Ina samari yan soyayya, muna muku barka da zuwa wannan shafin namu inda muka tanadar muku da kalaman so ga budurwa domin sace zuciyar masoyiyarku a saukake.
Sanin kowane saurayine cewa kalaman so ga budurwa nataka rawar gani wajen Kara karfin so tsakani saurayi da budurwa, Wanda wani lokacin kakan Iya rasa budirwarka idan bakada kalaman so masu dadi.
Kalaman so ga budurwa
Zafafan kalaman soyayya guda goma masu ratsa zuciyar masoya:
1. BUDURWA: ya kai wanda na bawa duk abinda zuciyata ta mallaka ina fatan zaka rayu dani na har abada.
You make my heart skip a beat every time I see you
(2)SAURAYI: ya ke mahadin ruhin gangar jikina hmmm bana iya wadar da numfashi wa zuciyata sai na hada da ke domin kece kanwar rayuwata.
In your arms, I've found my happy place.
3. BUDURWA: habibina ba komai yasa nake fadin haka ba duk lokacin da za.ace naye rashinka cikin wannan duniyar to zan su ace mutuwa ta ziyarce ruhin raina domin rayuwa babu kai tamkar babu zuciya a jikina ne masoyina.
I'm grateful for every moment spent with you.
4. SAURAYI: mai yasa zaki min hakane abar rayuwata hmmm to bara kiji in har mutuwa zata ziyarce sashin ruhinki zansu ta tsaya domin na iso cikin ruhin gangar jikin ke domin taukimu baki daya rayuwa babu hasken idaniyarki wa ganina tamkar babu tsukar ruhi ne a jikina.
You're the melody to my heart's song.
5. BUDURWA: har naji nutsuwa mafi girman darajar duniya ta kama zuciyatai lallai zasu ace ni daya ce mai rike da ruhin soyayyarka da kake min abin sona.
Being with you is the best part of my day.
6. SAURAYI: in har nutsuwa ta zo miki a ranki to ni da saura samunta a raina domin kuwa zansu ki buye min soyayyar da kike min cikin idaniyarki domin duk wanda zi hangi idaniyarki yasan akwai mai ki tawa.
Your love is the anchor that keeps me grounded.
7. BUDURWA: shamaki wa zuciyata zansu ace kafi kowa tantanci furicin bakina wa kamshi da yake fita a taushin kalaman bakina nasan za kaji tashin kamshin tiraren da kake sanyawa ga fatar jikinka daka nan zaka san cewa wa kai daya nake nuna soyayya ta wa kauna ta ina sonka.
With you, every day is Valentine's Day.
8. SAURAYI: hmmm lallai ni da ke tsukar harshine da hakuri in babu daya dayan baziye rayuwa ba ina kaunarki matuka tawa.
You're not just my girlfriend; you're my best friend
9. BUDURWA tabbas zan fada na kuma fada ba wace tafi ne sa.a a cikin duniyar masoya ga taushin murya tamkar sarewa mai kwantarmin da hankali amma bara na tsaya daka nan sauran zakaji bayani a bugun zuciyarka na barka kafiya.
10. My love for you grows stronger with each passing moment.
0 Comments