nutsuwa batareda sanin kowaba,,,hakan kwanaki sukaja sosai kusan satinsu 2 a India wannan lokacin Kuma shak'uwa me k'arfi tak'ara shiga tsakanin mama da Alyasat yayin da gefe d'aya ake zuba love tsakanin Yusuf da Rasheeda Lateep da Meenat Suhaif da Inteesaf ko wanne sosai tayi k'arfi sosai tsakaninsu da abun sanshi inda magana tayi k'arfi har iyaye suka shigo ciki,,,ayanzu anyi neman auren anyi komai inda abbe yanemi alfarman adaura auren kafin sutashi komawa Dubai su wuce da amarensu,hakanko akayi aranar jimu,a aka d'aura auren su duka washe gari suka Kama hanyar komawa Dubai ahakan sukarabuda Zeenah cikin kewar juna da alkawarin suma zasu ziyarcesu wata Rana.

Maheerah

Sosai Maheerah tasamu lafiya saboda kulawar da take samu agun ahalinta yanzu Masha Allah kamar ba,abunda ya faru da ita Kuma gimbiya halila ta hana bibibo gayawa kowa saboda kada hankalin mama yatashi har izuwa yanzu da Allah yabata lpy.

London

Leamtair kuwa tunranarda Alyasat yatafi yabarta Takoma kamar zararriya domin cikin Masu gadin barrack takira wani soja Yana shigowa tabud'e Mai k'ofar gindinta tana fad'ar yazo yayi anfanida ita,Aiko kamar jiya yakeyi shikam yashiga hakar abar banza,,,tindaga wannan ranar yakoma taxxy motar kowa domin muddin tayi a awa biyu ba,ayi sex d'inta ba Toba babusauran zaman lafiya tare da ita,,,yanzu gabaki d'aya tak'are ta lalace saboda wannan masifar dake cinta.(Allah ya karemu).

Bayan wata ukku

Awannan watannin abubuwa da dama sunfaru ciki hadda warkewar Najeeb dakuma rokar Alyasat da mama garafa dayayi Kuma sunyafe Masa sedai har yanzu bayasamun wani kusanci da ahalin s-tate d'in saboda wannan abun daya aikata,,,,su Yusuf kuwa kowa ya tare da matarsa yayin da muhibbat ta sauke makamanta saboda tagano bakin rijiya ba wurin wasar makaho bane...Kuma Alyasat da  Jalaludeen zai koma wurin aiki sutafi tare da mama da jagorancin gimbiya halila sukaje gun dangin mahaifinta Malam Isah yaji dad'i sosai dudda cewa yanzu yatsufa Amma Yana iya sheda komai,,kawo ila kuwa yanzu yakoma giro ko abin sayenshi domin bara yakeyi cikin kasuwanni yakoma kamar tab'ab'b'e sedai muce Allah ya kyauta,,, alyasat da abbe sunyi musu alheri sosai kamun sukoma cikin k'aunar wannan tsohun.

Cikin mama kuwa yashiga watan haihuwa ayanzu zaune take a d'akin mom tanacin nama domin Babu abunda takeso sama dashi,,wata irin mird'a taji mararta tayi kamar zata tsage tayunk'ura tatashi Kuma setaji kawai wani abun nazubo Mata kamar tayi fitsari seko ga Abu yadanno Mata dak'arfin gaske hakan yasa tadafe gefen gadon tana salati..!

Page 69&70

__"wani irin abune taji yadanno Mata Wanda yasakata sakin Nishi mek'arfin gaske bashiri Aiko Sega baby boy yafad'o k'ato jajir dashi Masha Allah se tsandara kuka yakeyi,,,Ido mama tawaro tana kallon yaron Wanda bayada marabada alyasat,,,Mom ce tashigo d'akin asukwane sabida kukan baby dataji dudda batayi tinanin haihuwace mama tayiba Amma tayi mmkin Jin kukan baby agidan hakan yasa tashigo Aiko taganshi kwance ak'asa se wutsil2 yakeyi Yana tsandara kuka,,,cikin farin ciki da tsananin mmki tak'arasa tana fad'ar zaraah haihuwa kikayi? Masha  Allah haihuwa ba sanarwa ikon Allah kenan yafi gaban mmki tafad'a tana d'auke baby kamun tanemo abun yanke mabiyiyarsa,,mama dai nagefe tana sauke numfashin azabar dataji domin haihuwa Kota sakan d'aya ce sekaji ajikinka,,,cikin k'ank'anin lokaci mom tagyara baby da mejego tareda d'akinta datemakon Y'ar aikinta wurin yadawo tsab kamar ba,ahaihuba,,,,mama kuwa tafito fyas da,ita domin seda mom tasaka tayi wanka tad'auko Mata Kaya tasaka kana taci farsun Mana da tea kana Takoma bedroom d'inta dake gidan takwanta,, mom kuwa tafitoda baby perlo kana tashiga Kiran waya alyasat tafara Kira tace yazo maza tana nemansa,,,Aiko Bab'ata lokaci yashigo gidan cikin mmki yake kallon mom da baby dake hannunta bakinshi har rawa takeyi wurin tambayar Ina tasamu baby?

Mik'a Masa tayi tace yakarb'a yaduba da kyau yaga,,Aiko Yana karb'ar yaron yawaro Ido Yana fad'ar badai zaraah tahaihuba? Murmushin mom tayi tace tabbas kuwa zaraah tahaihu...aikamin mom tarufe bakinta ya,ajiye yaron tareda duk'awa yakai goshinsa k'asa Yana sujjadar godiya ga Allah kamun yad'ago yana fad'ar mom ina sweet life take? Hope dai tana cikin koshin lpy?

"Lpy qalau take son jeka tana bedroom d'inta,,azabure yamik'e cikin sauri yanufi d'akin mom tabishi da kallo tana Masa dariya kana tashiga Kiran kowa tana gaya musu wannan haihuwar ta bazata.

Fad'ar farin cikinda wannan alhalin suka shiga sabida wannan haihuwar B'ata lokacine hatta su gimbiya halila sunyi matuk'ar farin ciki samun wannan yaron haka dangi da abokan arziki suka cika gidan mom kamun kice kwabo Babu masoka tsinke wannan yashiga wannan yafita,,alyasat kuwa seda mom tayi masa Jan Ido yabar gidan,,,iyayen yaro kuwa su y'allaibai canal yusif da lateep su alhassan da alhusain su suhaif su Zaid Ameer Yaya sulaiman Yaya jalaludeen su suheil da sadam Kai hardasu najeeb shareef dukkansu kowa ba,abari abayaba kowa se baza tasa bajinta yakeyi wurin nuna farin cikin samun wannan yaron abun ba,acewa komai yaro kam yasha Kaya kala2 nawasa naciye ciye nasakawa harda kayan sojoji( kaji me mahaukatan iyaye kowa yace musu jinjiri nacin wani abun oho abufa ya hayak'a yawoga ma,iya sojoji sunyi d'a yanzu Kam se abunda idonmu yagane Mana.

Yau ake suna gida yacika tink'in Babu masoka tsinke Yan,uwa da abokan arziki kowa ya hallara sojoji kuwa daga k'asashe Daban Daban sekawo ziyara sukeyi,,,yaro yaci sunan mahaifin mama Muhammad Bello inda suke kiranshi(abulkhair)

Masha Allah taro yayi taro anci ansha ayi picture nakece reni Matansu yusif kullun suna mak'aleda mama kowacce da D'an yaron cikinta,,momy zeenah ma tazo mutanen India itada ameeshkan da sayetkan ma sunzo Masha Allah suntaya Y'ar uwarsu murnar samun jikan fari,,,hakan taro yawatse kowa zuciyarsa fall farin ciki tareda dimbin kyaututukan da akayi rabo agun bikin Masha Allah semuce Allah yaraya abulkhair.

Mama anan take zaune gun mom tinda akayi suna har yau datakeda kwana 24 da haihuwa kulawa sosai mom kebata ta mummunan daga d'ayan bangaren kuwa gimbiya halila da maheerah suna nasu, hakan yasa izuwa wannan lokacin mama Takoma yadda take tawarke sumul kamar Bata haihuba,,,Kuma tunranar suna alyasat bek'ara ganintaba,,,yau tana zaune aperlo tana bawa abulkhair nono yashigo perlon tunda yaganta zaune yakafetada Ido yanak'are Mata kallo kamar zehad'iyeta sewani lumsashe idonshi yakeyi cikin farin cikin ganinta,,shigowa yak'arasa yi tareda zaunawa kusanta Yana fad'ar "wow my sweet life I miss yafad'a tareda manna Mata kiss breast Kuma hakan yayi Dede da shigowar mom perlon

Cikin sauri tace son mikakeyi anan? D'an Sosa k'eyarsa yayi yace nazo duba abulkhair ne mom.

"Okay karb'eshito,,ba musu kuwa yakarb'eshi,,kallon mama tayi tace tashi kikoma ciki kishanye abunda na,ajiye Miki tafad'a ba,alamar wasa akan fuskarta,,,tashi mama tayi tashiga d'akin dudda ranta besoba domin itama tayi kewar mujinta sosai,,,shiko alyasat ahasale yamik'e tareda ajiye abulkhair akan kujera yabar perlon zuciyar acunkushe Allah yasani yayi kewar matarsa sosai  yanada buk'atarta taredashi Amma mom tayi musu katangar k'arfe part d'inta yanufa cikin damuwa.


KARANTA: 

GUDU DA WAIWAYE 1 to 10 Hausa Novel
Bafulatanar Ruga Hausa Novel Complete
Kanwar Maza Hausa Novel


Post a Comment

0 Comments