Table Of Contents
Bafulatanar Ruga Hausa Novel Complete
Bafulatanar Ruga page 1️6-1️7️: Cikin sauri muhammad Adnan ya Riƙo hannun Anisa wanda kafin yayi wata mgn nan Anisa ta hau ihu haɗi dayi masa bore.
Sosai hankalin Muhammad Adnan ya tashi don sam baya son ganin damuwan Aneesan tasa.
Cikin wata irin murya mai cike da lallashi da son ganin ya kwantar mata da hankali ya fara cewa'" plz my Anisa ki kwantar da hankalinki akan wannan dan abun.
Ni wannan yarinyan da kika gani ba karuwa bace kaman yanda kk tunani,matata ce ta auran sunna,but the only thing i want you to now shine ba wai na aureta don nai zaman aure ne da ita ba.
Auren manufa ce kawai,kuma my Anees ko yanxu kk ce na saketa zan rabu da itah,ke ce kadai nakeso kuma na xabi nayi rayuwa ta ta har abada.
Kwace kanta tayi daga rungume tan da yayi, nan cike da xubar da xafafan hawaye ta hau cewa"hmmm Adnan kenan.!!!
Shikuma auren manufan karasa da wanda xakayi sai da bafullatanan daji bafullatanan Ruga?.
Ina baxan iyah xama da wannan yarinyan ba,after that ma i age her yo ko sa'ata ce ma bafullatanan ruga yar kauye inah alkawarin da mukayi da kai.
Yau zata tattara ta bar cikin gidannan basai gobe,ai ma na barta cikin gidan nan shine ake kira karya just sallame ta takama hanyar kauyen su.
Sai asannan ta nisa hadi da fito da takarda da pen daga cikin handbag din ta.
Zaro ido Waje Mairo tayi ha'di da kallon Adnan da gaban shi ta wani buga don shi kanshi sai ya cinci kanshi cikin damuwa da jin furucin da Anisan tayi.
Muryan ta ne ya katse shi tana mai cewa" oyyyah hury up rubuta rubuta.
Kuka da Mairo tasane ya dawo da hankali n su gareta wanda sakamakon jin mgnan da Anisan tayi tuni ta nemi ciwon da takeji ta rasa.
Cikin matsanan cin kuka ta rarrafa ga Muhammad Adnan tana mai riko kafan shi da hannu biyu fuskan ta hawaye na dada tsanannta cike da dasashshiyar murya ta hau cewa" don Allah hamma na kar da kayi mun haka,kayi hakuri ka barni na cigaba da xama a gidan ka koda a matsayin yar ki ne.
Wani wawan tsawa Anisa ta daka mata wanda sai da ta firgita ha'di da ja baya.
Ganin irin firgitan da tayi yasa Muhammad Adnan kallon Anisa yana cewa plz Anisa nayi miki alkawarin sakin Mairo Amma ba yanxu xan yi wannan ba.
Sai ta haifo mun ciki na dake tare da ita sannan....ai bai rufe baki ba yaji ihun ha'di da mgnan Anisa tana cewa" Adnan yanxu kace har kwanciya kayi da yannan.?
Ashe har komai na jikin ka danake kishin ka kada wata ya mace ta gani ashe har kasaki wannan ta gani.
Mai kuma ya rage yau ni xan bar maka gidannan.
Mikewa tayi cikin tashi n hankali ga jiri dake dibar ta,wanda ganin haka yasa Adnan saurin kuma ruko ta yana mai cewa'plz Anisa wlh Allah da gske nake,kuma idan kk tafi kice masu Ammie mene?
Nayi auren manufa,toh tsaya kiji wlh duka dangi bb wanda yasan da wannan auren sai ke da khamis.
Cike da shock ta juyo tana kallon shi ha'di da cewa " Muhammad.... "
Girgixa mata kai yy yana mai cigaba da cewa " Anisa wannan Auren nayi shine don abun da tayimun da kuma saboda ke.
Da yanda Ammie ke damun ki da mgnan rashin haihuwa,shiyasa na Aure ta ta haifa mana Baby sannan mu dawo masu Ammie dasu a matsayin ke kika haifa.amma fa wannnan planing dina ne,kar ki manta mun ce masu Ammie kina dauke da ciki bayan ba haka bane.
Don haka wannan kaman domunki ne na Aureta,kinga ko tana haihuwa xan sallameta na maida ta rugar su.
Amma ya kk gani ke,duk abun da kk ce my Anisa haka xanyi.
Cike da gamsuwa dakuma jin dadin da kaunar da mijin nata yake nuna mata daga kai alamar.......
Banyi posting mai tsawo ba saboda har yanxu adding nakeyi plz.
BAFULLATANAN RUGA page 1️8️-1️9️
Kallon shi Anisa takuma yi sannan cikin sarkakkiyar murya tace" Muhammad plz duk abun da kafadamun haka yake har cikin zuciyar ?. You now i always truest you komai kafadamun sam bana dauting a kai impact just told me trued da gskene?.
Cikin sauri dakuma ganin yanda abun nata yafara kasa nan ya hau ce mata i'm seriou Anisa,ki yarda dani tana haihuwan mana yaro zan sallameta na maida ta inda na ganta.
Cike da jin dadi ta rungume shi tana kai bakin ta izuwa ga nashi ha'di da kamawa tana tsotsan lips din shi.
Wanda nan take yafara mayar mata da nashi salon da yafi nata, ganin sun manta da baiwar Allah Mairo dake tsaye tana jin komai kaman a mafarki,don sam bata taba kawowo Adnan yana da aure da mata ba,ganin irin iskancin da sukeyi yasa Mairo har kana jiyo sautin yanda suke tsotsan junan su yasa ta cikin ganin jiri² ta tattara ta nufi side din ta.
Sukuwa da soyyayya tayi dadi don sam sun manta da a falo suke koda acan oustralia a ko inah yin abun suke basu damu da kowa ba xasuyi abun su su gama.
Fara kokarun rabata da kayan jikin ta yy wanda nan cikin wata irin murya don ita a hannu take tace " Honey mushiga daga ciki a falo muke.
Haka a kage da junan su suka nufi side din shi,wanda tun a falo sai da sukA fara fita hayyacin su sannan suka nufi bedroom.
Wanda da isan su sukayi tuff da juna don tasan halin Muhammad Adnan baya son ganin mace da kaya indai maharramar sa ce.don bai ki yadinga kallon ta a haka ba.
Sai da Anisa tagama shafa shi ta ko ina yasan tagama tada masa da fitinan sa sannan ta dakata tana mai shafa 🍌 da tayi cirr kawai so take tajita a kogin dadi.
Wani irin numfashi yake fitarwa abun ga jarababbe dama ya aka cika bare kima an motsa sa.
Ae ga nin yanda yakeyi sosai yake bukatan ta yasata kara lilayata tana mai lasan ta don bata son in an fara a tsaya.
Sai da yafara fitar da ruwan sha'awane sannan ta kwanta suka fara aikin su yyn da tuni suka nufi duniya ta dabam.
A wannan rana sun jima don dunfi awa 5 suna a haka batare da sun gaji ba.
A wannan rana komai a tare sukayi don shi da kanshi ys wanke ta tsaffff sannan suka fito daga toilet a kwakume da juna.
Wanda haka cike da kulawa Anisa ta shafe jikin mijin nata da mayuka masu kamshi da da'di, don dama haka take masa da kanta take sha fa masa komai yake bukata har kayan da xai sa ita da kanta take saka mai shiyasa ta sangarta shi da yawa.
Sosai yake narke mata don a ranan ko fita bai kumayi ko nan da can ba suna a tare.
Ko a washe garin ranan sam Anisa taki rabuwa da shi koda zai tafi wajen aiki sai da ta biyo shi har parciking space.sannan ta koma ciki.
A yyn da suke a haka har tsawon sati bai kuma saka Mairo a idon shi,wanda tun kwana daya biyu abun bai da munshi har yafara da mun shi,don sam ji yake bai samun gamsuwa da Anisa n kaman yanda yake jin da'di n Mairon.
Wata zibin har fakaitan idon ta yake don yaje amma ina da yake idon ta a kanshi yake sam xata ganshi.don Anisa sosai take kishi da Mairo.
Itako mairo tun abun na damun ta ganin Anisan yanda take xuba mulki har ya bar daga mata hankali tasa a ranta duk yanda Allah yy da bawan sa to mai kyau ne.
Don haka ta cigaba da rayuwanta a side din ta don ko fitowa batayi,komai yan aikin gidan ke kai mata.
Abun duniya duk ya ishe Muhammad Adnan don yana son sanin halin da Mairo ke ciki ga kuma sha'awan ta dayake ji.
Kallon Anisa yy da take zaune a tsakin cikin wata irin murya ya kalleta ha'di da cewa" my Anees ya kamata muje mu duba muga halin Mairo take ciki.
Bafulatanar Ruga page 20
Kallon shi Anisa tayi cikin fahimtan sa sarai don kwana biyu sosai ta gane baya bukatan ta sam,don ko awa daya basayi yake cewa ya gamsu da ita bayan kuma yasan ba hakan bane.
Kallon shi tayi cike da kissa ta mata gogaggu sannan tace"okay muje mudu bata muga halun da babyn ke ciki.
Shiru yy don sam bai so tace zatan ba,wanda hakanan suka nufi side din Mairo da tun a falo yake raba ido don ya ganta ammma kuma sai a bedroom din ta.
Cike da jin tsanar Mairo Anisa ta hau kirar ta da keeeee...." wai inah yarinyanan take ne?.
Ta fadi tana kallon Muhammad Adnan da sam bai ma jun mai take cewa.
Dai² Mairo tana fitowa daga privacy.
Cikin hanxari Anisa ta nufe ta tana cewa" ke haka akeyi ai ke ringa fitowa naga lfyn yaro na.ta fadi tana wani shafa cikin mairo wanda ta saki baki tana kallon su.
Shikuwa Muhammad kaman wanda bai so ganun ta ba ya daure fuska don sai a yanxu yaji hankalin shi ya kwanta.
Cikin wata irin murya can kasan makoshi yace" my Anees xan futa ina jirar ki a falo.
Murmushi Anisa tayi tana gdy ma Allah a zuciya n ta da abun da take zarga game da Muhammad Adnan ba gsky bace.
Cike da kissa tace haba honey kabari mudubata muga lfyn Baby n mu okay.
Cike da miskilancin shi yasamu super cushine dake gyefe ya zauna yana mai danna phone din sa.
Itako Anisa nan take iyayi ya karu ita adole ga yar gatan miji.
Oyyah sorry dear matso daga nan na duba ki.
Tafadi tana kamo hannun Mairo da tabiyo bayan ta bata da wani xabi.
Zaunar da ita tayi hadi da kokarin sauke towel din jikin ta,sai kuma mairo tayi saurin rike hannun ta.
Cike da mmki game da taba baki Anisa tace" tohh ni mai kuma xan gani ne a jikin ki? Inkima honey ne mai xai yi dake ke tsaya ma kiji koda kiga ya taba jikin ki to don son kisamar mana baby na kinga ne ae.?.
Ta fadi tana fixge xanin jikin ta.
Rutse ido Mairo tayi tana mai jin ba da'di, wanda nan kwallah ya ciko mata ido.
Shikuwa ogan da'di yaji don dama abin da yake son gani kenan.sosai yake kare ma nonu wanta kallo da suka ciko sukayi cirrr dasu a saman kirginta,kufe ido yy wanda lokaci daya idon shi ya kada yy jahh wani axababben sha'awan Mairo ya hau taso masa.
Juyowa Anisa tayi tana kallon shi game da cewa "honey daxo ka rike mun...
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
WTITTEN BY:
Maman teddy🧸
Episode 21~22
Dedicate to my fans🥰
*********
Honey dan hold dis for me plz,ta fadi tana mika masa wayan hannun ta.
Hannu yakai ya amsa hadi da xama a gyefen inda mairo take zaune.
Wanda a natse Anisa tafara dan taba cikin nata hadi da latsawa,tana mai kara kunnen ta don taji lafyn komai.
Rufe ido Mairo ta kuma yi yyn da bata shirya xubar da hawaye ba,amma yanda taga tsaban mulkin mallakan na Anisa da muhammad bata san lokacin da hawaye ya fara kwarara mata ba.
Ganin haka yasa cike da tausayin ta muhammad Adnan ya fakaici idon Anisa yana dan shafa bayan Mairo Alaman Lallashi.
Sai da Anisa taga duddu ba tane sannan ta dago hadi da kallon Muhammad da y sauke hannun shi nan ta hau cewa" Honey yaka mata idan cikin jikin ta yakai 4.5 mount nakaita hospital yanda xamu kara tabbatar da lfyn babyn mu.
Lumshe mata ido yy alaman hakan yy sannan ta fara takawa tana shirin barin bedroom din.
Tuno da shi yasa ta saurin waygowa tana cewa" xo mu tafi mana,koda abun da kk jira anan ne?.
Cikin basarwa kaman ba komai yace" yep xan dauki wani abu ne dana ajiye Shi ahhh,nan kuma yaja dan tsaki yana mai cigaba da cewa" i forget where i kept it.
But let me cross check again.
Cikin rashin damuwa Anisa ta juya don at this time ta yarda da maganan shi.
Cikin basarwa tace ok ina jiran ka daga falo,tana fadin haka ta fice daga bedroom din.
Ae da fitan ta Muhammad ya kara matsawo kusa da Mairo yana mai daukan towel din dake a kasa ya ajiye a gyefen ta...
Still idon Mairo a rufe yake don bata son budesu ta hada ido da shi,saboda yanda take jin sabon tsanar Muhammad Adnan.
Kasa mata mgn yy don gaba daya jikin shi rawa yakeyi.hannun shi yakai yana shafo dukiyan fulanin ta da suka fi tayar masa da sha'awan sa.
Wanda batayi aune ba sai jin bakin shi a kansu da tayi yana tsotsan nonon ta kaman zai cire su daga kirgin ta.
Wani irin karfi ne ya xomata nan ta kai hannun ta ta hankade shi tayi saurin mikewa.
Tana mai cigaba da kuka.
Cikin sarkakkiyar murya ya fara cewa " don Allah karki mun haka,wlh baxan iyah jurewa ba,plz ki barni nayi koda so daya ne.
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: *Bafullatanan ruga*
Na
Maman teddy🧸
Episode 23
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
____________________________
Cikin muryan kuka Mairo ta ha nunashi da dan yatsa tana cewa" wlh na tsaneka hamma Muhammad, bana kaunar ganin ka a rayuwa ta,ka cuceni ka zalince ni saboda son zuciya n ka...nan take kuka ya kwace mata yyn da Adnan ya nufo ixuwa gaban ta yana mai jin kuna a zuciya n shi a bisa maganganun da suke fitowa daga bakin Mairo.
Da isowan sa ya xube gwiwowun sa a kasa yana mai riko hannun ta,nan take wainnan segxy eyes din suka ka lumshewa cikin murya kaman wanda zaiyi mata kuka yafara ce mata"wlh nasan na cuceki amma kiya femun Maryam komai da yafaru tsakanin mu kaddarr...
Kasa mata maganan yy saka makon numfashin shi dake baraxanar daukewa,nishi yafara sama².
Wanda ganin haka yasa cike da tsoro Mairo ta nufe shi tana mai tsugunnawa inda yake,kukan tane y tsanannata cikin mrya mai cike da tsoro ta fara cewa" plz Hamma kar da ka mutu kar kasa a kasheni nima,indai nn gani duk abun da xakayimun kayimun,na tuba na hakura wlh.
Ganin har a lokacin numfashi n shi a sama yake yasata saurin xare towel din jikin ta tana mai kai hannun ta ta dago nashi ta dora akan dukiyan fulanin ta.
Wani irin numfashi ya jawo mai karfi ya sauke su da kyar...
Nan take yahau mutstsuka su yana shafan su da tsotsa yana cigaba da bin jikin ta da wani irin hot kissing wanda yanda yakeyi sai da ya bata tsoro don tasan yau ta shiga uku a hannun Muhammad Adnan.
Komai na jikin ta lasan sa yake a haka har yaxo kan dan karamin cikin ta.wanda sai da ya bata fiye da mintoci yana kissing din wurun.
Cikin wata irin salon da yasan xai tada mata da feeling yafara bin ta da komai cike da wani irin fitinan sa,wanda yasan koda mace dutse ne yy mata hakan sai taji a jikin ta.
Yanda yake yamutsata yasa Mairo cike da jin dadin abun nashi tafara lumshe ido. Wanda ganun haka yasa shi kara xakakawa.
A hankali ya kai hannun shi kasan ta yana shafatawa ha'di da saka yatsan sa ciki yana wasa da bellin ta.rufe ido ta kuma tana mai dan matsa kafan ta alaman sakon na isar mata.
Don tun da yake bai taba tattabata haka wai don ya ga itama ya gamsar da itah ba.
Tura hannun shi yy ciki yyn da cikin rawar murya ta ce Hamm...mmma.
A hankali yace na'amm Amaryan dadi ko.?.
Idon ta a rufe ta daga masa kai wanda nan yacigaba da tayar mata da feelings.
Wanda kan kace me tuni ruwa ya fara fita ji kk ferrrrr,cike da jin dadin hakan yakai bakin shi hadi da saka tatttausan halshen sa ciki yana tsotso ciki sosai.....
Maman teddy🧸
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*Bafullatanan Ruga*
Na
Maman teddy🧸
*EPISODE 24*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
___________________________
Haka yake tsotsawa cike da gwanewa,wanda haka Mairo takasa hana shi saboda itama kanta tana jiyo dadin hakan da yake mata,duk da daya bangaren na zuciyan ta a tsorace take da shi saboda tasan irin azabtar da itan da yakeyi.
Riginginota yy jikin shi yy yana kokarin tura mata 🍌 ciki,wanda cike da tsoro Mairo tayi saurin cewa" Hamm....rufe bakin ta yy da nashi sannan a hankali ya furta baxan yi maki da zafi ba,a hankali zan maki.
Shiru tayi ta koma ta kuma lafewa a n jikin shi yyn da shi kuma cike dajin dadin yau xai kwashi gara yafara aikin shi,wanda tuni ya fice daga hayyacin shi don tuni yafara yi mata sumbatun dadi yana yi kaman zai mata kuka.
Wanda jin yanda yake sumbatu yasa ta koda taji dan xafi take daurewa.ta kyeleshi yake ta aikin sukuwa a jikin ta.
Anisa kuwa dake falo tana zaman jiran Honey ya fito tajiyo shiru fiye da mintoci 5 don haka nan take cikin tsoro ta nufi bedroom din ammma kuma ne unfortunetly tana murda kofan taji shi a garmake da key.
Cike da bala'i ta fara yarfa ruwan masifa dama Anisa mafadaciya ce sosai badai iyah masifah ba,don maganin ta kenan Muhammad Adnan shi kuma bakin miskili ne,tayi ta fitinan ki shin ta shikuma yy mata gummm,sai ranan da yake jin fitina ne yagasa mata masu xafi.
Haka ta dinga yarfa bala'i tana kirar sunan Muhammad Adnan Wanda samm bai jiyota ba,don yy nisa cikin duniyar dadin da yake kwasa wajen Mairo.
Jiyo muryan Anisa yasa Mairo saurin kiciniyan tureshi don ta rabashi daga jikin ta,amma sai ma kara shiga mata da yy,yana tureshi tsoro ne ya kuma kama Mairo jiyo ardakun xagin da Anisa ke xubo mata wanda nan tasa mai kuka tana cewa" ya rabu da ita,bata so.
Jin tasaka masa kuka yasa shi sakin ta yana jan numfashi da kyar,duk wani dauriya ta Muhammad Adnan duk dakiya da taurin kan shi bai san lokacin da wasu irin zafafan hawaye suka fara bin kwancin ta,wani irin numfashi yake jawowa da kyar ² wanda har Anisa dake daga waje sai da tajiyo numfashi n sa,saurin komawa daga baya Anisa tayi tana kukan bakin ciki ta nufi part din ta tana ambaton yau sai ta kashe wannan bafullatanan rugar mara galihu,kuka take ta nufi part din ta.
Ha'di da kisima abubuwa da yawa da xatayi ma Mairo don a ce wanta yau xata bar mata gida,sai dai ta raini cikin nata a can rugar su.
Shikuwa ogan naku kifa kanshi yy akan filo yarasa abunyi cikin makerketan murya ya hau cewa" maiiii....sai kuma ya kasa karasawa ya saki wani numfashi da kyar.
Tsoro kuwa da fargaba duka yakama Mairo cikin sauri takuma nufanshi tana kwantowa jikin shi ta hau cewa" don Allah Hamma ka tashi na yarda.
Ai bata gama rufe baki ba yajawota jikin shi yana cigaba da aikin shi a yinwa ce,kaman wani mayun wacin zaki.
Bangaren umma da khalifah kuwa sam sin kasa samun natsuwa, kullum khalifah baya bacci sai kuka shi Addan shi yakeson gani.
Wanda a wata rana ne yana bacci yy gigiff ya farka nan ya cidda umma da Daddyn su a kanshi suna mai Addu'a.kuka ya hau sa masu yana Daddy plz Adda maryam...ni ku kaini wajen Ya Muhammad na ganshi tare da Adda maryam wlh,ni kukaini ihu ya yakuma saka masu wanda nan Daddy yy saurin riko shi yana manna shi jikin shi yana cewa " Auta na mafarki ne ba gsky ba, Muhammad baya nan a kasannan yana oustralia kasani.
Maman teddy
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*Bafullatanan Ruga*
Na
Maman teddy
*EPISODE 25*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
__________________________
Saurin girgixa kai khalifah yy yana mai cewa" Daddy ni ku kaini wajen shi,zai je rugar su Adda ya kawo mana ita,idan basi bayar da ita ba,kuma ya karar da su duka har Abba lamido.
Dariya maganar sa yabasu ummah kan daga bisani sukayi mai isar su sannan cike da Kwantar masa da hankali yace to baba na shikenan zan kira Muhammad Adnan din yadawo,amma shi kadai xai dawo ba tare da Anisa ba,saboda sanin kan kane Anisa bata da lfy,ana dawayniyan ta ne a can kasan.
Umma ne mai wannan maganan tafadi cike da kallon Daddy dayake goyon bayan Autan dan nashi.
Murmushi yy kan daga bisani yace toh hajiya Amina ina son ganin ki daga falo.
Da tom ta bishi ta cigaba da lallaso khalifah wanda daga karshe cike da murnan xaiga Addan shi ya nufi part din Ammiey don yassnar mata da xai ga Adda maryam...
Bangaren Muhammad Adnan kuwa da Mairon tasa sam bai samu gamsuwa ba sai a wuraren yamma don shima sai dayaga alaman zai cutar da ita sannan ya sarara mata.
Da kanshi ya dauketa cakk ya nufi toilet da ita sannan ya cika baff yafara wanke ta tasss don komai shi yy mata.
Bayan ya wanke ta ne taaassa sannan ya wanke jikin shi shima ya dauko ta sika nufo bedroom shi da kansa ya shafa mata mayuka har powder shi ya goga mata,don ita basa wa take ba,da zarar ta shafa mai toh shikenan angama komai.
Ido ta na a rufe yy mata komai yasaka mata bra da pant sannan yasaka mata wani mini skintight ya dora mata english Abaya ha'di da tufke mata kai da rebome wanda yy dum² a tsakiyan kai,yadan yafa mata yana cewa" Amaryan maxa daura mayafin nima na shirya ko?.
Idon ta still a rufe yake ta daga mashi kai sannan yy sakin mata murmushi hadi da kai bakin shi ya sumbaci goshin ta,sannan ya fara shirin shi yasa english wear wanda suka amshi fatan jikin shi don dama ba gwanin saka manyan kaya bane.
Bugun kofan Da sukaji ne yasa Mairo firgita,daure fuska yy tamau ya nufi kofan yana budewa.
Salati ta hauyi tana tafa hannu ha'di da cewa' Muhammad yanxu yaudara ta xakayi?. Wannan ne xaka kwanta kaci gindin ta?.
Yau ko xaka sallameta ta bar gidan su.
Fuskan shi yakuma daurewa tamau ya wani bude dara² idanun shi ya sauketa a kan ta.
Tsorata tayi don ta san irin kallon da yake mata nufi, don duk in yy mata irin kallon nan to tabbas komai xai iyah faruwa.
Raba ta yy ya wuce yabar ta baki bude.
Wanda ganin yabarta nan yabar part din yasa Anisan saurin dosan cikin bedroom din Mairo da ta tsaya gaban ta na fadi.
Bude baki tayi tana shirin bala,i sai kuma cike da ixxah da ganin kaskanci ne ta tsaya tana fada da Mairo yasata saurin bin bayan shi tana ce wa " yau indai tana numfashi sai Muhammad Adnan ya saki Mairo ko kuma ta tona a sirin komai a gidan su Ummah.....
Maman teddy
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*Bafullatanan Ruga*
Na
Maman teddy
*EPISODE 26/27*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
_____________________________
Bata iskeshi a ko inah ba sai a part din ta yana shirin barin side din don da'alama wani abun ya dauka xai fita.
Cike da bacin rai ta kalleshi tana cewa" yanxu Muhammad ni xaka munafun ta?.
Wai yanxu bafullatanan ruga...
Sai kuma tayi shiru tana matso kwallahn munafurci da kissa.
Cikin shashshekan kuka ta cigaba da cewa " wannan wani irin abun kunya ne ace da yarinyan da ko a yar aiki baxan dauketa ba,amma kai har kaga matan da zata ka kwanta taca gindi?.
Which shame is this? Abun haushi wlh abun kuma kunya,ina alkawarin mu ehhh Muhammad?.kayimun alkawarin duk rintsi duk wiya muna a tare.
Ashe duk ba haka bane,a yau ka nn mun bafullatanan ruga tafini a wajen ka...kuka ne ya kwace mata don wani irin suya takejin zuciyan ta nayi.
Tausayinta ne ya tsirga masa,don shi har ga Allah har yau baiga mace n da yake so kaman Anisa ba. Kuma sarai yasan kishi irin nata.
Matsota yy ha'di da jawota jikin shi wanda sam batayi yunkirun hanashi yin hakan daga gareta ba.illama kara lafewa da tayi a jikin shi tana cigaba da xubar da hawayen bakin ciki da bacin rai.
Cike da tattaushiyar murya mai cike da kwantar da hankali dasaka natsuwa ya fara ce mata' plz my Anees i'm so sorry,wlh har yanxu you d first and you are d best bana son Wata mace bayan ke,kece kadai nakeson na zauna da ita har a bada uwar yaya na.
Kuma da gaske nake da zarar Maryam ta haifo mana babyn mu xan sake ta na mai data rugar su,kar fa ki manta ba aurar soyayya mukayi ba,aurece ta kiyayya kuma ta manufah.
Don koda kikaga na je gareta just kawai sha'awar ta nakeji amma sam bana son ta kuma sau 1 nayi mata wlh.
Cike da jun haushi ha'di da daru tace" sau daya fa kace,yanxu har a kwai wani sha'awa da xakaji a jikin wannan bagidajiyar yarinyan?.
Mai take dashi da ban dashi,haba Muhammad kodon kaga ina son ka,koda yake is not your fult nice nayi sake,amma da ban jajirce nace sai na aureka ba da duk hakan bata faruba,amma maiye ban maka shiyasa kwana biyu baka gamsar dani dudu ko 1 hr bamayi ka mike, anma ae laifi nne kuma da ban nace sai na auri soja ba ae da hakan bata faru da ni ba,tun da nasan waye soja duk yan iska ne,da almajira ma xasu iya kwakwulansu indai mata ne har su saka gindin su cin nassss......
Enough Anisa..." ya isah nace, cike da mugun tsawa yy maganan don ranshi ya sosu da maganganun da Anisa ke yaba masa ta mai she shi kaman bunsuru,koda yake da fitina ai ba da kowa yake yi ba.
Itama Mairo gani yy maharramar shi ce shiyasa.
Cike da tsoro n ganin yanda gaba daya Muhammad Adnan ya canja tayi shiru tana cuno baki gaba,tana yan kunkuni kasa² don ta lura ya fusata sasai.
Cike da bakin ciki yafara cewa" Anisa nine kk gayama magana,yaushe kk rainani haka.
Har ni ne xaki ce baki gamsuwa dani?.
Lallai kin mantani so yau zan tuna maki da waye Muhammad Adnan.
Balle mafallen rigar shi ya hauyi yana jawota jikin shi,wanda hakan ma dadi yy mata,don ba karya ta fada masa ba,ita irin macen nan ne masu yawan bukata kuma dama tasan shima Adnan haka yake.
Nufan bedroom yy dai ita wanda da isan shi yakwantar da ita kan bed yana cire wandon jikin shi...
Murmushi tayi ha'di da raba jikin ta da kayan jikin ta.
Yana yin tufff dashi takai hannun ta tana shafo gindin shi,don shi yafi burgeta,wasa ta farayi da shi kan daga bisani tasaka a baki tana tsotsa.
Jin tana shirin tada masa da abun da bai shirya ba yasa shi saurun kai hannun shi kan nonon ta yana wasa da su hadi da lilaya saman su,wanda nan take Anisa ta fara.hmmmn ahhhhh aushhhhhhh honeyyy......
Hade bakin shi da nata yy yana cigaba da aikin shi yana bin ta da wani irin salo dayake tada mata da mugun sha'awa.
Zare bakin shi yy daga nata yana direwa kan nonon ta wanda nan yafara sarrafasu tura hannnun shi daya kasan ta yana wasa da bellin.
Cikin inda indan murya yaji Anisa tana cewa" thank....you....so..much...ahhh...ushhhhh....
Ae nan tafara ambaliya wanda ganin haka yace yanxin wasan xai fara.
Saka harshen sa yy ciki yana wani irin tsotso cikin sa wanda nan numfashin ta yafara seasong saboda dadi.
A haka sai da yaga shayar da ita dadin sa,sannan ya xura mata abun nashi ciki,wanda turawa yake tun Anisa najin dadi tafara jin axaba,cikin muryan Dan wahala tace' honeyyy...xafi..
Ae ina kaman yanxu ne fitinan tasa take,don ko sauraren ta baiyi balle kuma ya fahimce ta.
Aikin Abu daya kawai yakeyi sai hawan ta da yakeyi yana sukuwa,ai jin wahalan da takeyi yasata tun tana kukan dadi takoma ta azaba.
Kuka Anisa keyi tana don Allah Mahammad kayi hakuri na tuba,amma sam bai saurara mata ba,sai da yaga yy mata raga² don ko kukan bata iyawa sai hawaye.
Sosai ya yy mata kaca² don faca² yy mata don a wannan rana macen da akayi mata fyade ma tafi ta hutu,don tasha wuyan Muhammad Adnan bakadan ba .
Lallai ta yarda da ya tuna mata dashi din ko waye...
Ajiyan xuciya ya sauke cike da duniyanci ya shafo fuskan ta da juke da hawaye tayi sharkafff,a hankali yace sorryy my Anees thanks so much Allah yy maki albarka naji dadin ki yau fiye dana kullum.
Shiru Anisa bb mgn don baki ya mutu.
Cike da murmushi n mugun ta ya nufi toilet bai bi takanta ba,yy wankanshi ya fito.
Motsi yaga tanayi alaman xata tashi takasa,nan take yaji tausayin ta ya kamashi amma kuma sai ya dake yacigaba da shiryawan shi,don so yake ya hukunta ta abisa laifin da tayi mashi.
Sai da ya kammala tsaffd sannan yaxo gaban ta ya manna mata kiss a kan kuncin ta yana cewa" my Anees na tafi sai na dawo ki kulamun da kanki,ki mun kwalliya sosai don anjima in muka fara sai mun kai asuba.
Yana fadin haka ya fice daga dakin wanda da fitanshi ya hau dry,sannan ya nufi parcking space ya dauki daya daga cikin motocin shi mai gadi cikin sauri ya wangale masa get ya nufi barrack...
Itako Anisa sam tun fitan ta takasa motswa, a ranta ko cewa take wai shin da gske bai san yy mata komai ba kodai iskanci ne.
Kuka ne ya kwace mata tuno da axaban da tasha a hannun Muhammad Adnan.
Haka tayi mai isarta sannan tafara kokarin tashi don ta gasa jikin ta amma hakan yagagara.
Hawaye ne suka cigaba da bin kuncinta wanda a haka baccin wahala yy awan gaba da itah.
Shikuwa oga captain Adnan bai dawo cikin gidan ba sai can dare wiraren 8pm.
Wanda d isan shi ya nufi part din Anisa wanda yatarar da ita yanda ya tafi yabatta haka yadawo ya ganta.
Dariya yy cike da tausayin Anisa a zuciya n shi yana cewa " kema kenan kin gajiya dani to inaga wancan Yar yarinyan.
Tsaki yy yana shafa ta yana kallon yanda take sauke numfashi alamun baccin yy mata nisa.
Gigifff yy tuno da surar jikin Mairo wanda jikin shi har rawa yakeyi ya mike yanufi side din ta.
Don shi har ga Allah baya gajiya da mace musamman ita Mairon da yakeji tana da wani natural test da bakowata mace bace take da irin shi.
Cike da murmushi ya fada falon ta wanda anan ya tadda ta zaune gaban ta cike da kayan motsa baki,don baby n jikin ta ya dameta da jin yunwa.
Nufan ta yy yana mai dan sakin mata murmushi wanda ganin shi yasata saurin gigifff alaman firgita.
Daure fuska yy ganin ta raxana da ganin shi ya zauna a kusa da ita yana cika yana batsewa.
Don Allah ban yarda wani yafitar mun da littafi ba,kuma banyarda a karanta mun batare da an biyani ba.
Idan kuma bukata kk xaki turo #100 kacal ta MTN ta wannan number n 09137392680/08081202932.
Idan VIP ne kk so #200 kacal transfer ma #200.
Maman teddy
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*Bafullatanan Ruga*
Na
Maman teddy
*EPISODE 30/31*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
_____________________________
Kutsa kanshi bedroom din ke da wiya yafara jiyo gurnanin numfashi n ta wanda dajin haka jikin shi narawa yy saurin kutsa kan shi cikin bedroom din nata.
A durkushe ya rinketa wanda hakan ya kuma kara tada hankalin shi cikin sauri ya nufe ta ya dago ta ha'di da kirar sunan ta.
Amma kuma bb abun da bakin Ta yake iya furtawa sai addu'oi sungumanta yy fahimtan halin da take ciki da yy cikin hanxari ya kalli Anisa dake tsaye kishi ya hanata ko motsawa.
Anisa dau key mu kai ta Asbiti ina tunanin nakuda takeyi.
Cike da kassa da munafin ci Anisa ta kama rawar jiki tana cewa' a'a Muhammad mu barta anan,maiye Amfanina?.ko ni xan iyah kulada ita har ta haihu inshaaalllh.
Kallon yakuma xufa gaba daya yagama karyo masa don shi ya firgita da ganin halin da Mairo ke a ciki,don shi sam bai taba sanin yanda haihuwa take ba.
Anisa kin san haihuwan nan nata cike da hatsari yake,tun da take da cikin nan bamu taba kai ta wajen doctor ya duba lfyn ta ba.
Don haka kamata yy mu kaita hospital bata haihu a gida ba.
Cike da wuya Anisa tace haba Muhammad plz ka kwantar da hankali n ka wlh inshaaalllh xata haihu lfy,badai babyn mu ne kk ji ba.toh just ka kwantar da hankali n ka.
Yanxu bari nafara duba ta ba wai muyi ta mgn ba.abun da nake so da kai shine yanxu kaje duka ma'aikatan gidan nan ka sallamesu.
Kace anyi mana canjen wajen aiki,this is Number first.idan kayi hakan ka dawo don da akwai another planing.
Cikin rashin fahimtan komai ya bar wurun da ya aiwatar da aikin da Anisa ta dorashi akai,wanda bai san dalilin ta na hakan ba.
Ita ko Anisa ganin yau wata ce xata haifi da da mujinta yasa ta ji kaman ta danna kan dan yakoma ciki,dashi da Mairon duk su mutu ta huta,amma kuma tuno da wannan da kaman nata ne yasata fara mata taimakon gaggawa.
Wanda cikin ikon Allah da taimakon shi kan yaro yafara budowa wanda nan take Anisa tafara sa hannu don yaron ya fito batare da ya wahalar da Maman shi ba.
Shikuwa gaba daya hankalin Muhammad Adnan ya gama tashi, salllaman ma'aikatan yake cikin gaggawa ha'di da ce masu yy canjan wajen aiki, wasu kuma ya ce ya mayar dasu gidan shi na Abuja.
Wanda kafin yan mintoci tuni ya sallami kowa dake gidan.
Nufan side din Mairo yy wanda da isan shi bedroom din ta yafara jiyo kukan babies.
Cikin axama yy ciki wanda nan ya tarar Anisa ta shi mfide daya dayan kuma tana rike dashi wanda da alama tana yanke mashi cibi ne.
Cike da wata irin mirna da wani irin sanyi dake ratsa shi cikin hanxari ya nufi gun inda Anisa ta shimfide dayan yaron nan yakai hannun shi ya dauka yana mai matsanan cin farin ciki wanda bai san lokacin da ya sunkuya inda Mairo ke a kwance ya simbace ta ba.
Yana mai jin kaunarta da takowa masa yara ba daya ba har biyu.
Itako Anisa tsaki tayi a zuciya n ta tana cewa"ai duka daga yau ta kare dai, yau mu xamu koma gidan Ammie ita kuma ka mai da ta in da ka daukota.
Plz kuyi hakuri da wannan,naso nayi maku new update da yawa,toh sai kuma a wurin aiki na aka kiramu mitting,so plz manage with this,nan da anjima xaku najin new update again.
don Allah kar a fitar mun da littafi sanin kanku ta kudi ce...
Maman teddy
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*Bafullatanan Ruga*
Na
Maman teddy
*EPISODE 28/29*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
_____________________________
Ganin yanda ya daure fuska yasa jikin ta kama rawa, mikewa tayi ha'di da kallon shi tana cewa" sannu da dawo wa Hamma.
Kallon ta baiyi ba illah ma danna phone din hannun shi da ya cigaba da yi.
Ganin bata da tsuntsu bata da tarko yasata fara hawaye don tasan yau ma da balain shi yaxo mata,kuka ta hauyi ha'di da shirin komawa ta zauna don tasan in tashiga ciki ma bala in na nan.
Zata xauna ne taji yajawota kusa da shi ha'di da zaunar da ita kan cinyarsa yana manna ta da jikin shi.
Wata irin ajiyar xuciya ya sauke hadi da shafa bayan ta yana shafa jikin ta,a hankali ya kai bakishi saitin kunnen ta yana cewa " ya Baby na ban wahalar da shi ba ko?. Don yanxu ma so na ke na kara yi koda sau 1 ne.
Kallon shi tayi nan idon ta ya ciko da kwallah,murya na rawa ta daga masa kai alaman a'a.
Murmushi yakuma sannan yashafa cikin da sai yanxu yafara alaman fitowa sannan yace" yau inaso kimun irin na rannan ,duk abun da na maki kimun.
Ai bai gama rufe baki ba ta fara hawaye sharrr² .
Wani irin ba da'di yaji sai kuma yace" ke kukan nan na meye?.
Saurin kai hannun ta tayi tana sharewa sannan tayi saurin girgixa kai hadi da cewa" bakomai.
Murmushi yy ya kamata suka nufi bedroom din ta.
Wanda da kanshi ya cire mata komai na jikin ta,sannan ya cire nashi yafara aikin da baya gajiyawa da yi.
Daurewa kawai Mairo takeyi don har ga Allah tana shan wuya.amma tsoro n shi da takeji da gudun masifan shi yake sawa takeyin gumm da bakin ta,in wahala yayi wahala sai dai tayi ta xubar da hawaye.
Wanda shi a nashi nan a hankali yakeyi mata,don bayason wani abu yasamu Baby n shi.
A wannan rana yaso tayi masa duk abun dayy mata,amma ganin tana shirin birkice masa yasa shi cigaba da sarrafata yanda yake so,don style kala² yy mata a wannan lokacin don sosai ta gaji ga kuma fitina irin nashi shi baya gajiya.
Sai da yy mai isar shi har yasamu gamsuwa sannan ya dinga samata albarka.
Wanda a ranar cikin dare ya koma part din Anisa da da kansa ya taimaka mata ta gaggasa jikin ta da yy tsami.
Tun daga wannan Rana Anisa bata kara masa tsiwa ba.don in ma yana bukatan ta rokon shi take yy mata a hankali bada xafi ba.
Wanda a haka yasa mu dama idan yana bukatan Kusantan Mairo ba dama sai ya fitini Anisa da fitina n shi ya dinga wahalar da ita.wanda inta fara masa kuka sai ya rabu da ita,ya zauna yy ta rokon ta akan ta amince yaje part din Mairo, yyn da In taji wuya sai tace suje amma a tare ta zauna a falo,sannan ta ce kar ya wuce 30 min ya fito kuma sannan bata yarda ko hannun ta ya taba ba.
Kawai da yasaka yy abu da xaiyi har ya dan gamsu sannan ya fito.
Da wannan sharadin nata yake samu yana ta kusantan Mairo duk da baya dadewa amma yana samun gamsuwa da itah.
A haka rayuwa ke tafiya don a yanxu cikin mairi ya bayyana don zai kai 7 mount.
Wanda a wannan watan ya dauketa ya kai ta rugar su,ganin ta kuwa bakaramun farin ciki umma yadikko tayi ba.don tayi kiba ta murje ga kyau da cikin jikin ta yy mata.
Tin da yakaita yaki tafiya yana xaman jirar ta daga wajen moton shi,yyn da kafin ya kawota ya dinga ja mata kunne akan kar tafadi komai dake tsakanin su,idan kuma ta fadi tasan sauran.
Haka mairo ta xauna sun sha fira da umma yadikko yyn da umma hausi bakin cikin ta takasa boyewa.shi kuwa Abba lamido farin ciki ba a magana,wanda sosai Muhammad Adnan ya girmama Abba ya kuma gaishe shi cikin mutunci.
Kafin kuwa su tafi sai da yy masu alkhairy sannan suka kamo hanyan xuwa kaduna.
____________________________
Tundaga nan bata kara komawa rugar su ba.
Kuma kullum a nan a gidan jiya don Muhammad Adnan bai zuwa inda take sai da yardan Anisa, sai dai in wahala ta ishe shi ne yasayo maganin bacci yasa mata a lemu sannan ya nufo part din Mairo yy abun da yagadama,don sam baya tausaya mata shi dai kawai yasamu gamsuwan sa.
Shiyasa idan xasuyi sau 10 to sai ta xubar da hawaye sau goma.don ko la'akari da yarintar ta baiyi.
A wata rana ne suna zaune a falo ita kuma mairo xata fito daga side din ta,taji Anisa tana cewa " honey cikin jikin wannan yarinyan yakai 9 mount fah,yanzun ya kamata mu sanar a gida da haihuta yau ko gobe,sai a saka su Layla su gyara mana side din mu.
Murmushi yy yana cewa" ae tun tuni na sanar ma umma kuma ta sanar mawa Ammie yanxu haka suna jirar ace kin haifo masu jiki ne,sai kuma dawowan mu gidan.
Dariya Anisa tayi tana cewa" luv u so much my husby.
Ai bata tsaya jin mai zai ce ba tanufi cikin side din ta,tana safa da marwa,zufa kam tsaystsafo mata yake tayi takasa sukuni.
Kai hannun ta Mairo tayi tana shafa cikin nata da take jiyo motsin yaro.
Kuka ne ya kwace mata tuno da wai za'a rabata da yaron da tin a ciki sun shaku da juna,don ko cin abunci take wutsil wutsil yake mata,haka in yana cikin lfy,da daddare kuwa baya barin ta bacci wata sailin don mikewa take ta zauna tsakiyan gado,yy ta wasan shi yana sukuwa a cikin ta tana jiyo shi,wata xibin ma tayi ta shafa inda take jin dan nata tana murmushi.
Wani irin murdawa cikin ta yy kara tuno da a wannan watan xa'a rabasu da juna.
Wanda nan take tafara nishin azaba,salati ta fara ha'di da xubewa nan kasa tana gurnanin wuya.
Shikuwa Muhammad Adnan kaman wanda a ka tsikara ya tashi ha'di da nufan side din Mairo don bai tsaya neman ixinin Anisa ba kaman kullum.
Saurin kallon shi Anisa tayi tana cewa" honey ina kuma xakaje?
Hankali a tashe yace xan duba lfyn ta ne,jiki nane yake bani kaman bata cikin koshin lfy.
Yana fadin haka ya nufi side din Mairo yyn da Anisa cike da jin haushi ta biyo bayan shi don baxata bar shi ya shiga shi kadai ba saboda kishi.
*VIP ASHA KARATU LFY,YAN NORMAL KUMA SAI XUWA SAFE
Maman teddy
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddy
*EPISODE 32/33*
```🅰️LHERI WRITER🅰️SSOCIATION```
*A.W.A*
```ALHERI SAI ƊAN ALHERI👈🏻```
_____________________________
Dedicate to my belong sister LAYLA ina maki addu'an samun miji nagari,Allah dai ya nuna mana lokaci musha biki💃🏻
Bismillahir~rahamanur~Raheem.
____________________________
*Continuation.*
Sam Muhammad Adnan yarasa mai ma xai ce saboda tsantsan farin ciki,kallon yaron namjin yake da yake ta bude baki yana tsotson labba alamun yana bukatan nono.
Kare ma yaron kallo yy yanda ya biyo shi hakk kaman an tsaga kara. Don kaman su da baby n nashi ya baci kissing din shi ya farayi yana mai jin kaunar yaran nashi shiga kowani sassa na jikin shi.
Muryan Anisa ce ta katse shi tana mai cewa Honey yanxu ya xamuyi mu maida wannan yarinyan rugar su?.
Don kasan a yau zamu koma gidan Ammie da xama.
Kasa mata mgn yy sai da kuma kyar ya iya bude baki yace Anisa in mun rabu da ita waxai shayar da wa'annan yaran?.
Cike da mmki Anisa ta xaro ido waje,sannan da kyar ta hadiye wani abu da yatsaya mata ta ce" Ehhh ae nice xan cigaba da rainon su.ko kaman ta maganin da na ce maka da zaran nasha ruwan nono xai wadatu.
Don yanxu ka sallame ta ga bama sai ka wahalar da kanka wajen rubutawa a takarda ba just ka ce kasake ta,shikuma wannan gidan mu bar mata ladan wa'annan babies din da ta kawo mana.
Bakin shi ne da jikin shi ya hau rawa.yyn da Mairo daga kan gadon da take bata san lokacin da ta fado kasa ba tafara xubar da zafafan hawaye wanda suka kara burgita Muhammad Adnan don a yanxu tabbas yana jin tausayin Mairo n don bb mai raba da da uwa sai mugu.toh amma ya xai yi tunda alkawari ne yy mawa Anisan ta shi.
Shirya yara Anisa ta cigaba da yi hadi da saba daya dayan kuma ta macen ta goya ramm a bayan ta,tana yafa mayafi ne tace ma Muhammad Adnan da yy shiru baya da bakin mgn tace"oyyah tashi mu tafi don flate din yamma xamu tafi a ciki mu wuce Abuja.
Sai Anan ya dago rinannun idon shi dasuka kada,kasa mata mgn yy sai yakalli Mairo da take a durkushe tana kuka kaman ranta xai fita.
Dukawa gaban ta yy yana subyuyowa gareta,a hankali cikin wata irin muryan nadama da tsatsantsan tausayin ta yafara cewa" plz Maryam kiyi hajuri kan abun da nayi maki,nasan kin mun abun da bazan samu kowani mutum y iya mun shi ba.kin ban yaran da na dade bansa mesu ba.
Kiyi hakuri don daba don nayi ma Anisa alkawari n xama da ita har abada ba,to da bb shakka xan cigaba da xama dake har abada,saboda ina tausayin ki fiye da tunani na.
Nisawa yy cikin dakiyar murya ya furta Na sake ki Maryam,amma ina rokon ki kicigaba da zama a gidan nan don Allah..
Ae bai gama rufe baki ba cike da tsatsan tsanar shi da kuma jin gaba daya tsoro n da takeyi nashi ya fice mata ta hau camasa" kayi asara Hamma Muhammad ka cuceni kuma Allah sai ya saka mun.baxan taba yafe maku kai da matar ka ba wlh,kuma mai xanyi cikin gidan ka yau ko bana da gidab uba ne dana kwana gidan ka gomma na kwana a kwararo.
Mugu azzalimi....jun irun zagin da Mairo ke bin shi da shi cike da jin zafi don yasan bai mata Adalci ba yafara tafiya xai bar bedroom din.
Ae cikin axama kaman ba Mairo ce ta haihu yanxu ba ta mike ha'di da nufan shi ta kama shi ta kankane tana don Allah Hamma karda ka tafi ka barni na shiga uku na,ko yarana ka bani kai ka tafi don Allah. Don Allah kar ka tafi ka zauna tare dani.
Wlh ina sonka baxan iyah rayuwa bb kai ba Hamma Muhammad.
Ai bata rufe baki ba Anisa tajanyeta daga jikin shi da yawani kamata idon shi kuwa ya ciko da kwallah.
Wani wawan mari Anisa tabats har sau biyu wanda yasa Mairo xubewa nan kasa.
Saurin barin wurin yy don wani xafi yakeji dukan da Anisa tayi mata.
Nuna ta ta hauyi da ya tsa tana cewa " ke bagidajiyan ki ce xakice kina son mijina?
Tohh kinyi kuskure don so sai dai ya kashe ki,yar gidan matsiyata...ke da kinsan waye Muhammad wlh da magana yy maki sai ilahirin jikin ki sunyi murna,amma da yake kinga kun kwana gado daya, har ya taba jikin ki shine wai kk son shi Dabba akwai mtssswwww.....
.tana jan tsakin ta juya ta fice ha'di da nufan compound din gida n da Muhammad Adnan yake can duk maxan takan shi sai da ya xubar da kwallah.
Nufo shi da Anisa tayi yasa shi saurin saka hankie ya goge fuskan shi wanda da shigowan ta moton ya tayar suka bar gidan ha'di da nufan airport.
Ina gdy da Comment din ku ga wannan littafi,ko yau mai xakuce game da Muhammad Adnan da kuma Mairo da kuma uwar gida Aneesa hmmm
Maman teddy
[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddy
*EPISODE 34/35*
```ALHERI WRITER️S ASSOCIATION```
*A.W.A*
```ALHERI SAI ƊAN ALHERI👈🏻```
____________________________
________________________________
Itako Mairo tun da ta xube nan wurin bata kuma kara sanin inda kanta yake ba sai bayan yan awanni sannan ta fara ganin haxo².
A hankali ta bude idon ta wanda nan take ta tuna da abun da yafaru,kanta ne yasara mata jiri yasoma kwasan ta,mikewa tayi cike da tangadi ta nufi wurin sip din ta ta xura wata Arabian gown ta saka izalah hijab wanda yasauka kan kugunta sannan ta xura takalma wasu flate shoe ta fara fitowa daga bedroom din.
Darect nufan compound din gidan tayi inda nan taji gidan shiru ba alaman motsin kowa,kaman ba gidan da ake hayaniya ba,kowa ke maruri ma'aikata cike da gida.
Girgixa kai tayi for d second time sannan ta fara kokarin fita daga cikin gidan.sai da tasada kanta daga wajen gate din gidan ne sannan ta juyo ha'di da kallon gidan hawaye na bin kuncin ta.kuka ta tsaya tayi mai isarta sannan ta cigaba da tafiya tana daga mawa gidan hannu alaman ban kwana.
Kama hanya tayi batare da ta tanaji naira ta moton xuwa garin su ba,don bata da shi sam.
A haka kaman mahaukaciya take tambayan kowa tagani don ya nuna mata inda ake lodin mota xuwa garuruwa
Wanda cikin iko da taimakon Allah tasamu wasu suka taimaka suka kaita har tasha...
Samin wata karkashin bishiya tayi ta rakube a kasanta.
Fiye da awanni rana har ta fada motoci dayawa sun yi lodi wasun suma har sunje inda xasu sun dawo.
Wanda a she akwai wasu bayin Allah da suke ta ganin motsin ta,yyn da ganin har yamma tafarayi yasa suka nufi Mairo suna tambayan ta lafy mai yasa meta?.
Ba tare da ta basu amsa ba,ta fara roken su akan su taimaketa su kaita rugar su.
Anan suka tambayeta Rugar tasu ta fada masu sannan suka dauketa a mota suka nufi da ita cikin rugar kidandan.
Sai can tsakar dare suka isah.wanda da isan su tuni munafukan fulanin nan suka farara cewa " ae sin ga saukan Mairo ai sunga Mairo...kafin kace kobo tuni sunan dare ne amma mgn ta bade rugar nan.
Itako Mairo kewayen bukkan su ta nufa da wa'annan mutane sannan suka tsaya daga waje dai ² xata shiga ciki ne sukayi kicibis da Abba lamido cike da zaro ido waje da masifa yace Mairo kece?.mai ya kawoki cikin wannan tsohon daren?.
Jikin ta ne ya hau rawa kasa magana tayi wanda nan take wa"annan mutanen suka cema Abba lamido sannu Baba ya gida?.
Sai a sannan Abba lamido ya kallesu yana cewa" yowa yara sannun ku.
Saurin shigewa bukkan umma yadikko Mairo tayi batare da tajira jin mai xasu ce mawa Abba ba.
Itako umma Hausi ganin Mairo yasata sakin baki ta kasa mgn ga gulma da munafurci na cinta arai.
Jiyo salatin da Abba lamido keyi yasata saurin matsawa ta manna kanta a jikin jinkan da aka kewaye.
Nan tafara sauraran dik wani abu da suke cewa,da kuma bama Abba lamido hakuri da sikeyi.
Itako Mairo da nufan ta cikin bukka ta xube jikin umma yadikko tana sharara ihu tana gurnani kaman wanda ranta xai fita.
Cike da tsoro da mmki umma yadikko tace " Mairo mai yafaru mai yasameki.
Cikin sarkewar murya tace" umma Hamma Muhammad Adnan yasake ni ya gudu da yaran da na haifff....
Nan numfashin ta ya dauke wanda cike da firgici umma yadikko tafara girgixata tana kirar sunan ta amma shiru.
Ganin haka yasa umma yadikko saurin daukan moda da yake cike da ruwa tafara shafa mata a fuska har kasan wuyan ta.
Nan Mairo taja wani numfashi mai karfin gaske sannan ta kara fashewa da kuka mai ban tausayi da tsuma zuciya.
Dafa kirginta umma yadikko tayi ha'di da cemata cikin harshen fulatanci ya isah haka mairo komai Allah ke yi, dama Allah yakaddara Muhammad Adnan ba miji ne gareki ba,don haka maxa ki share hawayen ki ki tashi kiyi sallah ki kai kukan ki ga mahalicci Allah ya sauya maki da mafi Alkhairy.
Mairo....mairo....."
Maza fito wlh yau sai kin barmun cikin bukka wlh
[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddy🧸
*EPISODE 36/37*
```ALHERI WRITERS A️SSOCIATION```
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
```ALHERI SAI ƊAN ALHERI👈🏻```
_____________________________
Facebook@maman teddy.com
ayshatoumohd@gmail.com.
_____________________________
*In the name of Allah🤲🏻*
Abba lamido ne yacigaba da cewa " wlh fito yau sai dai ki nemi wani uban bani ba.
Dajin muryan Abba lamido Mairo da Umma yadikko duka sukayi saurin fitowa wajen bukkan.
Nan Abba lamido ya cigaba da sababi yana cewa" aradun Allah sai mairo ta bar masa gida.
Wanda umma hausi ta tsaya tana mai bin su da kallo ha'di da taba baki tayi cikin bukka n ta,alama na kuci kanku.
Cikin dasashshiyar murya mai cike da gajiyawa Hawaye na bin kuncinta ta duka har kasa tana Abba na don Allah kayi hakuri wlh ba laifina bane k gafarce ni don Allah.
Cike da jin tsanar yar tasa ya dauki sandar kiwon sa yafara xabga mawa Mairo.
Cikin dakiya dagajiya da halin da yake nn mawa yar tata umma yadikko ta rike sandar tana cewa " haba lamido wannan wani irin rashin imani ne,haihuwa fah tayi jego ne a jikin ta fah.
Cikin tsawa yayi saurin cewa ki rufe mun baki yadikko, aradu yau xata bar nan rugar gaba daya ma.
Ganin yafara tasa mairo dake kuka kaman ranta zai fice yasa umma yadikko daukan mayafi tana cewa" wlh lamido nima yau xan bar maka cikin gida,baxan iya xama da wannan irin halin naka ba.
Tom shikenan ku tafi tare.Abba yace hadi da wurga mawa yadikko kallon tsana don duka baya kaunar su sam.
Nifan Mairo tayi tana kamata tace Mairo kiyi hakuri wlh mai hakuri shike da riba.
Muje bar masa gida ko bb shi xaki rayu.
Cikin matsanancin kuka Mairo tace" a"a umma na baxaki bar gidan Abba ba.umma ni dai xan bar masa amma ke ki cigaba da xama umma yadikko don Allah.
Cike da fushi umma yadikko tace muje mairo kar ki bata mun rai...
Zame hannun ta mairo tayi tana rugawa gaban Abba lamido tana cewa" don Allah Abba kagafar ceni,wlh ka bani kwana uku zan naimo Hamma Muhammad sai nakoma gidan shi,amma ka barni na kwana anan na yau har xuwa nan da kwana uku n.
Wata nannauyan ajiyar zuciya Abba lamido ya sauke ha'di da cewa toh na yarda na baki kwana uku ki ne mo mijin ki in ba hakaba aradun Allah sai kin mini gida.
Cikin saurin daga kai tace Abba na yarda.
Tana fadin haka ta juya ga umma yadikko tana ruko hannuj ta na mai cewa" umma yadikko xo muje yace amince na zauna.
Amaimakon umma yadikko ta bita kawai sai ta xube a wurun tana wani fitar da kuka na bacin rai,tausayin mairo ne fal zuciyan ta,tabbas da tana da inda xata kaita to xata kai ta a yau.
A haka Abba lamido yarabasu ya wuce yafita fuuuuu.
Wanda nan itama Mairo ta duka anan tana xubar da hawaye, sai da sukayi mai isar su sannan umma yadikko tuno da jegon dake jikin mairo yasata saurin mikewa takamo ta tanac cewa " Mairo tashi daga turbaya kin san fa ke maijego ce muje na dora maki tafassashen ruwa na gasa jikin ki.
Sai a sannan da kyar Mairo ta iya ta shi da taimakon umma yadikko ta nufi cikin bukka yyn da dashigan su umma yadikko ta kwantar da Mairo akan gadon kasar ta sannan ta fito don ta dora mata ruwan wanka.
Haka a wannan daren umma yadikko ta gasa mata jiki sosai don koda a suba gari bai waye ba takuma dora mata wani ta gasa ta sosai wanda hakan yasa taji da'di sosai a jikin ta..
Sikuwa mutanen rugar nan tuni labari ya wade mairo ai mijin ta yasaketa wasuma cewa suke kila cutan zamani yasa mata.
0 Comments